← Book details Tantiranci Sabon Salo Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 6

Sashe 5

Tantiranci Sabon Salo Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Suna fita jekadiya nashigowa tareda wasu kuyangi abayanta d'aukeda manyan ledoji masu tanbarin masarautar SHARHAA durkusawa tayi kusan momy ta,ajiye ukku daga cikin ledojin tana fad'ar ranki yadad'e Wannan kayan dazuku sakane agun bikin yanci gimbiya habiba ce tace nakawo muku kushir zanzo mufita dumin anfara taruwa Suma zasu fito yanzu..."tofa Masha Allah to shikenan badamuwa insha Allah kuwa yanzu zamu fito cewar momy tanakarb'ar.

Tashi sukayi suka nufi d'akin Shulaisa bayan suka fito ajiye jekadiya kuwa tashiga bathroom tahad'a Mata ruwan wanka masu d'imi tareda turarukan wanka na buzaye kana tafito tanufeta

Tadata tayi cikin lallami inda dakyar tasamu tatashi sabida maganin bacci dake aiki ajikinta temaka Mata jekadiya tayi tamik'e tsaye tareda taka kafafunta ahakanli balaifi tadan ragejin zafin tadakeji ahakan har suka Isa bathroom d'in sa,annan tafito tabarta dantayi wankan...itako kayanda sukazo dadu ta fidda tashiga bazamusu turaruka masu sanyin kamshi Wanda kayan sunfitone katanas daga gun memartaba zaidulabedeen..Shulaisa kuwa bayan tayi wanka tajima tana gasa k'asanta sosai kamun tafito sanyeda rigar wanka gun mirror tanufa tareda d'auko Jakarta domin aciki kayanta na shafa suke seda rashefe jikinta damukanta masu sanyin kamshi kana tashafa powder da lipstick ta feshe jikinta da turarukan sheck data gani awurin sa,annan tatashi daganan tanufi kayanta tajanyo kenan jikadiya data fita karb'o Mata abunci tashigo bayan sungaisa ta,ajeye Mata kayan abunci kala2 tareda madarar shanu mesanyi...murmushi Shulaisa tayi kana tace haba dude Wannan abunci haka gaskiya bazanciba madarar kawai zansha...itama jekadiya dariya tayi tace to ai shikenan dama anfiso kishata sabida akwai had'in hajiya yasmeen aciki Wanda akesha da madarar shanu Kinga kuwa Fad'uwa yazo dededa zama...itadai bace komaiba tad'auka Tasha Bata ajiyeba seda tashinye Tass sabida had'in Tamara Dad'i kamun ta,ajiye k'waryar...cikin Jin Dad'i jekadiya tashiga temaka Mata tashirya seda tasaka Mata komai kana tajiyo Woww Masha Allah shine abunda nafurta domin bakaramun kyau gimbiya Shulaisa tayiba tafito sarauniyarta Kuma amarya Masha Allah less ne ajkinta Black daratsin Malik ajikinshi D'inkin Riga da Zane bubu irinna buzaye ansaka rigar acikin zanen kana aka d'aure tayi d'aurin Dan k'wali da dank'walin less d'in kana akad'ora alkyabba Malik akai neratsin Bak'i kana tasaka sark'ar gwal Milk da D'an kunnenta takalmin kafartama milk daratsin Bak'i acikinsu abunkaga farar mace sewankan yayi Bala,in kyau gaskiya bak'arya gimbiya Shulaisa ta d'aurayu iya d'aurayuwa👌 lol😜

Ahakan suka fito perlon tana tafiya tafiya ahankali kaida ganinta kasan anyimata b'arna...suna fitowa Momy ma nafitowa da tawagarta su lateefah Suma sunyi kyau matuk'a domin D'inkin Riga da sekeat ne Nadu na material maroon da golden acikinshi momy ma less ne ajikinta fari k'al da alkyabba Milk...cikin girmamawa Shulaisa taje russunawa tagaidata itako tayi saurin tarota tahanata duk'awar ganin yanayinda take ciki sosai momy tayabada Shulaisa zaunarda ita tayi akan kujerar perlon tana Sanya mata albarka Suma su lateefah suka gaida Shulaisa inda suka shige jikinta sefamar kod'ata sukeyi abun gwanin Sha,awa..fita momy tayi taredasu inda tasamu Suma su gimbiya habiba sunfito zuwa harabar masarautar inda nanne aka kafa runfuna akak'awata wurin sosai dayan alatu..cikin girmamawa suke gaisawa da juna inda gimbiya habiba ma irin kayan jikin momy ne ajikinta yayinda fulani zuwaira da me babban d'aki suka saka nasu iri d'aya gaskiya dai kowa yayi kyau abun ba,a magana ahakan suka rankara zuwa inda za,ayi taron domin wurina musamman aka keb'ewa matan sarki dukansu acan suka zauna har momy..

