← Book details Dan Fashi Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 11

Sashe 1

Dan Fashi Complete Hausa Novel · about 8 min read

[3/4, 1:46 PM] Kaunace Sila: *DAN* *FASHI*🔫

*BISSMILLA* *HRRAMAMANI* *RAHIM*

*STORY* *$* *WRITTEN* *BY* *(* *ANFA* *)*

*PAGE* *1* */* *2*

"k'arar tashin bindiga kawai kake ji acikin anguwar zoo road dake cikin garin Kano 'y'an fashi ne suka kaima wani hadaddan gida'wanda fadar haduwar shima bata bakine. "

"gidane na alfarma saboda ya hadu sosai 'sojoji zagaye suke da k'ofar gidan 'amma saidai abunda su mutanan gidan da basu saniba shine "!

Duk wadannan sojojin ashe na yanfashinne sun riga sun gama planing dinsu 'gabaki daya escort din gidan suna hannun su "

Wani naga ya k'araso bakin gate din tare dacewa 'Kai masu gidan sunna cikin ko? A ranka ya dade suna ciki "good cewar wannan mutumin daya taso ya tambayeshi. "

"Ya koma tare da k'arasawa jikin wata bak'ar mota wacce akwai tinted a jikinta 'yayi noking 'sai glass din motar yafara sauka a hankali 'oga muna iya shiga yanzu "yafito fuskarsu duka arufe take da mas. "

suka shiga cikin wani hadaddan falo 'falon yayi kyau sosai 'dan an tsara shine yadda kuka san baza a mutuba '

"suna zaune acikin falo 'sai jin shigowar mutane sukayi 'amina ta mike xata gudu sai HUMAIRA tayi saurin rik 'o ta ina xaki humaira ta fada tana maida amina zaune """

Mahaifinsu Yace pls karkuyi horting dinsu duk abunda kuke so wlh zanbaku 'daya daga cikin y'an fashi yace "Kai dakata malam bakudi ya kawomuba "

"to inba kudi ya kawokuba ubanme yakawoku Cewar HUMAIRA bata ankaraba kawai taji saukar mari a kuma tunta 'sai da ta dafe gurin Davida wani mugun rad'adi taji a fuskarta ".

Yaranka zaka bani "jin maganar yayi kamar amafarki dan baimasan daga ina take fitowaba "ya'karajin ance kobazaka bayar bane? "

"sai alokacin yaga mai magana 'sabida shi yana gefe 'daga ganin shi zaka gane shine ogansu "to alhaji a ta k'aicedai inaso kabani y'an mata guda biyu "kuma bawai da aureba 'gajiyar dake zaune a gurin kamar andasata sai alokacin tace "pls yaro dont hurt my children pls I beg of you 'hawaye na zubomata "dole bani y'an mata biyu aciki

"heee pls dont west my time coz I have alot to do 'alhaji yama kasa magana Chan sai yadago Kai "pls kayi hakuri ka dauki daya ka Barnum ukun "noo biyu mukeso "

to bari nagaya maka abunda bakasaniba "banine zan amfana da y'ay'an kaba mai gida nane so kar kace uffan bayan abunda kaji daga bakina "

to ku dauki wannan yayi pointing HUMAIRA da hannunshi 'wanda alokacin idon ta nakan mahaifin nata. "

"hajiya tace pls kuyi hakuri dan allah 'yadaga waya yakira ogan "hello master ya duka kamar yana ganinshi 'dama master banana yaranne muka gama magana dashi kawai kaxo kayi aiki ' bandaiji mesukaceba naga ya kashe wayarshi "

Ba afi 30 minutes ba saigashi ya iso' kai guy dinnan yahadu dukda vanga fuskarshiba cewar amina.

Ya iso gaban alhaji "Yace bari nabaka choice biyu nafarko ko ka daura aurena da yayanka zuwa dasafe ko na yimusu fyade. "

Yadago da sauri yakalleshi"to wacce zanbaka aciki? Ni biyu nakeso 'to kadauwannan y'all nuna humaira again "mamakine kwance afuskarta sai kuma tayi wani tunaniba nadaiji tana cewa no wonder a hankali. "

"sannan kuma zan tafi da yamma tan harsai kadauramana aure dasu xuwa da safe "yatasa keyar su 'suka fita "

