← Book details Fitattu Uku Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 2

Sashe 1

Fitattu Uku Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

[4/7, 3:05 PM] Baby Bintu: ⚖
*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*
```{{The Home Of Quality Which Are Educated The Humanties}}```
https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/

*⚜{{H.Q.W.A📚}}*

*FITATTU UKU*

*_Na kud'ine inbaki biyaba karki karanta_*

*ZAMU CIMMA BURIN MU*
_(BABY BINTU)_
0810 470 9652

*HASASHE*
_(AUTAR MANYA)_
0814 210 5218

*ABOTACE KO KUMA SOYAYYA?*
_(SAFANA ALIYU JAWABI)_
08136746004

*IDAN KINA SO TO KINEMA NUMBERS D'IN DAKIKA GANI*

*KOWANNE AKAN FARASHI 200 GUDA BIYU 300 DUKA 500 SAI MUNJIKU🥰*

*HASASHE*

( suspect )

_writting and story_

```by```

*AUTAR MANYA*

*FREE PAGE*

*BISIMILLAHIR RAHAMANIRRAHIM*

sau kowa take daga step ɗin benen..cikin sautin ƙarar takalmin ta mai tsini gakuma ƙarar taunar cimgam ɗinta ƙas_ƙas wanda ya zame mata al,adar rayuwarta...ahaka har taƙarasa sauka daga kan benen zuwa parlourn ƙasan gidansu..neman waje tayi ta zauna akan ɗaya daga cikin manyan kujerun dasuke parloun tare da zage zip ɗin ƴar ƙaramar jakarta wayarta" taciro _ƙirar iphone 11new mordan_ tafara operating ɗinta cikin alamun gwanan cewa.

Ahaka ta zauna har wajan _30 mint_ batare da ta dena danne danne akan wayar tata ba..secan taja wani ɗan guntun tsaki.mtsww kafin daga bisani..ta kalli agogon dake ɗaure a tsintsiyar hannunta..miƙewa tai cikin azama..tare da ɗaukar ƴar jakarta.takama hanyar fita daga parloun...wata mata na hango tana saukowa daga kan benen parloun cikin shiga ta alfamar ma wadda ta amsa sunanta shiga se ƙamshin turare take zubawa... cikin sauri naga ta ƙarasa saukowa daga kan benen hartana ƙwarewa wajan kiran wannan budurwar.

Ke *mimi* wait daka ta tare da saurin zuwa inda take sannan tafara mata magana cikin faɗa!! yanzu *mimi* ke dan bakida hankali kina nufin ahaka zaki fita ? nace ahaka zaki fita ? jibi shigar jikinki waye ze dubeki yace ɗiyar musulmi ce...shin wai ina ma zakije da sanyin safiyar nan kika salallaɓo inda ban ga saukowar ki na biyoki ba da haka zaki fice baki gaya mini ba shin inama zakije yau saturday babu lectures' ko ban isa kiga yamin ba? .zum ɓuro baki budurwar tayi cikin nuna alamun jin haushin faɗan da wannan babbar macen ke mata wadda da alamun maman tace" sanna tace' haba *momy* ni maye acikin shigar nan tawa fisabilillahi kowa ya takura min a gidan nan babu mai sona tafaɗa cikin shagwaɓa irinta sangar tattun ƴaƴa..hmm lallai haka ma zakice zaki wuce sama ki canza kayan jikinki ko sena saka waya na zaneki!! cikin sauri da gudu ta juya aguje tana kuka ta kama ƙafar benen ta hau..

