Sashe 3
Burina Muazzam Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Washegari muazzam yashiga school amma yau aliyu bai samu damar zuwaba sabida bashida lpy tom yauma kamar kullum yana zaune ainda suka saba zama wani yaro yagani dan js1 zai huce kiransa yayi yace yaje js2 yakiramasa manaal abubakar adam tom yaron yace sanan ya juya yatafi can saiga manaal tazo tana zama tace hello my one ykk lpy klu my wife nantace gani akace kan kirana muazzam ne yace eh hakane dama wata magana zanfadamiki yanxu kinsan munada makiya wadanda suke so murabu to abin da nakeso dake daga yau zamurika haduwa aboye indai zamu hadu sai nakiraki domin inmuka cigaba da haduwa zaki hadani da dan uwana hardar domin shima haka yace narabu dake dan haka sai mu kiyaye . manaal da mamaki tace yaya aliyu ne yace karabudani to meyasa? shurundataji yayi bai bata amsaba yasa tace to shikkenan my life nagode da irin kaunar da kake nunamin yauwa swety dukwuya duk runtsi munatare nima haka domin kaine rayuwata kuma kaine farincikina sanan namaka alkawarin bazan taba rabuwa da kaiba domin kaine hasken da ke haskakamin hanya aduk lokacin dan ke cikin duhu najinjinawa gordon namiji kamarka sweetyna I love you with all my heart â¤ï¸ nagode da wadanan dadadan kalaman naki yanxu zan je gida kema kitashi kitafi gida tunda antasheku manaal ce tace to .tafiya takeyi cike datunanin waimeyasa mutane basa sonta da muazzam wai mai ya musu ne acikin wadan da basasonta da muazzam hardama haidar shidayake dan uwansa to in ma akwai wanda zai sota da muazzam bai huce aliyuba haka ta isagida da tunanin muazzam
To waoshi wanan muazzam wanene .bara mukutsa domin samomuku cikaken asalin mu azzam .
Abuja
Aunguwar manimfashi akwai wani mutum wanda ake kiranshi da alhaji ibrahim shidai wann bawan Allah yanada mata daya da dansu tilo guda daya mesuna ahmad shiwana mutumin alhaji ibrahim shahararan dan kasuwane yanda tarin dukiya meyawa hakanne yasa tunda ahamad yatashi yaga mahaifinsa nadakudi saiya shiga harkar shiyasa amama besamu yaci zabe awannan lokacinba baban amininsa woto abubakar shine yabashi shawarar ya koma kano da zama domin anan zai iya samu yaci zabe hakako akai inda ahamad yadau shawarar abokinnanshi abubakar .lokacinda yasamu iyayansa damaganar zuwa kano sunji badadi kamar su hanashi amma sakamakon sonda sukeyiwa dan nasu tilo guda daya da allah ya bashu yasa suka amince da bukatarshi sanan sukabashi kudade masu tarin yawa .haka ahamad ya hada kayansa da shida abokinsa abubakar suka nufi kano .cikin ikon Allah ahamad yayi siyaya inda yacizabe.yazama governor a garin kano anan yasamu mata yar nan Tarauni mesuna fatima ya aura nan suka zauna cikin farinciki amama Allah bai basu hai huwaba saida sukai shakara 6 sanan allah yabasu haihuwa anyi murna sosai da farinciki inda baban ahmad wato alhaji ibrahim yajidadin samun jika haka akai suna aka watse inda akasawa yaro suna ibrahim muazzam yaci sunan kakansa to wannan shine asalin muazzam
Tom bara mukoma cikin labarinmu kai tsaye
To amal dataje gida ba abinda takeyi sai tunanin kawarta da tausayinta azuciyarta domin zuwa yanxu tatabbatar da ciwon sone yakama manaal na haukama dan haka zatacigaba da mata adduar Allah ya yayemata son wanann azzalimin bawan .tashitai tage tai sallah sannan ta rokawa kawar ta Allah yayaye mata son muazzam aranta.
Shiko muazzam dayakoma gida yasamu haidar akwance yace Masa yafadawa manaal Baya sonta hakayayi? Sai ko aliyu haidar yace yayi kokaifa dan,uwana Allah yadada shiryamun kai
BURINA MUAZZAM karshen littafi nadaya kenan ga me bukatar cigabanshi 07066764540 nagode daga taku har kullum hafsat Umar BAKIN RAFEE