Sashe 2
Kanwar Uwa Ce Ko Kishiyar Uwa Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
»« sai dai gaskiya malam Usman baya son asabe, dan yasan batada tarbiyya, amma bayanda xaiyi tunda iyayensa ne suka kawo shawarar hakan.
"Dafarko asabe nasan Zuwaira, amma tunda ta haihu tasami mace Atika, taga yanda malam Usman yakeson Zuwaira, baya son Atika haka, wannan yasa tad'au karan tsana ta d'orama Zuwaira."
Tazo tasake haihuwar mace, akasa mata Huwaila, sannan Zuwaira nada shekara biyar, amma idan kaga aikin datakeyi saika tausaya mata.
Ahaka Zuwaira takai shekara tara Atika nada takwas, Huwaila nada shida, sai auta kabiru wanda Inna Asabe tasake haihuwa nada hud'u.
Alokacinne inna Asabe tafara kokon saidawa, da hantsi tayi AWARA, kuma zuwaira ce mai tallah, dafarko m.Usman yace bai yardaba, amma da inna Asabe tashiga tafita ta asirce shi saiya daina magana gaba d'aya.
""Zuwaira nashan wahala sosai wajan inna Asabe, duk sana'ara da inna asabe taima Zuwaira indai bata sayarba, saita zaneta, balle kuma ta b'atar, ai ranar ta bani.
Saita girka abinci tahana Zuwaira, Zuwaira ke wanke wanke, shara, wankinsu Atika, gasu Atika sun rainata, saisuyi ta dukanta, m. USMAN baya iya cewa komai, duk da abin yana damunsa, amma bayadda zaiyi.
""Idan wuya taima Zuwaira yawa saita gudu gidan karima, dan haka suka shak'u da Safare sosai, tare suke zuwa talla, dan Inna karima tanama Safare taliyan hausa, duk da malam Ashiru bayaso, to amma dayake fatauci yake zuwa saitake samun damar yimata daya dawo saita daina.
Duk sanda inna Asabe taji labarin Zuwaira taje wurin inna karima to saita xaneta, dan takance taje sunyi gulmarta.
Ahaka Zuwaira tatashi cikin wahala, da azabtuwar aikn inna Asabe, abun nadamun malam Usman amma badamar yin magana.
"Dahaka Zuwaira takai shekara goma sha biyu, kullum tana wahar yima inna Asabe talla, duk da bata amfanuwa da sisin kwabo acikin kud'in tallan, ko silifas saidai baban ta ya saya mata..........✍🏻
🎯Bily🎯
🍀Mrs Abdus'salam🍀
I💓U MY FAN's
[10/25, 11:14 AM] +234 809 777 0370: 20~ july~1016
💎💎💎💎
💎9⃣💎
💎💎
💎
🎯K'ANWAR UWACE🎯
ko
🎯KISHIYAR UWA❓🎯
💚NA BILLKISA IBRAHIM📝
»« MUNDAWO LABARI :- Zuwaira kwance akan tabarmar datake kwanciya tanata mirgina2, saboda azabar yunwar datake ji, rabonta da cin abinci tun jiya da daddare, dasafe da yunwa tatafi tallan koko, dama ita tuwone aboncinta, kuma tacinye tun da daddare.
""Inna Asabe ta danno cikin d'akin batare da tayi koda sallama ba.
Ta kalli Zuwaira dake kwance tana juyi, tace dan ubanki dama kinaji ina kiranki kikai banza dani, saboda ke shahararriyar 'yar iskace, waima dan uwarki Rakkiya miki ke yi akwance, ga wanke2 nacan awaje k'uda nabi.
""Dan ALLAH inna kiyi hak'uri wlhy inajin yunwa ne, kuma naduba a tukunya babu tuwo, dama dasafe ban karyaba natafi tallah""
Inna Asabe taja tsaki kekika sani, aibani nace ki bud'e ciki kicinye tuwon jiyaba ko ??
Niki tashi na aikeki gidan hajiya fatsima k'awata.
Cikin k'arfin hali tace inna dan ALLAH kiyi hak'uri, ALLAH baxan iya tafiyaba, dan ALLAH in kun rage abinci ko k'anxo ne ki taimaka mini da shi karna mutu.
Nanfa inna Asabe tafara zazzaga jaraba, dan uwarki kin manta nafad'a miki, bakida kaaon abincin rana a gidannan, ko kin manta ??
""Inna kiji tsoron ALLAH, nifa d'iyar 'yar uwarkice""
Dan ubanki da tsoronki nakeji, bana ALLAH ba;har xakice bana tsoron ALLAH, tasamo icce taahiga jibgar Zuwaira, tana fad'in bari nanuna miki raahon tsoron ALLAH.
