← Book details Jikar Iya Delu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 6

Sashe 2

Jikar Iya Delu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Lumshe kyawawan idanuwanshi yayi Ganin yadda duk tafirgice Yana tunanin yadda zeyida ita....itako bakomai yafirgitadda itaba face sanindatayi yau se buzunta tinda har tabari motar ta lalace Kuma tasan tana zuwa school Amma Bata fad'a dawuriba.... bud'e kyakkyawan idanuwanshi yayi yasaukesu akan Al'ameen kana yabud'e Baki ahankali yace "bro kakaita school d'in inada aiki sosai Kuma idan kadawo daga office kasaka a gyara motar inbeyiba akawo mata wata. "Okay kawai Al'ameen yace..shiko d'aga Hakan bek'ara cewa kimaiba yamik'e tareda yiwa iyayen nashi sallama yafice daga gidan,,Yana fitowa captain basheer nak'arasowa kusanshi Hakan suka jera har inda dandazon sojojin dake kewayeda motocinshi suke suka Bud'e Mai yashiga captain basheer ma yashiga kana suka yiwa motocin key tareda barin gidan cikin azabben gudu kamar zasu tsaga kwalta

Anan cikin parlor kuwa mik'ewa Al'ameen yayi tareda d'aukar wayoyinshi Yana fad'ar muje yayiwa iyayen nashi sallama yafice Shima...cikin sauri tamik'e tareda komawa bedroom d'inta tad'auko Jakarta da mayafinta itama tafice, Ganin yayi mata Nisane Kuma taso tad'auki zomonta tatafi dashi yasa tabud'e Baki sosai tana fad'ar Aa Ameen please Dan Allah nad'auko zomona? Wani banzan kallo Al'Ameen yawatsa mata kamun yace kibari ya Ahmad yakaiki sekijeda zomon amotarsa badai tawaba kokijira agyara taki sekutafi. Yana gama fad'ar Hakan yashigewarshi mota..aicikin sauri tak'ara inda yake tareda bud'e motar tashiga tana tura Baki gaba..ko kallanta al'ameen beyiba yatada motar sukabar gidan...

Inna uwane kuwa se adandazon wasu samari tasamu mutane cikin tashin hankali tace Dan Allah sutemaketa ga salisu can kwance Yana birgima ak'asa...subahanallah cewar samarin kamun sumik'e dasauri suka nufi gidan inna uwane,,,anan kuwa inda tabar salisu awurin tasameshi sedai izuwa yanzu kuwa yarigada yasuma,,,ahakan suka saukeshi sukakaishi d'akin inna uwane suka kwantarda shi. Nan Wani daga cikinsu yashiga yimasa addu'oin tsari domin duk atinaninsu Gamo yayi aiko sunci nasara domin ta Farka sedai Yana farkawa bacci yad'aukeshi...godiya sosai inna uwane tayi musu kana sukayimata sallama suka tafi.

*Ina masu famada matsalar sihiri sammu ko Neman temako akan kasuwanci aiki ko ilimi Dama sauran buk'atu narayuwar yauda kullun to gadama tasamu akwai shahararriyar malama wadda kedaba temako ga irin way'annan abubuwan Kuma adace da abunda akeso da izinin Allah idan kanasan ganinta zaka nemi tabaka Rana dakuma lokaci Domin gudun karkayita zama bakasamu ganintaba yasa ta b'ulloda duk lokacinda tabaka idan kazo Zata saurari matsalarka cikin hukuncin allah Kuma tatemakama adace...gamasu buk'atar Neman temako Kuma sunyi Nisa basa iya zuwa wurinda take takan Basu nomber wayarta domin akwai lokacidata ware na musamman datake sauraran matsalolin mutane awaya idan mara lpy ne zata Saka ayimishi video aturo matashi tagani zatayiwa mejiyarahi tambayoyi yadda yadace domin yabata cikakkiyar amsa daga Nan zatasan temakonda zatamishi Kuma idan akwai maganin da yadace kayi anfanidashi zata turama hargarinda kake Kuma duk Wanda yazo wurin malama tabbas anasamun biyan muk'ata yadda akeso cikin hukuncin allah. Allah yasa mudace gamasu buk'atar Neman temako awurinta zaku iya yimata magana ta WhatsApp a wannan contact d'in 👉08107819124 Amma akan WhatsApp kawai idan sak'o yayi mako d'aya tozata duba insha allah, Amma fa tace asanarda masu sonyimata magana idan bawani abun yakawo mutin dagaske ba ko beshiryaba to karyayi mata magana domin zeshiga hakkin wasune tinda abun dayawa Kuma kowa tashi lalurar takawoshi. Allah yasa mudace*🙏

