Sashe 5
Abbakar Sarakiey Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ɗan yamu tsa fuska yayi "Nifa kudaina saka rai Akan zanmulke kowa wannn ba hurumina bane sam bana sha'awa kuma bana ra'ayi,"
"Ai basai kana ra'ayi ko sha'awa bana kawai Abunda yazama dole ne, Ungo sakanan Ana tajirafa,"
Badan yaso ba ya saka kayan,
Aiko baƙaramin kyau yayi ba daya gama shirin harda Alkebba yasa sihirtaccen kyansane yasake bayyana yayi kyau ba ƙaɗanba..
Cike da ƙasaita yake tafiya dik inda yabi saigai dashi ake..
Ƙarasawa gurin sukayi Inda Aka tanardamusu suka zauna,
Kayan ciye ciye kam ba'a magana harta bayin gidan sunshida dawowar yarima.....
Miƙewa Small Abbiey yayi yafara Addu'o'i sannan Yacigaba da cewa,"Muna godiya ga manyan baƙinmu dasuka Ansa gayyatarmu zuwa wannan ƙasaitaccen taron muna fatan Allah yamaida kowa gida lafiya, bayan wannan maƙasudin wannan taron shine Gabatarmuku da babban ɗaga Adalin sarkinmu yafita waje karatu ne kuma Alhamdulillah yaci nasarar zama babban likita kuma haka shida Ameer munsami likitoci biyu dan taimakon kammu dama Al'umma Maimartaba yabawa sarakie wannan Asibitin tadake cikin masarautarmu,"
Tafi Akafara yamiƙawa sarakiey speker danyin magana shima,
Da ƙasaitarsa yafara magana," Najidaɗi sosai da wannan tarbar dama wannan kyautar saidai bani nacancanci mallakar wannan Asibitin ba Ɗan'uwa Ameer yafi kowa cancanta saboda yamata hidima dan haka ni sarakie na mallakawa Ameer Asibitin,"
Komawa yayi ya zauna Aka hau tafi Anamai jinjin masa, inda ran Munir da mahaifiyarsa yayi mugun ɓaci ba kamar munir dan ya ƙwallafa rai ga wannan Asibitin Amma rana ɗaya Sarakie yarusa masa bagdet dole ya ɗau mataki, rai ɓace yabar gurin inda sara itama tasulale hakama salamatu matar waxiry dik sukafice,
A palour tasaki munir sai f
Safa da marwa yake ransa ɓace,
"kazo kazauna ɗana kadaina ɓacin rai Akan wannan ka kwantar da hankalinka kaji"
Fisge hannunsa datakama yayi "na kwantar da hankalina fa kikace? ina naga tazama ko kwanciyar hankalin kinsan yarda nasa rai game da wannan Asibitin kuwa? amma wannan ɗan iskan ya ruguza komai wllh muddi ina nuffashi saina zama bala'i cikin rayuwar sarakiey,"
"Me zakayi munir,"?
Cewar Sara mahaifuyarsa.
"koma mene gani zakiyi bake kinkasa komai ba haryanzu,"
Salamatu dake shigowa tace," kana da gaskiya Munir amma mahaifiyarka tayi nata ƙoƙarin kawai yadace kaima kagwada naka ne yanzu, Amma kunsanme? indai kunason lagon Yarima Sarakie to mufara kawarda uwarsa,"
Zubamata ido munir yayi kafin yace " amma ta yaya,"?
Saida tazauna ta nuna masa mazauni suka zauba shida sara tace," kawar da ita Abune maisauƙe muddin mukasa bokan tsauni Atafiyar, Zai iya kisanta cikin sauki batare da kowanne likitan duniya ya fahimmata ba,"
"Amma saina ke ganin kamar sarakie yafi cancantar mutuwa sama da ita" Cewar munir.
"A'a idan sarakie yamutu yanzu bama da wata riba amma idan uwarsa tafara mutuwa mayi maginsa daga baya,"
"Ai wallahi nima Zanbada tawa gudun muwa indai gurin ganin bayan sarakie ne," cewar Najwa dake ɗaukar lemu A fridge.