Tun Zuwaira na iya kuka tana neman agaji, har tai ahiru sai nishin wahala..........✍🏻
🎯Bily🎯
🍀Mrs Abdus'salam🍀
I💓U MY FAN's
[10/25, 11:21 AM] +234 809 777 0370: 22~ july~2016
💎1⃣1⃣💎
💎💎💎
💎💎
🎯K'ANWAR UWACE🎯
ko
🎯KISHIYAR UWA❓🎯
💚NA BILLKISA IBRAHIM📝
»«yau kwana biyu da rasuwar malam Usman, yaune aka sallami Zuwaira daga asibiti, bawanda yagaya mata, inna jamilace agurinta, kanwar malam Usman ce, tunda tafarka gabanta ke fad'uwa, harga shi yau an sallamesu, tunda suka nufo gida fad'uwar gabanta ya k'aru.
Kallon mutane kawai takeyi, tun waje har suka shigo gida,kowa na kallonta cikin tausayawa, inna Ai, tadafa mata ruwan wanka, tai wanka aka bata abinci, amma takasa ci, nan sukaita lallab'ata tad'anci, bayan tagama tace wai dan ALLAH miya farune?? Kowa yay shiru, tace ina inna asabe ??
"Sukace tana d'akinta"
Tatashi tanufi d'akin inna asabe, tashiga inna asabe na zaune tare da danginta dasuka xo dakuma k'awayenta, ta gaishe su, ganinta yasa wasu cikin dangin kuka, saboda tsananin tausayinta da sukeyi, shike nan yanxu tazama marainiya gaba d'aya, ba uwa ba uba.
Inna asabe saita mik'e tafita tana matsar ido, dan ba kukan tajeyiba, sukace asabe ai saidai hak'uri, su sun zata kukan tausayin Zuwaira takeyi.
""Itama Zuwaira saita saka kuka, tace dan ALLAH inna mariya maiya faru??
Mariya tace kiyi hak'uri zuwaira baban kine yarasu !!;
"Anan Zuwaira ta sume"
Inna binta"tace haba mariya aiba haka akeba, yazaki gaya mata.
Aka yayyafama Zuwaira ruwa ta far fad'o, azuciyarta tace yanzu xan k'ara gane inna asabe K'ANWAR UWACE KO KISHIYAR UWA.
Zuwaira tashiga rud'u mai yawa, saida aka dage da addu'a sannan tadawo hayyacinta, yanxu tasake zama mara son magana, ahaka akai addu'ar arba'in.
Kowa yafara shirin tafiya inna jamila tace abata Zuwaira.
Inna asabe tai tsalle tadire tace bata yardaba, dan baza'a raba mata kan 'ya'yaba.
Sun san halinta danhaka dangi sukace inna jamila tayi hak'uri kawai, arink'a zuwa ganin yaran, lokaci lokaci.........✍🏻
🎯Bily🎯
🍀Mrs Abdus'salam🍀
I 💓 U MY FAN's
[10/25, 11:24 AM] +234 809 777 0370: 22~ july~2016
💎1⃣2⃣💎
💎💎💎
💎💎
🎯K'ANWAR UWACE🎯
ko
🎯KISHIYAR UWA❓🎯
💚NA BILLKISA IBRAHIM📝
»« tunda babanta yarasu tasake shiga taskon rayuwa, da matsi agurin inna asabe, ga girma yafara zuwa mata, dankuwa tana shekara 15 yanzu, sai shirin aure, dan kunsan auren k'auye,
K'yawun Zuwaira yafara bayyana afili, saidai wahala ta dushe hasken fatarta, tana k'ok'ari wajen yin ibada, dan inna karima nakoya musu itada safare.
Tana shan wahalar inna asabe, ga talla safe da rana da yamma, ga suttura tafara yima xuwaira k'aranci, idan dangi sun bata inna asabe ta kwace, abu kad'an xatayi tahauta da duka da zagi, tahanata zuwa gidan inna karima gaba d'aya, inkuma tasamu labarin taje ranar saita nad'a mata duka.
Yau alhami kasuwar kusada takeci, inna asabe tagama soya awara mai yawan gaske dan dama duk ranar kasuwa dayawa takeyi, takwalama Zuwaira kira.
Zuwaira dake d'aki tana shiryawa, tafito da sauri dan gudun jarabar inna asabe.
Tanuna mata botikin awara, gatanan ta dubu biyarce cif cif, wlhy kota naira tab'ata saikin biyani, koda yake ai bama saina gaya mikiba kinsan halina sarai kinsan abinda zan iya kuma.
""Zuwaira tasab'i bokitin awara, tace inna saina dawo.
Hankalin Zuwaira yau atashe yake dan yau bata saidaba, ga awarar da saura dayawa, gashi yamma tayi 'yan kasuwa sun fara tafiya gida.
Tana tsaye jikin wata mota saiga wasu samari su biyu, sukai mata sallama ta amsa cikin rashin kulawa, d'aya yace 'yammata xamu sayi awarane ;
"Cikin in ina tace tanawa ??
