← Book details Tantiranci Sabon Salo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 6

Sashe 3

Tantiranci Sabon Salo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kallan baka isaba sameerah tayi Masa kamun tace dama nasan za,ayi hakan shiyasa naki baka damar cina dayanzu akaina zayi hakan ko cikakkiyar minti 10 bakiyiba kawai katadamun kwad'ayi kabarni da wahala ai wlh bazata sab'uba tafad'a tareda shige warta bathroom tayi wanka kana tafito tashirya tareda d'aukar duk wani abun nata.

Tashinsa tayi inda yatashi dakyar tace yasallameta zata tafi..cikin mayen bacci yajanyo bedside table yabuda dirowar yafiddo kud'i bandir biyu Y'an 500 yabata tareda koma kifuwa akan bed d'in..itakam d'aukar kud'inta tayi tafice tana fad'ar kaikajiyo tabarshi Nan tayi tafiyarta..

Sak'o me mahimmanci zuwaga remu ma,aurata

*Wannan matsalar tana faruwa dayawa acikin Al,umma ba,iya mazaba hadda Mata Kuma babban matsalece arayuwar aure idan Kai namujine to yadace kanemi ingantaccen maganin gargajiya ko naturawa inshi kakeso domin kauce matsalar zamani sabida Wannan abun wlh yakan jefa matan aure biyar maza awaje Kuma yakan saka mazan Neman Mata a waje, wa,iyazubillah Allah yakaremu da zuri,armu baki d'aya..mace bayasakata saurin release sedai ya d'auke Mata feeling Sam tayadda Bata iya bawa megida cikakkiyar gudunmuwa wurin kwanciya balle yasamu cikakkiyar gamsuwa kusani yin release d'in namuji bashine samun gamsuwarshiba domin koshi ke Jan burarshi Yana shafawa ze iya kawowa cikakkiyar gamsuwa tana agarekine mace tareda ni,imarki yadace munemawa kanmu mafita domin samun ribauta agobe Allah yasa mudace..duk Wanda takeda irin wannan matsalar ko Wanda yakeda ita idan Yana bukatar maganin cikin sauk'i tareda shawarwari ze,iya tintub'ar Wannan nomber..07037092176*

Abuja

Tsate yake bakin madubi da towel d'aure a k'ugunshi yakai har k'asa Dan babbane sosai kana dawani D'an k'arami a hanunshi Yana goge lallausar sumar kanshi seda yagama abunda zeyi tsaf awurin sa,annan yaje gun kayanshi yafidda wani tsadadden yadi milk color me taushi anyi Masa D'inkin zamani ajiyewa yayi kamun ya d'auko wata golden d'in alkabba ya,ajiye tareda k'ananun kayanshi naciki.. boxes d'inshi yafara sakawa akan towel d'in jikinshi seda yasaka boxes d'in Wanda yakawo Masa har gyiwa sa,annan yazame towel d'in tareda d'auke kanshi yad'auko dogon wandon yadin yasaka kana yamayarda fuskarshi seda yagama saka kayan duka kana yabud'e kyakkyawan idanuwansa masu d'aukar hankali..wurin madubin yadawo yafesa turarukan shi masu k'amshin dad'i sa,annan yad'ora hiraminshi fari k'al akan lallausar sumar kanshi kamun yasaka d'an seririn medical glass a kyakkyawar fuskarshi.

Takalminshi yasaka kamun yafito Masha Allah yafito sak balarabenshi shech jalaluddeen abdurahman kafiya kenan..

Sheck jalal yanada wata D'abi,ar dashi kanshi mmkin kanshi yakeyi shi mutinne me kunya da kawaici domin shi kanshi kunyar kanshi yakeji sheck jalal ko wanka zeyi baya cire kayanshi duka zebar boxes d'inshi ne idan yak'are wankan yad'aura towel me tsayi kana yacire boxes d'in acikin towel d'in zek'ara wanke jikinshi kamun yafito shikanshi bazece ka tin wanne lokacine yaga tsiraicin jikinshiba tin bayan girmanshi..sa,annan komai k'wak'war mutin bazece yatab'a ganin Koda gashin hannun sheck jalal ba balle na k'afa dudda ko sauban dayakasan k'anen shi mafi kusanshi agareshi domin ko ciwo yakeyi shike jinyarsa...kotafitaya yakeyi idonsa akasa suke baya bud'esu duka domin ko k'annenshi Mata bazasuce sunga k'wayar idon sheck jalal ba sabida tsaro ko mazan bakowa yake daga Kai yakallahba Inka cire mahaifinshi se Kakan shi mlm kafiya ko Kuma sauban..atakaicedai Yana sutirta jikinshi tareda killaceshi ta yadda ba kwatinani..

Tako yakeyi cikin izza da aji taku irinna wadda addini yaratsa Imani da hasken Al,qur,ani gamida haiba sunbayyana akan fuskarsa..