Murmushi sara tayi" to yanzu yaushe zakije gurin bokan dan ni tafiyata bazata yuwuba saidai kije ke ƙaɗai,"
"Wannan ba damuwa bane yanzuma zan iya tafiya kawai kubada ƙuɗi,"
Ƙuɗi masu yawa Sarah tafidda tabata, Aiko tasulale tanufe gun bokan tsauni......
Ɓangaren walimar kuwa Abin yayi kyau kowa ya watse da farinci, yarima yagaji liƙis kansa sai faman sara masa yake yacewa Ameer "Katuro koma waye yagyaramun sashena inason na kwanta," yana gama faɗar hakan yawuce,
Yarima Ameer kuwa yana juyawa yaci karo da nabla danhaka yasa wanu dogari yamata jagora zuwa sashen yarima dan tagyara masa shima yawuce nasa dan ya gajin shima,.
Yarima sarakie yana shiga parlourn nasa tinbaƙin ƙofa ya fara cire kayan jikinsa yana cilli dasu ko ina dan yagaji ga zafi hatta Alƙebbar Anan yajefar da ita tindaga palour harzuwa bedroom ɗinsa kayansa ne yawatsar har kan gadonsa saida yarage dagashi sai boxer da siglet sannan yafaɗa tolet yaƙarsa cirewa yashige cikin bahon wankan...
Harbakin ƙofar dogarin yaka wota inda Akwai masu gadin wurin yace musu yarima zatama gyaran ɗaki subari tawuce, Aiko suka barta tashige shiko yakoma bakin aikinsa,
Tinfarkon palour takecin karo da kayansa tsaki tayi Afili tafurta ,"wannan ƙazamine wllh" sallama tayi harzuwa bedroom ɗin amma shuru hakan yasa taɗai hau aikinta dan Atinaninta bakowa ciki..
Salamatu kuwa zube bakin wani tsauni mai nisan gaske nahangota dajine sosai ba motsin komai sai tsuntsaye tabbas masu shiga jejin sai masu busasshiyar zuciya,
Ɓullon saiga bokan ya bayyana kan dutsen take dutsen yarage girma yabayyana kansa zaune yana wani irin dariya mara daɗin saurare, saida yagaji sannan ya tsuke fuska karantse baimasan wata kalma dariya ba,
Harzata fara magana Yayi saurin dakatar da ita "Nasan Abunda yakawoki dama Abinda ke zuciyarki, Nafarko kinƙarɓo ƙuɗin Uwargijiyarki gimbiya sara dan aimata aikin kashe kishiyarta gimbiya Zainab, saidai ke Abunda ke ranki kinason duka A watsarda lamarinsu kinason Adasa soyayyar ƴarki zeeza A zuciyar Yarima sarakie kuma kinason ya Aureta, dan burinki baiwuce sarautar tadawo hannunku,"
Koba haka Abin yake ba,"?
Cikin rawar jiki tace "Hakane boka"
Dariya yasaki kafin yace,"idan har kinason buƙatarki tabiya to dafarko dole kisamo gashin kan yarima sarakie na tsakiyar kansa, da gajeren wandonsa, kuma dika wannan bazai samu ba saikunfara fidda wannan baƙar shaiɗaniyar dake gidan kinganta,"
Tafin hannunsa kawai ya buɗe saiga nabla nata aikin gyaran part ɗinsa kuma tana ambaton sunan Allah..
Saurin janye hannunsa yayi sakamakon zafinda yake masa saboda baya ƙaunar inda za'a Ambace sunan Allah Anan take Aljanunsa zasu hallakashi,.
Cikin hasala yace" kingani ko,? tana neman ƙonani wllh wannan itace barazana gadikanku ita zata watsa shirinku dika muddin yarima Ya Aure ta totaku taƙare,"
"Amma boka taya zai Aure ta bayan ita baiwace ƴar aikice fa maidafa Abincinsu ce,"
"koda tsintacciya Yarima zaisota itama haka yanzu haka halwar tsafina na sanar dani Ayanzu Alaƙar tasu zata soma, saidai mafita ɗaya gareku kuhanzarta fito daga ita sashen tinkan tahaɗu da yarima inbahaka ba kuwa soyayya Zata ƙullu, zaɓi yarage naki,"
Ɓat bokan yaɓata shida ƙuɗinda ke hannunta..
