← Book details Auren Kwaila Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 4

Sashe 4

Auren Kwaila Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Nan ko bata san fitar t ke da Wuya Uwale mahaifiyar Asabe ta kira ƴan sanda ba , Wanda suna isowa suma suna fitowa daga Gidan , haka aka Dugunzuwa zuwa Gidan Su Fatiti “ . A zauren Gidan ne Yayan Fatiti wato Mamman ya tare su domin baya son abin da za'a ɗaga ma Mahaifiyar sa Hankali ..... lafiya bayin Allah meke faruwa? Yana maganar dai dai Fahad saleem Jibo da Ibrahim suna shigowa, Wanda suna haka suka ja suka tsaya , Cike da banbami Uwale na buɗe murya tana cewa “ Ba Ni lafiya tun da kaga jami'a , Ku fito mana Da Fatiti yanda ta zubar ma ƴa ta da Haƙora itama sai na zubd nata , sai a sanya masu n Roba tare😹. Gaban Ibrahim ne y buga ya dago tare da kallon Fahad saleem Jibo, Don jin shi meke tafe dashi? . Sallamar Malam Adamu babba ne yasa Uwale ƙara nanata abin da ya kawo su tana kuma cewa “ Wallahi sai ta Kwanan Station . Innalillahi Wa'inna ilaihir raji'un shine kalmar da Malam Adamu babba yake furtawa tare da kallon mamman wanda ransa ya ɓaci , ga kuma soja da shima da Alama da abin da ya kawosa wanda sun san bai wuce akan Fatitin ne .

Kallon Sojan Malam Adamu babba yayi don tuni aka sanar masa Fatiti t fashe Gilashin moton Soja😂. Mamman ne ya furta “ Kai ma yallaɓai laifi tayi maka ko? Meke tafe da kai don Allah kuyi hkr “ ..Babu zancen hakuri ,ai Wallahi sai an watsar mata Iran da hakora kaman yanda ta watsar mawa Ɗaya da haƙori “ . Uwale ne ta kalli Sojan tana cewa " Ai kawai ka harbe shegiya duk mu huta “.

Kallon ta Fahad saleem Jibo yayi kana yace “ Ni ba laifi tayi mun ba ,nazo neman izinin Auren ta ne!!!!!!!!!!!!!!

Hmmmm masu karatu muje zuwa💃🏻💃🏻💃🏻 shin da gaske ne babu wata manufa ga Fahad saleem Jibo kuwa?? Mu tara a page na gaba , inda Daga shi free page ya ƙare .....ga masu bukatar payment

Regular group ₦500

Vip group ₦1000

Spc payment ₦1500

Via 8081202932 Aisha Mohammed Opay

Or

6037312299 Mohammed Aisha keystone bank

Evidence of payment via 08081202932 #MAMAN TEDDY.MUN GODE

*✨AUREN ƘWAILA✨*
*Romantic and comedian story*

*Story and Written By Ayshatou Mmnteddy*

Free page
5
*Wannnan shine last free page ,ga masu bukatar payment na littafin AUREN ƘWAILA*
*Regular group ₦500*
*VIP group ₦1,000*
*Spc payment ₦1,500*
*Zaku iya tura kudin ku ta wannan account 8081202932 Aisha Mohammed Opay*

*Or*
*6037312299 Mohammed Aisha keystone bank*

*Evidence of payment via 08081202932*

___________________________________

Firfito da ido Kowa na wurin yayi cike da mamakin Kalaman Sojan ga Malam Adamu babba, Aure?? Mahaifin Fatiti ya furta cike da Jin mamakin zancen Fahad . Gyaɗa kai yayi yana lumshe idanun sa tare da cewa “ Ƙwarai Baba, Ina So Don Allah a bani Auren Fati“. A'a Yaro Banajin da Gaskiya a maganar ka , Fati da ko ƙawaye bata dasu , saboda rashin ji irin nata ,ko wata uwa Raba Ɗiyar ta take yi da Fatiti saboda Tsiwa da Ɗauko magana ,ga dukan yaran jama'a . Ka faɗi Gaskiya Ɗan Samari , ina can zauren Majalisar mu ,aka zo aka sanar mun Fatiti ta fashe ma Wani Mutumi gilashin Windown moton sa . Kuma nasan babu shakka kai ne Wannan mutumin! Murmushi Fahad saleem yayi kamin ya sake wata magana , Uwale ta katse su da cewa “ Kana Ganin yanda ta fashe bakin Ƴa ta , ta naƙasa mun Ƴa , Yanzu ita da Haƙori sai dai na Roba , Fashewa da Kuka Asabe tayi ,hannun ta riƙe a bakin ta har yanzu jini ke zuba daga bakin ta ,wurin da haƙorin ta ya fita . Kuma Wallahi Ni ba zan yi haƙuri ba ,sai na kai ta Station .....an kulle mun ita a cell .

