← Book details Dan Fashi Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 11

Sashe 6

Dan Fashi Complete Hausa Novel · about 8 min read

Master yakira y'ansanda tare dacewa su saki alhaji umar tafida aiko suna gamawayar suka sakeshi ammafa sun chanza mishi kamanni.

Master yakirashi da wani nmbr "to gayaranka nan sakomaka su kwatakwata basuda tarbiya d'aya tayi ciki ta haihu sannan takuma yin wani "

"dan haka gasunan kuma ahankali zandunga d'aukar fansa yadda bazaka kuma jindadi ba arayuwarka sannan karkayi tunanin angama da y'arka humaira to yanzu akafara wasan.....

Muje zuwa lol

Mmn khaery u are d best and you will always be 🤝😜
[3/4, 1:47 PM] Kaunace Sila: *DAN* *FASHII!!*

*BY* *:* *ANFA*

*PAGE* *25* */* *26*

Kai bansan dawane baki zangode mikiba alkhairin dakika man khairat nagode sosai wlh ketawace sannan kuma nitakice 🤝😍💋❤

Master yakashe wayarshi had'e dayin wani murmushi wanda shikadai yasan ma'anar sa. "

Momy abun Duniya yadameta saboda tanajin tausayin humaira sabida Kwata kwata ita batayarda da abunda amina tafad 'amataba nacewa humaira tayiciki ta haihu kuma yanzu gawani cikin.

"amina! amina! Momy takekiranta saigata tasauko "momy gani 'amina sonike kifad'aman menene gaskiya gameda cikin humaira?

"wallahi momy she's pregnant 'yes i no she's pregnant 'just speak the truth about what happened?

"momy kiyarda danimana abinda nafada miki shine gaskiya "momy tayi shiru batace komaiba 'tanufi d'akin humaira tasameta akan sallaya jidda kuma nawasa akusa da ita..

Momy tasami gefenta ta zauna tare dacewa "humaira pls kifad'a Man gaskiya akan gaskiyar abunda yafaru.

Humaira ta d'ago kanta tana kuka "wallahi momy shine ya man ciki shiwa? "wanda ya d'aukemu kintabbata abunda kika fad'aman gaskiyane? "

"a wallahi momy gaskiyane 'sosai humaira taba momy tausayi 'momy pls abbanafa? "abbanki shekaranjiya suka koma amma bazasu dad'eba zasu dawo "

"wayyoni allahna abbana meyasa kazo baka nemeniba? Why "kiyi hakuri humaira abbanki yanemeki domin ma sabodake yak'ara one week anigeria amma karkidamu zaidawo sabodake kidainna kuka kinji y'ar momy? "

"Tnx momy "

"you are always welcome "

Saida momy ta kwantar ma humaira da hankali sanna ta tashi zata fita kenan tajiyo muryar dady yana kwalamata kira tayi sauri tafita tara da amsawa"gani alhaji lafiya? "

"ina y'ar iskar yarinyar nan take? Humaira tana d'aki gabanta ya mugun fad'uwa saboda taji maganar dady yana tambayar momy inatake.

"bazaki fitoba dan ubanki kina jina? Jiki nab'ari humaira tafito falo 'tareda jidda ahannunta saiga amina ma tafito "

"wad'annan y'an iskan daga ina kika taho dasu? Amina yayi charaf ta amshe dacewa wallahi dady ciki tayo dan taga wanda yad'aukemu baya zama "

"kan uba cikin shege agidana ya nufota tana jadabaya yakai mata mari momy tayi saurin shiga tsakaninsu "

"baxaka daketaba tunda bakada tabbacin ciki tayo kabari idan kayi bincike to bazan hana ka hukuntataba amma gaskiya ya isahaka akan abunda mukema yarinyarnan mahaifinta yariga yagama mana komai dabadanshiba wallahi da haryanzu bamu kawo hakaba "

"haba alhaji karkazama mai butulcimana dacin....

Kafin ta k'arasa yadaka mata tsawa "ke dallah dakata kekin isa kihanani abunda nayi niyya to wallahi muzuba nidake acikin gidannan shege kafasa nidake fuuu yawuce kamar zai tashi sama yabar gurin..

Humaira ko tunda ta k'ank'ame jidda tana kuka jikinta sairawa yakeyi "jeki ki kwanta kinji humaira kiyita hakuri Allah natare dake kinji tagyad'a Kai tanufi d'akinta zattausayi..

