Sashe 4
Jikar Iya Delu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Iya kuwa tanajin nazeeru yasaketa tawaigo aiko tayi Ido hud'u da hajja Dake tsaye dab da ita, Ido tawaro domin ita haryanzu a siffar jaririya takeganin hajja Hakan yasa tsoron yayimata dirar mikiya takasa gaba balle baya tsayen kawai take wareda Ido takafe hajja dasu...itako hajja hankalinta yakoma kan yaya nazeeru daya zura agije ya Haye Katanga inbanda dariya Babu abunda take seda dariyar ta tsagaita matane kana tace "Wai miyafarune iya? Naga yaya nazeeru ya Haye Katanga kodai yau filin mushak'ata kukeyine tafad'a tana Kuma sakin dariyar tareda rik'o hannun iya,,sekawai sukaga tayi ba luuuu cikin sauri mlm Musa yatareta...itako hajja dariyar datakeyine tatsaya cakk tanabin iya delu data zube ajikin mlm Musa da kallo cikin mugun mmki da tashin hankali...shikuwa mlm Musa fad'ar yakeyi subahanallah innalillahi wa inna'ilaihi Raji'un iya delu! iya delu!! Amma shiru
Anty larai ma abunda take maimatawa kenan domin ita izuwa yanzu Tama mantada Wani ciwo Dake jikinta...itako hajja jiki amatuk'ar sanyaye taduk'a tana rik'o iya tana fad'ar "iyana miyasameki haka? Misukayi Miki? Kigayamin waya tab'aki iyan hajja? Hakan hajja ketayiwa iya tambayoyin da bazata iya amsa matsuba domin abunda Basu saniba tin lokacinda iya tayi Ido hud'u da hajja Kuma agabanta kowanne najin numfashin juna iya tayi suman tsaye.
Mlm Musa ne yarik'o Yana fad'ar sum..bank'arasaba sabida d'agowarda hajja tayi tawatsa mishi Idonta da suka Koma yellow sharrr tana dubanshi Kuma duk wannan abun datakeyi Babu ko d'igon hawaye cikin Idonta abushe suke tarrr....wasu yawu mlm Musa yahad'iye kamun yasake mata hannu sannu alekum yamik'e yanufi inda randar ruwansu take yad'ebo yazo yawatsawa iya delu Amma ko motsin kirki batayiba Hakan yasa ya tallabeta ahankali yakaita cikin barandar anty larai yakwantarda ita akan katifarda anty larai tashin fid'a Mata yanzu. "Kikula da ita kamun nanemo nazeeru yazo mukaita likita domin ba mutuwa tayiba dogon sumane yak'arasa zancen Yana duban anty larai. "To mlm Musa seka dawo tafad'a tareda janyo kujerar tsugunno atsakar gidan tazauna.
*Ina masu famada matsalar sihiri sammu ko Neman temako akan kasuwanci aiki ko ilimi Dama sauran buk'atu narayuwar yauda kullun to gadama tasamu akwai shahararriyar malama wadda kedaba temako ga irin way'annan abubuwan Kuma adace da abunda akeso da izinin Allah idan kanasan ganinta zaka nemi tabaka Rana dakuma lokaci Domin gudun karkayita zama bakasamu ganintaba yasa ta b'ulloda duk lokacinda tabaka idan kazo Zata saurari matsalarka cikin hukuncin allah Kuma tatemakama adace...gamasu buk'atar Neman temako Kuma sunyi Nisa basa iya zuwa wurinda take takan Basu nomber wayarta domin akwai lokacidata ware na musamman datake sauraran matsalolin mutane awaya idan mara lpy ne zata Saka ayimishi video aturo matashi tagani zatayiwa mejiyarahi tambayoyi yadda yadace domin yabata cikakkiyar amsa daga Nan zatasan temakonda zatamishi Kuma idan akwai maganin da yadace kayi anfanidashi zata turama hargarinda kake Kuma duk Wanda yazo wurin malama tabbas anasamun biyan muk'ata yadda akeso cikin hukuncin allah. Allah yasa mudace gamasu buk'atar Neman temako awurinta zaku iya yimata magana ta WhatsApp a wannan contact d'in 👉08107819124 Amma akan WhatsApp kawai idan sak'o yayi mako d'aya tozata duba insha allah, Amma fa tace asanarda masu sonyimata magana idan bawani abun yakawo mutin dagaske ba ko beshiryaba to karyayi mata magana domin zeshiga hakkin wasune tinda abun dayawa Kuma kowa tashi lalurar takawoshi. Allah yasa mudace*🙏
_________
Shikuwa mlm Musa hanyar gonar garin yanufa domin atinaninshi can yaya nazeeru...sukuwa sunan zaune anty larai da hajja sunsaka iya delu agaba suna kallo Jimi,,Jimi anty larai tayi tsaki tareda dokawa hajja Dake dakanta harara domin Wani mugun haushinta takeji batasan daliliba, Kuma Sam Bata kulada yadda idanuwan hajja suka Komaba domin har black d'in Idonta yakoma yellow 🟡 sharrr ba iya farinba. Sunjima ahakan kamin hajja tafarajin Wani irin d'ari ajikinta kowacce k'ofa Dake fidda gashi ajikinta tabud'ewa, kanannad'e jikinta tafarayi wuri d'aya kamar ganwo tana tana k'ara shigewa kamar ana nad'eta,, nikaina Ido nazaro Ganin tana komawa y'ar k'arama harta Koma jaririya. Cikin mmki nake fad'ar ashedai hajja ce kekomawa jinjirar,Nan bawata bace kenan.
