← Book details Kauyen Yar Kadde Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 12

Sashe 5

Kauyen Yar Kadde Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yana isa gidah da slm zai wuce gurinshi dan sauri2 yake yaje yaga husna a wani hali take ,,,,amma kash Ashe hajiyama jiransa take ,,sai jiyayi ace zunan auta ,,,jiki ba kwari ya karaso ,,tace haka zaka wuce baka gayamin ya kukayi da uwar maza ba😃😃,, umar yace wakenan tace hajar man ,,,,,dry yayi yace tanan tana gansheki ,,,tace fatan dai tayimaka ko? Shuru yayi yace hajiya sai daifa naga tanada rawar kai dayawa,kuma bata da kunya ,,,,to kaji fitina rawar kai rashin kunya ,,ay duk ado ne to bari gaji aure ba fashi kuma a sabun gidah zakasa uwar maza dumin itace da gidah😃😃

Shidai umar shuru yayi so yake tagama jarabarta ya je gurin husna,,,daker yasamu ta barshi ,,,ya shiga gurinshi ,,,

Yana shiga husna ya hango a gujerar da yabarta ,,,yakarsa da sauri,,, my husna bakiyi bacci ba ,,,tace umar taya zanyi bacci bayan kana tare da wata mace kuna hira,,,sai ta fashe da kuka tanacewa umar yanzo kaje haba kasan banason kishiya kuka take sosai shikuma umar rungumarta yayi kawai,,,,,,

Taku ummu farhana😘
*BRILLIANT WRITERS ASSO*

👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀
*YA,,YA,, MATA*
(Abin Alfaharine)
👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀

*BY UMMU FARHANA*

*DEDICATED TO*
*jannat*
*ummu safwan*
*saudat Zaria*
*maman bashir*

*nagode sosai da kulawar ko gareni ,Allah yabar kauna*❤❤💋💋

*BANA GAJIYA DAI NACE KUYI HAKURI*

PAGE 11

Tafiya suke husna tana share hawayae shikuma umar yarasa me yakemar dadi aduniya ,,,, gefen hanya yayi parking yace haba husna kukan nan ya isa da wanne zanji ne, kiyi hakuri husna duk wata mace da zatazo bayanki take ,,,INA
Iya kukarina abin ne yakeson fin karfina ,,,pls kiyi shuru ina sonki inason ya,,ya,ki har zaciyata,,,daker husna tayi shuru,,tace to mu tafi man yace sai kings murmushi tukun ,,tayi dry tace to muje masoyinah,,,

Haka sukayi tafiyarsu ciki nishadi da kwanciyar hankali har suka isa yobe,,,da murna yara suga shiga suna murna surayyah tafito tana sannuku sannuku,,husna da umar ma suka shigo tace kaga ango mu da muke shirin zuwa muku biki nesx week ,,,dariya umar yayi husna kuma ta hada rai,,,

Bayan sun ci abinci sun hutane umar yace bari yaje sallah,,,yana fita surraya tace wa yaran maza kuje kuyi wasa,,,sannan tace husna me yake damunki ne duk naga kin rame, sannan kuma me kikazoyi keda kuke da hidimar biki,,,kuka husna tasa tace haba anty ke abin ko damunki baiyiba zaamin kishiya ,,ni zaman gidan ya.isheni nace yakawuni nan sai bayan aure in kuma ,,,baki surayya ta bude tace bansanki da wautaba husna mijin naki zaki barwa wata sbd. Kishi ,,,wai shin kishi haukane ,,baza zaunaba yara dai zasuyi hutu anan amma kekam ,,,husna kuka sosai take tana cewa anty kena bakisona,,,

Sai da tayi mai isarta sannan surayya tace ,,husna ina jiyemiki wani abune bawai bana sonki bane amma yanzu in kika bar umar shi kadai ay yasamu.lkc zuwa gun ita amaryar dole sai kin kuyi kissa.yaran yanzo karance karance ya koyamusu kumai,,,kinan kina fama da bakin kishi zata.kwace.mki.miji, ta barki da hamma.,,in zakiji shawarata ki kuma dakinki ki kula da mijinki inan zuwa ran alhamis ,umar ya aiko kudi a sai miki kumai ranan zanzomiki dashi ,,daker husna tayadda zata tafi amma sai gobe,,,,bayan umar yadawu surayya tagayamasa.yadda sukayi sosai yaji dadi yace to zai jirata.gobe n su tafi,,,

