← Book details Big Lady's Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 7

Sashe 4

Big Lady's Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Fitowa tayi daga cikin bedroom d'inta taci kwalli tabugawa ajarida kamar wadda zatana gasar kyau tazubo atach d'innan har gadon bayanta gatsinannun kayanda tasaka komai najikinta abayyane cikin wani Dan iskan tako najan hankali tanufi kitchen tareda had'amai abunci kala2 tad'ora atire tanufi part d'inshi cikin sa,a bakowa a perlon hakan yasa tawuce bedroom nanma bataga kowaba Amma karar ruwada takeji bathroom shiyabata tabbacin yana ciki kamin tayi wani motsin kawai yabud'e k'ofar yafito d'aureda towel a k'ugunshi dawani k'arami ahannunshi Yana tsane sumar kanshi Sam bekulada jidda dake tsaye tana k'arewa kyakkyawar hajittarshi kalloba gabaki d'aya tabada gaskiya agareshi ko kiftawa batayi bakomai yafi d'aukar hankalintaba kamar faffad'an kirjinshi dake lulub'e da kyakkyawar suma me laushi da shek'i sekuma takalli fuskarshi dake d'aure Yana goge sumar kanshi Kuma Yana lumshe idanuwanshi kamun yabud'esu gabaki d'aya"""woww shine abunda jidda kefada domin bak'aramin tafiyada ita idanuwanshi sukayiba manyane sosai sedai alumshe suke kokuwa shine ke lumshesu Kuma kamar idanuwan mage hakan suke tajima tana kallon idonshi da kyakkyawar fuskarshi kamun tamayarda idonta setin k'ugunshi inda tad'ora idonta akan PN d'inshi wasu waha lallin yawu tahad'iye tana Kara Ware idonta akan abun gabaki d'aya tamutun akan kallon wurin kamar wata mayya...shiko yanacan Yana gyaran jikinshi Sam beyi tinanin akwai mutun adakinba tinda bame shigo mishi d'aki haka kaitsaye bada izininshiba se autarsu kamar ance yajuya aiko idonshi suka sauka akan jidda dake tsaye tak'ureshi da Ido kamar aljana cikin mmki yake kallonta kamun yamayarda idonshi inda yaga tana kallo batama sanda yajiyoba Ido yak'ara zarowa ganin abunda take kallan wani k'ololon bak'in cikine yarufeshi Wanda yasa yadaka mata wata muguwar tsaya seda tasaki tiren hannunta duka abunda tahad'o yawatse nunata kawai yakeyi dayatsa Yama rasa mizece mata gabaki d'aya jikinshi rawa yakeyi sabida tsabar zuciya kamar yaci babu...jidda kam tinda yayi mata tsawa tarasa natsuwarta ganin yadda halittarshi tasauya lokaci d'aya abun bakaramin tsoro yabataba aibatasan lokacinda tajuya aguje tabar pert d'in gaba d'aya...biyarta yajeyi tinawa da yadda yakene yasakashi komawa danya kintsa jikinshi yaji ko,itadin yar gidan uban waye da tasamu damar aikata hakan agareshi.

Jidda koda tafito babban perlon aguje kamar zata tashi sama su Imran tagani zaune suna lunch duk suka zuba mata Ido suna kallonta kamun ammi tace ""ke lpyr ki kuwa? Miye hakan? Bata bawa ammi amsa ba illa kwasa data sakeyi aguje tanufi bedroom d'insu.... kallon juna sukayi kamun sushek'e da dariya cikin shakiyanci iman yace lallai watan cin uban wata yatsaya agidannan.

""wlh kaga yadda tafito kamar korarriya to Wai Ina kayan abunci da kikace yad'auka yusaira? Murmushi yusaira tayi tace bakaganshi ajikintaba maybe juyeshi yayi akanta..""itamadai akwai dak'ik'iya kallah kaga banzar shigarda tayi Kuma taje pert d'in big bro da,ita ai wlh nad'auka akarye zata fito cewar Suraj...""ya,isahakan banasan shashancin banza kunjiko ammi ce daka musu tsawa kamun tamik'e rai bace tabar wurin..Aiko kamar jira sukeyi suka sake shek'ewa da dariya ""yau dai zamuga waye Dan iskan tsakanin itada ya khaleel datayiwa kazafi""surutun ya,Isa hakan Imran kuci abunciku..kamun yarufe bakinshi sega GENERAL ASHFAAQ AHMED yafito cikin tafiyar tamajiya k'arfi da izza yadunfaro perlon tinkamun yak'araso kowannesu yashiga taitayinshi Yana kawowa wurinda suke suka had'a baki wurin gaidashi Suraj yace ya ashfaq sannu da hutawa yayinda iram yace sannuda fitowa big bro khaleel kuwa seda yakallai kamun yace big bro yagajiyar tafiya? Dukkansu amsa musu yayi cikin kulawa Amma fa fuskarshi a d'aure cikin isha da izza yadubi yusaira dake fad'ar sannuda zuwa big bro ko amsa mata gaisuwarta beyiba yacewa Imran wacece wannan? Da wadda taje bedroom D'ina?

