Sashe 7
Ashe Kishiyatace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin barci yaji anna motsi kusa dashi...ahankali ya soma bude idonsa shatu ya gani kusa dashi da sauri ya miqe kamarwani mahaukaci...yana fita palo ya ga husna kwance itama se sharbar barcinta takeyi...
ajiyarzuciya y sauke kafin ya wuce dakinsa..
*washe gari*
_saturday_
Cikin shirinta na fita husna ta fitoh daga dakinta...shatu na gyaran palo ta wuceta ta shige dalin sadeeq
"ya sadeeq na shirya zan tafi"
"toh karfe nawa zaki dawo senaxo na daukeki"
"bayan anyi sallar magrib"
murmushi yayiya bata kudi ta fice abinta tana zuwa palo ta iske shatu
"shatu xanje anguwa seda magrib zandawo ki tmby mijinakome yakeso seki dafa masa"
"toh" kawaishatu tace ta cigaba da aikinta husna kuwa ta fice...
Shatu shiga kitchen tayi ta somawanke wanke tin najiya da batayi ba takeyi tanayi tana tsaki....kanar daga sama taji mutun ya rungumota ta baya ihu tasa sbd ta tsorata...
"ke nine fa"
ganinshine yasa ta kaimasa duka
"kaji yadda katsora tani kuwa?"
dariya yayi sukaita hira harta gama wankewanken yana mata dauraya....
Atakaice dai zancemuku aranar sadeeq da shatu sunsha syyy kamar dama masoyan ne ko nace kamar dama sun saba...
har bayan isha sadeeq be dauko husna ba...ita ko can husna dataji shiru ta soma kiran sadeeq yana ganin kiranta ya tina da zeje ya daukota nan ya shiga bata hkr akan baya gida ne but ze biyo ya dauketa.
Haka rayuwa ta cigaban musu yau watan shatu 2 da zuwa gidan ..tin daga lkcin dik bayan kwana biyu a dakin shatu yake kwana seda asbah inya fita massalaci inya dawo seya wuce dakinsa...
*Wata ranar juma'ah*
👒👒
👒👒👒👒👒👒
~*Ashe kishiyatace*~
_Na_
*Faty Afreen*
_In dedication to_
*💖Abba gana💖*
*16*
*wata ranar juma'ah*
Husna ce ta fitoh daga daki da ear-pis akunenta tana jin krtu...
Zama tayi tasa wani indian film *Twist of faith* tacire ear-pies din tare dasa wayarta a caji..zama tayi tasoma kallo...
Karar door bell sukaji nan danan ta miqe taje tabude kofa dija ce ihu tayi cike da murna ta rungume dija...zama sukayi sukafara hirar yaushe gamo...
karar door bell suka kumaji..dija ce ta miqe taje ta bude...ummi ce gaishe da dija tayi ta anasa ciki ciki...hk ma husna...
guri ta samu ta zauna su husna kuwa hira suke tayi abinsu...
ummi kuwa tsaki tayi aranta tana fadin
"mtsw wlhi badan mama ba banga me ze kawoni gidanan ba"
tana kaiwa nana sukaji anfitoh daga kitchen da gudu dikka suka maida hankali agurin....shatu ce ta fitoh tana qaqarin amai dakinta tayi da gudu suka bita da kallo....
husna kuwa ko ajikinta sema tabe baki datayi ta juya gun dija....
"yauwa kawata kina bani labari"
"dallah dakata...innace wanan yarinyarce kikacemin sadeeq ya kawota a matsayin yar aiki?"
"eh itace me ya faru?"
"baki gani ba? cikine da ita fa?"
miqewa ummi tayi ta nufi dakin shatu dija ta rakata da harara
"hhhh lallai dija toh in ciki ne ma da ita daga can kauyen nasu ta kwasoshi innaga...kinga mubar maganarnan"
hknan dija ta hkr da zancen badan taso ba...
*shatu*
Shatu taba shiga daki amai ta dinga kwarawa kamar zata amayar da komai na cikinta....
Ummi na shiga ta tai maka ta batavruwavta kuskura bakinta ta dauraye gurin...zama sukayi saman gadon ummi na mata sannu...sanda taga tadavsamu sauki kafin ummi ta soma fadin
"sunana ummi kuma ni kanwar me gidan ce..ya akai bansanki ba?"
dasauri shatu ta dago ta kalleta
"ni me aiki ce"
"ok watanki nawa agidanan?"
"zankai wata biyu"
"Allah sarki...dama kin taba aurene yar uwa?"