Bayan sati d'aya da faruwar haka"

Humaira ta idar da sallar isha 'I kenan tasaka rigar baccinta daidai guiwa tasaka hijabin tanufi falo ta d'auko jidda suka koma d'aki shigarta d'aki keda wiya aka bud'o k'ofar "

Jin and'oramata bindiga a kaiyasa ta juyowa cikin rud'ani "shhh don you ever said anything .

Bamusu ta bisu d'ayan ya d'auko jidda suka fita bawanda yasani harsuka bar gidan suka tada motarsu tare dayin sallama da mai gadin dasukaba cin hanci.

Basu tsaya ko inaba sai wani tapkeken k'aton gida suka yima maigani horn yabud'e musu suka shiga bayan sun yi tafiya mainisa Chan ta hango master yayi wani mugun kyau ya d'ora k'afa d'aya kan d'aya da tree quarter ajikinshi ga cup d'in jus agabanshi yana duba news paper..

"fito abunda taji d'aya daga cikin su ya fa'da kenan nan ma batayi musuba tafito suka d'auko jidda ta 'kwala ihu master ya d'ago kanshi tare da mik'ewa ya amshe jidda '

"oyoyo my little princess yana murmushi yana mata wasa itama tana masa dariya.

Dasauri duka duk'a hark'asa master mun aiwatar da abunda kakeso "

"ok kuna iyatafiya suka fita.

Yarik'o hannun humaira suka shiga ciki suna isa falon ya ajiye jidda "baby yanaga kin rame? Tare da rik 'ke mata west yana shafa bayanta.

Ya tura halshenshi cikin bakinta yana wasa dashi ta lumshe ido yak'ara matso da ita jikinshi yana shafa cikinta yacire mata hijabin jikinta haha saida master ya rud 'de kamar yayi shekarane baigantaba..

"nasan dai kina buk 'katar wani abu shiyasa nace adaukoki yana maganar ne cikin bakinta humaira saida takusa sumewa nan bacci ya d'auke jidda.

"ni intani kayi hakuri na yafe "k'aryakikeyi yatura hannuwanshi k'asanta ya matsar da pant d'inta gefe oya ophen your legs?

"pls master karka man "basaboda kezanyiba sabida babyna zanyi tunda inaso ta k'ara lafiya kafin tayi wani abu yabud'e mata legs d'inta......

muje zuwa guys
[3/4, 1:47 PM] Kaunace Sila: *DAN* *FASHII!!*

*BY* *:* *ANFA*

*PAGE* *27* */* *28*

This page is for you my bibbie dee nabaki shi kyauta kiyi yadda kikeso dashi coz kina raina bazan taba mantawa dakeba i heart u irin totally dinnan wallahi💋💋❤❤❤

Yasaka hannuwanshi duka yacire mata pant ahankali yana murzashi ajikinta humaira tayi saurin rik'eshi.

Yad'ago yana mata wani sexy looking itama kallonshi takeyi tarufe ido talumsheshi saboda yadda saiyayi kamar zai tura hannunshi gabanta saiyakuma yin sama dashi"

Saida nunfashin humaira ya d'auke na sakwanni saijitayi ya d'auketa chak saikan bed d'inshi anan yadireta.

Ya sauko ta gabanta ya k'ara ware legs d'inta yasa hannu yana mata tafiyan tsutsa a cinyoyinta tafara kukan shagwaba bata ankaraba taji bakinshi yana surcking d'inta yanayi yana lasa da harshenshi "

"wayyo master pls kabarni haka Allah zanmutuuuu saida taja mutuwar da tsawo yafara sex da ita saik'ara turo mishi takeyi 'shi abunma mamaki yabashi saida tabashi tausayi saboda yasan halin humaira tana bala 'in kunyar nunamishi tanajin dadin abunda yakemata amma gashi yautana nuna mishi jindad'inta Akan abun.

Bashi yabartaba saida sukayi releasing dukansu dasauri ta k'ank'ameshi dama yasan dole za ai haka "saida sukakai 15 minutes sannan tasakeshi yatashi yabar d'akin.

Wani d'akin master ya nufa achan ya tsarkake jikinshi sannan yafito koda yafito jidda ta tashi ya d'auketa.

"ooh my little angel kintashi yana matawasa tana dariya yana bala'in son yarinyar yana d'agokai yahango humaira tana tahowa ahankali kanta ak 'asa...

Tana isowa ta zauna tare dacewa "pls kamaidani gida wallahi abba zai dakeni?

"oh really "

"yeah "

Yamatso kusa da ita yafara mata rad'a akunne "baby ya kinji dad'i kuwa naji irin surutan da kika dungayi. "

"i hope ok is well?

Duk 'ar dakai humaira tayi saijitayi yatura hannunshi yana matsamata boob's d'inta.

