Sashe 3
Tashen Balaga Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
kyau sosai. Duk yawanci kayan da take sawa sukan matseta sosai. Saboda matsattsun kayan da take sawane ma, Dalibai muka saka mata suna Aunty matsi. Aunty matsi dai arniyace, ba yar yankin Arewacin najeriya bace. Aikine ya kawota nan. Nace Aunty dan Allah kiyi hakuri karki sanarwa principal. Tace saita kayi kararmu wajen p.c dukanmu muka hadu muna bata hakuri. To Aunty matsi tanada saurin fushi hakan yasa taji haushi yadda muke bata hakuri dinnan.