Bayan Sun bar gidanne suka nufi wani gida dasu "daga ganin wannan gidan shima kasan an zuba dukiya 'suka isa cikin falon 'ya tashi ya shiga ciki 'bai ida shigaba humaira tabishi tare da rufo k'ofar. "

"dakata malam 'wai me Kake nufi damune? Yadago tare da kallonta ya kauda Kai 'yayi shiru baicemata komaiba 'wallahi mu kamaidamu gidan ubanmu yaza ai kakawomu wannan gidan 'dan daga gani y'an iskane acik...

bata karasa maganar taba taji ya rungumota jikinshi yafara kissing dinta abaki ya kai hannuwanshi kan boobs dinta 'ai sai ya gigice dan jinshi yayi kamar yana dak'una auduga. "

nunfashi kawai suke fitarwa dan tsayuwar ma ta gafaresu 'suka zube agurin "amma still hannunshi nakan boobs dinta 'kuma bakinshi yana cikin nata.

jitayi ya zuge zip din rigarta yacere mata bra dinta "ta dago da kanta da k'ar yazame bakinta dake cikin nashi "

"pls karkamin fyade 'tare da k'ok'arin zame hannuwanshi dake kan boobs dinta 'shiko dajin hannunwanta akan nashi sai ya dauka wani salone take mishi akan hannunshi dake kan boobs dinta.. """

Romancing dinta yake cikin k'warewa 'kawai ta fashe mishi da kuka 'ya rungumeta ajikinshi yana maida nunfashi tare da maida bakinshi yana tsotsar lips dinta "itama saukar nun fashinta kakeji yana rungume da ita ajikinshi...

Muje zuwa guys
[3/4, 1:46 PM] Kaunace Sila: *DAN* *FASHII!*

*BY* *:* *ANFA*

*PAGE* *3* */* *4*

Kusan minti biyar bawanda yace mawani komai 'Chan sai yasaketa yabar d'akin "yana fita tanufi bayin jikinta mace sosai 'tana shiga tasakin makanta ruwa tayi wanka sannan ta fito tare da goge gashinta da k'araman towel "

Bayan ta gama tamaida kayan data cere tare da komawa kangadon ta kwanta 'amma tunani ta keyi akan abunda abbansu amina ya mata dukda tasan basonta yakeyiba ".

"acikin d'akin ta kwana amma batasan ina aka aje aminaba saboda ba a had'asuba "

Shikuma tunda yafita bai dawoba "

Dasafe tana tashi around 10:30 nasafe lokacin andaura musu aure dashi duka su biyun """

Ta shiga bayi domin yinwanka tana cikin wankanne taji anshigo cikin bayin 'tayi saurin d'aurayi fuskarta wacce ke jik'e da kumfa "

"ta ware idonta akanshi 'shima ya ware nashi akanta "haba dan Allah yaza ai inawanka kashigo cikin bayin?"

Ya mugun hade rai 'baice mata komaiba ya fizgota jikinshi ta fado kanshi dagashi sai gajeran wando da singlet 'yayi saurin had'e bakinshi da nata yana tsotsa yana wasa da boob's dinta "ita abun har mamaki yakebata 'saida yagaji dan kanshi sannan yacire bakinshi cikin nata "

"ya dauki sabulu yafara goga mata ajiki 'tasa hannu tana kare kirjinta ya dagoda habarta "yace to mekike b'oyewa wanda banganiba. "

Tafara mishi kuka pls ka barni wallahi banta irin wadannan abubuwanba "a nasan baki iyaba shiyasa zankoyamiki 'yana maganar yana matsa kan nipple dinta ""

"ya cigaba da goga mata sabulun musamman saman k'irjinta 'bayan yagama gogamata sabulun ya tura hannun shi gabanta yana mata tsarki 'amaimakon tsarkin sai yabuge dayimata wani wasan agabanta "hakan dayake mata yasa nun fashinta fita da saurisauri 'yayi wani killer smile aranshi yanacewa zaki dawo nema da kanki yarinya. "

"sai taji wani dan zafi tayi saurin rike hannunshi 'dantaga yana k'ok'arin fingering d'inta..

Suka hada ido 'bawanda ya iya mawani magana 'kuma still baicere hannunshi agunba yana wani wasa da hannunshi awurin "saiwani Mika takeyi tare da matse shi ajikinta 'tana mishi kuka ahankali. "

"tace pls master kabarni haka inba sokake na mutuba 'tana maganar lokacin hannunshi nakan boob's dinta nata na saman nashi "

Sukayi shiru duka su biyun "suna maida nunfashi kamar wadanda sukayi gudu 'sannan ya saketa ''

"Allah sarki HUMAIRA bata taba shiga irin wannan yanayinba sai yau shiyasa duk tawani susuce.

