Sashe 2
Fitattu Uku Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Kwance a emergency world numfashin shi Yana futa sama sama ga oxygen clinder ama'kale afuskan shi da alamu yanajin jiki gefe guda wata dattijiya ce wacce bazata haura shekaru hamsin ba aduniya kuka take tana shar'ban majina idanun ta sun kad'a sunyi jawur idonta akan wanda yake kwance ta'kura mai ido ko kiftawa batayi Addu'ah kawai take Allah yatashi kafad'un shi ita tunda take Bata taba ganin kalan wannan soyayya ba..... sallama akayi daga kofa aka shigo hakan yakatse Mata tunani dasauri tawaiga sai Kuma tazabura tana nunata da yatsa Amma muryanta baya futa sosai kuka tafashe dashi tadu'ka 'kasa cikin makyarkyata tace
"Baiwar Allah kiwa Allah kiwa Annabi kirabun min dajika shikad'ai yarage min aduniya kitaimaka kinisancemu indai son dakike ikirarin yimasa nagaskiyane ki.......
Cikin kuka itama tadu'ka kasa tace "kaka wallahi bazan TA'BA iya rayuwa babu Yazidullah ba shine fitilar dake haskaka rayuwata sanadiyyan shi NASAN waye d'an Adam asanadiyyan shi nasan me akekira da daraja dan Adam shine yakoyar dani darussan rayuwa shine yakoyar dani yanda zan bautama Allah wallahi Kaka inkikace narabu dashi mutuwa nima zanyi kitaimaka min yau mubar garin Nan namuku alkhawari zamuyi nisanda mommy bazata TA'BA gano inda mukeba Kaka karkice min intafi karki Kara korata kaka please..... kukane Mai karfin gaske yaci karfin ta"
Hayaniyar su tasa yafara 'ko'karin bud'e idanu sakamakon jin muryan abunda yake muradi dare darana yasake gani Koda daga nesane, ahankali yakai hannunshi yacire oxgen d'in yanayin ido biyu da ita yayi wani irin zabura yasauka agadon saigashi agabanta
Cikin tashin hankali kaka ta'kara fashewa dakuka tana kallon yanda suka kura ma juna idanu kowanne bakin shi sai makyarkyata yake haka jikin suma alamu suba son suyi magana
Cikin karfin hali yace "darling"
"My Yazidullah I miss you so much sai Kuma tayi hugging d'in shi kamar wata zata kwace Mata shi, shima rungume ta yayi back suka fashe dakuka mai cin rai, kaka ma kuka take tarasa meke Mata dad'i idanunta sun jeme saboda kuka kanta sarawa yake sosai daurewa kawai take
Cikin kuka Yazidullah yace "darling why zaki za'ba barin iyayen ki da gatan ki kizo gareni alhalin ni talaka NE Wanda baida cin yau balle na gobe kikalli yanda mommyn ki yasa akamin tasa an wula'kanta mu tasa an tozartamu duk akan muna son juna shin meye laifin zuciyata dan takamu da soyayyar ki shin meye laifina kifad'a min pleaseeee tell me what's my fault tell meeee yafad'a cikin tsawa gamida da tureta tayi baya kamar zata fad'i saikuma tadafa bango haki kawai take dakyar tatsaida kukanta tace
"Kasani duk abunda mommy tamuku Banda masaniya sai yanzu nasamu nafito naje gida akacemin ai ankoreku Kuma kana hospital three days Ago bakasan wake kankava kaduba mu'ujiza irin ta Allah inazuwa saigaka kasamu lapia Yazidullah kasani nice mahadin rayuwar ka kaima haka nice komai naka kataimake ni kuzo mubar garin nan kodan *MUCIMMA BURINMU* domin daga yanzu zuwa kowane lokaci iyayena zasu binciko inda nake Kuma zasu kamaka kataimake ni kuzo mutafi dan Allah"
Cikin karfin hali yace "bazan TA'BA tafiya dake ba inaso kikoma kima mahaifiyar ki biyayya but please do me a favor, promise you will be mine yafad'a Yana kallon ta ido cikin ido
Kuka tafashe dashi tace "ha'ki'ka nitakace har abada dukkan namijin daya aure ni ya aure gangar jikina ne Amma zuciya da ruhina suna tare dakai kamin alkhairi d'aya"
"Tell me and I will do it Insha Allah"
"Kadawo gareni konan dayaushe NE zanjiraka karka rabu da soyayya ta duk runtsi duk wuya tunda munce tunanin mu d'aya ruhin mu d'aya wajen zaman mu d'aya anan cikin duniya har a lahira muna tare shine alkhawarin dazakamin kawai"
Kallon ta yayi idanun shi sunyi jawur yace "loving makes me whole this our love will never died darling promise you will be mine I come back for you darling you hold my life you are my praise u be always on my mind promise you wait for me I've think of you every day my love I will pray for you everyday my lov........ Maganan shi yama'kale ne sakamakon ganin police d'in dasuke shigowa dagudu kusan su Ashirin kowanne d'auke da bindiga ga karnuka kamar za'a je Kama 'barawo
Dasauri kaka taje takama Yazidullah ganin shi suka haro suna saitashi da bindiga shima RIK'E ta yayi suka fashe da kuka Mai cin rai
Mommy NE tashigo tana taunan chewing gum ga black space datasaka cikin Isa ta'karaso gaban ta tamata wani kallon baki da hankali sannan tafallama mata Mari ajere har sau biyu tace "khairat Ashe Baki da hankali ban saniba Ashe dama bonono kikamin kikazo wajen wannan matsiyacin Wanda baisan darajar manyaba to wallahi kinja Masa zai Kare rayuwarsa agidan kaso Kuma awulakance office kutafi dashi idan wannan tsohuwar najadun tahana kuhad'a harda ita"
Wani uban ihu da kururuwa khairat tasaki cikin d'aga murya tace "mommy wallahi idan kikasaka aka kulleshi saina kashe kaina k........"