Duka zamu saya sai dai zaki biyomu dan gidan mutuwa za akaita.
Bada muwa zankai, to nawa kika sayar?? Tace kukawo dubu d'aya da d'ari uku.
A'a zamu baki dubu d'aya inkin sayar.
Tai shiru tana tunani, can tace ku kawo.
Saida suka bar kasuwar gaba d'aya suka tsallako titi, wani gida suka kaita wanda babu alamar mutane, cikin tsoro tace kunce gidan mutuwa amma banga mutaneba ??
"D'aya yace sakarai kekin zata dagaske ne sayan zamuyi, to mai awarar mukeso, mumun dad'e muna fakonki, amma baki shiga tarkon muba sai yau, dan haka 'yammata ajiye bokitin awara gefe mu kwashi romo kawai.
"Duk da bata da wayo sosai tagane inda suka dosa, dan inna karima tasha yimusu gargad'i akan maza, jikinta yafara rawa tafara kuka tana musu magiya da rok'on suyi hakuri, karsu lalata mata rayuwa ita marainiyace, bata da uwa ba uba.
Mai makon suji tausayinta sai d'aya yace gambo fara ina zuwa, zanje band'aki.
Kanta farga yacire kayansa, aiko tak'a rud'ewa, yanufo ta yana dariya, tafara ja baya, har takai k'arshen bango, batai auneba taji ya rungumeta, tafara k'ok'arin kwacewa amma yafi k'arfinta, can ALLAH yabata sa'a ta galla masa cizo a kunne, da sauri yasaketa yana shafa wajen tare dafad'in nikika ciza, aiko dan ubanki yau xaki yabawa aya xak'inta, ya k'ara nufota.
Can dabara tazomata ta d'auki d'an bokitin yajin awarar ta watsa masa a fuska, yakwalla k'ara, ta d'au bokitin awararta tayo waje da gudu, gudu take sosai irin wanda ake kira gudun tsirah.
"" cikin sauri yatake burki jikake wani kuwwwwwwwwww..........✍🏻
🎯Bily🎯
🍀Mrs Abdus'salam🍀
I💓 U MY FAN's
[10/25, 11:25 AM] +234 809 777 0370: 22~ july~2016
💎1⃣3⃣💎
💎💎💎
💎💎
🎯K'ANWAR UWACE🎯
ko
🎯KISHIYAR UWA❓🎯
💚NA BILLKISA IBRAHIM📝
»« cikin sauri yatake burki, yayinda Zuwaira ta kwallah k'ara dan tasan tata ta k'are yau, ta durk'ushe akan titin tana kalmar shahada.
Cikin sauri mai motar yafito. Ya wanka mata mari, ke mahaukaciyar wane k'yauyece ke, daxaki shigo titi batare dakin dubaba, bak'yauyar banxa.
""Duk da cikin fad'a yake maganar wannan bai hana muryar tasa fita cikin taushin murya da sanyiba, yasake cewa baxaki tashi atitinba saina sa tayar mota na takaki.""
Jikinta narawa ta mik'e, ta kalleshi tana hawaye dan ALLAH kayi hak'uri, bada sona nahau titin ba wlhy.
Ya watsa mata harara ke mahaukaciyar inace dazaki bar hanya ki koma titi, dan salan kujama mutane bala'i, ALLAH in baki tashi atitin nanba saina karyaki.
""Cikin sanyin jiki tatashi tad'au bokitin awararta wadda rabi tazube kasa""
Mutanan dasuka d'an taru agurin suka bashi hak'uri, harya shiga motar zai tafi saikuma yatsaya yana kallon Zuwaira, dake tsaye tana kallon awarar data watsu akan titin, hawaye take zubarwa sosai, dan tana tuna irin bala'in dazata shiga yau agurin inna Asabe.
""Ahankali ya tako gareta, cikin muryarsa mai dad'i yace mikikema kuka ??
Afirgice tad'ago tana kallonsa, tad'anja baya dan tsoro,
Kinga karki firgita kanki, fad'amin damuwarki;
""Cikin rawar murya tace awarata taxube, gashi inna asabe tamin gargad'i akan inhar na b'atar saina biyata, kuma wlhy banida hanyar samun kud'in biyanta"".
Baice komaiba yazira hannu a aljihun wandonsa na shadda fara tas, yad'akko worlet d'insa cike take da sababbin kud'i bugun abuja, 'yan dubu dubu yad'akko guda biyar ya mik'a mata.
Ta zaro ido waje, aikud'in basu kai hakaba, naira dubu d'ayane dari uku.
Karki damu ki karb'a, aini nabaki.
""Tasake girgixa kai, babu abida zanyi da kud'i, bayan biyan kud'in awarar inna asabe.