← Book details Abbakar Sarakiey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 5

Sashe 2

Abbakar Sarakiey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Murmushi Sarauniya sara tayi "shine kan wannan ƙaramin Abin kika tashe hankalinki? Shin kinmata wacece Gimbiya kuma sarauniya Sarah? Ai dik Abinda nasa gaba saina cinma nasara cikin sauƙi munƙara tsana A zuciyar Mama pullany ta tsaneshi ta tsane uwarsa dama ta tsane uwar saikawai muka ƙara Amfani da damar kuma gashi mun hargitsa tsakanin Sarki da ɗan'uwansa kingako wani *ABBAKAR SARAKIE👑* Maganinsa ba wuya zaimana ba saidai ya Ansa sunan Yarima badai sarki ba ai,"

Dariya sukayi dukansu irin ta mugunta sannan sukaci gaba da firansu ta tuggu ɗinda zasu haɗamasa....

Dik garin ya ɗauka saifaman shirye shirye Ake da ƙara ƙawata gari na zuwan *ABBAKAR SARAKIE*...

Aɓangaren Abinci kuwa saifaman saukewa da ɗaurawa Ake, kala kala dik ƙamshi ya kama gidan gaba ɗaya......

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WhataApp number 07064904617
[5/13, 2:18 PM] 🥰Mujaheedah🥰 (Matar💖Mlm): *ABBAKAR SARAKIE👑👑👑*

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA.....✍️📝_
_🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) AMMYN KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN... TAURARUWAR ROYAL STAR WRITE'S✨🌚🥳🥳🥳_

*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) / 💪💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 ```
*ALƘALAMINMU ƳANCIN*

_FREE PAGE 16&19_

*KUYI HUƘURI MUNA FAMADA MATSALAR WUTA SHYS BANCIKA TYPING BA SBD BANDA CHAGE*

Azman internation Air port na hanga cike maƙil da mutane sunajiran saukar jirgin, ba'ajima ya sauka mutane suka fara fitowa, fadawan gidan sarauta kuwa da Yarima Ahmad ƙanen Sarakie saifama raba ido suke suga inda sarakie ZaiɓulloAmma shuru,

Tsaki Ahmad yaja A fili yace," badai izza miskilanci da sarauta ba A gun Ya sarakie dik suka ƙare wllh,"

Murmushi kawai baba Hassan yayi dan shine da kansa yazo ɗaukar Sarakie saiko rakiyar fadawa....

Saida kowa ya gama fitowa sannan nahango wata kyakykyawar ƙafa tasha takalmi have cover black da sock's block Ahnkali nabisa da kallo harna samu nasarar kaiga fuskarsa. Sanye yake cikin wasu ƙananan kaya sute dark black white neck tied tsintsiyar hannunsa ɗaure dawani irin tsadadden A gogo wanda shima baƙi ne, idanuwansa sanye cikin baƙin galss parado wanda dik yarufe rabin fuskarsa Sanye yake cikin tsadaddiyar jacket wadda zata bayyanamaka inda ya fito garin sanyi ne,
Fari ne wanda har farin yasoma zama ja fuskan taƙawatu da saje wanda ba ƙaramin kyau ya masa ba, kallo ɗaya zaka masa kagane Hutu dajin daɗi ya zauna Ajikinsa.

Ahankali yaciga ba da saukowa Aiko take ƴan jaridz suka cika wurin da masu ɗaukar vide'o, wurin yacika saifaman murna da zuwansa suke,

*YARIMA SARAKIE👑👑* Kenan matashi maijida nera dukiya ilimi izza dama sarauta, wanda yammata keribibin samu tindaga can turai balantana gida nan 9jar, cikakken lauyer maizaman kansa mutum ne mai gaskiya Abokan talakawa saidai baya shiri da Azzalumin mutum ya tsani zalunci hakan yasa sam ƴan siyasar Agarin basa ƙaunar ganinsa tincan Estern boll yayi suna ba'a taɓa kadashi fagen shari'a ba dan shi mai gaskiya ne hakan yasa manyan ƙasar sukaso riƙeshi Acan Amma Ammy tahana tamatsa kan saidai yadawo yataimaki ƙasarshi nigeri'a dan basawan nacikinta.. (HAHHHHHHH LOLLLL)

Ahankali yake sauka daga benen jirkin yana ɗan duba inda zaiga wani nasa, Ahanzarce ƴan jarida suka yaɓeshi suna masa sannu da zuwa haɗida kirari dama gwarzantawa,

Magana wahala take masa yawan hayaniya kanjefashi cikin tsananin ciwon kai shiyasa sam baifaye hawa medi'a ba dan baison takura yanzuma da idanuwa kawai ya kebinsu yarasa gano wayamasa tereren dawowa har Akacika haka...