Yaran yayar ammi ne sukazo gidannan Imran ya,amsa mishi cikin sauri kamar mejira...""okay kiramun wadda taje bedroom D'ina Yana gama fad'ar hakan yabar wurin tareda fita harabar gidan...Aiko cikin sauri yusaira tanufi bedroom d'insu Dan isarda sak'onshi.

Abuja

Assalamualaikum""d'agowa alhaji abdusalam yayi Yana kallon kufar dakinshi da,ake sallama Kobe tambayaba yasan me sallamar domin yagane muryarta amsa mata yayi tareda bata izzinin shigowa...cikin nutsuwa tashigo d'akin kamun tasamu wuri tazauna tana gaisarda mahaifin nata...""murmushi yayi kamun yafurta muzeelat d'in abbanta ya gidan ya makaranta Kuma?""lpy qalau alhmdllh abbana""Masha Allah ya,akayine? Yatambeta

Shiru tayi nadan wani lokacin dudda hakan yazama Dabi,arta kamun tace Abba dama maganace akan auren yaya shareef da saudat...""to ikon Allah wani abun yafarune? "A,a Abba kawai dai bamasan auren ne tafad'a Babu alamar wasa afuskarta...""to miyasa muzeelat wani abun yafarune dabakwaso? Shi shareef d'inne yace bayaso kokuwa?

Shiru tayi nad'an wani lokacin kamun tacije lips d'inta tace Abba duk abunda kenan acikin gidansu saudat kasani kasan wacece umman saudat Kuma sanicewa dukkan halayarta ba Wanda saudat batadashi sabida hakan dukkanmu bamaso Abba Kuma Shi kanshi Wanda zaku bawa ita doline zakuyi mashi iname tabbar maka dacewa abba amadadin k'ara kullah zumunci wlh tarwatsashi zakuyi muddin akayi wannan auren please abbana kabar yayana yazab'i matarda yakeso Dan kanshi please 👏

Nisawa alhaji abdusalam yayi Yana tinani yasan tabbas abunda zeelat tafad'a gaskiya ne to Wai miyasama basuyi wannan tinaninba haiyake k'ok'arin cutarda yaronshi yajima Yana tinani kamun yace shikenan muzeelat insha baza,ayi abunda bakwasoba tinda shime auren bayaso to anfasa yaje yanemo matarshi da kanshi""wani irin murmushi zeelat tasaki kamun tamik'e tayi hugging abban nata tana mai godiya tafita..!

Aperkin space jidda tasamu GAA tsaye yagoya hannayenshi abaya yana kallonta..cikin tsantsar tashin hankali da fargaba jidda tafito Amma yadda taga fuskarshi ba yabo ba fallasa yasata da sakin jikinta atunaninta taja hankalinshine seda tazo Dede inda yake tatsaya kana tace gani ya ashfaq...yajita Sarai Amma yayi kamar bejitaba sunjima ahakan kamun yak'walawa wani daga cikin sojojin Shi Kira emernuweal cikin sauri emernuweal yak'aso wurin yafad'ar yes sr...kallon ukku saura yayi jidda kamun yace Ina buk'atar ganin tawagarku ta mata Nanda minti 10. "Okay sr yace tareda juyawa yabar wurin ko minti 10 ba,ayiba segaya yadawo tareda wasu sojoji mata kusansu 15 duk suka k'ame agabanshi.

D'agowa yayi Yana kallan jidda kamun yace ni sa,arkineko? Har kikasamu damar shiga bedroom D'ina kina karemun kallo fyad'e zakimunne? Yafad'a cikin izgilanshi..Ido jidda tazaro zatayi magana kenan tada katarda ita ta hanyar daga mata hannu adubi sojojinnan yace aji ayimata hukuncin da,akeyiwa karuwai Yana gama fad'ar hakan yashige motarshi captain Haroon yaja sukabar gudan tsice...ihun jidda tafara ganin sojojinnan nashirin d'aukar ta tashi tayi zata ruga aguje cikin gidan Aiko sukayi wuff suka dauk'eta tareda dannata motarsu sukabar gudan.

Ina muka nufa yallaibai? Cewar captain Haroon shiru yayi kamar bazeyi maganaba har kusan minti 5 kamun yabud'e baki kamar bayaso yace Abuja..!

