← Book details Big Lady's Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 7

Sashe 3

Big Lady's Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

"Bakomai kawai nayi ra,ayin zananne Ina su umman saudat dasukazo ? Suna ciki kosun wuce? ""No sunaciki....."hummm waini suna bani mmki k'anwa Wai saudat sukeso na,aura adole bansan mihakan ke nufiba Kuma narasa yazanyi dasu wlh shiyasa nakiraki please kibani shawara yazanyi? Yak'arasa maganar kamar zeyi kuka..

Itako zeelat kallonshi kawai takeyi kamun tace Yaya idanfa baka santa karka takura kanka tinda basune zasu zaunada itaba Kaine tobawani abun b'oyo anan kawai kagaya musu gaskiya."""wacce gaskiyar zanfada zeelat? Kinsandai ban Isa nacebazan auretaba...haka Kuma baka Isa kayi auren doliba zeelat tafad'a a zafafe...Ido kawai shareef yabita dashi domin yasan daya matsa za,aji kamsune nisawa yayi kamun yace to shikenan naji yanzu kawo wata mafitar..."okay kabarmun maganar zansan yazanyi..uhn uhn fa k'anwa karkiyi abunda za,ajikunya please nasan halinki..zeelat da hartabar wurin tafara tafiya tajiyo tareda yimai Dan gajeren murmushi tayi wucewarta....shima tashi yayi yabar wurin Yana addu,ar Allah yasa karta janyo wata fitinar..!

Japan

Wasu tsalatsalan motocine kesharara uban gudu akan dugon titinda zekaisuga babbar asibitin sojoji tindaga nesa duk Wanda yahanki mitocin yake darewa darewa yabasu hanya sabida gudun shiga matsala kowacce daga cikin motocinnan tana dauk'eda nomber me G A A ahakan suka shiga farfajiyar asibitin tinkamun mitocin sugama Perkin wasu daga cikin sojojin suka shiga dirowa suna zagaye motar dake tsakiya se mazurai sukeyi kamar wasu namun dawa...bayan sugama Dede Perkin d'insu ne suka k'arasa fitowa tareda bude motar tsakiyar kusam minti 15 da bud'eta Amma ba wanda yafito daga ciki mutaneko se zagaye sukeyi wasuko na lek'owa har way'anda kecikin room lek'e sukeyi sukawaye wannan..nikaina ak'agare nake domin naga waye acikin wannan motar inacin wannan tinanin naka azuro kafa d'aya kamun asake zuro d'ayar kafafuwan cikin rufaffen takalman sojoji suke hakan yasa baza,aiya ganin ainihin k'afar me takalminba fitowa yayi gaba d'aya Yana k'arewa asibitin kallo shiko mutane na kare mishi kallo nikaina seda alkalamina yafad'i wurin kallon wannan halittar ta uban giji shakka Babu ya had'u iya had'uwa kyakkyawan namujine ajin karko k'ak'k'arfa dogoneshi Amma basosai ba Kuma farine tass yasaka glass shiyasa bazan iya ganin idonshiba Amma yanada kyakkyawar fuska dogon hancinshi yayidede da zagayayyen bakinshi ya,ajiye saje Wanda yakewaye ilahirin zagayen fuskarshi lips d'inshi pick ne Amma me haske bayada duhu sosai seda suna shek'i kanar yashafa musu lips close sumar kanshi kuwa Tasha gyara kamarta indiyawa se kyalli takeyi tsaki yadanyi marar sauti kamun juya cikin tafiyar majiya k'arfi da kuzari yadoshi cikin asibitin fuskarnan tashi amurtuk'e kamar an aikimai da mala,ikar mutuwa...ahakan wasu daga cikin sojojin suka takemai baya har yak'arasa inda zashi wani office yabud'e yashiga batareda neman iziniba kawai yafad'a....cikin sauri Dr yad'ago Kai Dan yaga waye zeshigo mishi kaitsaye hakan murmushi yayi ganin Wanda yashi cikin ranshi yace dama ai nasan sekai Dan renin hankali. Afilikuma seyace my lovely friend saukar yoshe?