Da sauri fadawan gidan sarautar da Small Abbiey suka ƙaraso inda yake, rufesa fadawan sukayi sunamai bawa ƴan jaridar haƙuri su matsa,

Ɗan rissinar da kai Sarakie yayi yana mai gaida Small Abbiey,

Kama hannunsa kawai yayi yana masa murmushi "Bar gaisuwar saimunje gida yanzu mubar nan gidan sarauta nacan najiranka"

Maida hankalinsa yayi gun ƴan jaridar "Kuyi haƙuri *ABBAKAR SARAKIE👑👑👑* Yanzu ya sauko kuma kungani so Akwai buƙatar ya huta Amma muna masu miƙa saƙon gayyata gadikan Al'umma zuwa gagarumar Walimar da zamu gabatar dan dawowar gudan jininmu *YARIMA KUMA SARKIN GOBE WATO ABBAKAR SARAIE👑👑👑*

Yana gama maganar suka shiga mota dama Ahmad yajima da kwaso kayanshi yana jiransu A mota dan shima baison fita yasan yanzu mutane sa ƴaɓeshi shima, yana suna shigowa yaja motar da ƙyar suka bar gurin da taimakon jami'an tsaron da suka iso tarbansa...........

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WhatsApp number 07064904617
[5/14, 8:43 PM] 🥰Mujaheedah🥰 (Matar💖Mlm): *ABBAKAR SARAKIE👑👑👑*

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA.....✍️📝_
_🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) AMMYN KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN... TAURARUWAR ROYAL STAR WRITE'S✨🌚🥳🥳🥳_

*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) / 💪💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 ```
*ALƘALAMINMU ƳANCIN*

*Kuyi haƙuri narashin jina hakan tafaru bisaga matsaloli da dama daga ciki harda ɓatacinda Akama fiyayyen halitta na kashe ɗalibar da ƴan uwanta ɗalibai sukayi hakan yajanyo gagarumar matsala dan sarkin Sa'ad Abbakar yabada Order na kama ɗaliban da sukaɗau mataki kan yarinyar hakan yasa malamai yin wa'azi kan hakan, da ɗaliban tada babban rikici da zanga zanga sarki yabada order Akayita halbe halbe Aka kashe mutane da dama harda salwantar lafiyar yara.. to Allh kamuna maganin waɗan nan matsalolin*

_FREE PAGE 20&29_

Tindaga gate ɗin farko mutane suke cike A gun Sunyi layi dik da yana cikin mota hakan baihana sakasu miƙo gaisuwarsu ba,

A saman Ansaka wani babban Allo da Aka ƙawata da rubutu mai ƙyalli *WELCOME BACK ABBAKAR SARAKIE👑👑👑* Murmushi yayi Afili Yace" My Abbiey irin wannan decoration haka kamar dai wani ƙasaitaccen sarki zaizo wai dika wannan sabo da nine,"?

Murmushi Small Abbiey yayi "kawuce hakan Awurinmu insha Allah kaine sarkinmu nagobe ai munyi matiƙar kewarka,"

"My Abbiey kadaina maganar mulkinnan wllh ni sam bana buƙatarsa wannan Dogon tsaron ma ni baƙaunarsa nake ba wllh balantana zama sarki Allah banaso Abbiey"

" *SARAKIE👑* Dont say dat, burin kowa ne kazama sarki kaima kasani so kadaina faɗar hakan"

Hunmmmmmm

Kawai Yace Amma Aransa ya gama Aiyanawa Aransa bazai ƙarɓe sarauta ba,

Ƙarasa shiga cikin sukayi Motar tayi parking tana tsayawa Su Abbie suka fito gogab naka saida ya kwashe kusan 30 minutes sannan yafito , Aikuwa fadawa suka da bayin suka zuɓe ƙasa suna miƙa gaisuwa, ɗaga musu hannu kawai yake, wani ƙaton carper da Aka rubuta *WELCOME BACK ABBAKAR SARAKIE👑* Aka shinfiɗa masa ya hau tafiya yake cike da ƙasaita gwanin burgewa gadik wani mai kallonsa,

Saifaman rarraba ido yake ya nason ganin ɗan'uwansa kuma Amininsa Ameer Amma shiru.