Wannan novel paid book ne duk mebukatarshi ze iya tuntub'ar wannan nomber 👉 07037092176 akan #500 kacal 👌 spc group 1k

Muje zuwa🏃

💃 *BIG LADY'S*💃

(Romantic novel)

Paid book. Page

Gaduk me buk'atar wannan novel ze iya tuntub'ar wannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp

11 & 12

__________"karkata kan motar captain Haroon yayi izuwa babban titin daze d'auke hanyar abuja...jiginawa yayi akujerar motar yaname lumshe kyakkyawan idanuwanshi bakomai yakesoba ahalin yanzu kamar yaganshi agaban k'anwarshi yayi kewarta sosai ko idonshi daya rufe ita yake gani tanamashi murmushi ajiyar zuciya yasauke tareda furta my angel asaman labb'anshu..!

Jidda kuwa tinda wayannan sojojin suka dauk'eta basudireta ko,inaba se barrack d'insu kowacce fuska ba annuri suka fitoda ita tareda nufar wani d'akin da,ita tub'e mata Kaya sukayi gabaki d'aya kana suka d'auko wani abun mekamada gwangwani tomato Amma abud'e samanshi yake kamar panka ahakan suka seta akan nonuwanta suna d'orawa yakama breast d'in kab Aiko tasaki wata razananniyar k'ara sabida azaba Basu barta hakanba suka bude kafafuwanta tareda d'aga pant d'inta suka zuba mata marka d'ad'd'en attarugu kana suka mayar matada pant d'inta ahakan suka d'aure ta tareda kunna mata na,ura me d'imama d'aki Kashi yanayin damunane garin yad'aure sosai da hadari fita sukayi sukabarta aciki bayan surufe kowace kafada iska zata shiga d'akin...habawa ai tuni jidda Ido sukarena fata wani irin gunjin kuka takeyi tana rokon suyi hak'uri subarta Amma inna domin basumasan tanayiba kala tana ihu tana kuka da magiya harta Dena tuni tasome sabida azaba Amma basusan Mike faruwaba seda adad'in dasuke d'ibarwa Wanda sukayiwa irin wannan hukuncin yacika kana suka bud'eta dudda ganinta asome ba,abunda yadamesu ko kad'an hankalinsu betashiba kwanceta kawai sukayi tareda dauk'arta suka cire abunda suka saka mata a breas suka maida mata kayanta kana suka sakata mota tareda mayarda ita gida tinda bece takwanaba hukuncin kawai yace ayi mata bayan sun Isa gidanne suka d'auketa zuwa babban perlon gidan shigowa sukayi ko sallama Babu gabaki d'aya ahalin gidan nazaune a perlon hadda dady ganin anshigoda jidda kamar gawa yasa kowannesu mik'ewa cikin sauri suka k'araso wurin suna tambayar Mike faruwa....bawadda takulasu acikin sojojin illa d'aya data d'auko robar swan mesanyi ta balle marufin tareda watsawa jidda a fuska har sau hud'u kana taja numfashi dak'arfi gaske tana rushewada Kuka me ban tausayi...suko ganin tafalka suka juya cikin sauri sukabar gidan.

Rungumeta ammi tayi cikin tashin hankali take tambayar ta miyafarida itane? Wayayi mata hakan Amma inna jidda bata jinta gabanta kawai take nuna mata da breas d'inta tana fad'ar ammi zafi zasu kasheni ammi ketemakeni zafi ammi Zan mutu duk tagama fita gayya cinta...ammin ma duk arikice take Tara gane kam Mike faruwa tallabota tayi tazaunar da,ita da zimma Idan tazauna sesu miketsa suta d'aki Amma Ina tana zama tabuga ihu me razanarwa tana fad'ar gabanta ze b'alle...hankalin kuwafa yatashi agun hadda dady ma yarasa abunyine shiyasa bece komaiba Allah sarki k'anenta kuwa se kuka sukeyi Dan ganin yayarsu cikin wannan halin...Imran da Suraj kuwa imba dariyaba Babu abunda suke aransu domin sunsan aikin big bro ne sedai bahalin fitarda dariyar kallansu ammi tayi cikin tashin hankali tace ""khaleel please d'auketa kakaimun ita d'aki naga bazata iya tafiyab....tinkamun tak'araso khaleel yace "wa? Ni ammi aa wlh nikam bazan d'auketa ba wannan banma kulataba tamun sharri balle nakukata Allah dai ya kyauta Amma nikam nayinan yashigewarshi tinkamun dadynshi yasakashi doli kanenshi ma sukabi bayanshi...karshedai kannenta ne suka d'auketa suka kaita d'aki dakyar ammi tasamu tashawo kan matsalar dudda tagano cewa ba namuji yayi anfanida itaba amma taraunata ba kad'anba domin gabanta duk yakunbura hakama breas d'inta harsun bulce sun salub'e kamar wuta tak'onata bayan ammi tasamu tayi wanka an wanke attarugun tasamu wani cream me sanyu Wanda akeyiwa masu kuna Amma fanidashi tashafa mata tareda bata maganin zazzab'i Dana bacci Aiko cikin lokaci k'ank'ani baccin wahala yayi awun gabada ita.
Chapter 4 · 0% Book details