Sashe biyune a cikin wajen,amma suna nesa da juna sosai.
Bakar Ayah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kowanne ciki da falone da kitchen da kuma É—akuna biyu a ciki.
Kallon Jabeer bombee takeyi domin yayi mata bayanin ginin wanene,tunda taga yanda ya damu da nuna mata ya yake.
"Nagode da zuwanki rayuwata,wanda ƙaddara ta daɗe da shigowa dake tun kafin nasani.
Kinga abubuwa dayawa a cikin ta amma hakan bai saka kin juya baya ba,saima jajircewa dakikayi kika tsaya gefena.
Masu iya magana suna cewa a kowacce nasara da namiji zai samu,takan kasancewa ne idan ta jajirtacciyar mace a gefensa,niba iya jajirtacciya kawai nasamu,nasamu jaruma tsayayyiya a gefena,shin wanne abu kuma zan sake nema Allah yabani indai a wajen abokiyar zamane.
Wannan gidan part É—in dayake farko na Umar ne wanda zai auri khadija,munyi maganar dama baba kece baki sani ba,zan sama masa aiki a Company tunda yayi karatu.
ÆŠaya side É—in kuma nasu inna ne zasu dawo nan da zama. San......."
Tun kafin yagama magana bombee ta rungumeshi tama manta da cewar jikinsa har sannan babu ƙarfi.
"Duk da cewar zan ce maiyasa kayi haka,nasiya musu gida tunda daɗewa,amma kuma hakan bashine zai daƙushe farincikina na abinda kayi min mahaɗin rayuwata,nima ka zamemin tsagi na gangar jikin rayuwata,wadda rashinka cikinta bansan taya zanyi tunanin cigaba da rayuwar ba ma?"
"Kiyi Addu'a da fatan Allah yabarmu tare kawai,danni kinyimin abinda komai nayimiki ma anan gaba Basai kinyimin godiya ba,domin kin daÉ—e da biyana.
Badan nagaji ba da mun je kinga yanda aka raba sashena ba na da,wato nasu Abdulmaleek tunda shi wancan likitan yace shima bazai koma indian ba anan zai zauna"
"Ohh hmm ya zancen maganar su da waÉ—ancan Æ´an biyunne,nidai naji suna cemin jiya wai sunyi wa baba magana(malam Ahmadu) kan cewar suna son su hilyan,shine yace su bari zayyi magana da Abbah"
"Uhm sunyi maganar jiyan da daddare,zakusha bikifah wajen shida inaga,tunda akwai nasu Maleekah da Madeenah ma,naji sunce wai duk tare za'a haÉ—a tunda na gidane"
"Uhm Aidama tunda naga yakoma bakin aikinsa nasan shiri yakeyi,wayaga maleekah matar gen Khmees,gakuma amaryar Khaleel ma.
Hmmm gaskiya kam za'a sha biki,gashi duk nice mai shirya komai ba"
Da sauran lokaci ai tunda ko tsaida rana ma ba'ayiba.
Komawa cikin motar sukayi suna ƴar hirarsu har suka ƙarisa sashensu.
Tun daga bakin ƙofar shiga sashennasu ta kula yanda yake aika mata wani kallo mai cikeda ma'anoni.
Bata so biyeshi ba lokacinma,saidai yanayin yanda yake ciki tasan yayi ƙoƙari sosai,dan haka bata hanashi miƙa saƙonsa zuwa gareta ba,saima taimaka masa tadayi wajen ƙarfafa saƙon yatafi yanda ake so.
Dan ita kanta idan tace bata buƙatar mijinnata da kuma jin tsagwaron kasancewa dashi to tayi ƙarya.
Wannan dalilin ne yasa ta bada kai bore ya hau,suka taka mataki na gaba ba zama abu guda a zamannasu,cikeda soyayya da kuma annashuwa.
A ranar farinciki a wajen Jabeer baya misaltuwa,dan yaune ya amsa sunansa na angon Amaryar tasa bombee,wacce akayi auren da daÉ—ewa amma cikin gwargwamaya sai yau akai ga cimma buri na zaman taren.
**** ****
*Bayan wata bakwai*
"Ahh serious fah dagaske cikin juyawa yake Abban haidar tunda na tashi dasafe"
A zaune take akan doguwar kujera ta mimmiƙe ƙafafu wanda Jabeer yake mammatsa mata saboda kumburin dasukayi.
"Wai dagaske kike dama,hmmm saida nacemiki ki rabu dasu da wani bikinsu ki huta saboda yanayin dakike ciki,yanzu gashinan kimgama bawa kanki wahala su kowa ya ɗauke amaryarsa sun lula basama ƙasar.