"a'ah"
shatu ta fada atakaice
murmushi ummi tayi tare da fadin
"oh!!! toh wannan cikin nawaye shi kuma?"
atsorace shatu ta kalli ummi tare da rufe mata baki...
"kinga zo mu fita anan"
miqewa sukayi cikin sa'a da suka fitoh ba kowa a palon..kamar muna fukai sukaita sanda har suka fice....gidan su esha suka shige mumy ta sanar dasu cewar esha na daki...
"ahhh shatu sanunku da zuwa ...baquwa kikayi ne?
"eh kanwar sadeeq ce"
"ohhh bari na kawo miki abunsha"
miqewa tayi tafita se gata dauke da juice ahanunta...
nanfa ta zauna ...ummi ce ta fara fadin
"kin kawoni nan baki bani ansata ba"
shiru shatu tayi batace komai ba ...esha ce ta soma fadin
"meke faruwane tsakaninku?"
"kinga alamun ciki na gani a jikinta shinefa nake tmbyrt nawaye taqi fada"
acewar ummi
dasauri esha ta kalli shatu...
"CIKI!!! shatu ciki ne dake?"
dariya esha ta farayi ..kutashi muje asibiti...
miqewa tayi ta zari gyalenta suka fuce...
ummi kuwa asibitinsu sadeeq ta musu kwatance suje batare data fadamusu ba...
suna zuwa aka gwadata daga qarshe dai result ya nuna shatu na dauke da ciki...
kuka shatu ta faryi akan se an zubar da cikin
"Wayyoh esha ku ceceni ku xubar da wannan cikin"
tana kaiwanan jiriya dibeta ta zube aqasa...da gusu ummita juya ta nufo office din sadeeq ko sallama babu ta banka qofar..ganinta yasa yamiqe
"ummi meya faru meya kawoki nan?"
"yaya kazo me me aikin gidanka ce ta suma tana da wai se an xubar"
cikintashin hankali yasoma fadin
"tana inna"
."tana waje"
cikin sauri suka fita suna zuwa suka iske esha tana kuka rungumecda shatu...
yana zuwa gun yafara zagin nurses din daje wucewa ba shiri suka dauketa aka bata daki...
y
👒👒
👒👒👒👒👒👒
~*Ashe kishiyatace*~
_Na_
*Faty Afreen*
_In dedication to_
*💖Abba gana💖*
*17*
Ba shiri suka dauketa aka bata daki..iya gigicewa sadeeq ya gamayi abokinsa hydar da ummi sake baki sukayi suna kallonsa abun mamaki yadda ya gigice akan shatu...
*bayan wasu awowi*
Zaune ummi take dija ta zaune saman dadduna alamun ta idar da sallah...
kallon shatu ummi tayi tare da fadin
"wai shatu kinqi fadamin komai akan abinda ke faruwa"
esha ce ta karbeta da fadin
"karki damu ummi zanfada miki komai ammafa ba a so mgnr ta fitoh..dik da wannan cikin ze iya tona musu asiri"
shiru sukayi na yan mintina kafin esha ta zayyane ma ummi komai da komai...
Mamaki ya cika ummi ba abinda ya fado mata arai irin in mama tasan zancen...
murmushi ummi tayi tana fadin
"Allah sarki antyna..Allah ya raya mana cikinan...shiyasa naga yayana ya rikice ashe babyn nasa ne"?
takarashe maganartacike da tsokana....
Sadeeq kuwa yana can office shima yabawa hydar labarin dik abinda yafaru tsakaninsa da shatu..
"hmm ynxu kai sadeeq dik abinan kaqi fadamin....toh ynxu ya zakayi da ita?ko zubar da cikin zakayi?"
"Kaii haba...na kashe dana.abinda husna ta kasamin...ynxu Allah ne kadai yasan irin farincikin danake ciki...wallahi bavwanda ze kashen dana"
"toh seka dauketa kuje kufadawa mama..kokuma ka fadama husna"
"kaga kama bar xancenan muje na dubata naje gida dan kar husna tayizargin wani abun"
miqewa yayiya fice bejira abinda hydar zece ba...
dakin suka shiga da sallama..nan likita ya shigotare da fadin
"dr.sadeeq ai kasan komai game da aikin basena fadama abubuwan da take bukata ba..anma muje na baka list na magungunan da ykmt a bata...zaku iya tafiya"
fita dr. yayi sadeeq ya juyo garesu
"kushirya ku tafi gida zan taho da magungunan...ko hydar ze saukeku"
"a'ah nazo da motata zamu tafi kawai"
acewar esha
amsawa yayi da toh kafin a bi dr. hydar ya raka masa baya suka fice sukuma kasan cewar dama basu wani zo dakomai ba su tattara suka tafi...