Ana tsaka da haka ne , Fatiti ta leƙo ganin dandazon mutane a zauren su yasa Umman ta dake bayan ta hankoɗota tana jawo ta tare da Furta “ Wallahi gata nan ku duketa,ai na hana ta ɗauko magana taƙi dainawa, don haka gata duk hukuncin da zaku yi mata Ban hanaku ba.....“ Wayyo Baba Dama Umma bata Ƙauna ta , ba zata tare mun Faɗa ba “. hannu mamman yakai mata zai bugeta cike da zafin nama Fahad ya Riƙe hannun nasa ,Wanda Ganin Haka yasa Fatiti cewa “ Ai Ni ƙarfi na Allah, dama tun ina karama bani da masu Tare mun faɗa , shi yasa Allah ya Bani Ƙarfi ko wacce tace zata yi dani Sai na Kaita ƙasa . Uwale ne ta katse t da cewa “ Eh ai ba kaiwa ƙasa ba , har kisa kina dab da farawa, To kai malam Kaji? Wannan itace kake mafarkin Aure? , Tabbas zaka yi nadama , domin irin su barin su ake yi har su mutu a haka babu Aure , wa zai kwashe ki ya kwashi Masifa da jaraba da kuɗin sa?“ .

Sai a sannan Fatiti ta ga Fahad saleem Jibo,wanda tun tsayuwar ta bata lura dashi ba ,sai da Uwale take faɗin wa zai ƙwasheta? ....cike da tsiwar nan nata,take faɗin Ni ba Jarabace , Ga Jaraba can Ɗanki, ......yi mun shiru Wallahi don da hukuma ne a wurin nan , kema da sai na Watsar miki da haƙoran, aikin banza masharraciya kawai “ Uwale ta ƙare maganar tana duban Ƴan sandar da ke shirin tasa Fatiti . Wallahi ba sharri bane,idan kuma sharri ne yanzu azo aje Dakin sa , tun rannar nake jin sa da firar sa da Wata a Ɗaki, kuma aka duba nasan iskanci suke yi. Ɗaya daga cikin ƴan sandan ne suka katse ta da cewa “ Keeeee kin san Hukuncin ƙazafin Zina kuwa???“ . Saka mata handcuff mu wuce da ita!. Baba ne yace“ Kuwa Girman Allah kuyi haƙuri , Fatiti yarinya ce , Don Allah ku yafe ma Auta na“.

Eiyeee!!! A'a malam , ban san ka da tare ma ƴaƴa ba idan sunyi laifi“. Uwale ta furta tana ɗaga hannun ta sama na Masifa tare da gimtse fuska na Rashin mutunci “ . Tsayawa Malam Adamu babba yayi don dole yayin da Suna gani aka fara saka mata hand cuff “. Ku data Officer , Muryar Fahad saleem Jibo ya katse su , cike da Arrogant voice ya fara magana da Muryar sa tare da cewa “ Officer sorry to said , Ni sunana Saleem Fahad Jibo! Dakatawa da ga saka mata Hand cuff din suka yi suna juyowa tare da kallon sa na mamaki ,kana yace “ Wannan da kuke ganin ta Matata ce , ita nake Son Aure kuma a yau! . Wani Saleem Jibo ɗin “ . Officer ya faɗa yana kallon sa kamin yace “ Major Sir Saleem Fahad JIBO da muke jin labari , Garin Haihuwa Lagos mazauni tare da iyali duka? . Ba tare da ya basu Amsa b ya fiddo masa Da ID card din sa. Nan take Officern ya ƙame masa tare da Salute din sa ...Ganin haka yasa Duka ƴan sandn ƙamewa suna sara masa cike da girmamawa “ .

