← Book details Dan Fashi Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 11

Sashe 5

Dan Fashi Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kawai yace mushi 'tare da mik'ewa yabar mishi office d'in yana cemishi good night see you tomorrow morning "OK dr Ahmad kawai yace mishi daman yasan ba abunda zaice mishi.. "

...yana shiga gida ya tadda amina afalo "yana ganinta ya b'ata rai yawuce abinshi yana shiga d'akinshi ya watsa ruwa yafito cikin tree quarter da wata black shirt sunyi matu'kar amsarshi...!

"direct d'akin humaira ya wuce yana shiga yataddata ita da baba sai ya d'an saki rai "Kai baba alhaji fa yace baiyi dake da little angel d'ina yake "

"injiwa? maizai yi dawannan kud'dar abu duk nunannan rana 'yayi murmushi..

"baba 'ta d'agodakanta.

"are you jealous?

"kaini dallah rabani dawannan yaran naku da bashida kangado "yayi murmushi beauty point d'inshi ya lotsa.. "

"ya Kalli humaira fuska d'aure yace "ke "baki iya sannu da zuwa bane?

"baba ta mik'e tafita da jidda ahannunta 'tana fita humaira ta taso tazo kusa dashi ta sak'alo duka hannu wanta wiyanshi "

...ta turo baki to ba baba nakejira tafitaba namaka sannu da zuwaba "tana magana tana shafa k'irjinshi tare da rik 'e kan nipples d'inshi tasa harshe tana lasa...

Yarufe ido baisan sanda ya zura hannuwanshi cikin rigartaba yana wasa da kan nipples d'inta itana...

"ya had'e bakinshi da nata yana tsotsan halshenta without ya tab'a lebanta Kai humaira sumane kawaibata yiba...

..yasa hannunshi yana wasa dashi amaranta "master! master! kiran sunan shi take tana kukan shagwaba..

"yasaketa "bari nabarki kar kisuman man dan naga haryanzu you are learner amma tunda kina tare da master...

"are will teach you how to be very good in bed....

To bari mucigaba da bin master fans

Luv u oll
[3/4, 1:47 PM] Kaunace Sila: *DAN* *FASHII!!*

*BY* *:* *ANFA*

*PAGE* *21* */* *22*

Wow shamsiyya nagode da yadda kike matukar san wannan book din to wannan shafin nakine nabaki shi kyauta kina raina yar uwa I love you so much my dear 😍🤝

d'agowa HUMAIRA tayi tana kallon master cikin wani irin kallo wanda ni kaina bazan iya fassara shiba sannan tace "

"master pls kafad'a man abunda mahaifinmu ya maka Kake son d'aukar revenge akanmu.

Murmushi MASTER yayi tare da d'an k'ara matsa kan nipples d'inta yana k'okarin kaihannun shi k'asanta tayi saurin ri 'ke hannun 'pls karkaman.

"why"

"saboda yana sani ina buk 'atar sex kuma banaso kakuma yin sex dani...

ya damk 'I wiyanta yana lasa tayi saurin rik 'e west d'inshi sabida zafin dataji na dam 'ar kanta dayayi cikin mugunta saida hawaye ya zubomata ba bak 'inciki...

"allah ya isana wallahi mugu azzalumi "kuma bazan tab 'a yafemaka haihuwar dakasa nayi agidanka kuma wallahi ta Allah batakaba dan shizai man sakayya akan abun...

Kafin ta k'arasa takumaji ya dam 'keta yace "kwanciya dake yanzu nafara kuma haihu nafad'a miki duk shekara sai kin haihu 'revenge kuma wallahi banma fara d'aukaba tukun.

Ya turata ta fad'a kangadon tana k'ok'arin tashi ya hau yadanneta 'ya had'e bakinshi da nata yana tsotsa hannunshi kuma yana kasanta yana fingering d'inta cikin mugunta .

"pls MASTER kasheni kakeso kayine tana kuka sosai "pls ka k'yaleni kar baba tashigo taga abunda muke yi bud'ar bakinshi saicewa yayi"i want a baby.