Suna shirin sakaki haihuwa tun lokaci bayyi ba,ai idan har wata matsala tafaru dukkansu saisun dawo ƙasar nan a yau"
Masifah Jabeer yake har cikin ransa,yana matsa mata ƙafar cikeda kulawa.
Dariyah bombee tayi tana kama gefen ciki.
"Easy mana my man,bana tunanin haihuwa......."
"Ohh inaga fah itace É—akko É—akko min zani na saka akan kujerar nan,naji abu yana zubowa ba tsayawa"
Cikin azama jikinsa har rawa yake ya ɗakko mata zanin,zuwa lokacin tana ƙoƙarin miƙewa,amma abu yagagara saboda riƙewar da mararta tayi sosai.
Zanin yasaka mata ta bayanta,tun kafim tayi magana ya kinkimeta zuwa cikin mota,a hanya yaƙira Hajiyah Zeenah ya faɗamata itada Su inna.
Direct asibitin su ƙawarta ya nufah wato dr. Rahama,dan haka tun kafin su isa ma har an shirya komai.
Suna zuwa babu bata lokaci aka shiga da ita labour,har ta galabaita sosai,banda jijjiga kai babu abinta take.
Saida suka shiga É—akin kafin Jabeer ya dawo wajen dazai zauna ya jirasu,yana nan tsaye yana safa da marwa su inna suka iso itada Hajiyah Zeenah.
"Jabeer yaya jikinnata dai"
"Hmm wlh mommah bikinnan da akayi nasu Abdulmaleek gabaÉ—aya bata samu da zauna ta huta ba har aka gama,tun jiya dama take cewa jikinta yayi nauyi sosai,sannan abin cikinta baya motsi sosai,nayi tunanin gajiyace nasaka ta yin wanka da ruwan zafi ta kwanta.
To dasafe kuma sai tatashi da ciwon mara,kafin wani lokaci haihuwa tazo"
"Tabb yo ina aka san wanann lamari,kaga fah ranar yininnan sau kusan uku ina ƙiranta ta zauna ta huta a sashena,amma abu kaɗan saikaga sun turo a ƙirata,nayi faɗan har gaji,ƙarshema saina daina ganinsu.
Yanzu gashi sun jawo mata haihuwa a wata bakwai su kuma suna shan shagali koh.
Maza ka ƙirasu kace su dawo to"
"Ahah haba Hajiyah ayi haka,kibarsu suci lokacinsu,ita kuma muyi mata fatan allah yaraba lafiya kawai"
Haka Hajiyah Zeenah tacigaba da sababi innna Danejo tana dannarta,ba ita tayi shuru ba saida Dr. Rahma tafito tana murmushi tukunna.
"To Alhamdulillah ta haihu hajiya,tasamu ƴaƴa biyu mata,amma daga ita har su suna hutu,kasancewar dama jikinta a gajiye yake,sukuma yaron ƴan bakwaine basuda ƙarfi sosai,sai an basu kulawa ta musamman"
Sauran bayananta iyah Jabeer ne kawai ya nutsu yajishi,sukam tunda aka ce babu matsala murna ce kawai tabiyo baya.
*Paris*
A hotel guda suka zauna,saidai kowa da nasa É—akin.
Dukkansu shiryawa suka yi dasafen zuwa jaga gari.
A zaune suke a irin grass field É—innan suna karyawa,kowa matarsa tana gefensa,sunyi sharr dasu cikeda nishaÉ—i.
Wayar Abdulmaleek ce tayi ƙara hilyan ta miƙamasa.
"Honey big bro yana ƙiranka"
"Da sanyin safiyar nan,yanzu kam tunda mun basu waje suma ai saisuyi cin amarci na biyu"
Dariya suka saka kafin ya É—ora wayar a kunne.
"Sannun ku newly wed,ya kuke ya kowa da kowa"
"Ahh sannu big bro kowa ƙalau yake,muna tarene muna karyawa ma"
"Uhm to inkun gama karyawar saiku juyo ku dawo,kun gajiyarmin da mata gashinan Ta haihu lokaci bayyi ba"
Saurin tashi tsaye Abdulmaleek yayi tareda zare jikinsa daga na hilyan.
Suma sauran wanda kowa ke bawa tasa matar abinci a baki kallon sa sukayi.
"Hasbunnallah garin yaya haka?"