Cikin rawar jiki tafito tahau hanya tana ƙara neman number su Sarah Amma tana ringing ba'a ɗagawa, masifa kawai takema driver Akan yayi sauri.....
Tagyara ɗakin tsaf takunna turaren wuta tana Arranging wasu kayansa saikawai taji motsi Abayanta da sauri tawaiga dantaga waye dan ta tsorata.
Shikuwa sam baiji shigowarta sashen nasaba, ya duba baisami towerl A toilet ɗinba kuma yatsani yacire kaya yasake maidasu dan haka kawai ya fito hakanan Abunsa batare da yasaka komai ba dan yanada tabbacin bakowa ɗakin saishi ƙaɗai..
ƙara sowar Salamatu kenan taso shiga part ɗin nasa Amma dogaran suka hanata saboda dokarsa ce koda ƙanwarsa tazo muddin baibada damar shigarta ba tokada subarta ko Nabla saida ya sanarmusu Akwai wadda za'a turo masa saidai baisani ba macce ce ko namiji Amma subari tawuce bayan ita kada subari kowa yashigo dan bacci zaiyi,
Bayarda batayi ba Amma fir sukaƙi.
Ido suka haɗa sau ɗaya ta kalleshi tayi saurin rintse ido jikinta yahau kyarma durƙushewa ƙasa tayi dan ƙafafunta sunkasa ɗaukarta,
Yarima kuwa faɗar irin ruɗunda yashiga bama zaiyuba da sauri ya janyo bedsheet ɗin ya ɗaura yana saukar da wata irin Ajiyar zuciyar, Adaddafe ya ɗauko jallabiyarsa yazura, zuba mata ido yayi ganin yarda jikinta ke rawa tana faɗin "dan Allah kayi haƙuri kada kasa Akoreni da wannan Albashin kawai muka dogara" hawaye nazuba daga idanuwanta kuma tana laleben ƙofar fita,
Haya niyarsu yajiyo Awaje kuma gawannan tana neman masa tonon silili dan haka cikin Azama yaƙarsa inda take yakamata tafaɗa faffaɗan ƙirjinsa yasaka hannu ya dafemata baki dan kada suji maganarta,
Kallon fuskarta yake yanajin wani irin yanayi Atare dashi hakama itaɗin babban tashin hankalinsa baiwuce hakan data gansa ba kaya ba tin yana ɗan shekara 3 ko mahaifiyarsa batasake ganin tsiraicinsa ba amma wai yau wannan ƴar ta tsitsiyar taganshi wai shikam yazaiyi da rayuwarsa?????????????.....………………………………………………………………………………………………………………………………………………………………………………………………………………
```HUNMMMMM gashidai munkoro saidai lokaci yamuna halinsa dama shi laifin daɗi ƙarewa.... Anan free page yaƙare idan kina kana suna buƙata saiku hanzarta Antayo ƙuɗinku #200 kawai domun tintiɓata ta whatsApp 07064904617..... call 07031012948 …………………
TOWAI YAZATA KAYA????? shin Manufarsu Salamatu waziry zata cika kuwa? Shin mezai faru bayan gimbiya sara tagano ainahin kalan salamatu tana cutarta ne?? shin Ammiey za'a kasheta ɗin ne?? shin ya Yarima sarakie zaiyi da Nabl? ko zai aureta? idan ya Aureta wane rikici za'a tabka? Shin gidan sarautar zasu Amince ma da Auren? waɗanne irin matsaloli sarakie da Nabla zuwa Ammie zasu fuskanta?? Shin wazai zama sarki? Auren sarakie da zeeza ƴar waziry zaiyi kuwa? Shin munir zai haƙura da ɗaukar fansa ɗinsa? TO DOMIN SAMUN ANSAR WAƊANNAN DIKA DAMA WAƊANSU DIK KUKASANCE DA ALƘALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM HEEDAH HAYDAR OSTMAN AMMEN KHAUSAR KUMA TAURARUWAR ROYAL STAR WRITERS...... (ina godiya da yawan sharing ɗinki maiciki tawan wato maryam yuseef, inajin daɗin comment ɗinki Ummun shuraim ina godiya gareku dika......```
_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_
WhataApp number 07064904617 or call 07031012948