Suna isa qofar gida ummi da shatu suka sauka esha ta musu sallama ta qarasa gida..
Ahankali suka shiga gidan suna shiga kwance suka iske husna tana barci...shigewa dakin shatu sukayi
"zan fadama yaya sadeeq ya siyamiki waya in kinasonwani abun seki kirani na kawo miki"
murmushi shatu tayi tana fadin
"nagode sosai ummi Allahya saka da alheri"
nan dai suka danyi hira kafin ummi ta fitoh tatafi gida...tana fita shatu ta fitoh kitchen ta nufa ta soma dora abinci...
_9:33pm_
Ahankali sadeeq ya fito daga dakinsa cikin sanda ya leqa dakin husna yaga tayi barci..fitowa yayi ya nufi dakin shatu...
"shatu!!ki bude nine"
ahankali ta miqe ta bude masa qofar ya shigo zama sukayi abakin gado shiru ya ziyarcesu kafin ta soma fadin
"meyasa kaqi bari a zubar da cikintinda ba damuwa kayi dani bama balle abinda zan haifa".
"Dan Allah kiyihkr karki min hk ...nadade inna jiran ranar da nima zan samu nawa dan..nima nasamu me kirana da abba..
hawayene ya soma zuba daga fuskarta...hanunsa yakai cikita yana shafawa....
"gashi ke kin rufamin asiri . gashi zaki samamin farinciki"
kwanciya yayi saman kafarta...ita kanta jikinta yayi sanyi kansa ta soma shafawa
"shatu inna sanki nagode da irin taimakon da kikamin kin rufamin asiri nagode"
"kabari ya iisa hk...ni ynxu damuwata shine ya za ayi na haihu abinda na haifa shima acigaba da boyesa?"
"insha Allah komai ze dawo daidai kafin lokacin"?
*1week later*u
Cikin sauri ummi ta ke juye alalen data sauke cikin kula....
"ummi inna zaki kai wannan alalen"
acewar mama
murmushi ummi tayi tare da fadin
"gidan yaya zankai...anty ce ta kirani wani shi take marmari"
washare baki mama tayi aranta tana fadin
"masha Allahhusna nada ciki shine basu fadamin ba...barinazo na fara siyan kayan jinjiraye"
dakin ta shige fuskarta falda fara.ummi kuwa tana gamawa tashirya ta dau hanyar zuwa gidan sadeeq
👒👒
[3:16PM, 1/15/2017] Baby Afreen: 👒👒👒👒👒👒
~*Ashe kishiyatace*~
_Na_
*Faty Afreen*
_In dedication to_
*💖Abba gana💖*
_godiya me tarin yawa gareku masoyana..kuma masoyan abba gana...inna samun saqoninku ako yaushe...nagode sosai...inna miqa saqpn gaisuwata zuwa ga_
*Mr.sa'eed isah*(daga group din asykhaleel)
*sa'eed dan hajiya*(daga group din faty afreen novels2 )
*Afrah* (daga group din hausa novel lovers)
Nagode sosai da sosai Allah ya bar zumunci😍
*18*
Ummi na isa ta tarar da shatu abakin gate se leqe takeyi...
"yauwa yar halak kamar kinsaninna tsoron shiga gidanan"
acewar ummi
dariya shatu tayi
"lallai ma se infadawa yanki kinkina tsoran gidansa"
"cabdi rufamin asiri"
dariya sukayi suka dantaba hira kafin daga bisani sukai sallama shatu ta koma ciki...
_2mnths later_
"ya sadeeq niko innaso nama wata magana"
acewar husna
sadeeq da hankalinsa kekan system dinsa ya amsa mata da
"innajinki meya faru?"
"dama innaso na tmbyk cewar kasan yarinyarnan ciki ne da ita ko?"
wayincewa yayi kanar besan watake nufi ba
"wacece wannan?"
"shatu mana"
"wacece shatu?"
murmushi husna tayi tarecdajin sanyi a zuciyarta tinda mijinta yama manta da shatu balle tayi zargin wani abun
"yar aikindaka kawo mana"
"ohhh kinsan dama dana daukota daga kauye aurenta ya mutu ne"
"ohh Allah sarki..toh seka maidata gida.."
"meyasa?"