← Book details Burina Muazzam Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 3

Sashe 2

Burina Muazzam Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

U .D .B route
Manaal na karasawa gida baba megadi yabude musu get sukashiga anagama faikin din motar ko jirabatai anzo anbude mataba tabude tafito a guje tashiga cikin gida tana shiga tatarar da momy afalo aguge tafada jikinta tana furta momy sannu da gida yauwa my daughter kindawo lpy?lpy klu momy ina abbana ?yafita .sallama taji tajuya da sauri tana diban hanyar shi gowa falon ai dagudu tatafi ta kamkameshi tana murna yaya munip sananu da zuwa yauwa my little sister . sister yauna ganki cikin farin ciki meya farune bani lbr yafada lokacinda suke kokarin zama dukawa yayi ya gaida mahaifiyar tasu sanan ya dawo gurin manaal ya zauna .momy kuwa tashitai tashiga ciki domin tundazu bacci takeji bayan tashigane munip yasake tambayar manaal kanwata baki fadamin meyasaki farin ciki hakaba murmushi manaal tayi sanan tace yaya burina ya kusa cika .menene busin naki sister? Manaal ce tace yaya burina dayane aduniyarnan kuma in harwanan burin bai cikaba zan iya rasa raina dasauni munip yace keko menene burinan naki harda zai iya sanadin salwantar da rayuwarki fadamin menene burinan yafada cikin zakuwa da san sanin menene burin nata kamar daga sama yaji tace yaya (BURINA MUAZZAM)kallantayi cikin kidima yace mainakeji daga bakimki manaal yaushe kika fara soyayya harkikai zurfi haka js2 kike kotakotafa kinada hankali kuma ma bawananba shakarunkifa 16 aduniya harkinsan wani soyaya to inadai ni din yayankine ina baki umaranin da ki rabu da muazzam ku wlh sai dai ki mutu idan baki samu muazzam dinba .dasauri manaal tasauka daga kan kujerar da take tace yaya meyasa kazabi rabuwa dani sabida bakaso nacika muradina yaya Allah ne yadoramin cutar son muazzam banibace yaya inda inada damar cire son muazzam daga zuciya wlh da bazan bari yayi zurfi hakaba nacireshi sabida nima nagaji da azaftuwar da nake akan son muazzam yaya katausayamun ina son muazzam ina kaunarshi bazan iya rayuwaba dashiba karka manta ni macace mai rauni dan zan iya rasa raina in bansamu muazzam ba .

Dasauri munip ya kalleta yana mamakin yarinya yar shekara 16 amma jiyarda take akan namiji shidai yasan bahaka halin manaal yakeba to amma wai shi so daman haka yake yamaida yarinya kamar tayi hauka. amma afili saiyace kekin haukacene zan karyaki anangurin. Nakarya banza tashi kibani guri dagudu tashige dakinta tana kuka mai tsuma zuciya kuka takeyi sosai duk fuskarta tayi jajur abinka da farar fata ga idanuwanta ya kumbura

🤔Tofa ana wata gawata

To washe gari dasafe manaal tazo tagaida momy da dadi sanann ta futa tatafi makaranta cikin jin haushin yaya munip datake dan duk wanda yace bayason ta auri muazzam to inama bata donshi kuma bata kaunar ganinshi domin shima bayason abinda takeso
Tom bayan ta shiga school amal ce ke gefen ta tanacewa wai manaal meyasameki naga idonki yakumbura kuka kikayine .nan manaal tafadamata abinda yafaru jiya tsakaninta da yaya munip tana kuka amal ce tace amma manaal kina bani mamaki anya muazzam ba asiri yay mukiba kodai sai mun hada da addua da saukar alqur,ani manaal wlh natsani muazzam sabida bashida imani kokadan ai afusace manaal ta saki wuyan amal tanacewa kemako natsaneki amal ninafadamiki Baya sona yaushe mukai haka dake amal ce wada taji shaka hawaye yana zudowa aidonta daker taiya cewa ko biki fadminba nasani bayasonki wlh muazzam azzalumine ai afusace ta hada kan amal da ginin dayake gurin jikake gorof asume amal ta silale agurin yayinda mutane suka rufu akandu kowa da abinda yake fada atake zance yajewa shugaban makaranta atake takirawo mahaifin amal dan yasanar dashi abinda kefaruwa da yarsa ko minti 30 baaiba ya iso school akidime ya sunkuceta yasata amota sai asibiti bejira jin ba asin meya hadasu fadanba duk dayasan shakuwar dake tsakaninsu da manaal yasan tabbas bakaramin abune zai hadasu fadanba tom bayan ansallami su amal daga asibiti gida suka wuce inda abban amal yake tan bayarta meyahadata da kawar tata har hakan tafaru amal ce tashiga bawa mahaifinta lbr abinda yafaru tundaga farko har karshe suru yayi kana ya jinjina kai yafara magana kiyi hakuri kinji amal hakan datamiki karya hanaki cigaba da gayamata gaskiya sanan kidinga mata addua .amal ce ta ce to abba sanan tashige daki ta kwanta

To abangaren manaal kwatakwata batayi danasanin abinda taiwa kawartataba don son muazzam ya rife mata ido bataji bata gani dan jitake aduniyarnan kowaye zata iya yimai abinda tayiwa amal muddum ya tsani masoyint