Amaimakon ya shiga part ɗin Mama pullany saikawai ya wuce part ɗin mahaifiyarsa,

Labari yagama karaɗe Masarautar na dawowar *ABBAKAR SARAKIE👑* Amma Abin gulmar shine baifara gefenda kowa yake farawa ba idan yayi tafiya koma yazo da wani baƙon lamarin Amma dazuwan Ɗa guda wai ya wuce sashen mahaifiyarsa banan ba lalle *ABBAKAR SARAKIE👑* Tafiyar bata sauya komai game dashi ba face ƙaro wasu matsalolin Amma zatayi maganinsu duka shida mahaifiyarsa............

_TOFA ƘURAR TAFARA TASHI KENAN?? WANNAN SASHEN NAKINE UMMUN SHURAIM_

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WhatsApp number 07064904617
[5/14, 10:18 PM] 🥰Mujaheedah🥰 (Matar💖Mlm): *ABBAKAR SARAKIE👑👑👑*

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA.....✍️📝_
_🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) AMMYN KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN... TAURARUWAR ROYAL STAR WRITE'S✨🌚🥳🥳🥳_

*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) / 💪💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 ```
*ALƘALAMINMU ƳANCIN*

_FREE PAGE 30&39_

Tare suka shiga shida Small Abbie, dik da Abbie na faɗamasa yazo sufara zuwa part ɗin Mama pullany Amm sarakie ya shashantar dashi....

Tsaye ya hango Ammy gub dainin taɓle tana gyara zaman wata kular, dik Ancika table ɗin fal da kayan Abinci,

Da sauri ya ƙarasa gun Ammy baiko kula ƴan Aikin da ke hidima Anan ba daketa faman kawo gaisuwa, rumgumarta yayi tabayanta Yanafaɗin " i'm really miss you my Ammy, yau ga *ABBAKAR SARAKIE👑* Ɗin ki yadawo i'm back my Ammy farincikina nadawo saboda ke,"

Cike da kewar ɗan nata dama nuna kunyar ɗan fari taɗan tureshi "kaifa baka girma ne? kanaso karyani ne haryanzu bakasan ka girma ba "

Bubbuga ƙafa yafara ƙasan yana faɗin " Haba Sweet Ammiey bakiyi kewana bane ko kindaina so nane,"? cikin shagwaɓa yake maganar yana wani diddira ƙafa kamar ƙaramin yaro...

Murmushi Small Abbiey Yayi " kinga Zainab yan zufa jan ƴaƴa Ajiki Ake bawani fillanci kaga manta dan ganina ne yasa take hakan Yaya ya zubamata kuryarmu ta fullany," ya ƙarasa maganar yana barin ɗakin...

Murmushi kawai Ammy tayi "wai ma kaje part ɗin Mama pullany kuwa dana su Mannir"?

"kinga Sweet kece kawai kikafi zama dole gareni kumani kece nayi kewa sai Abbiey da Ameer dasu Ahmad zuwa Small Abbiey so sauran na gana dasu daga baya,"

Maida kallosa yayi gun Ahmad "kai inasu ihsan kuwa,"

Ammy tace "banason tashin wata matsala sarakie kasan gidan sarauta nada banbanci da kowanne gida kuma Akwai banbanci da inda kafito sarakie ko yanzu sai Anzargan kancewa nice najaka Anan kaa....,"

Sweet Ammy "yunwa nakejiiii" ya hanata ƙarasa zanjen..

Shigowa Ihsan da kairat sukayi da samar Aiko suka hau ihu

brooooooh you are welcome!!!!

Murmushi yayi "bazaku canza ba ko khairat? gaki kingirma sosai, ai saitaku zanyi tinda nadawo,"

Zama yayi kan kujerar daining ɗin yabuɗe wata kula Ash datafi burgesa, favorite food ɗinsa yagani Aiko cikin zumuɗi ya saka spoon ya hau ɗiba, basosai yazuba A plate ba dan dama ba gwanin cin Abinci bane..

Suma zama sukayi gefensa suna zuba masa surutu yana ƙoƙarin cin Abincinsa,

Wata kyakykywar budurwa tashigo ɗauke da wata rose ɗin filawa tasha kayan Ma'aikatan gidan na ɓangaren Ammy na masu girki, da sallama tashiga tana Aje Abinda takawo, Tanaɗan satar kallon Sarakie ɗin dan dik taƙagu taganshi irin yarda Ake ƙoɗa zuwansa, kansa ƙasa yake yana ɗan taunar tuwon shinkafar data girka da miyar Agusi..

Ihsan Tace," Uncle Sis Nabla ta iya girki sosai ko? itace tamaka tuwon kuma naga kaji daɗinsa ko? kaganta can ta iya girki sosai ita tamaka kuma itakemuna Abincin zuwa makaranta,."
Chapter 2 · 0% Book details