← Book details Tantiranci Sabon Salo Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 6

Sashe 1

Tantiranci Sabon Salo Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*T R C*

33 & 34

__shiru yayi bece komaiba yayinda me Kiran wayar yace""hello Dr sheck hello hello sheck kanajina? Yatambaya Jin anyi shiru ba,abashi amsaba yasa yajanye wayar akunnenshi yaduba ganin lallaifa sheck na kan layin amsawarce dai bayiba yasashi tunawada sheck fa baya amsawa muddin kace hello take yagyara maganarshi tahanyar cewa assalamualaiku Dr sheck..."wa,alaikassalam ya,amsa sallamar kamar anmasa dole..shiko me Kiran cewa yayi "sheck kanajina please nazo hospital wlh akace tinjiya bakashigoba Kuma madam ce ba lpy..shiru yayi Yana saurare seda yagama zancen sa,annan yanisa tareda fad'ar "eh Muna niger taredasu Abba kakira Dr Jameel kagayamasa mana..tofa 🤔 Niger kuma? Eh ya bashi amsa atak'aice...to shikenan yoshe zakadawo sheck? ""Ahmad banasan takurafa kaifa kafiye naci wlh suda kawai. Yafad'a tareda yanke wayar..shiko Ahmad sororo yayi da wayar ahannunshi Yana kallo kamun yagirgiza Kai yace Dan renin hankali kawai kaide Naga ranarda zaka chanja jalal tareda dokawa Dr Jameel Kira Yana d'auka yagaya Masa uzurinsa Aiko cikin minti 5 Dr Jameel yazo suka nufi d'akin da akakai matarsa.

Acan kuwa perlon me martaba TAKAWA da MLM KAFIYA tashi sukayi suka koma pert d'in takawar yayinda perlon yarage daga memartaba se sarki Bello Abbas cikin mutintawa memartaba yakalli sarki Bello Abbas yace ""ranka yadad'e Yi hakuri tunda kazo bamu samu munzaunaba abubuwa se faruwa sukeyi...""nisawa sarki Bello Abbas yayi kana yace ""hakane ranka yadad'e aibakomai hamdala ma yadace muyi muyiwa Allah godiya da komai yazo Mana cikin sauk'i..."hakane kam Alhmdllh Allah yak'ara yimana kariya dajagora.. ameen y Allah sarki Bello Abbas yace..sa,annan memartaba yadubeshi yace kace zamuyi muhimmiyar magana idan kazo to ai inaga yanzu munsamu lokaciko? Yafad'a Yana kallan sarki Bello Abbas dake murmushin su na manya yace""hakane ranka yadad'e Amma maganar dazamuyi ai tarigada tawuce gaskiya sedai muyiwa juna fatan alkhairi sabida yaron wurinane kesan yarinyarmu tokaga bamusancewama and'aura Mata aureba shiyasa nace mubar zancen Allah yatemaka. 😊""Ikon Allah to aikuwa Nima bansaniba ranka yadad'e gaskiya ko danaji dad'in Wannan abun sosai sedai muna namu Allah Yana tashi Dan Allah abashi hakuri Kuma alalabashi Dan Allah...insha Allah ranka yadad'e karka damu duk yadda Allah yayi shine dede Kuma shine mafi alkhairi agaresu Allah dai yabasu zama lpy..to ameen y Allah.

Agun yalle kuwa tana zuwa pert d'inta tashiga had'awa Shulaisa magungunan gyaran masu matukar mahimmanci datasiri ajikin mace dana matsi dana Ni,ima na kamshi sewanda tinaninta be kawo mataba musamman irin nasuna buzaye Kuma wayanda ke aiki cikin k'ank'anin lokaci ita acewarta Koda Shulaisa tasan wasu mazan awaje insha Allah sheck jalaluddeen baze ganeba sabida takasa ta tsare tana hada jikarta🤪🤪..abunda Bata saniba kuwa shine Shulaisa duk iskancin dasukeyi a zariya ita ko yatsarta Bata Bari namuji yatab'a itadai bartada nemama wadda zaka rage zafi ko ayi iskancin agabanta Kota koyarda su zee yadda zasu sarrafa namuji domin su gigitashi Kuma duk wani maganin Mata dazasusha indai agabantane tofa tabbas setasha Kuma kayan lambu basa wuceta akowacce Rana Wannan dalilinne yasakullun take Shan wahala idan Sha,awar tataso Mata domin kobatajin Sha,awa jikewa takeyi sabida awuni seta canja pant sau shida sabida datasaka dayajikeda Ni,imarta..

