part biyu ne gidan , ɗaya daga cikin part ɗin suka nufa da sallama abakin su suka shiga cikin parlorn
Doctor Shazim Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
parlorn ne mai girman gaske wani dattijone zaune kan carpet sai wata yar tsohuwa dake kusa da shi tana mika masa magani da ruwaÂ
wurin su suka ƙarasa wannan yar tsohuwar ce ta dago tana amsa ma su sallamar da su kayi, haɗi da cewa "oyoyo ango saukar yaushe" noraiz na murmushi yace "jiya "yayin da suke wuri zama kan carpet, ammy tace "ina kwana ummy, ya jikin baba "
ummy tace "lafiya lau, jiki alhmdllh" masha Allah Ammy tace , sannan ta kalli baba tana faɗin "ina kwana  baba, ya ƙarfin jiki" " jiki alhmdllh da sauki
wa nake gani kamar NURADDEEN? " Baba ya tambayaÂ
Noraiz yace " shine mlm ya ƙarfin jiki? "
" jiki alhmdllh nuraddeen saukar yaushe"
" jiya" Noraiz ya bashi amsa
" masha Allah ya karatu?"
"Alhmdllh mlm"
masha Allah malam ya faÉ—a
nan suka shiga fira har baba yana tambayar noraiz ina wannan ƙaton gwawron yyn nashi,mai gudun aure, murmushi kawai Noraiz yayi yana bashi amsa da yana hospital
" Masha Allah, Allah ya taimaka "Â ya fada, sunjima suna fira har kusan 12Â sannan Noraiz yace " mlm zanje wurin yaya "
" to a dawo lafiya "
"Allah yasa " Noraiz ya fada hadi da nufar kofar parlorn ya fice, daga gidan, kallon ammy malam yayi yana faɗin" jiya ahmad ya kirani kan maganar shazim, sun ji shi shiru, kuma suna ta kiran shi basu samu, har mansoor sai da ya kirani shima bai samun shi "
"eh haka yace man nima da ya kirani "
"kin faÉ—a ma shazim É—in?"
"eh na faɗa mashi, amma har yanzu ce man yayi bashi da wacce yake so " ɗan nisawa malam yayi sannan "na lura so yake mu cire hannun mu daga maganar, mu ƙyale shi da su ahmad ɗin su yanke mashi duk hukuncin da suka ga dama "
" haka nace mashi, zamu cire hannun mu a lamarin suyi duk abun da suka ga dama"
ummy tace "ba haka za'ayi ba malam, ina ga a ƙara mashi lokaci ko da ba mai tsayi ba"
malam yace "lokaci na nawa za'a bashi zainab, tun yaushe ake bashi lokaci "
"duk da haka dai, a ƙara mashi ko da wata ɗaya ne "malam yace "to shikenan"
Noraiz yana shiga cikin eko parking yayi a parking lot, fitowa yayi s ya nufi cikin hospital, da yake office din shazim chansama yake hakan yasa shi hawan lifterÂ
yana fitowa daga lifter office din Shazim ya nufa nocking yayi daga ciki aka bashi iznin shiga
ƙofar ya tura ya shiga, shazim ya samu zaune yana aiki cikin laptop
sallamar da yayi shazim ya amsa mashi wuri ya samu cikin daya daga kujerun office din ya zauna
" ya aiki yaya? "
"Alhmdllh " kawai shazim yace yana  yana tambayar jikin malam
" alhmdllh yaya , yaji sauki" dr kabir ne ya shigo office din yana ganin Noraiz yace
" saukar yaushe Noraiz "
" jiya Yaya, ya Aiki " Noraiz ya fada
"Alhmdllh Noraiz, ya school "
"school alhmdllh "
"masha Allah" fira suka shiga yi ta yaushe gamo shida dr kabir shazim na sauraron su yana aikin gaban sa, kiran sallar zuhur ne ya katse masu firar suka fice zuwa masallaci domin yin sallah
daga cana abnoor shazim da Noraiz suka wuce.........
✨ Aairah ✨
dawowar su kenan daga school dan ko uniform basu cire ba suka haye bed saboda ba Æ™aramin gajiya su kayi ba ' dan Aairah da wani irin zazzabi ta dawoÂ
Mom ta shigo ɗakin su tana cewa " lpy kuke, ko uniform baku cireba kun lama bacci "
"wallahi mom mun gajine sosai shiyyasa, kuma ma Aairah bata jin daɗi , zazzabi ne a jikin ta "
"wani aiki ku kayi ne a makarantar" mom ta fada yayin da take ƙarasawa kan bed, hannun ta ta ɗaura saman wuyan Aairah "ya salam " mom ta fada saboda jin zafin dake fita daga jikin Aairah " mi ke damun ki?"