"Kai kaga is nothing worse ta haihu lafiya ta samu ƴan biyu mata,dukkansu suna cikin ƙoshin lafiyah,amma dai dr. Rahama zata riƙesu su huta na kwana ɗaya,saboda yaran basuda ƙarfi sosai"
Wata ajiyar zuciya Abdulmaleek yayi tareda komawa ya zauna.
"Ahh thank god,da daÉ—i tunda ba'a samu matsala,ai abu kam hardamu yasashafa kam,wanne honeymoon zamu cigaba nephews na jiran a gida,muna nan dawowa"
Sauƙe wayar yayi yana kallon idanuwa suna jiran yayi musu bayani..
"Congratulation!!!! Anty maryam ta haihu twin yanzunnan,komawa gida kenan ya kamamu dan uban gayya yana cewa mune muka saka matarsa naƙuda da wuri,dan haka yanzu saimu koma mu kuma muyi shirin yimata bikin suna"
"Ahh Lallai bro ,indai wanann ne ai ba matsala bace,nihar na matsuma mukoma na gansu,i think yanzu can zaifi interesting akan nan,koya kuka ce"
Maleekah tafaÉ—a cikeda murnar jin labarin.
A kwance take akan gadon asibitin,an saka mata bargo rabin cikinta.
Bacci take kana gani kasan na hutune.
A hankali ya zauna a bakin gadonnata tareda saka hannunsa a nata.
Idonsa ya cire daga kanta ya mayar wajen jinjiran,wanda aka lullubesu da kaya masu laushi,É—an motsin su kawai kake gani.
"Har sun É—auke maka hankali dakaina koh?"
TafaÉ—a a hankali tana tsuke baki,itama wajen da yaran suke take kallo.
"Wanene ni na isa idona ya É—auke daga kan gimbiyata,ya jikinnaki toh?"
"Jiki Alhamdulillah kawai karfin jikinne har yanzu da saura,ya yaran lafiyarsu kalau?"
"Mommah na da inna tah lafiyarsu ƙalau,maman su suke jira da gama samun sauƙi mu tafi gida"
"Haka kasaka musu?"
"Uhm haka nasaka musu inafatan yayi miki koh?"
"Sosai Allah ya albarkacesu ya rayasu,ina fatan dai baka faÉ—awa su Maleekah ba koh"
"Tun É—azu ma na faÉ—amusu ai dole su dawo suma suji"
"Ohh dear dabaka faÉ—amusu ba atleast sai ana jibi suna"
"Ahah gwanda su dawo suyi komai abinda za'ayi ranar sunan,dan daga nan har ranar hutawa zakiyi tayi"
Murmushi tayi tareda É—aga masa kai,dan ita wani lokacin har mamakin soyayyar da mijinnata yake mata take,wanda tayi imani daga Allah ne hakan yafaru.
Babu abinda zatace sai Allah yabarta da ahalinnata,kuma yabata ikon tsayawa akan su dabada dukkan taimakonta wajen ganin sun dawwama cikin farinciki.
"Nagode"
ÆŠagowa yayi daga kallon yaran ya kalleta tareda sake matse hannunsa a nata.
"Shin mai nayi miki dana cancanci wannan godiyar?,nine mai godiya gareki da kika bani Ahali maryam,a lokacin dana yanke tsammanin samunsu,ke haskece da Allah ya turomin bayan tsawon lokacin danayi a duhu.Nagode miki har fiyeda da yanda baki ba zai iya furtawa ba,fatana faranta miki da kuma kyauta muku keda Ahalina gabaki É—aya"
Yunƙurawa bombee tayi ta tashi tareda sako hannunta a kafaɗarsa..
Sunkuyowa yayi kaɗan ta kanƙameshi a jikinta,hakan ba ƙaramin bashi dariya yayi ba.
"Karka ce komai,bansan taya zan maida maka martanin maganarka ba sai iya ta haka.
Koda ban mayar maka ba amma dolene nace
"ALHAMDULILLAH"
Da kyautar dayayimin.
Nima anan na datse alƙalamina tareda cewa Alhamdulillah.
*AFUWAN*
Kuyimin afuwa masu karatu na takure labari a kusan ƙarshe,buƙatar hakan ce ta taso saboda banida ishashshen lokaci,inaga dana tsaya ban ƙarisa ba,gwanda na taƙaiƙata labarin ya tsaya iya haka.
Nagode da nuna ƙaunarku ga littafina.
Zanyi muku sallama saikuma in Allah da ikonsa yasake haÉ—amu a wani littafin inshaallah.
Wassalamu Alaikum
Ga number wayata inda mai ƙarin bayani,godiya ko kuma ƙorafi duk ƙofata a buɗe take.
09035784150
_*SADI-SAKHNA CE*_