Itadai gimbiya Shulaisa Baki yakasa rufuwa dakallo kawai takebin yalle tareda karb'ar duk wani abunda tabata tana shanyewa nasu zak'i dame barci ko,ajikinta domin ko d'and'anon Bata Kula dashi kamarba,acikinta ake sakawaba..wata kuyanga takira tace taje pert d'inta takira Mata k'awayenta..to kawai kuyargar race tareda fita cikin k'ank'anin lokaci segata tareda su seeyah duk sukashigo suna gaisarda yalle ta amsa musu cikin sakin fuska batareda nuna hantaraba dudda ganin irin shigarda kejikinsu..kallansu Shulaisa tayi cikin tsananin farin cikinta daya kasa b'oyuwa azuciyarta tace my lovely friends albishirinku kudai Allah yayi..""menene big girl suka had'a baki wurin tambayarta duk idanunsu nakanta sabida Basu tab'a ganin makamancin Wannan farin cikin atareda itaba..itako dariya takyalkyale da,ita wadda tak'ara jefasu cikin wani mmkin suka K'ara sakin Baki suna Mata kallan kina dariya hakan ba murmushi ba dama?..""humm kudai bara kuji lbr tashiga Basu na abunda yafaru tareda yin wani tsulli Kamar k'aramar yarinya inda duk wani halitta najikin seda ya,amsa..Suma ihun sukayi suna tayata murna tareda fad'ar seke big girl Allah yayi ikon sah Wannan D'an renin hankalin dai shine mallakinki wayyyo Allah dad'i cewar zubee tana k'ara rungume Shulaisa ahakan sukacigabada murnarsu suna Kara Bata wasu shawarwari yadda zata gigitarda sheck yamantada wayeshi..

*Sanarwa me matukar mahimmanci*

Ina kuke Mata masu karacin Ni,ima kuzo gadama tasamu da Mata masu mafada Rashin Sha,awa ko rashin gamsuwada namuji lokacin kwanciya insha Allah munada ingataccen maganin dazeyi muku maganin matsalar ku bi kudiratillah Mata masu bud'ewar gaba munada ingataccen maganin dazaki anfani dashi kigame gamm insha Allah yadda Zaki biyawa me gida buk'ata cikin sauk'i 👌dafarin ciki💃💃💃 mazama ba,abarku abayaba domin muntanadar mukuda magungunan kamar hakan maganin k'arfin azzakari maganin kakancewar gaba ma,ana penis maganin saurinyin inzali ma,ana release duk Wanda yake famada d'aya daga cikin Wannan matsalolin yazo insha Allah munada ingataccen maganin dazamu dorashi akai Kuma yasamu biyan bukata cikin sauki da izzinin Allah..haka zalika Muna gyaran amarya munayi Mata gyara na musamman faceke bazawarace ko budurwa hakama akwai maganin gyaran nono da hips Wanda zesa suciko sosai yadda yadace bik'udiratillah game buk'atar nemanmu ze iya tuntub'ar Wannan nomber 👉 07037092176 duk Wanda yasanba sayan maganinmu zekaishiba Dan Allah karya b'atawa kanshi lokaci muma yabata Mana domin bashikadai bane akwai mutaneda yawa wandayin hakan shiga hakkinsune akiyaye please 👏 duk Wanda kebukatarmu Muna marabadashi akowanne lokaci se kunzo *DR YASMEEN ISLAMIC STORE* Allah yadataddamu da alkairinsa.🤝

Afannin gimbiya habiba kuwa tinda Takoma pert d'inta takira wata amitacciyar kunyargarta bayan tazo tayimata bayanin abunda takeso ahad'awa Y'ar tata..Aiko kunyangar tace angama ranki yadad'e domin kuwa akwai wani magani danakarb'awa yarinyar wurina gun hajiya yasmeen yanada kyau sosai..fa,idar Wannan maganin shine Yana saukarda sha,awa Yana saukarda ni,ima Yana matse mace Kuma Yana k'aramata d'and'ano sa,annan Yana Fara aiki cikin mintina k'alilan sunnan dai Wannan maganin shayanzu magani yanzu. Barana kaimata ranki yadad'e albashi idan Kika nutsu sekibayarda kud'i naje dakaina kun hajiya yasmeen nahad'omata ingatattun maganin Mata insha Allah..."nisawa gimbiya habiba tayi kamun tace to shikenan badamuwa kibata d'in Allah yakaimu lokacin lpy..ameen kunyangar ta,amsa kamun tabar pert d'in maganin taje tad'auko takaiwa Shulaisa Aiko kamar jira takeyi tashiga Sha dama gashida shegen dad'i bawani wahalar Sha.