Shiru yayi kamar bazeyi maganaba har seda Dr yaderai kamun yaji saukar sweet voice d'inshi Yana fad'ar Ina amanata sadeeq? Murmushi Dr sadeeq yayi yace amanarka nanan *ASHFAAQ* tana samun kyakkyawar kuwala Kuma munaran samun lpyr ta akowanne lokaci insha Allah..

Ajiyar zuciya ASHFAAQ yasaki kamun yace that's good my friend Kuma se bek'ara cewa komaiba ganin hakan yasa Dr sadeeq mik'ewa yace muje kadubatako...cikin sauri yace no basena dubataba I'm busy now because of I will go back to Nigeria tomorrow just kakulada ita yadda yadace sadeeq..."okay insha Allah za,ayi abunda yadace abokina

Hannu yamik'awa d'aya daga cikin sojojin dasuka shigo office d'in yafashi wasu manyan jikkuna guda ukku yamik'awa Dr sadeeq karb'a yayi Yana dubawa biyu daga ciki kayanane da akeyiwa amanarshi hidima dasu kamar irinsu kayan da,ake saka mata da mayukan shafawa d'aya Kuma kud'i ne aciki masu yawan gaske...ajiye biyu d'in Dr sadeeq yayi agefe d'ayar Kuma yamik'awa jojan tareda kallon ASHFAAQ yace ba kaikad'ai kesan aikin ladaba nima inaso koba hakanba karka Kara yunkurin bani kud'i akan wani Idan nayima inba hakaba zamu samu matsala...d'agowa ASHFAAQ yayi Yana kallanshi domin yanajin aminin nashi sosai aranshi kamar yadda shima yake sanshi yad'auki tsawon lokaci Yana kallan Dr sadeeq batareda yace komaiba yamik'e yabar office d'in shima sadeeq girgiza kanshi kawai yayi domin yasan bazeyi maganaba...tafiya yakeyi cikin sauri da kuzari yayinda dandazon sojojinshi ketakemai baya bitowarshi daga cikin asibitin yayi Dede da Perkin din motarsu teenah ahankali suka fito tareda nufar cikin asibitin kowacce su tayi shiga ta d'aukar hankali wadda duk tabayyana siffar jikinsu duk inda suka wuce se anbisu da kallo na d'aukar hankali yayinda suko hankalinsu yatafi wurin kallon ASHFAAQ daya fito daga office d'in Dr sadeeq cikin sauri kushfa tatari gabanshi tareda fad'ar hello handsome man...tsayawa yayi cak Amma bedagoba aranshi yake fad'ar wacce me karar kwanace wannan tatareshi cikin sauri captain Haroon yazo gabansu da niyyar saukewa kushfa kwandon rashin mutinci Amma damk'arda yaga megidan nashi yayi gashin kantane taredayin wulgi da,ita gefe d'aya yasakeyin ball da,ita shine yahanashi karasawa azafafa sauran sojojin sukayi mata rubdugu zasu daketa cikin sauri yad'aga musu hannu tareda kaucewa cikin sauri tafiyarshi yabar wurin suka maramai baya.

Tsananin tashin hankali da bakin ciki yahana sauran motsi seda ASHFAAQ yawuce da tawagarshi kana suka samu kuzarin karasawa gunta hankali atashe resha kefadar wlh tamutu munshiga ukku 🙆 cikin sauri nurse d'in dake wurin suka dauk'eta akayi cikin emagency room da ita... dukkansu sunshiga damuwa yadda ASHFAAQ yayiwa kushfa sanian tace Wai mitamishi dazemata wannan zamuncin? Kamun sauran suyi magana sukaji muryar wani sauriya Yana fad'ar indai G A A ne wlh kad'an kuka gani domin yatsani mace tarab'eshi arayuwarshi yatsani mata sam basa gabanshi Kuma duk maccenda tayi gigin shiga Sha,aninshi wlh sunanta gawa Kuma ba,abunda za,ayimai..."tofa dami yake tak'ama? Yake wannan cin zarafin? Humm baya tak'ama dakomai dominshi din mutumin kirkine yanada San mutane da temakon nakasa dashi sedai baya d'aukar wargi koma baya shirida mata. Yana kaiwanan yayi tafiyarshi.

