← Book details Ashe Kishiyatace Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 8

Sashe 2

Ashe Kishiyatace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Inna ruwanka innace bakai zata aura ba?toh wuce kaban wuri yarana yanhutu ne"

afusace haneef ya fice ya bar palon umma tading masif tana fadin
"yarana yanhutu kuma husnar dakake fada dame aikinta zata tafi yauwa"

ahk tayita masifa hartayi shiru dankanta...

👒
[2:17PM, 12/28/2016] Baby Afreen: 👒👒👒👒👒👒
~*Ashe kishiyatace*~

_In dedication to_
*💖Abba gana💖*

*03*

Zaune mama take wayarta tasoma ruri dasauri ta daga ganin sunan umman husna daya bayyana akan screen din

"Assa**

"Maman ummi kinajina ko?

"Eh innaji amma kya tsaya mugaisa ko?"

"bana buqatar hkn dama inna infada miki ne ki jawa sadeeq kunne yazo ya bama husna kudin dazatayi abubuwan daya kamata ahk za ayi bikin?"

hkr mama tashiga bawa umma kafin tasaukosuka gaisa cike da fara a daga bisani sukai sallama.

Zaune mama take tsakar gida tana jiran fitiwar sadeeq...ummi ce ta fitoh dashirinta na mkrnt

"umma na tafi "
"toh sekindawo Allah ya miki albarka "

amsawa tayi da ameen ta fice abinta...ba afi minti biyar ba sadeeq ya fitoh shima cikin shirinsa...

tsugunnawa yayi kusa da mama

"Inna kwana mama"
"daban kwana ba zaka ganni?"
"mama laifin me nayi kuma?"
"me ya hanaka ba husna abinda take buqata kaje ka bata tinkan raina ya baci"

"mama ba kudi a hannu na ne ga aiki gida annayi ga kuma lefen da ake hadawa abubuwan sun minyawa"

nunfashi mama taja tare da fadin
"Sadeequ"

"ya amsa mata da ameen"

"kayi hkr kaji kaje ko nawane ka lallabaka bata kaji?"

gyada kaiyayialamun eh yamiqe yanafadin nizan tafi albarka mama ta samasa kafin ya tafi...

👒

Misalin karfe 8 sadeeq ya gama shirinsa ze tafi gida ransa bace ya shiga mota beko tsaya ko inna ba se qofar gidansu husna yanaxuwa kuwa yayi sa a hanan ta fitoh ya turata ta kira masa husna ba musu ta koma tanata wani karairaya murmushin takaici yayi yarinya qarama da ita...

ya kusan minti goma tsaye agurin bata fitoh ba ransa dikinda yake battace ne...juyawa yayiya bude marfinmotarsa yajiyo muryarta tana anbatan sunansa...juyawa yayi ya shaqo wuyatan ta ya hada da jikin motarsa

"ke nikika rainawa wayau zaki shanyani a waje?"

daqyar ta somamgn samasama

"toh bakasangidan akwai mutane bane?kasakeni akwai zafi"

"bazan sakeki ba tin ynxu kinakai qarata gun mahaifiyata ko kinaso ki hadani da ita ko?"

"nifa ba***

bata qarasaba yasa dayan hanunsa ya bige bakinta daga bisani yasaketa motarsa yabude ya cito bandir din yandari biyar ya bata karba tayitana murmushi...

wani irin sansane takeji yana shiganta arayuwarta tana mutuwar san sadeeq

kallonsa tayi tana murmush

"kekuma meye hk?"

murmushi ta kumayi
"kawai inna sanka sosai bazan iyajure kamin kishiya ba"

tana kaiwa nan ta shige gida da gudu shiko binta yayida kallon mamaki

"lallai yarinyarnan ta rainani"

dagabisani kumaseya soma dariya shi kadai ahaka yashige motarsa yana driving yana tinazancen husna

👒👒

Abu kamar wasa akwana atashi ba wuya snyi prgms amma ba ko daya wanda sadeeq yaje ranar juma'ah bayan anyi sallar juma'ah aka dauraauren *Abubakar sadeeq* da amaryarsa *Asma'u husna* skan sadakinera dubu dari...masha Allah bikin yayi jama'ah sabd sadeeq ya kasance meson mutane dan hk bikinsa ma sai masha Allah....

