Sashe 3
Kanwar Uwa Ce Ko Kishiyar Uwa Book 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Yay murmushi akaro nafarko, wanda yak'awata k'yawun fiskarsa, yaxaro dubu d'aya da d'ari uku ya mik'a mata, toshikenan gashinan kitafi gida kinga dare yayi.
Ta tsugunna tai masa godiya sannan tatafi.
Shima yajuya yashiga motarsa yatafi............✍🏻
🎯Bily🎯
🍀Mrs Abdus'salam🍀
I 💓U MY FAN's
[10/25, 11:27 AM] +234 809 777 0370: 22~ july~2016
💎1⃣4⃣💎
💎💎💎
💎💎
🎯K'ANWAR UWACE🎯
ko
🎯KISHIYAR UWA❓🎯
💚NA BILLKISA IBRAHIM📝
»« tafiya yake acikin mota, amma baya tare da tunaninsa, hoton yarinyar nan kawai yake masa gixo a ido, wayarsa tafara Ringing yaja ajiyar zuciya mai k'arfi sannan ya d'auki wayar.
""Cikin taushin murya yace ganinan ahanya ummy, bansan abinda akace acan b'angaren ba, najidai shi yace Amin ummy nagode da addu'arki gareni, ya ajiye wayar yana murmushi.
K'arfe 8: 30 pm, dai dai takaisa cikin garin katsina, dan bawani gudu yakeyiba, wata had'ad'd'iyar anguwa yanufa, wadda ta k'ayatu da manya manyan gidaje na alfarma, yay hon agaban wani jan get, da gudu mai gadi yaxo ya bud'e masa get d'in, ya danna kai cikin gidan mai wadatar haske, faking yayi aharabar ajiye motocin.
Mai gadi ya rik'e baki, kai yau kuwa lafiyar Alhaji k'alau ko gaisawa fa bamuyiba, to ALLAH yasa dai lfy.
""Shikam bayan yay faking kai tsaye cikin gida yanufa, yatura k'ofar palon ya shiga da sallamar sa, wata matashiyar macece zaune akan d'aya daga cikin d'irka2n kujerun palon, ak'iyasi xata kai shekara 26 aduniya.
Ko kallon inda yake bataiba bare ta amsa masa sallamarsa, ya k'araso gareta cikin takun k'asaita, gefenta yaxauna yana fad'in haba lkeeram kobaza'a kalleniba ai yakamata a amsa mini sallamata ai, aji kuma yanda nadawo ko ??;
Ta kalleshi a yatsine, aini bamma gankaba bare naji kayi sallamar.
Yay murmushi, yanzu ikeeram har zaman namu yakai haka a lalacewa ??
"Ta tab'e baki wannan kuma kai kasani, tafad'a tana mik'ewa.""
Ya girgiza kai yana fad'in ALLAH ya shiryeki ikeeram.
Shima mik'ewa yayi yanufi d'akinsa yana mai mamakin irin mugun hali na ikeeram, wanka yayi sannan yay shirin barci, yana mamakin kansa yanda ya kasance cikin wani shauk'i nadaban, wanda shima kansa bai san dalilin shigarsa wannan yanayin ba, sai dai yana dangan tashi da ganin yarinyar nan, 😳tofa masu karatu kunji wata sabuwa, inji 'yan caca.
Kubiyoni danjin mixai farune........✍🏻
🎯Bily🎯
🍀Mrs Abdus'salam🍀
I 💓 U MY FAN's
[10/25, 11:30 AM] +234 809 777 0370: 23~ july~2016
💎1⃣5⃣💎
💎💎💎
💎💎
🎯K'ANWAR UWACE🎯
ko
🎯KISHIYAR UWA❓🎯
💚NA BILLKISA IBRAHIM📝
»« WASHE GARI :- haka ya tashi batare da barcin ya isheshiba, domin jiya ya kwana cikin tunani, yay wanka ya shirya cikin k'ananun kaya, azuciyata nace gaskiya gay d'in nan yahad'u, falon ya nufo hannunsa rik'e da jakkar aikinsa, wata k'ofa ya nufa, yatura ya shiga d'akin da sallama, wadda naji yakira ikeeram jiyace kwance akan gado, tana cikin lallausan bargo.