Wannan dakakedafa?i need more 'kafin takuma cewa wani abu saijitayi kawai yashigeta 'tayi kuka kamar ranta zaifita yana gamawa tasa duka hannuwanta ta rungumeshi kamar za 'a k'wace mata shi.

baihanataba danshi yariga yasanta indai suka gama sex to k'aidane saita rungumeshi na 15 minutes nun fashi kawai suke saki

Da MASTER yaji ta sassauta ri 'kon data mishi saiyamik'e zai fita tari k'oshi yajiyo yana kallonta da white eyes d'innan nashi sannan yace

"what's up? tayi nodding kanta without saying anything 'OK fine yad'aga kafad'a ni zan wucefa "

Sai tasakeshi tare dacewa nothing are you sure tad'aga mishi kafad'a alamun bakomai "

MASTER yafita bada dad'ewaba baba tashigo tana cewa "Kai ni bansan wa 'danne irin yarabane ku ace kubar y'a nakuka amma kuko ajikinku saboda kunfi sankanku fiye da d'iyar to aishekenan tundabakwaso sai inkaima maigidan yak'ara da ita amma dai maneji zaiyi .

HUMAIRA tayi dariya sannan tace"to keep baba inkika samu kyan jidda aikinji dad 'di amma inhar kika kaima alhaji ita cewa zaiyi yafasa dake suka yi dariya dukansu baba tace..

"waini HUMAIRA maiyasami idonkine? mekika ganine baba? naga yayi jane alamun kinyi kuka suna cin haka MASTER yashigo "baba zantafi America amma nanda one month zandawo"to abdallah Allah ya tsaremana Kai yakare ka daga sharrin abunk'i yasa kaje lafiya kadawo lafiya "

Bak'araman dad'in addu'ar da baba tamishi yajiba ya amsa da ameen babata tayi dariya tare dabasu wuri suyi sallama da HUMAIRA "

"hmmm waye baisaniba zadai aje ayima y'ay'an mutane fyad'e kuma a amshemasu ku'di aimunsani za a wani fakeda bawni business master yarik 'o gashin kanta wayyo pls dazafi bafadakai nakema 'to dawakike? wallahi dakainanake saida takusa bashidariya aranshiyace gatsoro ga tsokana "

Yasaketa yanufi gun jidda ya d'auketa ya had'ata da k'irjinshi yana k'ara jin k'aunar yarinyar na ratsashi sannan ya ajiyeta baikuma yimata maganaba yafita.

tunda master ya tafi HUMAIRA bata wani jindadi wata rana suna zaune afalo da ita da baba da amina HUMAIRA tace

"baba nifa bana jin dad'i to humaira yanzu wake jin dad'i ta turo baki yasin baba lafiyarki k'alau yanzufa kika ciko palate da abinci ko k'warar shinkafa baki rageba kice bakida lafiya?

Baba tayi dariya sosai dan humaira ta bata dariya amina tajiyo ta kallesu dama aikin kenan anzo gidan mutane ana cinye musu abince "

"ina ruwanki ijji humaira wanda yakawoki shiyakawota danma tafiki matsayi agunshi dan ingayamiki babu abunda baba zatacema master yayi batayiba 'amina tasaki baki tana mamakin yadda humaira yautagaya mata magana baba tace.

"ya isa humaira kar inkumaji Karin kuma gani to baba insha allahu bazaki kumajiba ko kigani.

Bayan sati hud'u datafiyar master suna zaube ad'aki saiga master yashigo da sallama kamar bazaiyiba yana wannan takun nashi na k'asaita babatace.

Oyoyo d'an gaban nan tana nuna goshinta duk saida tasadu dariya banda master dayayi dariyar kamar ansashi dole ...

"meyasa kasan yauzaka dawo amma bakakiraba adafa maka wani abun? No need baba 'taharareshi bance kadaina mum wannan yaranba? Yayi murmushi karkidamu zankoyamiki yana maganar yana k'arema humaira kallo.

"kaga bari naje kowani abun insamanmaka baba tanufi khiching tana mitar k'inkiran dayayi.

baba nafita ya had'e rai kamar baitab'a fariyaba yace ma humaira "ke"let me see your breasts gaban humaira yafad'i dazata mishi rashin kunya amma yadda taga ya b'ata rai badariyane yasa tanufo shi d'in.

Ta kwance igiyoyin rigar boobs d'inta suka fito yak'urama kan nipples d'inta ido ya d'ora hannunshi akai yamata wani killer smile yace"second one tabishi da ido domin bata gane meyake nufiba. ...