To washe gari amal datazo school bangarn babbar makaranta ta nufi babar makaranta tayi sa a yau inda suke za ma tasamu muazzam shikadaine azaune yau bataga aliyu ba karasawa tai tace kai mara imani gurinka nazo muazzam ne yace haba amal bai kamata kifadamin hakaba duk da bansan menai mikiba nafadadin mara imani kataso ka rufeni da duka kokasa akulleni kaidai kaji tsoran Allah domin Allah bayabarin wani dan wani yaji dadi.kaji tsoran Allah kadaure karasawa manaal baka sonta dan tadaina shiga cikin mawuyacin hali in kanason Allah karabu da kawata kafin shirmen datake akanka yayi sanadin barinta duniya saita tsuguna tana kuka tana cewa kayiwa Allah karabu da manaal dan wlh ta haukace akan sonka dan wlh zata iya kashe mutum saboda kai katausayawa rayuwar baiwar Allah nan.

Muazzam ne yafashe da dariya yace asha iskancin naki nabanzane to bari kiji bazan rabu da kawar kiba harsaina cimmama muradina akanta sanan yatashi yabarta agurin adurkushe tana kukan tausayawa kawar tata dan tasan manaal tayi nisa batajin Kira

Abangaren muazzam kuwa tafe yake cike da kudurin sa da yake so yacimma akan manaal yana tafiya yana tunani saiga manaal ta shawo konar babbar makarantar muazzam tagani ranshi abace tace wayyo Allah my dear me yasameka kafadamin .bakomai cewar muazzam saiko tace kafadamin waya tabaka nanuna Masa nahaifu kuma jinin abubakar amal tagani takaraso tanacewa nice natabashi dasauri manaal tace "kece? Amal ce tace eh nice saiki kasheni nana manaal ta wawuri wani katon dutse zata buga mata dasauri aliyu haidar ya rike dutsaan yanacewa manaal kin haukacene kasheta zaki amal ce tace ka keleta haidar takasheni sai hankalinta ya huta dan nafadi gaskiya .nafadadin muazzam Baya sonki saime dasauri manaal ta karasa kusada muazzam ta tsuguna tace hakane dagaske muazzam baka sona ?a,a manaal ina sonki kuma zan aureki .kitambayeta haka tace tana sona nace. Bana sonta shine wai saita rabani dale😳dasauri amal ta kalli haidar shima ya kalleta tana zubarda hawaye masu zafi indai zuciyata take tafasa sanan tace muazzam sharrin da zakamin kenan da sauri manaal tace yaisa haka munafuka to yau Allah ya tomu asirinki daga yau sai yau kada kikara kulani idan ba hakaba sainayi ajalinli dasauri amal ta kalli aliyu haidar tace kagani ko nafadamaka ta haukace hai darne yace eee naga alamakam wlh ta haukace fuuuuu amal ta figi jakar ta tabar gurin tana zubarda hawaye itama ko manaal matsawa takarayi kuwa da muazzam ta bashi hakurin abinda amal tamasa sanan tatafi

Haidar ne yakalli muazzam yace yayi kyau nima daga yau karda karamin kallon abokinka kuma yau zan tatara inawa inawa nabar gidan governati natafi duk inda allah ya kaini dasauri muazzam yace haba haidar kada kaimin haka karka barni wafce hananunsa yayi yai tafiyarsa

State route
Tom yana isa gidan governor yafara hada kayansa saiga muazzam nan ya shigo yace haba aliyu mai yay zafi haka dan Allah Kayi hakuri kada ka tafi domin nasaba da kai in su momy suka dawo daga maleshiya mai zan fadamusu dan Allah ka zauna kada katafi aliyu haidar ne yace mai zan zauna naimaka wlh muazzam kayi asarar rayuwarka domin rayuwar da ka dauka bamai bullewa bace dan haka shawara nake baka kaga tafiyata muazzam ne yarukoshi da sauri yace dan Allah kadakatafi .indan kanaso na zauna to kasamu manaal kafadamata gaskiya kacemata baka sonta sanan kajanye kudirinka akanta nan muazzam yace indai wannanne bukatarka najanye kudirina akanta sanan zan sameta nafadamata bana sonta amma kamaun alkawarin bazaka tafiba sai haidar yace nayarda amma kaje ka bawa amal hakurin abinda kaimata domin muazzam katuna sai Allah ya tambayeka domin karaba kan kawayen da suke son junansu sosai dan Allah dan uwana kadaina bin matan da kake sai muazzam yace to yakakeso nayi hardar gaskiya nidai bazan iyaba to zanfadawa dady amaka aure cewar aliyu .tab wlh kaf nigeria banga yarinyar da taminba Aliyu ne yace amma duk kyau manaal batamaka a uhmmm aliyu kenan wlh duk kyaun manaal banaganin kayunta domin hankalina a gangar jikinta yake dan konace zan auri manaal badan komai zan auretaba sai dan ken suffarta badan ina sontaba .tom haka ya lallaba aliyu haidar yazauna .

🤔Turkashi anawata ga wata wanan shine dalilin da kowa bayason muazzam da manaal .tabdijan to kenan ya manaal zatai da soyayy muazzam .kuma sanan yazatai duk lokacin da muazzam yafutamata bayasanta tab akwai kurafa😳🤪
Chapter 2 · 0% Book details