← Book details Kuncin Zuci Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 48

Gabatarwa

Kuncin Zuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

Root Entry
WordDocument
0Table
Data
FREE BOOK.
KUNCIN ZUCI
Written By Bintu Musa
Author's Note.
Bismillahir'rahmanur Rahim..
wannan littafi qirqirarren labari ne ba don wani ko wata ba, kuma ba nayi bane da wata manufa, in yazo daidai da naku rayuwan,ayi hakuri kuskure ne.
Sadaukarwa....
Ga duk macen da take fuskantar qalubalen ta cikin shiru, wadda hawayenta suke zuba acikin duhu saboda ba wanda zai fahimci zafin da takeji.
Wannan littafi sadaukarwa ce a gareki domin:
Kin cancanci soyayya ta gaskiya.
______________________________
Kin cancanci samun nutsuwa.
______________________________
Ke farin cikin rayuwan wasu ce.
To whomever come across this book, please say a prayer for my beloved mother who now rest in peace, May Allah forgive her shortcomings, Amin.
Trigger warning:
This story may contain contents related to Assault, Abuse and Trauma...
_____________________________
A Blurb for you:
Daga ranar da ya fara ganinta, idanunta suka zamo abun begensa..
Daga ranar da ta fara ganinsa, zuciyarta ta fara bugawa da sunansa..
------------
Shin kalubalen da tayi nufin binnewa a baya zasu bari ta karbi wannan sauyin yanayin da zuciyarta tazo mata dashi kuwa?
Shin har wane mataki ze kai na ganin ya share duk wani kalubalen da zai masa katanga da ita?
Ku kasance tareda ni Bintu Musa
Zan baku labarin da zai taba muku zuqata...
Chapter 1 · 0% Book details