Bayan anyi sallahr magrib akazo daukan amarya nasiha aka mata sosai hydar shine kangaba sbd shine abolin ango...

gidan iyayen sadeeq aka fara kaita can suka tarar da sadeeq aka hada hardashi aka musu nasiha sosai amma abun manakitindaaka taho da amarya ba allamun kuka ko hawaye sema in anna hira a mota tayi dariya..

goggi suwaibace ta kasa hkr tasoma fadin

"Wai ita wannan amarya bata kuka ne se dariya"

gabadaya sukasa dariya harda ita husnar kawarta ce hafsa dake gefe tasoma fadin

"goggo karki damuqawar tamu jaruma ce ai"

tabe baki goggotayi ta tsayatana kallon ikon Allah amarya ta yaye gyale anna hira...

kusan rabin hour ya daukesu kafin suka isa gidan...lullube mata fuska sukayi aka fita da ita dik da gidan na cike da mutane hkn be hana husna ganin gidan nata ba gidan yayi kyau sedai masha Allah murmushi kawai husna keyi har aka shiga da ita....

bayan ankaita da mintina aka rako ango fuskarnan tasa babu alamun fara'a atattare da ita...hk yazauna kawayen amarya da abokansa suka gama surutu suka fita bin bayansu yayi dan yimusu rakiya...nanfa suka dinga zaulayarsa har sukasa sa dariya sosai...

husna kuwasuna barin dakin ta niqe dasaurijakar dake gefenta ta dauka ta ciro turaruka da wata night gown ta nufi toilet cikin sauri..

Sauya kayanta tayi kafin ta tafitoh sadeeq ya shigo ganin bata dakin yasa ya juya ze nufi dakinsa domin watsa ruwa...

daidai ya murda handle din qofar ta fitoh

"ya sadeeq"
shine abinda tafada dasauri ya juyo yana kallonta cike da mamakin ganin shigar dake jikinta bakodan kwali akanta se famanfari takeda ido zancen xuci yasoma yi yana fadin

"Ance amare nada kunya amma banda tasa itakan bata da ko alamar kunya"

girgiza kaiyayi ya juya yana murmushin takaici dasauri ta nufi inda yake har tana tuntube da jikin gado ta riqo hanunsa

"Husna lafiyarki kuwa?"

"toh ya sadeeq yinwa nakeji"

"baga kitchen can bakije kidafa abindakikeso"

zaro ido tayitana kallonsa

"Cabdijan"
"meyafaru kuma?"

"nifa kasanba girki na iya ba kuma innace cewa akai kaza ake kawowa amarya"

zaro ido yayi yanakallonta lallai yaqara yarda husna bata da kunya har ynxu yarinta na damunta...

"husna in bakiiya girki ba waxe dafamin abinci"

"ohhh karka damu bayan mungama cin amarcin mu umma tace zata samomin me aiki"

"toh a kwananki waze dinga girki?"

"Dagacan gidanmu inna zata girka hannan zata kawo"

dariya ta basa be iya cewa komai ba yafizge hanunsa daga riqon da tamasa ya fita abinsa.. tanaganin hk tayi tsakitm tasamu gefen gado tazauna...

👒👒
[10:20AM, 12/30/2016] Baby Afreen: 👒👒👒👒👒👒
~*Ashe kishiyatace*~

*A short story*

_in dedication to_
*💖Abba gana💖*

*04*

Yana shiga dali toilet ya fada ya watsa ruwa yana fitowa ya shirya cikin kayan barcin sa kwanciya yayi akan gado zancen husnane ya soma dawo masa

*"nifa kasanba girki na iya ba kumainnace cewa akai jaza ake kawowa amarya"*

wanga zance na husna na husna na basa dariya sosai nanfa wani tinani ya fado masa

"Kardai ace dgsk ne husna bataiya girki ba..🤔.lallai kywa da anga shirme🙊"

kamar wanda aka mintsila ya miqe ledar dake saman dressing mirror ya dauka yayi hanyar qofa fita yayi be tsaya ko inna ba se qofar dakin husna ahankali ya murdahandle din ya shiga xaune bakingado ya sameta tana faman chatting harya dhiga bama tasani ba kusa da ita yaje ya zauna ya girgiza kai ganin ita kadai se dariya takeyi..

Fizge wayar hanunta yayi dasauri tadago da niyar yin masifa ganinshi yasa ta miqe da sauri

"meya dawo dakai dakina?"

Xaro ido yayi yana kallonta da mamaki

"innace innada ikon shiga ko inna a gidana?"