*gidansu Amarya*

Hajar ce kwance a cinyar mamanta ,,,mamar tace auta no kuna waya da angon naki nai,,,ta zumburu baki tace aa momy baya kirana in nakirashi baya dauka ,,kuma sau daya yazo sai dai abukinshi salim ne ke kawomin kumai ,Ko jiya da aka kawu laife wai baya gari, h indo tace bazai yuwuba take ta dau waya takira hajiyar umar ,,bayan gaisuwa ,,,tace dama ingayamiki umar fa baya zuwa zance ga autanan tana tafishi shine nace lfy ,nan dai hajiya tabata hakuri akan zata turashi,,,

Ta sauke waya tacewa lami kinga shigeyar yarinyar nan husna ta hanashi zuwa gun hajar ko,,,lami tace kwantar da ranki hajiya tunda yanzu tayi yaji in umar yadawu hanashi zuwa biko zakiyi ,,kinga amarya taci karenta babu babbaka ko?dadi Yakama hajiya tace haka zaayi zaizo yasameni ay,

Duk wani Abu na gyeran jiki ciki da waje saida surayya ta hadawa husna da shawar wari masu amfani,,,haka suka taho ,hasna dai badan ranta yana so ba,,,,

Su lami da hajiya da matar ishak Suns zaune ,said ga umar da husna suna tafe suna hira da dry,,
Da SLM sukashiga ,hajiya tsabar mmki said da tace ke dama ba yaji kikayiba,,,murmushi husna tayi tace na kai yara hutune kuma da goron biki, hajiya dai ba haka tasoba,,,

Bayan magariba ,hajiya da kanta takira umar tace maza ya wuce yaja zance in ba so yake yabata kunyaba,,,,haka taxi badan ranshi yaso bah,,,,

Hajar tana fitowa da gudu taje ta rungumi umar ,wai tayi missing dinshi,,take yaji tsikar jikinshi ta mike da ker ,,,ya saita kanshi yace ke ina miki wasane ,,,zakiwani kamani,,,tace haba ya umar nayi missing nakafa ko baka so naneh ,,,yace dama nacemiki ina sonki ne ,,shuru tayi chan kuma tace ni ina sonka, ay, haka dai take ta hirarta ,dayagaji yace zai tafi,,,,,

Yau ake jeren amarya ana tama husna habaici ,,,chan yamma said ga na husna surayya ta ayku har yafi na amaryar ,,itama dai anmata jere mai kyeu,,,

Rana bata karya yau dai an daura auren hajar da umar,,,

To gadai uwar maza ta iso Ku biyuni ,,,

Taku uwar farhana
*BRILLIANT WRITERS ASSO*

👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀
*YA,,YA,, MATA*
(Abin Alfaharine)
👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀

*BY UMMU FARHANA*

*DEDICATED TO MY FANS*💋💋💋❤❤

*BANA GAJIYA DAI NACE KUYI HAKURI*

PAGE 10

Rarrashin ta yakeyi yana bata hakuri ,,husna nima auren nan bason shi nakeba kinsan ba yadda zanyine amma kisawa ranki hakuri insha Allahu ba abinda zai faro ,,,tace hammm kuma yanzu daga ta haifi namiji shikenan ko,kaima zaka juyamin baya,, tasake fashewa da kuka mai tsuma zuciya ,,shima umar sai yasa kuka ,,,da sauri husna tayi shuru tace ,,,haba umar kuka kuma kayi shuru Dan Allah ,,,,yace to yazanyi husna ya kikeson inyi babu inda zanji sanyi sai gunki kekuma sai kuka kike habah,,,take tafara kuka kuka dariya dariya,,,shima yayi shuru yace ko kefa ,,,ya dada rungumeta sosai a jikinshi yana kissing dinta ,,,yace oya muje muyi wanka mu kwanta maza,,,a shagwabe tace ni bazanyi wanka ba fa yau ,,,yace ni zan miki maza ,,sidak ya dauketa sai bayi ,,,

Washe gari da safe dayake lahadi ce umar yana gida da yaranshi da matatshi suna ta wasa da dariya bakajin kumai sai ihun yaran suyi guje guje yayi musu doki ,,,haka dai suke ta dariya , ,,,