"yanzu kindaina ba y'ata nonone? A sabodame? saboda cikin dakejikina to wannan ba hujjabace dole kicigaba dabata nono? Nifa tun agidanka nadaina bata nono kuma tariga tasaba yanzu.

OK yanzunawane keban? Yana maganar yana lasar kunnenta tayi wani irin jiyowa tare dacewa "

"haba dan Allah wai miye haka nifa banasan haka wallahi kamaidani gidanmu kawani rabani da gida kanata zalintata ya ko fizgota "

"to aibakida wani amfani daya wuce inkwanta dake kuma kema kinaso dan natabbata kin fini so "Allah yskiyaye saikace wata y'ar iska to mecece..

"Kamila wallahi k'aryakike tonidai kamaidani gida yak'ara rungumeta ajikinshi k'amshinshi yana mugun tayar mata da hankali "

"yana matsa nonuwanta har suka fito yakira wadanda suka d'aukota yace suzo sumaidata "

Aiko saigasu dasauri sunk'araso tayi saurin buge hannunshi dake cikin hijabinta yana lalubarta ta matsa gefe baidamuba..

Saima d'aga kafad'arshi dayayi..

Means he dont care.

Tana shiga yamik 'a mayarinyarshi bandir d'aya na dubu dayday yamatso saitin kunnenta yabacewa.

"till we meet again baby yanamata wani killer smile d'inshi mairikita y'an mata.....

Suka bar harabar gidan suna isa dasauri maigadinnan ya bude masu get suka ajiyeta..

Dasauri tayi hangar k'ofar aiko taci sa'a tana shiga bakowa direct tanufi d'akinta..

Tana shiga tasaki wata irin ajiyar zuciya aiko ta rungume jidda suka haye gado tatotofamata addu'oi ...

Washegari dasafe tafito nan tasami momy da dady suna breakfast da amina dukansu "duk'awa humaira tayi ta gaishesu..

Bud'ar bakin amina saicewa tayi y'ar iska ahaka zaki k'are ..

Kul kul amina innafad'a miki magana bakyajiko tobari kiji"wallahi humaira tafiki tarbiya nesa bakusaba humaira tanafadin magana nake yarda amma ke kam bazantab'a yarda da maganarkiba..

"bud'ar bakin dady saicew yayi" kidaina had'a munya dawannan gantalalliyar yarinyar"

Yana nuna humaira wacce ayanzu ba abunda takeyi sai kuka......

Muje zuwa
[3/4, 1:47 PM] Kaunace Sila: *DAN* *FASHII!!*

*BY* *:* *ANFA*

*PAGE* *29* */* *30*

I dedicated dis page to my luvly sister AUNTY FAUZAH wannan shafin nabakishi kyauta kiyi yadda kikeso dashi nagode nagode dakulawarki agareni kai nibammasan dawane baki zanyi godiyaba l luv u wujiga wujiga wlh muna tare insha allahu😜❤😍

MOMY tari 'ko hannun humaira suka nufi d'akinta "kidai na damuwa HUMAIRA nayi waya da abbanki nafad 'a mishi kundawo so karki damu yace Colin week d'innan zai shigo kinji "

Wani irin runguma HUMAIRA ta kaiwa MOMY saboda dad'in maganar data fad'a mata "MOMY nagode nagode hawaye nazubomata "bansan dawane irin baki zan gode mikiba..

"ba abunda nake buk 'ata awurinki yanzu illa yafiyarki HUMAIRA pls forgive me nasan mun cutar dake pls kiyi hakuri...

HUMAIRA tayi saurin rik 'e hannun momy "pls MOMY kibar neman gafarata nibakiman komaiba wallahi koma kinman to nayafemiki..

Rungume HUMAIRA MOMY tayi suna kuka tare "kar kidamu y'ata bari namiki wani alk'awari inatabbatar miki dacewa 'sai master yasoki kamar zaimutu..

"kwata kwata bashida niyar cutar daku mahaifinkune yajamuku kuma kirubuta ki ajiye master yana sanki "!

"to ni wallahi MOMY bana san shi tana maganar tana turo baki "k'aryakike jairar yarinya tayi murmushi Allah MOMY saina rama abunda yaman..

Suna zaune saiga jidda tashigo tana kuka da tafiyarta daba k'warewa tayiba HUMAIRA ko inda take bata kallaba "

"waye yatab'aki JIDDA? yarinyar tanuna hanyar k'ofar d'akin alamun afalone akabugeta "nasan yanzuhaka AMINA Ce amma ina zuwa...
Chapter 6 · 0% Book details