Cikin zare Ido da daka Mata tsawa tace "kin Dad'e Baki kashe kannaki ba mara mutunci Wanda batasan darajar kantaba Kuma aure dake da Alhaji mansur babu fashi ko gawarkine sai ankai Masa gidansa tafad'a tana janta sukai waje suka bar police na kiciniyar karban Yazidullah ahannun kaka domin tari'ke shi tamau shima haka kaka sai kuka take tana Basu ha'kuri Amma Basu san tanayiba
Cikin rashin imani suka hau dukan Yazidullah dasauri kaka tatare aiko Babu tausayi suka ci gaba da dukan su Saida suka musu lilis numfashin Kaka sai fisga yake sannan suka d'ebe su sai station
Hankalin Yazidullah yatashi ganin idon Kaka Yana kakkafewa kumfa nafuta abakinta hannun shi tari'ke cikin tsananin azaba tace yazid kasaurara kaji mezance maka, dasauri yamatsa da kunnen shi kusa da bakinta wasu maganganu tafad'a mashi gaba d'aya jijiyoyin kanshi duk sun mi'ke idanun shi sun kara yib jawur adaidai nan suka kawo station.
☯☯☯☯☯☯
Acikin mota khairat sai fusge fusge takeyi tana kuka amma mommy tamata ri'ko Mai tsauri suna zuwa gida tasaka wasu police Mata tace sukulleta apartment d'inta kashedi tamasu dacewar Kar Wanda yabud'e ta sai idan za'a Kai Mata abinci duk Wanda yabarta tafito abakin aikinshi tana Kaiwa Nan tashige apartment d'inta ranta ajagule datunanin mafita gwara takira Alhaji Mansur yazo ad'aura auren tasan idan akayi auren dole khairat tazauna dawannan shawaran ta'karasa bedroom d'inta rage kaya tayi taje tayi fresh up
Bayan tashirya ne takira Alhaji Mansur sunjima suna tattaunawa sannan sukai hanging call d'in
Dining tanufa hankalin ta kwance tafara yin lunch bayan me aikinta tayi serving d'inta takusa kammalawa ne saiga Kira awayanta cewar Allah yayima kaka rasuwa dan haka zasu saki Yazidullah yasamu yaje Jana izarta inyaso wasu police zasubi shi da andawo sai sud'auko shi, jikin ta yayi sanyi amma saita dake tace "commissioner !!!
"Na'am hajjaju Samrah"
"Zan turo driver na da kud'i kubashi kuce yabar garin Nan kumai kashedi sosai kutabbatar Mai da inkuka ganshi a state d'innan gaba d'aya saikun kashe shi understand"
"Yes ma'am angama saina ganshi" cutting wayan sukai, direct bedroom tanufa tahad'a kud'in awani karamin jaka naira million d'aya driver ta Kira Yana zuwa tabashi jakan tace yakai station yanzu yadawo, cikin girmamawa ya Amsa batare dayasan menene acikin jakan ba.
Washa gari da misalin 3:23 Alhaji Mansur yadira agidan apalourn bak'i akamai masauki inda Yan aiki suka cika mai gaba da kayan motsa baki amma shi duk bataso yakeba burin shi yaga yar shilar da Hajiya tace tatanadar Mai akasa yaketa narka kud'i akanta Allah dai yasa akwai kaya yanda yakamata.