"eh naji ynxu dai ya sadeeq wlhi yinwa nakeji sosai"

bece komai ba ya mika mata ledar karba tayi tare da masa murmushi ta juya tana tafiya kamar wacce kwai ya fashewa aciki...

dariya yayi ya kwanta abunsa ya dauwayarsa harya kunna data sekuma ya kashe ya soma game din zuma abinsa

Itako uwa gayya zama tayi taci me isarta ta fadi alhamdulillah kafin ta kwanta...

kwanciya tazoyi taga sadeeq a kwance bata raivtayi tasoma mgn

"ya sadeeq ka tashi kafita barci nakeji"

"ni annan zan kwana gwara ma ki kwanta abinki"

miqewa yayi ya nufi toilet tabisa da kallo...har yayi alwala ya fitoh tana tsaye a inda ya barta...

"husna kije kiyi alwala kizo muyi sallah"

ba musu ta nufi hanyar toilet dinbata wani jima ba ta fitoh...

hijab tadauka cikin wani qaramin akwati dake gefe tasa ...darduma suka shinfida ya musu jagora...

Suna idarwa ya musu addu'a , shi ya fara miqewa ya nufi kan gado...cike da masifa ta nufi inda ya kwanta...

"gsky ya sadeeq kazo kaje dakinka"
"toh ni akusa da matata xan kwanta"

juyawa tayi zata bar wurin dasauri sadeeq ya yanyota ta fada jikinsa...

"Nikasaleni wallahi"
"inna zakije inna sakeki?"

turo baki tayi tana fadin palo

qara riqeta gam sadeeq yayi nanfa salo ya canja... *na tsaya kwaso labari 💖Abba gana💖 ya janyo ni...wai is not my hurimi...kumafa hakane🤔😝*

~washe gari~

Tindasafe sadeeq ya tashi ya makara yin sallah ganin husna nata sharar barcinta ya miqe ya nufi dakinsa....yana zuwa cikin sauri yayi wanka yai alwala yana fitowa yayi sallah abinsa...

Miqewa yayi ya nufi dakin husna da zumar tashinta yana shiga daidai nan ta toh daga wanka ....hararsa tayi ta wuce dressing mirror taja kujerarta tazauna...

Murmushi yayi yamatso kusa da ita kusa da kunenta ya tsugunna yana fadin

"Morning husna"

batace komai ba illa dagowar datayi ta kallesa...

rungumota yazoyi dasauri ta kauce
"nikam banaso"

Dariya sosai ya mata itako idanunta dik sun ciko da kwalla

"shknan naji...ynxu ya za ayi da bedsheet din?"

"kai zaka wanke mana kasan ni bawanki nake ba dan banma iya ba"

sadeeq da tinda tafara zancenta ya sake baki yana kallonta ya furta "cabdijan"

bekuma cewa komai ba yaje ya yaye zanin gadon ya nufi toilet yana shiga tayi tsaki

"Sekace ance baiwa aka kawo ma"

tana gama fadan hk ta miqe ta bude wannan akwatin ...riga da skt english wears tasa ta yafa gyalenta wayarta ta dauka ta bude akwatinta ta dauko wani india film na season *king of hearts*

Zama tayi tasoma kallon film din tana chatting...kara door bell taji tada pausa tamiqe ta bude...ummi ce dauke flaks na abinci.....

"Inna kwana anty husna"

ummi ta fada cike da fara'a... tabebaki husna tayi

"lafiya"
"anty dan Allah kama min da guda daya"

Tsaki husna tayi ta juya abinta

"dakika taho dasu waya kama miki? kuma wallahkika zubarmin sekin kwashe kin gyaran palona"

tana kaiwa nanta zauna tasa play tacigaba da kallonta.....ummi kuwa tafiya tasomayi ahankali ahankakai..hartakai wajan dinning din gurin saukewa ta kasa..

"Anty husna dan Allah xolki dan saukemin"

tsaki husnata kumayi
"kikira wacce ta dora miki ta sauke miki"

wangazancena husna ya batawa ummi rai batace komai ba tasoma qoqarin saukewa dadai nansadeeq ya fitoh riqe da zanin gado a hanunsa alamun yagamawankewa dasauri ya nufi gurin ummi yasoma saukmata kulolin

gaishesa tayi cike da fara'a ya amsa soma tayiya tayi ta nufi qofa ya mara mata baya kan su fita husna ta kwashe da dariya tanactafi

"kaiiiisyyr sederth da roshni na burgeni wollah"
Chapter 2 · 0% Book details