""Humm Aiko senayi maganinka kotayayane seka Rena kanka sabida mace wlh sekanemi mace dakanka cikin tsananin azaba da rad'ad'i zansaka kanemi mace Dani kake zancen cewar reesha inda teenah takarfe dacewa nu natsani irin wannan mutanen madu jidakan bala,I Amma fa yahad'u""gaskiya kam yahad'u domin nakyasa cewar sanian dariya sukayi kamun suce zamuyi maganinka...

Legos

Tinda gari yawaye jidda da ammi suka shiga kitchen sabida Shirin tarbon big brother sunjima suna had'a mishi abunci kala2 madu kayatarwa dudda suna ganin ballai yaciba Amma za,a kodan aburgeshi...bayan sungama jidda tafito perlon tasamu laweesat zaune tana kallo itada yusaira yayinda samarin gidan sukaje d'aukar big brother d'in sager ne kawai agidan...kallon laweesat tayi tareda yimata Alamada tazo da hannunta Aiko tatashi tabita izuwa bedroom d'inta kallon juna sukayi jidda yabud'e baku zayi magana kenan sukaji dirar momoci agidan cikin matsiyacin gudu se jiniya ketashi kamar zasu tada gari...Ido sukazaro atare suke big brother ya,iso kenan...!

Wannan novel paid book ne duk mebukatarshi ze iya tuntub'ar wannan nomber 👉07037092136 akan nera 500 spc group Kuma 1k

Autar alheri ✍️

💃 *BIG LADY'S* 💃

(Romantic novel)

Paid book. Page

Gaduk me buk'atar wannan novel ze iya tuntub'ar wannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp

9 & 10

___________kamun suyi wani yunk'uri sukaji ihun sager Yana tarbar yayan nasu cikin sauri jidda tafad'a bathroom yayinda laweesat tazauna tana jiran fitowar yayar tata danbazata iya fita ita kad'aiba.

Shigowa sukayi cikin perlon gidan hannunshi cikin na dadynshi suna fira ahankali suna sakarwa juna murmushi yayinda khaleel Suraj da Imran kebiyedasu abaya...ammi naganinsu tataso cikin farin ciki tana lalemarhabin lale lale my son sannu da hanya kunzo lpy? Tafad'a tana k'ok'arin rik'o hannunshi cikin sauri yagoce tareda watsa mata wani mugun kallo yace lpy atak'aice ya haura pert d'inshi..

Dukkansu baki suka saki suna kallanshi harya b'acewa ganinsu girgiza Kai kawai dady yayi kamun yace Allah yashiryamun Kai my son...itako ammi shiru kawai tayi tana murmushin yake Amma kasan zuciyarta kamar yayi bindiga takeji hannunta dady yarik'o yace zomuje kizauna salmah kiyi hak'uri Dan Allah halin ASHFAAQ seshi narasa wani irin haline dashi hakan me wuyar Sha,ani yak'arasa maganar cikin rauni....cikn kissa ammi tace haba mijina bakomai fa wlh karka wani damu nafa sabada halin kayana tomiye abun tashin hankali aciki? Murmushi yayi tareda rungumota jikinshi yace ngd sosai dakika fahimceshi..!

Sukuwa kannenshi dake wurin murmushi kawai sukayi kamun suce indai ya ashfaq ne shine dedeku wlh""Ni nama matsu inga yadda za,afara chaskale agidannan cewar Imran dariya Suraj yayi Yana fad'ar ai wlh aikwai chakwakiya bara kawai muzuba Ido shidai khaleel bece komaiba wucewa kawai yayi bedroom d'inshi shima.
Chapter 3 · 0% Book details