_________

Haja kuwa tinda tafita soyi awara se kusan magarib tadawo gidan koda tashigo tuni iya delu tayo nik'arta harta shiga sha'aninta dazatayi...batacewa iya komaiba tawuce d'akinsu seda ta'ajiye Koma minene tashigo dashi kana tawuce bayi domin tayi wanka sabida haja ba kazama bace akwai San wanka dagyaran jiki

Jiki seda tayi wankanta tafito tareda d'aura alwalar sallar magarib kana tasake komawa d'akin...azaune tasamu iya delu tagama sallarta,,itama shimfid'a sallaya tayi tata sallar sedata idar kana iya delu tace "hajjojona tashi kici bunci kinji kingayau Sam bakici Wani abun kirkiba...Baki tad'an turo gaba kana tace nidai gaskiya iya nak'oshi kawai kwanciya zanyini bacci nakeji. "Tofa 🤔 bacci yanzu hajjojo yau bafita wurin gad'ar? Iya ta tambaya cikin mmki. "Eh ba indazani bacci zanyi Kuma wlh karki tasheni tak'arasa zancen tana gyara d'aurin zanenta datayiwa d'aura gaba tareda hayewa kan gadonta datake kwanciya kyakkyawa dashi. "Yo waceni dazan tasheki y'ar lalen delu Amma dai Dori kicire d'aura k'irjinnan kisaka kayanki mana da abbanki yasaya Miki idan zakiyi bacci kisaka..Kai iya nidai gaskiya yau kina takurani nidai banaso Hakan zan kwanta tak'arasa zancen tana gyara kwanciyarta...itama iya Batakara cemata komaiba takwanta abunta.

Seda dare yaraba sosai hajja tatabbatarda iya delu bacci yad'auketa kana tasauko ahankali tabud'e akwatinta tad'auko abunda tashigo dashi d'azu kana tafice daga d'akin tanufi k'ofar anty larai,,kayan ruwanta tabud'e Wani k'aton diron tareda d'auko Wani abun acikin bak'ar Leda zata zuba aciki, kamar daga sama taji yaya nazeeru nafad'ar wayyo dad'i ahhhhh larai k'ara bud'emin ohhhh washhhh..Ido tazaro tana sauraran shi kamun taji laranma na fad'ar sakamun sosai k'ara nazeeru dad'i washhh nabaka duka. Shiru tayi tana tunanin to mi'akamusu suke wannan ihun kodai basuda lpy ne?🤔 To Kuma sunce dad'i koshine abunda y'ar kware kebasu lbr datakecewa idan mata damiji sukayishi se sunyi wanka dadare kana suyi sallah? Duk itakeyiwa kanta wannan tambayar dabame Bata amsa.wani murmushin mugunta tasaki tunowada abunda abunda yadace tayi musu, gudu gudu sauri sauri Hakan Takoma d'akin iya delu wannan abun data d'auka tamaida cikin akwatinta tana fad'ar lokacinka beyiba bara'acanja kana tajanyo jakar iya tabud'e tabud'e wata y'ar k'aramar kwalba tad'auka tafice cikin sauri k'ofar anty larai Takoma tad'auko butarta babba tabud'e wannan kwalbar tad'ebo Mandakeciki tazuba yafi Rabi acikin butar kana tarufe ta'ajiye sa'annan takwashe duk butocindake k'ofar tayi tafiyarya Jin alamun zasu fito. Humm wannan manfa da hajja tasaka bakomai bane face Loko sabonnan da'akayi Wanda yalunka nafarko zafi da azaba domin hukumar kulada lpy tahanama ashigo dashi Nigeria kawai wasu marasajine keshigowa dashita b'arauniyar hanya to shine akasiyowa inna delu tana had'ashi da basilin tana shafawa k'afafunta idan suna ciyo yau shine hajja tad'auko.

Tana komawa d'akin iya delu tayi kwanciyarta inda take,,sedai kwantacciyar keda wuya tafarajin Wani sauyi ajikinta kamar ana mird'eta Tako Ina duk ila'hirin jikinta na amsar wannan abun yayinda k'ofofin gashin jikinta k'eta mik'ewa babu kama hannun yaro mik'a tafarayi kamar mace na buk'atar namuji tana Wani bank'arewa daga Hakan Kuma seta k'ara kanannad'e jikinta wuri d'aya tana sauraran sabon sauyin datake samu ajikin nata.