Lami ce tafito ta gaida hajiya ta zauna suna Dan taba hira ,,,hajiya tace na dauka bacci kike ,,lami tace ina naga bacci uban ya,ya, mata yana musu wasa dariya da ehu yacikamin kunne ,,,hajiya tace wa kenan tace wa in banda umar sai wasa suke da yayanshi suna dariya har uwar ,,,,hajiya tace ay munafukar yarinyace kinga tasan ta mallake shi zancen auren ko a jikinta ,,,hammm ay zai fito yasameni ,,,

Umar ko saida ya hada gumi sosai yace to ya isa kuje kuyi wanka muje yawu maza ,,sai suka diba da gudu ,,,shima wankan ya shiga,,, bayan ya shirya yace husna har kefa zamu fitah ,,,tace to ,,yace bari mu gaisa da hajiya kafin nan ke shiya ,,,,

Shida yaran suka fita daya a kafada daya baya yana Jan saura haka sukashiga dakin hajiya,,,da slm ton kan ta amsa tace sannu jakin ya,ya, mata eyye ji yadda ka goyusu sai sun kassaraka yau ni rabi naga fitina ina ita gimbiyar ta haduka da annuba ,,,maza kuyi waje, sum sum suka fice,badan ranshi yaso ba,,,

Bayan sun gaisa ne hajiya tace ,,to mgnr hajar kawu kudade aje akai ,,kuma batun gidah a sabun gidah nakeson a ajeyeta,,,shuru yayi yasan abun da kamar wuya husna ta yadda ,,,take yasamu mafita yace ay akwai saura aiki sosai ,,kuma kudin sun karemin ,,,na dakata da ginin ,,,

Tace ,,to badamuwa ay sai a gyera sashen chan nakusa daku tazauna kafin ka kara ,,,nan ma shuru yayi shi so yayi tace abari ya gama,,,,haka dai sukayi ta tattaunawa ,,,an tsayar da magana akan zataje tasamu baffanshi zaije gidansu hajar naima mishi auren hajar ,,,husna ce tayi sallama a nutse ta gaida hajiya ,,,hajiya tace to husna dana dai zaiyi aure nan da sati biyu nan da wata tara umar zai samu da namiji ,,,husna Allah ya tabbatar da Alheri ,,,hajiya tace Amen in da gaske kike , ,,

Suna tfy a muta suna hira haka sukayi ta yawu guri guri sun shakata sunyi siyyah ,dan yanzu umar yana samu sosai a gurin aikin shi ,,,ya jidawa yaranshi kayan wasa sosai haka suka dawu gida shidai duka kukarinshi ya farantawa husna rai ,,ya kuma tabbatarmata shi wan nan aure tasa a ranta dole ne kawai ba yadda ya iyah,,,,

Baffan umar sunje gidansu hajar an basu auren hajar kuma ansa rana kamar yadda iyayen suka shirya sati biyu ,,,,

Lami da hajiya ne suke ta rangada buda wai murnar auren umar sukeyi ita dai husna tana jinsu aikin ta kawai takeyi tana adua akan Allah ya kawumata sauki a rant,,,

Kasancewar hajiya tanada kudi kuma ita takeson umar yayi aure ,,,bata bi takanshi ,kashe kudinta take sosai tagama kumai harsu kayan laife ita tayi,,takera umar yagani yagani kuma ya yaba,,,, sannan yace hajiya ita kuma husna fah ,,,staki tayi tace bata dubu guma ya isheta,,,yace haba dai ,,,tace toh sai kayi yadda kakeso bari ma da kaina zan bata,,,

Haka ko hajiya ta dau cingam da guro da dubu guma suka shiga shashen husna bayan sun zauna ne lami ta cellah mata goron a cinya tace to ansa rana hajiya kuma tace kashi kisai kayan fadar kishiya ,,,husna hawaye kawai take ,,, haka suka ta habaicin su suka fita,,,

Haka sai yinin ranar husna tayi shi ba dadi har zuwa dare tukun umar yadawu ,,,tunda ya shigo ya gane yau husna ranta a bace yake, sai da yabari yara sukai bacci tukun ya janyu husna jikin shi yace matata meye tamuwar ki ne,,,,
Chapter 5 · 0% Book details