Zaro ido Fatiti tayi kana tace “ Na shiga uku , yau Soja na taɓo a rashin ji ɗin nawa? Tabbas nayi kuskure Ni Fatiti, Su fa soja Komai Harbi ne , Yanzu miƙa Ni zasu yi garesa? Sai ya kashe ni, Wayyo ni Fati !. Innalillahi Wa'inna ilaihir raji'un Ka gani Ko Baba , Babban mutum ta fasa ma Windown moto . Mamman ya furta yana kallon Malam Adamu babba....Wanda shi kan shi yanzu ya rasa bakin magana . Hmmmm Inshallah zanci Arziƙin furfura , zasu yafe ma Fati “ . Muryar Fahad ne ya katse su yana cewa “ Ban g Alamun ƙarya a tare da Fati ba , muje ɗakin matashin , Wanda duk shine silar faruwar komai .

Hmmm Bamu d gaskiya ,mu tsaya kawai a bada Haƙuri, Uwale ne ta katse Baba da cewa’ Muje a gani , a fitar da Ɗ na daga Zargi “ .

Text Fahad ya tura ma Personal Assistant ɗin shi , Wanda duk inda zaije yana tare dashi . Kamin yace “ Bismillah ku muje!“ .
*
Musa yana can suna Aikin sukuwa da cin Yarinyar da aka fi kwana huɗu an neman ta , Iyayen ta sun Ɗauka saceta aka yi ashe tana nan ta buɗe Ɓashama suna dukan Wurin a banza a Wofi . Abokin sa dake ta zuƙar Sigari ne yakai Hannun sa yana lagudar Nonon ta ,yana Wani matsa su , yayin da Musa ke cin ta , ta baya , don dafe Katifar tayi tare da Sauke Gwiwowinta ƙasa kamar Kafuwa.....Zura Kaciyar sa yake yi Yana ihu tare da cewa “ Ashhhh Kaji Gindi mai Daɗi , Ashhhh Yana yi Yana Danna ta ciki tare da fiddo ta , Gaba ɗaya ya haɗa gumin Daɗi yayin da Shi ma Abokin ba'a barsa a baya ba sunkuyawa yayi kaman Akuya yana kama nononta tare da tsotsa yana matsa ɗayan da hannun sa tare da liliyawa“ . Kutso kan mutane suka ji babu sallama wanda hakan yasasu kasa motsa wa daga abin da suke yi ......Ganin Ƴan sanda da su Uwale mahaifiyar sa , yasa musa Saurin miƙewa yana Nufar katifa tare da Jan zanin gadon yana rufe jikin sa. Hannu Fahad yasa yana saurin rufe Idanun ƴar ƘWAILAN😹 kamin yace Officer kuyi aikin ku , Baba muje ko???? Yayi maganar yana kallon Baba wanda cike d ruɗu na tsofaffi ya hau faɗin “ Subhana'llah .... Astagfurullah....!! Baba da gaske nake Ina son Auren Fati , A yanzu idan kun bukatar Iyaye na zasu bayyana😳 zaro ido Fatiti tayi kamin tace“aa Ni ɗin kake so? Wannan ƙarya ne baba, Dube shi ɗan gayu,Nifa ko wanka bana yi kuma na faɗa masa“.........................ksh masu karatu anan na kawo ƙarshen free page na littafin AUREN ƘWAILA....hmmm ku daga ji kun san gaba d sauran ƙura muje zuwa💃🏻💃🏻💃🏻 . Kada ku bari ayi babu ku....ga masu bukatar payment Regular group ₦500 VIP group ₦1000 SPC payment ₦1500
*VIA 8081202932 Aisha Mohammed Opay*

Or
*6037312299 Mohammed Aisha keystone bank*

*Evidence of payment via 08081202932#Mmnteddy taku ce!*
Chapter 4 · 0% Book details