*Duk me yawan karatun al,qur,Ani me girma tabbas huskarsa zatayi Wannan hasken tareda kwarjini zata rik'a fitarda haiba na hasken addini ya ratsaka Allah yasa muyi hujja da Al,qur,Ani karshi yayi hujja damu🤲*

Tafiya yakeyi ahankali har yak'arasa babban perlon gidan inda yasamu momy dasu lateefah zaune suna jiran saukowarsa zama yayi aperlon rateda gaida mahaifiyar tashi..ta,amsa cikin so da kulawa k'anensa ma suka gaidashi ya,amsa musu..

Qur,aninsu suka Bud'a kowa yafara bitar inda yatsaya d'aya bayan d'aya seda duk suka Gama bitawar yayi musu k'ari sa,annan yayiwa mahaifiyarshi sallamah ze fita.."babana mlm fa yaturo d'azu Yana nemanka inkasamu lokaci kaje.."too momyna zanje insha Allah yanzu zamuje d'auko Abba ne jirginsu yakusa sauka.."to shikenan badamuwa adawo lpy..."Allah yasa momyna.. ameen y Allah..Suma su lateefah adawo lpy sukayi Masa yafice daga gidan indan yasamu excot d'inshi najiranshi yana shiga mota sauban nak'arasowa shima shiga yayi suka d'au hanyar filinjirgin..

Shulaisa kuwa fitowa tayi cikin takonta na d'aukar hankali cikin shigar k'ananun Kaya kamar yadda tasaba rigace iya gyiwarta se dogon wandon yayinda tayi mayafi da D'an k'aramin gyale Wanda ko Rabin gashin kanta be rufeba kayan sun Kama jikinta Sosai duk takun dazatayi se jikinta a juya ahakan tafito daga cikin gidanta tayiwa motarta Key tareda cillata akan kwalta Bata tsaya ko,inaba se A.B.U zariya

Tanashiga harabar makarantar tatsinkayo dandazon matasa wuri d'aya se haya Niya akeyi fita tayi cikin takonta na kaisai tattun Mata yadumfari wurin tana zuwa taga fad'a ne akeyi tsakanin wata y'ar
Matashiyar budurwa dawasu samari..sedata K'are musu kallo kamun tace "miyake farune? Ta tambaya cikin dadd'an muryarta..wani mugun kallo d'aya daga cikin samarin yawatsa Mata kamun yace ba,asaniba miyadameki dazuwanki Zakizo kina wani tambayar mutane to idan angaya Miki ubanme zakiyi eyee?

Ko kallan inda yake Shulaisa batayiba tasaka hannu tad'ago yarinyar sa,annan tagoge Mata fuskarta tad'auko mayafinta tabata kamun tace "gayamun miyake faruwane mikika musu? Cikin kuka yarinyar tace d'azune damuka fito daga hostel Muna tayisa se suka kiramu bamujiba mukayi tafiyarmu shine Wai yanzu suka tareni suna dukana Wai nawulakanta me gidansu..tak'arasa zancen tana sake fasheda kuka..kallan sauran matan dake wurin shulaisa tayi suka d'aga Mata Kai alamar hakan abun yake dagaske..

Kyawawan idanuwanta ta lumshe tareda waresu duka akan saurarin dataji namata magana aka.."to angaya Miki abunda akayi sekiyi Mata magani ko..komai batace maiba tajuya wurin wasu samari tace"Ina megidan nasu? "Gaya acan Wanda yake kwance akan motar can yarima basheer kenan..

Juyawa kawai shulaisa tayi cikin takonta me Jan hankalin duk wani lafiyayyen namuji tadumfari wurin yarima basheer Suma samarin Nan bayanta sukabi da kallo ganin ko kallo Basu ishetaba tana Isa wurin motar tad'an daki motar tana fad'ar"Hi..d'agowa yarima basheer yayi cikin isa da tak'ama yadiro daga Kan motar Yana saukowa ji kake tassssss"""tasssss""'tassss .. shulaisa yad'aukeshi da gigitattun maruka har guda 3 Ido mutanen dake wurin suka zaro 😳 suna toshe baki wasu na dafe Kai cikin firgita domin yarima basheer yagagari kowa amakarantar kowa tsoronshi yakeji..shidinma baki yabud'e cikeda tsantsar mmki yake kallanta iri so Soprie d'innan..shulaisa kuwa ko,ajikinta gyara tsayuwarta tayi kamun tanunashida yatsa tace...

Humm muje zuwa ba,ayi komaiba tukunnah asanwar yanzu za,a Soma d'orata💃💃

Autar alheri ✍️✍️

👩‍🎤🧛🏻‍♂️ *TANTIRANCI*👩‍🎤🧛🏻‍♂️

SABON SALO

By autar alheri

Free page

11 & 12

__tace kakiyayi Kanka yarima basheer iskancinka a school d'innan Yafara yawa duk abunda zakayi yatsaya atsakaninku maza karkace zaka tab'a kimar mace domin mace tafi karfinka duk yadda takeda rauni itace mahad'in rayuwarka Kuma itace tushin rayuwarka duk Wannan iskancin da kakeyi kasa adaki Y'ar mutane inyanzu tazo Kiran dakasaka akamata karshenta cewa zakayi kacita..yeeeeeee y'anmatan dake wurin suka d'au kuwa suna fad'ar Wannan gaskiya ne big girl Dan mayen matane wlh cikakken D'an iskane..hannu tad'aga Musa kana tacigabada magana kamar hakan"" to mikake nufi? zaka cita abanzane Kuma kasa adaketa sabida itad'in banzace batada galihu? Tafad'a tana kafeshida mayatattun idanuwanta..