Bayan sallar Isha,I

Momy sheck cezauna a perlo itada yaranta auta salmah da lateefah se sauban dake zaune Yana game awayarsa lbr ne take bawa lateefah nacewa yau za,akawo amaryar yayansu Kuma gobe za,ayi biki anan sa,annan suwuce...cikin farin ciki lateefah tadaka tsalle tana fad'ar hafsat fito gobe zamu chashe wlh...cikin sauri hafsat dake bedroom tafito tana fad'ar Kai dagaske anty? Ehh Mana zokiji Nima yanzu momy kegayamun..shiru duk sukayi momy kuwa ta amsa sallamar da akeyi abakin k'ofar

Yalle ce da larai se me babban d'aki sune suka rakko Shulaisa tareda rakiyar kuyangi dadama...tashi momy tayi tana tarbarsu inda tabukaci suzauna...cikin sauri yalle tace aa aibase munzaunaba amarya kawai zamukai d'akin mujinta mukoma.. murmushi kawai momy tayi tareda nuna musu wani Dan lungu Wanda nanne dad'in dasu sheck suka sauka yake...wucewa sukayi suka kai Shulaisa suka zaunarda ita bakin bed suka fito har yalle tareda yiwa momy sallamah suka tafi.

Abunda yasa yalle tahana suzauna shine sabida tasan muddin suka zauna to see sunyi wani abun daze zudda musu kima Wannan dalilinne yasa kosu zee tahana surakko Shulaisa..

Fitarsu keda wuya jekadiya tashigo d'aukeda katon farin bedsheet K'al k'al dashi tagaida momy tanufi d'akin sheck saubandai inbanda dariyar zuci ba,abunda takeyi domin yanzu yatabbatar dai way'annan mutanen da gaske sukeyi.

Shiko sheck yanacan d'akin da abban shi yasauka yanamai nasiha tareda nunamai mahimmancin abunda akeso yayi kobakomai zefidda matarsa daga zargin mutane da jama,ar masarautarsu tareda lallabashi Yana jadda damai alkawarin daya d'auka dankarya manta😂

Shulaisa kuwa tin fitar jakadiya tamik'e kamar ba,amaryaba tacire kayanda yalle tasata sakawa tareda alkyabbarta tasaka wata shigiyar Riga tayi kwanciyarta tana chat dasu seeyah inda suko se K'ara zugata sukeyi akan yadda zata ragargaza Jin Kan sheck jalaluddeen suna,nan sutafirarsu awaya har 12 tayi sheck jalaluddeen beshigoba se a lokacin Shulaisa tayiwasu zee sallamah takashe wayar tareda mikewa tashiga bathroom d'inda ke d'akin wanka tasakeyi tareda dauro alwala tafito sabida tarigada tasaba Bata kwanciya setayi Alwala...tana fitowa tad'auko mayukanta masu sihirtaccen kamshi tashafe jikinta lungu da sak'o sa,annan tafidda wani D'an iskan turareda freety tabata tabud'e seda talumshe kwawan idanuwanta sabida kamshi yayi Bala,in Dad'i murje jikinta tayi dashi kowanne lungu seda tashafa kana tamayar takwashe kayanta ta,ajiye Jakarta yad'auko tabud'e tareda Ciro arniyar rigar bacci wadda da,ita da bubu duk d'aya domin kamar neit haka take duka nonuwanta awaje hakama komai najikinta nipple d'inta kuwa sunyi wani bala,in tsini suyi jajir sekara kunburowa sukeyi gakasanta namata k'aik'ayi kamar k'wark'wata namata yawo aciki bawai suna cizontaba aa sunamata tafiya acikidai Kamar hakan takeji gazuba Ni,Ima se b'ulb'ulowa takeyi a kasanta kamar ta kurma ihu
sabida matsananciyar Sha,awar datakeji sematse k'afa takeyi dama yalafiyar kura balle😜😜

Shiko sheck jalal yanacan zaune perlo shida sauban Sam yakasa Koda k'wak'k'waran motsi balle yatashi yashiga d'akin ganin har 12:30am tayi betashiba yasa sauban turawa momy text Aiko tana gani tafito kallanshi kawai tayi irin kallannan natuhuma Wanda indai Abu yahad'ata da sheck to batacemasa komai sedai kawai tawatsamai manyan idanuwanta atakeko yake shiga taitayinshi to Wannan lokacinma hakance tafaru..mik'ewa kawai yayi bece komaiba yanufi d'akinda Shulaisa take itako momy Takoma yayinda sauban yatashi yafita dama jafar yace yazo gunshi sukwana tare shine yak'i yanzuko doliyaje koyayi kwanan kujera.😂...shiko sheck jalal murd'a handle d'in k'ofar yayi tareda turata yashiga da sallamah d'auke abakinsa kamar bayaso Jin ba,a amsaba yasashi shiga Baki d'aya yamayarda k'ofar yarufe Amma me juyowarda zeyi.....

Wannan book paid book ne duk Wanda keda buk'atar sa ze iya tuntub'ar Wannan nomber 👉 07037092176 #500 kachal 👌 kud'inshi mesan complete 1k

Autar alheri ✍️

*T R C*

35 & 36
Chapter 1 · 0% Book details