Ahaka yace tak'arasa wankan agabanshi 'itako kunya yahanata "wallahi idan bakiyiba zancigaba da abunda nakeyi dan naga bai ishekiba shiyasa kika tsaya kina kallona. "

Bayadda ta iya haka ta zage tayi wankan agabanshi yana kallonta sannan ta daura towel ta fita 'shima wankan yayi sannan yafito " ke" tajiyo kisamini afalo tace to..

Bayan tasa kayan data gani adrower sai tanufi falon "tana shiga taga amina akusa da shi 'ta k'arasa ta zauna.. "

Yace abunda nakeso daku shine mahaifinku ya daura aurena daku 'kuma zanfanshe akanku saboda mahaifinku d'an iskane macuci azzalumi 'mahaincine '

"ranshi a b'ace yake maganar dagaganin yadda yakemaganar cikin b'acin rai kasan da wata a'kasa niko nace tofa.

HUMAIRA ta dago da kanta suka had'a ido tayi saurin sunkuyar danata saboda wani kwarjini dayayimata. "

"yanzudai dukkanku Zaku zauna anan kuma duk wacce batayi obeying ba to I will teach her a serious lesson. "

"kutashi ku wuce ''sai kuma yayi saurin dakatar dasu.. mahaifinku zai aiko da kud'i akula da daya 'so dukwacce ya ambata bata bashan wahala 'amma duk dahaka he will pay for it. "

Hankalin humaira yayi mugun tashi dan tasan badan ita za a aiko dakudinba saidan amina. "

Itako amina san DAN FASHI yakamata "humaira ta mi'ke zata bar wurin "ke" yace cikin daga murya ina zaki? Ta marairaice tare dacewa 'maranane yake ciwo kamar zata yi kuka. "

Ya k'uramata ido 'so period dinkine yazo? ya tambayeta tare da jiran amsar dazata bashi "

"a shine "

Bai kuma cemata komaiba "tajuya ta nufi master bedroom ."

Muje zuwa
[3/4, 1:46 PM] Kaunace Sila: *DAN* *FASHIII!!*

*BY* *:* *ANFA*

*PAGE* *5* */* *6*

Tana shiga direct ta wuce bayin ta kimtsa jikinta ' ta shirya cikin riga da skirt na atamfa ta matuk'ar amsar jikinta "

....da daddare yasa akira mishi su duka 'bayan ankirasu sun fito 'suka sami guri suka zauna 'yayi gyaran murya tare dacewa 'uban mekukeyi aciki? "

Sukayi shiru 'yak'ara daka musu tsawa? Batambayarku nakeyiba? HUMAIRA tayi k'arfin halincewa bakomai...

To hutu kukazoyine suka yi shiru "to wallahi Baku ba hutu agidannan harsai na d'au fansar abinda mahaifinku ya mana 'pls kafad'amana me mahaifinmu ya maka HUMAIRA ke ruk'onshi cikin san yinkuka "".

"ya girgiza Kai bayanzuba tukun "kuna tunanin zaku tafi hakane batare da nad'au fansaba "hmm ina bazai yiwuba? "kowaccenku sai ta haihu biyar sannan kuma na saketa.

Tab wallahi bazai yiwuba danni bazan haihu da *DAN* *FASHI*ba kuma dan *iska* ....

"ran master ab'ace yadagokai ya kalleta baice komaiba 'haihuwace ba k'ayso kiyi da DAN FASHI ko to kirubuta ki aje ni *ABDULLAHI* nace sai kin haihu duk shekara kinajina? Yanda yayi maganar badariya ko alamar wasa shiyasa bawanda yace k'ala acikinsu.

"itako amina tunda suka zauna k'ala bataceba dan ita master mugun tsoro yake bata bakadanba"dan inyace a bata iyacewa b "

"HUMAIRA ta k'uramishi ido daboda mamakin abunda ya fad'a dan ita jin maganar tashi tayi kamar amafarki. "

Heee ta dawo daga duniyar tunanin data tafi 'I hope okay is well yatambayeta yana daga girarshi "ta had'e rai batacemishi komaiba. "
Chapter 1 · 0% Book details