Shidai yarima basheer kallanta kawai yakeyi.."kasani Mata ba bazanza bane domin da ba macce aduniya wlh da kunshi ukku arayuwa Kuma karshen zance kokak'i ko kaso macece tayi silar zuwanka duniya sabida hakan kakiyayi tab'a lpyr mace agabana tana kaiwanan tajuwa zata wuce.."keee kinsan kowaye Wannan Da kike gayawa magana San ranki banza y'artash..tasss yaji anrufe Masa baki da wani matsiyacin Mari seda yayi taga,taga kamar ze Fad'i d'agowa yayi agigice Yana kallon Shulaisa dake watsa Masa matsiyacin kallo kamun tace"Kar kasoma zagina agabana bansan kowayeba kuma bana bukatar sani 🤷 abunda yafi mahimmanci a yanzu shine kudashi kusan ni wacece..nisawa tayi kamun tayi tako ukku zuwa gaban yarima basheer tacire glass ajakarta tasakama kyawawan idanuwanta sa,annan tanunashi dayatsa tace wlh wlh wlh kagayawa karnukan farautarka abi tawa Kota wargajee..tana kaiwanan tajuya cikin takonta me d'aukar hankalin me kallanta tabar wurin yayinda dandazon y'ammatan suka Mara Mata baya..

Se alokacin sauran yaran yarima basheer suka dawo daga shock d'inda sukashiga na Marin megidansu juyawa sukayi ahasale zasubi bayan shulaisa cikin tsawa da matsanancin bakin ciki yarima basheer yadakar dasu tahanyar fad'in
Abunme zakubita kuyi? mikukeyi alokacin datazo har gabana tamareni? Seyanzu data gama fad'ar sanranta sa,annan zakuwani yunk'uro bazaye kwai Marar anfani kwai Yana kaiwanan yafad'a motarsa tareda figarta kamar zetashi sama yabar makarantar..yabarsu sakeda baki sunabin bayan motar da kallo.

Yana zuwa masaurautar zazzau ko Perkin begama Dede tawaba ya yabud'e motar yafito afusace yadumfari pert d'in fulani jiddah..aperlon yasameta zaune kuyangi na yimata firfita da fira duk sun kewayeta itako se wani yatsinarsu takeyi tana kwasarsu tana tussuwa ahakan taga shigowar Dan lelen nata kamar kumurci yawuce k'uuuuu bedroom d'inta tareda banko k'ofar da k'arfi..cikin tashin hankali Fulani jiddah tayiwatsi da kayan marmarin dake gabanta tareda mik'ewa arud'e tabishi domin batada nutsuwa ko kad'an idai akan yarima basheer ne..suko kuyanginta da harara suka Rakata kumun kowacce ta tashi zuwa abun gabanta.

Tanashiga taganshi zaune yahad'a Kai da gwiywa idanu,wannan sunyi jajir dama gasu kananu kamar na chanis se kad'a kafa yakeyi cikin bakin cikin abunda Shulaisa tayimasa..."nashiga ukkuna ni hauwa,u wayatabamun sarkin gobe?

Kaida waye d'an gaban goshin me martaba? Gayamun Mana yazu yafuskancin uk'ubar zazzau domin seya d'and'ani kudarsa kod'an gidan ubanwaye.. tak'arasa maganar cikin huci kamar wata kububuwa.."umma na yau har ni za,ad'aga hannun amara,? Nid'innan wai mace zata Mara umma marinafa tayi da hannunta fa tamareni yafad'a k'wallar bakin ciki nak'ara taruwa a idonshi.."😡meee? Marifa kace wace shegiyarce tamareka? Waye ubanta aduffad'in Nigeria? Itad'in Yar gidan uban Waye? Dahar tasami Wannan karfin idon Marin sarkin gobe lalle tajawa iyayenta bala,I tajawa duk zuri,arsu masifa Sena hallaka duk Wanda yakasance yanada alak'a da,ita Koda ta gaisuwace ahanya..tak'arasa zancen kamar ta tada masaurautar zazzau da hargowa.

"No umma na banasan hakan takasance domin inaso na k'ask'antar da,ita nataka fuskarta da kafana bama da hannuba Sena Karairaya hanyenta da azabata Sena wulakanta jidakanta da izzata..zanfara Bata hukunci nafarko umma..

"Shikenan kayi yadda kakeso sarkin gobe ninan da mahaifinka zamu tsayama agaban kowaye minene zakayi Mata amatsayin hukuncin?
Chapter 3 · 0% Book details