bin bayanta da kallo nayi domin in ƙarewa shigar jikinta kallo dannima inga meye dalilin momy na cewa ƴarta batai shigar da za,a kirata da ɗiyar musulmai ba? baki nasaki ina kallon ƙudirar ALLAH yarinyar mace har mace ga baiwar kyau ga diri sedai sam babu shigar arziƙi a jikinta domin kuwa komai na jikinta a bayyane yake hatta ga shatin inner wears ɗinta ana kallo muraran ta cikin shigar material ɗin jikinta wanda ya bayya tsantsar surar jikinta dama kaff ilahirin baiwar halittar ƴa mace da allah ya bata..uwa uba gakuma uban gashinta wanda akai mata kalba mai haɗe da jan gashi ta zubo da ita har gadon bayanta..mayafin data yafa kuwa bashida maraba da babu..nishi kaɗan kuwa zatai kayan jikin nata su yage tabbas koni dana ganta ban zata tanaji hausa ba "bare har na dan gantata da musulunci..saman benen ta ƙarasa inda ta shiga wani babban parlour wanda yafi na ƙasa girma da tarin kayan more rayuwa wani ɗaki naga tashige a guje sannan ta faɗa kan gado tana kuka haɗe da barbaje pillows ɗin dake kan gadon.... tana cigaba da yin kukan ta se can"naji wayarta ta fara ringing...se kuma naji ta tsagaita da yin kukan nata tare da ɗaukar wayar cikin kuka ta fara..magana wadda na kasa kunne na dannaji dawa zatai wayar sannan kuma lallai wannan wayar mai muhimmanci ce tunda har ta katse kukanta ta ɗauketa sannan kuma uwa uba ina zataje da wannan shigar?....wadda har sanadin dakatar da ita da momy tayi yasaka ta jin haushi harma da yin kuka? ɗaga wayar tai sannan tafara magana hellow sw............
[4/7, 3:05 PM] Baby Bintu: *FITATTU UKU*