""Hannu yasa yashafa fuskarta yay kissing d'in ta akumatu, tabud'e ido tana kallonsa, yace to sarkin barci nixan wuce gurin aiki saina dawo, taya mutse fuska to ALLAH yaraka taki gona, tamaida kanta ta kwanta tareda k'ara jan bargo"".
Ya girgixa kai, ya fice yana mai nema mata shiriya gurin ALLAH.
Kaitsaye gidan mahaifiyarsa ya nufa, da sallama ya shiga falon, wata k'ak'yk'awar dattijuwa ta amsa masa cikin fara'a, tana fad'in oyoyo autana kaine ??
Ya zauna kusada ita wlhy nine ummyna, ina kwana ??
"Tace lfy lau auta, kadawo lfy ??
"Lfy lao ummy su baba halilu da duk dangi suna gaisheku, sunata kuma godiya.
Muna amsa, aikagani gwara dakaje sumam sunji dad'i ai
""Ah gaskiya sunji dad'i ummy nima naji dad'in ganinsu, sunyi d'awainiya dani sosai wlhy, badan yau inada aikiba a office dacanma zan kwana.
Ai hakanma kayi k'ok'ari SULTAN ALLAH yak'ara muku son 'yan uwanku.
""Amin ummy"
Kaga tashi kaje kayi break karka makara, yaukuma ina xakuje, danku kunzama masu yawon 🌍saikace 'yan sama jannti yaukuna waccan kasa gobe kuna waccan kasa.
Yanufi darning table d'in yana dariya, A'a ummy ni yau Ina NAJERIA ba inda zanje, Nazir ne dai xaije MALAYSIA, gashi ina son mu had'u kafin su tashi.
To ALLAH ya taimaka, ALLAH yatsare, danni baxan iya wannan gangan cinba, danni ko tuk'in mota tsoro nakeji bare na jirgi.
Yay dariya ummy kenan, yafad'a yana mik'ewa barinaje saina dawo.
To ALLAH yatsare minkai autana magajin alhaji.
Amin ummy na, yakama hannunta ya sumbata, saina dawo ummy, amma amin alalan doya plz
To auta za ayimaka, yafita yana d'aga mata hannu........ ✍🏻
🎯Bily🎯
🍀Mrs Abdus'salam🍀
I 💓 U MY FAN's
[10/25, 11:32 AM] +234 809 777 0370: 23~ july~2016
💎1⃣6⃣💎
💎💎💎
💎💎
🎯K'ANWAR UWACE🎯
ko
🎯KISHIYAR UWA❓🎯
💚NA BILLKISA IBRAHIM📝
»« Zuwara d'auke da botikin Awara itada k'awarta Safare amma ita aikanta akayi dan yanxu ta daina tallah.
Zuwaira tace "" Safare aina manta jiya ban baki labariba.
Labarin me ? Zuwarah bani nasha.
""In gaya miki jiya akasuwa awarata tai kwantai...............................amma kinsan wani abun mamaki konace daya burgeni""
"A'a saikin fad'a."
Mutumin daya kusa tureni, dakin gansa bai kala da masifaffuba, dan alokacin dayakemin masifar nan wlhy muryarsa kamar yana wak'a, ke kinji yanda take fita da dad'i da sanyi gashi k'yak'yk'awa, kaijiya ya taimakeni dama xan sake ganinsa, danaso.
""Safare tai dariya gaskiya ALLAH ya taimakeki jiya Zuwaira wajan 'yan iskan samarinnan, gakuma jarabar inna asabe, sai dai daya turekifa dayanzu kin mutu, kinja mana d'an kuka".
Zuwaira takaimata dukan wasa,Safare ta kauce tana dariya, oh d'an kukama zan jamuku ko??
Cikin dariya Safare tace wlhy Zuwaira kika mutu nima mutuwa zanyi, dan zuciyata tana matuk'ar k'aunarki.
Zuwaira tace nima haka Safare bayan iyayena da naki bawanda nake k'yauna sama dake aduniya, nono d'aya muka sha, mun rayu tare, harxuwa yanxu, kai ALLAH dai yabarmu tare.
Amin Zuwaira, sai dai nasan aure zairaba mu wataran.
"Hawaye yaxubo a idanun Zuwaira, aini Safare bantab'a kawo aure atsarin Rayuwataba wlhy, ni koma kula samarin banayi, shiyyasa inna asabe take cemin mai bak'in jini, dan kinsan kamilu saurayin Atika bana har d'inkin SALLAH yay mata.