Sheck jalaluddeen kuwa yanacan pert d'in memartaba tarda su jafar da Ahmad dayazo yau d'innan sabida sauban yagaya Masa haka yabaro matarsa yazo Wanda sanadiyar zuwanshine memartaba yatura neman sheck jalal..sudukansu sunshirya tsab cikin manyan Kaya yayinda sheck jalaluddeen ke cikin D'inkin Riga da wando na yadi Baki me tsadar gaske kaidakayi Masa kallo d'aya kasan nera rakoka awurin sa,annan yad'ora milk d'in alkyabba da milk din hirimi hakama talkalmin k'afarsa milk ne abun gwanin Sha,awa Yana zaune perlon memartaba Ahmad se tsiya yake Masa shidai Yana zaune bece komaiba domin duk abun duniya yadameshi mararsa ciwo takeyi sosai ga hajiyarshi tadak'i kwanciya seda yadaureta da mazargin wandonshi lumshe kyawawan idanuwansa yayi kamarme bacci duk abunda Ahmad ke fad'a Yana jinshi Amma yayi Masa banza su sauban se dariya sukayi k'asa 2...suna ahakan waziri yashigo yace sutaso su sufito gun taron sheck ko yatsaya yanzu za,azo da Shulaisa suzo tare.. shiyasa duk suka tashi suka tafi inda suna fitowa su zee ma nafitowa Suma sunyi kyau sosai domin irin shigarsu d'aya da su hafsat Wannan kuwa aikin gimbiya habiba ne ahakan suka rankaya zuwa wurin taron...shiko sheck mayarda idanuwansa yayi talumshe Yana saurarar makomarsa....

Autar alheri ✍️✍️

*T R C*

43 & 44

__domin tinda uwarsa tahaifesa yagirma yasan kanshi betab'a shiga irin wannan yanayin dayake cikiba tinanin Shulaisa kawai takeyi duk yahanashi sukuni idan yarufe idonshi ita yake gani tana Masa magiya tana kuka alokacin dayake karb'ar budurcinta atake se abunda yaji awannan lokacin yadawo Masa sabo sekawai wutardake cinshi tak'ara ta,azzara ciwon damararsa kemasa yafara damunshi domin kallo d'aya zaka Masa kasan akwai abunda kedamunshi dudda k'ok'arinshi na b'oye damuwarsa ako wanne Hali Amma Wannan takasa b'oyuwa tinani yake Wai Mike damunshi mikawo Masa Wannan sauyin Anya kuwa Wannan yarinyar mutince...sallamar da jekadiya da su freety keyi yakatseshi daga Wannan tinanin daya Lula amsa musu yayi tareda bud'e lumsassun idanuwansa Yana tashi zaune dede.. k'arasowa kusanshi jekadiya tayi tareda russunawa tace ""Allah yatemaki sheck jalaluddeen ga amaryarka yalle tace nakawota Nan kufito tare tak'arasa zancen tana nunamai Shulaisa dake tsaye freety ba gefenta na Dana zubee nagefen haggu yayinda Ahmad da wani buzuma suka shigo perlon suna fad'ar "to ango memartaba yace muzo muyima rakiya...shidai sheck jalal sake lumshe kyawawan idanuwansa yayi itako jekadiya ganin hakan yasa tamik'e tareda barin perlon...

Wannan buzunne yace alagafarta sheck kukad'aifa ake jira yafad'a Yana murmushi... dariya Ahmad yayi kamun yace ""too kaide beelal gaya masa..duk suka sakeyin dariyar.

Beelal matashin saurayine kyakkyawa Wanda baze wuce sa,ansu sheck ba d'ane agun waziri sedai shid'in a k'asar waje yake zaune domin acan yake aiki.

