Sashe 6
Kwarto Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
A sarari Talatu tace Ga cima zaunen nan,Allah ya isan mu talaka ,ga masu danne hancin kudin qasar mu nan cima zaune ba,ko er wacece oho "
A dage Aneesa ta cusa kai dakin da Boka yake ciki ba sallama ba uhm ba uhm uhm
Tsawa boka ya daka mata "Gafara nan ake fadi er mitsiyata sannan ki shigo da baya da baya har gabana"
Ba tsoro ba razani a fuskar Aneesa ta cigaba da takawa gabansa ba tare da tayi ko daya daga cikin umurnin da ya bata ba .tana zuwa gabansa ta share waje ta zauna cike da qyanqyami.
Durun durun sukayi taqi magana ,shikuma boka sai zillo yake yana harbin iska amma ko Dar bata razana ba ,da taga alamar kamar ma aikinsa yake ba da ita yake ba ,kawai sai ta kunna data din wayarta iphone 16pro ta fara tura ma manager dinta voice note.
Katse ta bokan yayi da jaririya meke tafe dake?
Saida ta masa kallon uku saura kwata kana cikin gadara da sansanyar muryarta amma mai madaran izzah tace "So nike kasa ya aure Ni,Ni kuma ko miliyon nawa kake so zan mallaka maka su"
"Jaririya ki iya bakinki ba'a mana dagawa"
"Ba dagawa bane isuwa ne..."
Shiru yayi ya cigaba da dukan kasa yana zanawa yana sharewa yana kiran sunayen munanan Aljanu marasu dadin sauraro .
""Jaririyaaaaa!" Da sauri ta dago ta kalleshi ta cikin makeken gilashinta kana ta tauna cingam din bakinta ba tare da tace masa komai ba
"Zaki aure shi"
"Oh good For You!"
"Bama jin turanci !"
Yamutse fuska tayi ta dage masa giran sama
"Uhmm🤨"
"Saidai wani hanzari ba gudu ba ɗan dunduqusa yace a fada maki kina tare da mugun bakin aljani wato Duna! Wannan shuumin aljanin shi yake kore maki farinjini a idonsa amma daga zaran anyi aiki an rabaki dashi to lahiya lau ne da kansa zai zo yana rokon ki aure shi,jibeki fa sura iya suraaa!"
Yana dariya ya dauri dorinansa yana mata wasa dashi akan saman kirjinta.
Tattare fuska tayi "me kenan haka"
"Sai kinyi hakuri wasa nike da abokina gayinan a jikinki"
"Shi abokin naka?to matso ka fidda shi" ba musu boka ya mike ya nufi inda take cikin rashin kunya yakai hannu ya tumbular mata nono.
Aikuwa kamar saukan aradu yaji fayaauuuun!!!!
An yanke shi da gigitaccen mari, a firgice ya dago ya kalleta Ni kika mara ?
"Na mareka qaton banza arne,ko zaka matsone in sake yanke ka da wani?"
"Eeeeehuhuuuuuu! Sarkin aljanu yai alawadai dake ,duna da fasinjojinsa sun sake yayyaɓeki...er Fulani ta hassala ...
A fusaace anisa ta mike tsaye ,kunci ubanku kai da Sarkin aljanun ! Ni zaka kawo ma iskanci qazami najasa!!! Yanzun nan xansa a tashi quntataccen qauyen nan da ruwan wuta,sai kaje lahira dakai da Sarkin aljanun ku cigaba da iskancin acan"
"Ke kika zagi Sarkin aljanu😳kin janyo ma zuriarki fatara!"
"Ohooo fatara ko? Kasan kuwa Ni wacece? Ni anisa ba ubana ba nasiye budget din kudin Nigeria kaf na shekara goma,kasan nawa nake dashi a manya manyan asusun bankuna na na qasashen duniya! Kasan privet jets nawa gareni?tunda aka haife Ni sau daya na taɓa hawa mota ina Nursery a qasar hongkong sai yau da zanzo wannan bamajushen jejin da zan hadu da qazamin mutum irinka ,daga lokacin da naga na shiga mota saboda zuwa wajenka na tabbatar da rashin Sa'a ta. Don haka kace tak !!! Yanzun nan waya ringing daya a na biyu xansa a tashe ka da sana'arka daga aiki saidai kaje lahira kayi acan in kana iyawa ....shashasha maqaryatan banza da wofi.....kai ka kalli qwarar idona kaga nayi maka kala da wanda aljani zai iya shiga kaina....dalla gafara can ka bani waje ɗan iska kwarto!!!"
Ta mike a Hassale zata fice a wajen a daidai nan tayi tuntube da zoben sanata.
Qunqunai boka ya shiga yi yaji ana maganar za'a saka ma qauyen da yike bom ya qonesu duka.
Ba zato yaji tace "Da magana ne?!"
Das ! Gabansa ya fadi ,mirgina kai yayi "Aah babu kije don kanki indai wulakanta malamai abun garine zaki girbi abunda kika shuka...."
"Auuu bakinka bai mutu ba?! Ina zuwa zakagane shayi ruwane in kashe ka in kashe banza wallahi ko labarin mutuwar qauyen nan ba'a gani a cikin gidan jarida...." Tana magana ta daga waya ta fara kiran waya.
Oum Aphnan
*_WANNAN SHINE PAGE DIN KYAUTA NA KARSHE ,DUK WACCE TAKE SON CIGABAN LABARIN TA BIYA KUDINTA TANAN_*
9065990265
MOHAMMED HASSANA
OPAY
KO
7782217014
MOHAMMED HASSANA
FCMB
SHAIDAR BIYA TA NAN
09065990265
KI BIYA KUDINKI A SAUKAKE , REGULAR ₦300
VIP 500₦
SPECIAL ₦1000
AKWAI KITIMIRMURAN RIKICI LABARI BAA FARA BA,PLZ NA MATAN AURE NE ,LITTAFIN IS REALLY HOTTT🔥IN MIJINKI BAYA KUSA BASAI KIM BIYO MU BA
ZAMU BADA SIRRIN FARFADO DA SOYAYYA AND ALOTS MORE BA TARE DA KINBI BOKA KO MALAM BA
NAYI NAN SAI KUNZO💃