Sukuwa su anty larai suna gama bidirinsu itace tafara fitowa da flacks d'inta na ruwan zafi ahannun butarnan tad'auko tazuba ruwan zafin kana taje tahad'asu da nasanyi seda sukayimata yadda takeso tad'auka tayi bayi...shikuwa yaya nazeeru yanacan Yana jiran tawanke jikinta tafito sud'ora inda suka tsaya,,,sekawai yaji tabuga Wani razanannen ihu alokacinda tagama juyewa gaba gareta ruwan zafida Loko duk tajuyesu agabanta. Arazane yamik'e yanufi ban d'akin inda take tana famar ihu Yana zuwa yafad'a tareda rik'ota Ganin yadda taketa famar kurma kururuwa Kuma gashi Darene cikin tashin hankali yake fad'ar ke lpyrki kuwa? Miyasameki? Tambayar tayakeyi Amma takasa magana se famar take kafunta takeyi tana kukan Neman agaji..Ganin batada niyar yin maganane yasa yad'auketa yakaita d'akinsu yakwantarda ita,,Amma fa famar ihunnan takeyi k'afafunta yabud'e tareda haska fitilar wayarshi Wani irin zaro Ido yayi Ganin yadda gabanta yawani zazzago yayi jajirdashi kamar ze rabuda jikinta dudda take bak'a Amma Hakan behana janshi fitaba. Arazane yaya nazeeru yace "larai miyasameki haka? Mikikasakawa gabanki kika halaka kanki? Yatanbeta cikin tsoro da fargaba karya kasance Wani abunne tatusa agabanta kamar yadda mata keyi...itadai batace komaiba domin batama jinshi azabar datakeji kad'ai ta isheta. Kuka yaya nazeeru yasaka na tausayinta kamun yatashi yad'auko mafeci Yana fetara mata wurin waidanta samu sauk'i.

Acan d'akin iya delu kuwa tin ihun anty larai nafarko iya delu tafarka cikin mmki tashiga tada hajja tana fad'ar hajjojona tashi kigani kamar kururuwar larai nakeji kaddai Wani abunne yafaru da ita dudda yau naga ganta lallen mujin nata bema shigoba dad'a koyadawo kobedawoba bamu saniba kar Wani abun yasamu y'ar mutane mushiga ukku..shiru taji hajja Bata amsa mataba Kuma tasan batada nauyin bacci cikin mmkin tak'ara so wurinta tana Dan bubbuga gadon tana fad'ar hajjojona tareda hanka y'ar fitilarta ta hannu. Wani irin Jan birki iya delu tayi tana k'walalo Ido waje tareda tabka Wani dogon salati Ganin katuwar jinjira danonuwanta Dede girmanna hajja kwance akan gadon hajja tana mata dariya tareda d'ago mata hannu...!

JIKAR IYA DELU paid book ne akan nera 300 kacal 👌 idan complete kikeso 500 zaki iya tura kud'inki ta wannan account d'in 👉 2276776261 Sha'awantu kasim UBA bank....kana kitura shedar biyanki awannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp 🙏

Autar alher ✍️

🧚🏻‍♂️🧚🏻‍♂️ *JIKAR IYA DELU*🧚🏻‍♂️🧚🏻‍♂️

(Jinjirace🤱)

Romantic love 😘 story 💃💃

BY AUTAR ALHERI ✍️

JIKAR IYA DELU labarine na bar kwanci acikin sojoji soyayya da makirci kubiyoni dominjin yadda wannan lbrn zekasance 💃💃💃
______________Akabta💃💃

Page 5 & 6

"Ai batasan lokacinda fitilar hannunta tasub'uceba Wani irin tsoro tashin hankali rud'ani firgici duk sune sukayiwa iya delu dirar mikiya ihu takesanyi Amma takasa tafima daga d'akin tagaza domin duk kafafuwanta sunlauye sunkasa d'aukarta...mik'ewa wannan jinjirar tayi zaune tareda d'ago hannunta tabud'e Baki cikin gwarancin Yara tace "Iyar hajja d'aukeni.

"Hum uhnm habawa ai Wani mugun k'ugida cikin iya dale yayi Batasan lokacinda tamik'e tsayeba ta kwasa aguje sedai takaiwa bakin k'ofar fita d'akinta tatuntsure tafad'i Hakan yasa takurma ihunda Bata shiryawa fitowarshi ba, cikin tashin hankali da tsanin tsoro take fad'ar wayyyoo allahna nazeeru kaceceni hannun aljana y'ar ruwa wayyo aljana ad'auki nashiga ukku ni delu takaryani.....nazeeru kuwa yanacan Yana famada anty larai Dake famar ihun azabar da pussy d'inta kemata yajiyo ihun iya delu, aiko yamik'e arazane yafito daga d'akin Yana fad'ar lpy iya? Miyasameki? Yak'arasa tambayar adede lokacinda yak'araso inda lya delu ke kwance tana kururuwar Neman d'auki.
Chapter 2 · 0% Book details