Tunda akasata ad'akin datakirada kabarin duniya take ta rasgar kuka kamar me jitake kamar takashe kanta tahuta amma Yazidullah yanuna Mata illar hakan Koda aka kawo Mata abinci ko kallon shi batayiba haka ma nadare bataciba saidai suka zo suka d'auki abunsu
Arana d'aya tajeme tayamutse kamar ba khairat Mai jida class da kwalliya ba kamar ba itabace mai ta'kama danuna izzar Nan ba saigashi lokaci d'aya akan soyayya tazama abun tausayi yanda taga dare haka taga rana domin barci duk iya satan shi nan yaganta yakyale
Washa gari haka tawuni bataci komai ba gaba d'aya tagalabaita dan zuwa lokacin dakyar take iya yin kukanma
Mommy NE dakanta tashiga d'akin direct toilet tashiga tahad'a mata ruwan wanka sannan tafito tajata zuwa toilet d'in batare data damu da halin datake ciki ba tamata wanka tasake kamota zuwa palour kwalliya tafara Mata anan ne khairat tabujire aiko tasha mari dan dole mommy takyaleta tabata Kaya cikin tsawa tace tasaka tana jiranta apalourn bak'i
Da har ta'ki shiryawa sai kuma take ganin this is the last opportunity datake dashi passport da ATM d'inta tad'auka ta'boye sannan tayi dressing normal harda hijab zuciyar ta na jaddada Mata cewa remember that come opportunity once in life kartayi wasa da Daman ta haka tayi ta karfafa makanta gwiwa............✍🏻
*Game son jin wannan labari Mai cike da tarin abubuwa sai yahanzarta siya akan 200 kachal saikasha karatu lapia Kuma cikin aminci, akwai wata gara'basa da mukayi akan wannan littafan wato fitattu uku idan kinason biyu zaki biya 300 inkinason duka kibiya 500 ayanxu NE zamu Gane masoyanmu masu son mu tsakani da Allah🥰*
[4/7, 3:05 PM] Baby Bintu: *GARA ƁASA!!!GARA ƁASA!!!*
⚖
*HOME OF QUALITIEs'S WRITER'S ASSO📚*
```{{The Home Of Quality Which Are Educated The Humanties}}```
https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/
*⚜{{H.Q.W.A📚}}*
*ASSALAMU ALAIKUM💃🏻*
*GARA ɓASA💃🏻*
*Ina kuke? ma'abota karatun liltafin hausa📚to ga dama tasamu💃🏻*
```Shahararriyar ƙungiyar nan wace ta saba kawo muku liltafai musu nishaɗantarwa💃🏻ilimantarwa tareda wa'azantarwa suka shirya tsaf dan kawo maku daddaɗar litatafan haziƙan marubutan wanda suka shahara a fanin rubutun hausa📚```
```Wanan shine karo na farko da wanan kungiya tasoma fito maku da litatafenta na fitatto uku💃🏻dan haka kada ku sake a baku labari```
```Ƴar uwa hanzarta ki nemi naki kar a abaki labari💃🏻cikin farashi mai sauƙi```
*Idan ɗaya kikeso*
👇🏻
``` 200```
*Idan biyu kikeso*
👇🏻
```300 ```
*Idan kuma dukka kikeso*
👇🏻
```500```
```Fitattu uku sun amsa sunan su daga fasihan marubuta```
*HASASHE*
NA
*Haseena Autar manya*
0814 210 5218
_Wanan litafi *HASASHE* zaizo maku da'abubuwa da dama kamarsu *zargi* *tsantsar soyaya* *kishi* da kuma *tausayi*💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻_
*ZAMU CIMA BURIN MU*
NA
*Shamsiya Bintu Kawal*
0810 470 9652
_*ZAMU CIMMA BURIN MU* Labari ne daya kunshi *tausayi* *soyayya Mai tsanani* *sadaukarwa* *cin Amana* da kuma *jarabta Mai tsanani* nasan Yar uwa zakiso jin shin ya abun zai kaya to saiki hanzarta biyan naira 200 domin KIKARANTA cikin salama kardai kimanta sunan shi *ZAMU CIMMA BURIN MU* kar kuma kabari wata tabaki labari_
*ABOTA CE KO KUMA SOYAYA?*
NA
*Safnah Aliyu Jawabi*
08136746004
_*ABOTA CE KO KUMA SOYAYA?* wanan litafi ya ƙunshi abubuwa da dama kama daga *soyayya mai tsanani*, *kunci* , *tausayi* Hanzarta ki nime naki karda abaki labari_
💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻YAR UWA HANZARTA KI NEMI NAKI,KADA KI SAKE A BAKI LABARI,KODA KUDINKA SAIDA RABONKA💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻DOMIN KUWA DAGAJI KINSAN AN ZABGA BASEERA A GUN