Humm karki damu 'yar uwa insha ALLAHu mijinki yana nan zuwa, kuma na kece raini, nasan ALLAH baxai barki hakaba, wahalar dakika sha saiya saka miki da mafificin alkairi, da ixinin ALLAH.
""To nagode Safare amma nikam gsky bansa ran yin aureba arayuwata""
Safare tai dariya to 'yar uwa ALLAH dai shine maiyi saiki bar komai ahannunsa, kinga bari naje nakaima inna nik'anta, dan d'an wake xatayi ga rana tafayi.
To Safare ki gaida min ita, sainaxo d'aukar karatu idan inna asabe ta bari, dannaga yau ta d'ebo kayan wanki.
To saikinxo, ina jiranki............✍🏻
🎯Bily🎯
🍀Mrs Abdus'salam🍀
I 💓 U MY FAN's
[10/25, 11:34 AM] +234 809 777 0370: 23~ july~2016
💎1⃣7⃣💎
💎💎💎
💎💎
🎯K'ANWAR UWACE🎯
ko
🎯KISHIYAR UWA❓🎯
💚NA BILLKISA IBRAHIM📝
»« kwance yake akan gadonsa, wanda yaji shimd'u na alfarma, yajuya ya k'ara juyawa, gsky yana buk'atar abokiyar halittarsa, sai dai yasan waccan 'yar bala'in bazata bashi had'in kaiba cikin sauk'i, yaja tsaki mima ake damata irin ikeeram, shidai kam baisan dad'in aureba har yanxu.
Yatashi zaune yaxuro k'afafunsa k'asa, bari naje naga yanda zamuyi, dan nasan bazan samu cikin sauk'iba, gashi nikuma bazan iya daurewa ba wlhy.
Turare yak'ara fesawa ajikinsa, sannan yanufi d'akin ikeeram, tana kwance abinta tana barci cikin kwanciyar hankali, ahankali ya haye gadon ya kwanta kusa da ita, saida yak'arema fuskarta kallo sannan yajawota jikinsa ya rungumeta sosai, atsorace ta farka, sultan lfy miyehaka ? Tafad'a cikin fad'a.
""Ya sumbaci bakinta, ina mijinki amma kike tambayar dalilina na zuwa wajenki, tonaxo karb'ar hak'k'inane"".
"Hakki ?? Dama kanada wani hakki awajena, aiban sansaba ni.
Yay murmushi karki damu ni nasan inda yake, bari na nuna miki ;:
"Tabud'e baki zatai magana, ya had'e bakinsa da nata, cikin zafin nama yake nuna mata soyayyarsa, tamkar mafarau cin zaki, itakam sai tsungulinsa takeyi da duka, amma ko'a jikinsa harsaida ya cimma burinsa, yasami natsuwa, gefe ya mirgina yana maida numfashi, yayinda ikeeram tatashi zaune tana yayyafa masa ruwan masifa.
ALLAH ya isa wlhy, kaini fa baxan yardaba ka maidani jakar hawanka, aduk lokacin daka so, waishin auren dolene, duk abi atsufar da mutum abanxa, kaini wlhy nayi nadamar yin aure da wuri, ta fashe da kuka.
""Sultan yana kwance yana kallonta, da mamakin furi cinta,lokaci yayi daxaiyi furnishings d'in ikeeram, yafara gajiya da halinta wlhy, ya tashi zaune kinga malam wlhy koki daina yimin hayaniya akai ko nayimiki rashin mutunci, yaja tsaki yakoma yakwanta.
Ta sauka daga kan gadon tana fad'in tunda kasamu abinda kaxo nema aika fad'i haka, to bari nabar maka d'akin saika kwanta kai kad'ai kuma ALLAH ya isa jikina.
Sultan ya girgixa kai, ALLAH ya shiryeki jahilar banxa, shikam dole ya nema ma kansa mafita wlhy............✍🏻
🎯Bily🎯
🍀Mrs Abdus'salam🍀
I💓 U MY FAN's
[10/25, 11:37 AM] +234 809 777 0370: 24~ july~2016
💎1⃣8⃣💎
💎💎💎
💎💎
🎯K'ANWAR UWACE🎯
ko
🎯KISHIYAR UWA ❓🎯