Itako anty larai d'agowarda zatayi tayi Ido hud'u da hajja Takoma jinjira danonuwanta atsaye kyam tagwalo mata way'annan idanuwan nata dasuka Koma yellow tana k'ifk'ifta matasu....Wani irin waro Ido anty larai tayi tareda kurma uban ihu tana fad'ar wayyyoo allah hajja Takoma jinjira tareda yunk'urawa zata mik'e aiko k'afarta tashige cikin kujerar datakai ta tuntsire tafad'i, wata irin k'ara Takoma saki kafin tasamu zarafin mik'ewa aiko taruntuma aguje tana ihun Kiran hajja Takoma jinjira jama akawo mana d'auki wayyyoo munbani mun lalace hajja Takoma jinjira gudu takeyi da iya k'arfin ta gabaki d'aya tafita hayya cinta domin batamasan Ina take jefa k'afartaba sabida tsoro da tashin hankali Sam tamantada raunin Dake jikinta,,aduk inda tawuce se anbita da kallo cikin mmki damasu tambayar lpy damusu zaginta domin ko mayafi batadashi balle wasu aba dakalmi.
Acan kan hanyar shigiwar k'auyen kuwa Abba ne ketafe shida me taxsi d'inda yad'auko domin duk hankalinshi atashe yake Sam yasara nutsuwarshi burinshi kawai yazo yaga mike faruwa da mahaifiyar tashi tafiya sukeyi Yana kwatantawa me taxsi d'in hanyarda zebi, kamar daga sama yahangi yaya nazeeru Yana tafe Yana rabka uban sauri se waiwaye yakeyi kamar zetashi sama kallo d'aya zaka mishi kasan cewa Yana cikin kishin hankali marar misaltuwa..Wani irin fad'uwa gaban Abba yayi Hakan yasa yace innalillahi wa inna'ilaihi Raji'un hasbinallah Wani imalwakin. Cikin sauri yacewa me taxsi d'in yatsaya, fititowa yayi cikin hanzari yatari gaban nazeeru Yana fad'ar "subahanallah nazeer lapiyarka kuwa? Arazane nazeeru yad'ago Yana fad'ar wayyyoo allah Dan Allah karki cutardani sabida Jin antari gabanshi bayan bega kowaba. "Innalillahi wa inna'ilaihi Raji'un Abba yafad'a Yana rik'o hannunshi yace "nazeeru miyasameka Hakan? "Abba Abba Kaine dagaske yafad'a cikin gid'ima..Ganin yadda duk yake arud'ene yada Abba Jan hannunshi kawai yasakashi motar batareda yak'ara cemishi komaiba me taxsi d'in yaja sukatafi, ak'ofar gidan yafaka motar duka fito Abba ya sallameshi Yanabin mutanen Dake sintiri ak'ofar gidan da kallo. Suko Ganinshi yasa duk suka watse masu gadaishi nayi masu guduwa way'anda Ganin k'wom nakawosu nayi sabida ihunda anty larai tafita tanayi...shidai Abba bece musu komaiba yaja hannun yaya nazeeru suka kutsakai cikin gidan...!