Tashi sheck jalaluddeen yayi tsaye Yana gyara zaman kayan jikinshi yadda hajiya babba bazata fallasashiba yatako zuwa tsakiyar perlon haryawuce wurin da Shulaisa take tsaye...""heeee mlm inazaka ga amaryarka fa kawani wuceta Dan Allah tsaya mlm zaku jerane kaida amaryarka Ahmad yafad'a Yana riko hannunshi Wanda hakan yasashi tsayawa cek batareda yacigabada tafiyarba...riko hanun Shulaisa zubee tayi takawota Dede kusanshi kana suka fara tafiya ahakan Ahmad da freety agabansu beelal da zubee abayansu ahakan suka fito tareda dumfarar wurin bikin inda suna shiga wurin kuyangi suka fara musu watsin pulawa me kyau dak'anshi wasu Kuma namusu feshin tirare harsukazo tsakiyar taron..

Shulaisa kuwa tinda suka fara tafiya kokawa da kafafunta domin rawa sukeyi kamar basa itad'aukarta gashi Kuma k'asanta namaciyo Wannan abun yasa tafiyarta Bata sauri hakan yasa doli sheck yabiyewa tafiyar Tata sabida yasan tamayi k'ok'ari...to suna kawowa tsakiyar taron Wannan kafafun su kasa Mata Wanda hakan yasa tayi baya kamar zata Fad'i cikin zafin nama sheck jalaluddeen yatarota itakuwa ta rik'e hannunshi Gam se sukayi tsaye suna kallon juna basuyi gaba ba basuyi baya ba sun k'urawa juna Ido sosai kamar zasu cinye juna ko kiftawa basayi sunayi juna wani irin sihirtaccen kallon dabaza iya fassarashiba itadai Shulaisa kallo d'aya za,ayiwa k'waryar idanuwanta kasan cewa tamutu asan Wannan muji nata domin kallo ne takemai na zallar so da k'auna yayinda sheck jalal kuwa baka isa kafassara kallan da yakemata ba me ma,anonida Dama...ganin basuda niyyar tafiyane yasa beelal yin murmushi tareda karabowa kusansu yarussuna Dede kunnen sheck yace""haba allagafarta mlm ayi hak'uri har atashi daga Wannan taron idanun kowana kanku..cikin sauri yakauda idanshi tareda duk'arda kanshi k'asa sabida wata matsananciyar kunyar data kamashi yajuya zetafi Amma Ina sabida Shulaisa na rikeda hannunshi doli yatsaya suka dedeta tafiyarsu tahanyar sakata ajikinshi kad'an gudun kartakoma fad'uwa suna fara tafiya wurin kad'auki ihuu da sowa domin tind'azu kowa tsit yayi ana kallansu Wannan abun bakaramun birge mutanen wurin yayiba... murmushi Ahmad yayi tareda girgiza Kai Yana fad'ar ikon Allah wani abun se sheck jalaluddeen...ahakan suka k'arasa wurin zamanda aka tanadar musu suka zauna yayinda kowa yanutsu me gabatarwa yatashi yafara gabatarda abunda yatarasu bayan anbud'e taroda addu,a

"to Masha munakowa barkada zuwa Wannan taro me albarka na bikin incin gimbiya Shulaisa hasken sharhaa Kamar yadda Al,adar masarautar agadaz tatanada sabida hakan yanzu bada jimawaba zamu Fara gabatarda abunda yataramu anan..tafi akadauka duka wurin yayinda megatarwa taci gabada fad'in to jama,a yanzu hakandai Muna jiran fitowar mebabban dakin Wannan masarauta domin Fara abun yadace insha Allah""ranki yadad'e gimbiya zabba,u bisimillah..tasowa me babban d'aki tayi tana murmushin mugunta tadunfaro wurin yayinda kuyangi hudu ketake Mata baya d'aya daga cikinsu nad'aukeda wata kyakkyawar k'waryar harsukazo tsakiyar taron inda me gabatarwa yake murmushi me babban d'aki tayi suka had'a Ido da fulani zuwaira takashe Mata Ido d'aya itama tana murmushi Wanda murmushin dasukeyi bakaramun d'agawa yalle da memartaba hankali yayiba yayinda gimbiya habiba keta tasbihinta Sam batadamu da abunda sukeyiba..
Chapter 5 · 0% Book details