*_Na kud'ine *

*ZAMU CIMMA BURIN MU*
_(BABY BINTU)_
0810 470 9652

*HASASHE*
_(AUTAR MANYA)_
0814 210 5218

*ABOTACE KO KUMA SOYAYYA?*
_(SAFANA ALIYU JAWABI)_
08136746004

*IDAN KINA SO TO KINEMA NUMBERS D'IN DAKIKA GANI*

*KOWANNE AKAN FARASHI 200 GUDA BIYU 300 DUKA 500 SAI MUNJIKU🥰*


*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*
```{{The Home Of Quality Which Are Educated The Humanties}}```
https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/

         *⚜{{H.Q.W.A📚}}*

*ABOTACE KO KUMA SOYAYYA?*

( *Love and romantic story* )

*Writing*

*By*

*Safnah aliyu jawabi*

( *Mrs Abdullah*;)

*Wattpad*

*Safnah aliyu jawabi*

*Free page*

*BISSMILLAHI RAHAMANIR RAHIM*

,,,,,Zaune take gabaki ɗaya hankalinta baya jikin ta da alamu akwai abinda ke damunta,domin kuwa kallo ɗaya zaka mata ka tabbatar da haka ,gabaki ɗaya idanuwan ta sunyi ja sun kumbura. Rungume ta akayi ta bata cikin sauri ta juyo don ganin wanene, murmushi tayi tace,"lil sis are you back?

Marairaice fuska wacce ake kira da lil sis tayi kamar zatayi kuka tace," har yanzu kuka kike?

Cikin sauri ta shiga share  hawayan ta tana girgiza kai ,tana sharewa wasu ke bin bayan wasu.

Kallon ta wacce ake kira lil sis tayi tace,"ki daina wahalar da kanki,i know it bazaki taba daina waba, Nasani hamma Yazid yafini agunki,kinfi sonsa sama dani,tunda gashi kina niman hallaka kanki saboda shi,bayan kinsan duk duniya bana da kowa sai ke.

Duk kansu kuka suke candai batol tace," ki daina kuka lil sis kanki zaiyi ciwo kinji dearn adda batol?

Yau kam babu Baton wani daɗin baki, domin kuwa lil sis kuka take harda shesheƙa ,kallon ta batol tayi gabaki ɗaya yarinyar ta kara jagula mata lisafi tace,"yanzu kina son adda batol tayi ciwo kota mutu?

Cikin sauri lil sis tashiga girgiza Kai tana cewa,"a a.

,"Yauwa to daina kuka idan ba haka ba ,mutuwa zanyi,rike hannunta tayi ta saita daidai kirjinta tace,"kina jin yanda kirjina ki bugawa?

Nod da kai kawai tayi mata tana share hawayan ta.

Kallon ta batol tayi tace,"yauwa haka nake ji duk Lokacin da wani yace," na rabu da hamma yazid ko kuma na daina tunanin sa.

Kallon ta lil sis tayi tace,"adda batol ki faɗawa hamma Yazida kina sonsa kinga sai afasa aura masa adda  nadiya.

Rufe mata baki tayi cikin sauri ta shiga dube duben ko wani yana kusa yaji abinda lil sis tace,sauke ajiyar zuciya tayi tace,"karna kara jin kinyi irin wannan maganar kinji lil sis ?

,"Hamma Yazid aminina ne a idon duniya,saidai aguna shine duniya ta he is my world my heart and soul belongs to him and him alone,Amma ki sani lil sis hamma yazid yayi min nisa, nisan da bazan taba cimmasa ba.

Kuka take sosai, lil sis kuwa gabaki ɗaya ma kasa kuka tayi jinta take kamar ba ita ba.

Saida ta gama kukan ta sannan taja hannun lil sis suka shiga cikin gidan nasu.

Afalo suka tarar da mumma tana kallon wani shiri da ake a arewa 24 ,kallon su tayi tace,"yauwa batol dama yanzu nake shirin zuwa na kira ki, Yazid yana hanya yakira ki yafaɗa miki kuma kin bar wayar aguna.

Baki na rawa tace,"to..to..to mumma Allah yakawo shi lafiya.

Kallon ta mumma tayi tace,"yanaji bakin ki yana rawa ,Kuma idanuwan ki duk sun kumbura kodai har yanzu ciwon idon ne??

"Eh amma yanzo da sauki.

"To ALLAH yakara sauki.

"Ameen.

Ɗakinta ta shiga tayi waka ta fito  sanye da duguwa riga baƙa mai kyau da kyalli, batayi kwalliya ba amma tayi kyau mattuka.

Zaune yake ya hakimce saman 3siter yana danna waya,ƙamshin ta daya jine yasa ya juya cikin sauri, Kallon kallo sukewa juna , kowa da abinda yake sakawa aransa,batol ce tayi saurin sauke idanuwan ta ganin hawaye na neman zuba.

Ganin haka yasa yazid fashewa da dariya yace,"na ɗauka batol jaruma ce zata iya jure kallon idon jarume kama ta.

Troying pelo ta dauka ta jifa masa ,baiyi wata wata ba shima ya jefa mata,namfa suka fara ke waya falon suna dariya,fitowa mumma tayi tana tafi tace,"dama Nasani suwaye idan baku ba?

,"Kunyi girma amma har yanzu baku daina halin naƙu ba, kallon Yazid tayi tace,"harda kaima wai kana biye mata,hmmm naga yanda zakiyi batol lokacin da matar sa ta ɗauke shi kika nime abokin wasa kika rasa,abinda zaifi miki sauƙi kawai kima ki fitar da mijin ayi muku aure rana ɗaya duk mu huta.

Lokaci ɗaya zuciyoyi biƴu suka buga da karfi ,tuni numfashi ya shiga barazanar ban kwana da gangan jikin su jin maganar mumma, ruwan da mumma da lil sis suka sha suka rage duk kansu suka kafa abaki lokaci ɗaya,saida suka shanye kowa ya ije gorar ruwan ,nanfa suka shiga kallon juna kallo mai cike da ma'anune da dama.....

*Tofa makaranta ko yaya zata kaya tsakanin  batol da Yazid ?*
[4/7, 3:05 PM] Baby Bintu: *FITATTU UKU*

*_Na kud'ine_*

*ZAMU CIMMA BURIN MU*
_(BABY BINTU)_
0810 470 9652

*HASASHE*
_(AUTAR MANYA)_
0814 210 5218

*ABOTACE KO SOYAYYA*
_(SAFANA ALIYU JAWABI)_
08136746004

*IDAN KINA SO KINNEMA NUMBERS D'IN DAKIKA GANI*

*KOWANNE AKAN FARASHI 200 BIYU 300 DUKA 500 SAI MUN JIKU🥰*


*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*
```{{The Home Of Quality Which Are Educated The Humanties}}```
https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/

*⚜{{H.Q.W.A📚}}*

*ZAMU CIMMA BURIN MU*
_(BABY BINTU)_

_Praise be to Allah, Lord of the world_

_praise be to Allah who created men and empower him with knowledge_

_peace and blessing of Allah be upon beloved our prophet his family and his friend, the prophet Muhammad s.a.w Said wisdom is a lost property to the believer where ever it he pound it_

_*NOTE*_
_It is fiction to be like a true life story, I don't do it to curse or abuse somebody, I guess if it comes across your life story am apologizing, I don't do it because of you_

_*IN THE NAME OF ALLAH THE MOST GRACIOUS THE MOST MERCIFUL*_

*TA'BA KALASHE DAGA .........👆*

*General hospital kawo kaduna*
7:00 am

Haka agogon dake cikin hospital d'in yanuna sansanyar iskar safiya sai kad'awa take yayinda kowa yaketa hada hada acikin asbitin majinyata da masu kula dasu likitoci sai Kai kawo suke aworld world
Chapter 1 · 0% Book details