" zazzabi ne da ciwan kai"
" ok yaka mata kitashi ki cire uniform ki watsa ruwa, bari naje na dauko maki magani kafin yayan ku ya dawo" tashi tayi zaune mom tace ma Aaimah ta shiga bathroom ta hada mata ruwan wanka, to tace hadi da nufar toilet, ficewa mom tayi daga dakiÂ
Uniform ɗin jikinta ta cire ta daura towel, Aaimah ta fito tana cewa sister kishiga ga ruwan chan " to nagode sister " ta fada toilet ta nufa
kayan jikinta ita ma ta cire Aairah na fitowa ta shiga
kan gado Aairah tahau hadi da jan blanket saboda data yi wankan wani sanyi take jiÂ
Mom ce ta shigo hannun ta É—auke da tere wanda ta hadoma Aairah abinciÂ
" wai kwanciyar kika sake " wurin ta mom ta nufo, table ɗin dake ɗakin ta jawo ta daura teren da ta shigo dashi, hawa tayi kan gadon tana fadin " tashi kici abinci ga maga ni nan "
tashi tayi zaune " baki sa kaya ba kenan? " mom ta fada hadi da nufar wardrobe dinsu, riga mara nauyi mom ta dauko mata
" tashi kisa,, mom tafada yayin da take mika mata rigar
amsa tayi hadi da tashi ta sanya rigar sannan ta dawo kan gadon ta zauna abincin da ta haɗa mata tamika mata
tana gama ci mom ta bata magani tasha sannan ta koma ta kwanta blanket Mom taja mata
ta haÉ—a tiren da Aairah taci abinci ta fice da shi yayin da take cema Aaimah inta gama shiri ta fito taci abinci ita maÂ
shaf shaf Aaimah ta shirya sannan ta dawo kusa da Aairah
"sister ya jikin naki"
"da sauki " Aairah ta fada
"ok Allah ya kara sauki, bari naje naci abinci na dawo "
gyada mata kai Aairah tayi alamar sai kin dawo
ficewa Aaimah tayi daga bedroom din , parlor ta nufa Mom ta samu kan dinning ita da abieÂ
ƙarasawa tayi wurin su tana cewa " ina wuni abie "
" lafiya lau , yanzu Mom din ku ke fada man Aairah bata jin dadi, ya jikin nata? "
" da sauki abie "
" to Allah ya bata lafiya, Idan abdallah ya dawo sai ya duba ta, inma taka ma ayi mata allura, koh mi kenan dai " abie ya fada, Aaimah a jiye spoon din dake hannun tayi tana dariya hadi da fadin " kace yau akwai buduri , Aairah za a yima allura tashin hankali kenan "
" ka jita sai kace ba jirgi daya ya kwasu ku ba, kema son allurar kike ne " Mom tafa da hadi da mangare ma Aaimah kai, sosa inda Mom ta mangare ta tayi tana turo baki da fadin " Allah gara ni da Aairah Mom"Â
"Bawani nan " Mom ta fada,suna gama cin abincin abee ya mike yana cewa " bari naje na duba jikin ta " ya fada yayin da yake nufar dakin su, samunta yayi kwance kan gado kamar yanda Aaimah ta fita tabar ta duk ta rufe jikinta da blanket har fuska, ƙarasawa gaban gadon abie yayi yana fadin " Aairah "
"na'am abie " ta amsa mashi hadi da danjan blanket din ta fito da fuskarta
" ya jikin naki "
" da sauki abie "
" to Allah ya ƙara sauki, Idan abdallah ya dawo sai ya duba ki kin ji" zanbur ta tashi daga kwance tana fadin
" amma dan Allah abei idan ya dawo dan Allah karka bari yayi man allura, yaba ni mgni kawai " ta fada hadi da maida fuskarta kalar tausayi " to shikenan kwantar da hankalin ki magani kawai zai baki, kinji koma ki kwanta "
" to abie "
" Allah ya baki lafiya " abie ya fada hadi da nufar kofa ya fice....
✨SHAZIM ✨
Sai bayan da akayi sallar magrib suka bar abnoor shi da Noraiz , direct gdn malam suka nufa domin ammy na chan har da fatima wacce daga school chan ta wuce
Suna shiga gidan parking su kayi sannan kowanen su ya fito daga motarshi saboda Noraiz da motar shi yaje eko wurin shazim