Muje zuwa

Meelat musa munanan munajiran new book 😜😜

bari nakwaikwayi mai dambu nima

SAWWAMA TAWACE LOL😍😍
[3/4, 1:47 PM] Kaunace Sila: *DAN* *FASHII!!*

*BY* *:* *ANFA*

*PAGE* *23* */* *24*

Kai bansan dawane baki zan godemuku ba yan grp din DAN FASHI FANS wlh kuna sani nishadi sosai ina mugun yinku saboda kuna bani karfin gwiwa akan nvl dina Kai luv u wujiga wujiga pls masusan shiga grp dina wlh duk suncika amma zanbude wani saboda ku meson shiga tabini PC 😍❤💋🤝

"ina nufin kinada ciki kuma dole kihaifeshi wani razananne d'ago kanta tayi tana kallon shi.

"to bari kaji wallahi bazan kuma haihuwa a gidan dan fashi ba kuma dan iska mazinaci mai bun mata buns...

Kafin ta k'arasa yabita dawani gigitaccen mari "ke dan ubanki harkin isa kizageni kud'in ubanwa nace? Tayi shiru tana kuka "batambayarki nakeba..

Kuka Kawai takeyi zattausayi 'to kibude kunnuwanki da kyau kisaurareni ni abbullahi master sai kinyi regretting abunda kika fad'a akaina..

"nikike kira d'an iska ko? to wallahi saina nuna miki ni cikakken d'an iskane fullish girl fuuuu yafita daga d'akin ranshi abace.

Tunda yafita humaira ta k'ara fashewa dakuka tanajin tsanar master a ranta "

Shiko master yana shiga d'aki sai ya dunk'ule hannu yana maijin haushin Marin daya mata saboda shi bashida intentions nadukan mace amma yaji zafin maganganun data fad'a mishi.

Haka rayuwa taciga ba master kwatakwata yadaina shiga harkar HUMAIRA saboda wani k'uduri dake ranshi wanda shikad'ai yasani.

ayanzu cikin humaira yashiga wata bakwai Kuma ayanzune yake shirin aikata k'udurin shi "

Suna zaune a d'aki ita da baba yace "ke "tad'agoda kanta taso kibiyoni ba musu humaira ta bishi har d'akinshi suna shiga ya fizgota jikinshi yafara kissing d'inta saboda Sundad'e basu hadu awannan fanninba.

Gabaki d'ayansu sunfita cikin hankalinsu HUMAIRA tabude baki ahankali pls master "meyafaru yatambayeta yana ri 'ke da west d'inta. "

Yana shafawa itakuma ta rike kan nipples d'inshi tana wasa dashi tare da shafa Marar shi tana k'okarin Kai hannuwanta k'asa.

Yayi saurin ri 'ke hannunta ta d'ago suka ha'da ido sai taji kunya yakamata bud'ar bakinshi saicewa yayi.

"bazaki iyaba nafad'a miki har yanzu you are not good in bed saboda haryanzu bakisan week point d'inaba amma karkidamu one day a will teach u how to be very good in bed 'ta 'dago Kai tana kallonshi tareda tura halshenta cikin bakinshi shikuma yatura duka hannuwanshi cikin boobs d'inta suna romancing juna saiyasaketa tare da b'ata rai oya fito mutafi..

Suka koma falo yasa takira amina suka fito dukansu saiga baba ta fito da jidda ahannunta yarinyar taha'du dosai yanzu watanta takwas amma akwai wayau kamar ba y'ar wata takwasba.

"to kufito muje? Suka fito dukansu yanuna musu wata mota yace sushiga bamusu suka shiga.

Yanuna wata mota yace baba itama tashiga.

Humaira ta d'ago kai suka ha'da ido da master kusan one minute suna kallon juna chanya d'auke kanshi yamaida kanshi kan wayarshi dayake dannawa.

Drivern ya tada mota suka bar harabar gidan 'ga mamakinsu sai sukaga annufo k'ofar gidansu drivern yayima maigadi horn ya wangale get d'in suka shiga.

Suka fita da gudu humaira narik'e da jidda gakuma ciki agaba..

Amina tadinga k'wala momy kira saigata tafito da sauri ta tsaya turus ganin su amina kuma ga humaira da y'a a hannunta.

"humaira wannan yarinyar tawaye kika d'auko tayi shiru bud'ar bakin amina saicewa tayi "momy ciki yarinyarnan tayi saboda taga wanda ya d'aukemo baicika zama a Nigeria ba shine tayi ciki ta haihu kumama data haihu tayi hankali saita kuma yinwani kinganshi nan ajikinta tare da nuna cikin humaira daya fito sosai.
Chapter 5 · 0% Book details