JIKAR IYA DELU paid book ne akan nera 300 kacal 👌 idan complete kikeso Kuma 500 zaki iya tura kud'inki ta wannan account d'in 👉 2276776261 Sha'awantu kasim UBA bank....kana kitura shedar biyanki awannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp 🙏
Autar alher ✍️
🧚🏻♂️🧚🏻♂️ *JIKAR IYA DELU*🧚🏻♂️🧚🏻♂️
(Jinjirace🤱)
Romantic love 😘 story 💃💃
BY AUTAR ALHERI ✍️
JIKAR IYA DELU labarine na bar kwanci acikin sojoji soyayya da makirci kubiyoni dominjin yadda wannan lbrn zekasance 💃💃💃
_____________Akabta💃💃
Page 9 & 10
"Ainda anty larai tabar hajja anan suka sameta sedai asiffarta wadda kowa yasanta dashi, Abba ne agaba se yaya nazeeru Dake bayanshi, itako tana zaune tabuga tagumi tana kallan iya Dake kwance kamar gawa....shiko Abba Ganin iya ahakan seda gabanshi yafad'i arazane yace "innalillahi wa inna'ilaihi Raji'un...wannan muryar da hajja taji itasakata d'agowa aiko Taga lallai abbanne ba Waniba,, mik'ewa tayi da gudu Tayo Tayo kanshi tareda fad'awa jikinshi tana fad'ar oyoyo Abba katafi kabarni iya Kuma ta Mut...tinbata k'arasaba yarufe bakinta tareda girgiza mata Kai batareda yace komaiba yajanyeta gefe yazaunarda ita kana yajuya Yana duban inda zesamu ruwa seyaga wasu ajiye ajikin rubar Ferro, d'auka yayi tareda Bismillah yashafawa iya a fuska amma komotsi batayiba Abba bedamuba tindashi doctor ne Kuma ya tabbatar da Bata mutuba Hakan yasa yacigabada shafa mata ruwan yanad'an danna k'irjinta kozata Farka in Bata farkaba kuwa Doline suje hospital,, aiko cikin iKon allah Yana cikin yimata hakanne taja dogon numfashi me had'eda ihu lokaci d'aya tana fad'ar nashiga ukku ni delu nazeeru kakira mini auwalu tinbata kasheni ba.
"Subahanallah iya ninefa agabanki tashi kiga auwalu ne...Jin Hakan yasa iya bud'e Idonta data tanke gam tana kallanshi,aikuwadai shid'inne auwalunta,,cikin sauri tamik'e zaune kamarba tsohuwa ba tana fad'ar auwalu d'aukeni daga gidannan kamun karasani kaji auwaluna. "Ad'aukeki iya wai miyasamekine? Muryar hajja tadoki dodon kunnen iya.
Wai irin zaro Ido tayi agid'ime tazabura kamar zata kifa Takoma bayan Abba tana fad'ar kunekuke ganinmu bamu mukeganinku ba Dan girman allah kimun Rai karki kasheni tak'arasa zancen tana k'ank'ame Abba jikinta ko Ina rawa yakeyi.
Cikin mmki Abba kebin iya da hajja datasaki Baki da kallo Yana k'ara maimaita kalaman iya gashi yaga alamar tsoro firgici da tashin hankali duk sun bayyana atareda iya delu, aranshi yake fad'ar kadda Wani abun hajarah tayiwa iya domin yasantada muguwar k'iriniya darashinji inko hakane seya koya mata hankali awannan karon baze zuba mata Ido takashe masa uwaba yasan Wanda zeyi maganin rashin kunyarta.
Itako hajja cikin mmki take kallon iya kamun tace iya nice zan kasheki wai kike nufi kowaye? Tatambaya Idontana cikowada k'wallah domin allah yasani tana mugunson iyarta Amma yau iya tace zata kasheta...kanajintako auwalu nidai kabar gidannan Dani domin wannan ba hajjona bace aljanace akwai inda takaimun hajjo, sekuma tafasheda kuka tana fad'ar allah sarki hajjojona ko inatakaiki tazo zata kashe Miki iyarki oho wayyo hajjona auwalu wannan aljanar tad'auke hajjo Nima Kuma zata d'aukeni nashiga ukku..ya,Isa Hakan iya bawanda ze d'aukeki yanzu zamubar gidan insha allah barana kira akawo mana mota tinda ajirgi nazo nakuwasan bazaki hau jirgiba kozaki hau muje?? "Eh wlh zanhau yo Dade wannan aljanar takasheni aigara nahau jirgin inyaso namutu can asarararin samaniya nasan zanji k'amshim mala'ikun rahama sud'aukeni Amma Ina mafari Ina dalili namu ahannun aljana y'ar ruwa.
Iya na rufe bakinta hajja tazabura zata mik'e aiko a 360 yaya nazeeru ya arce ko waiwaye bek'arayiba..cikin mmki Abba yabishida kallo domin duk wannan abun mmki yake bashi yakasa yadda Sam da abunda sukesan fad'a mishi to idan yace ita delu rikicin tsufane ke d'ibarta to nazeer fa Anya kuwa wannan abun Babu Ayar tambaya aciki?