Sashe 2
Tantiranci Sabon Salo 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiko sauban yanashiga kitchen yayi turus ganin Shulaisa najuye amiyar datayi suko suna kasar tuwon se firarsu sukeyi.."Kai kuce yau girkin anty amarya zamusha "ahh lallaikam Ashe ba,abanza gida yad'au kamshiba..saurin juyowa sukayi duka danbasuji shigowarshi..."laii yah sauban kadawo yah sheck fa? Hafsat tatambaya tana kallanshi..."oho inazansani maybe begama yankan cikin y'ay'an mutaneba nidai tinda nadawo kubani nawa..""Tab dijam lallama yarannan wato abaka naka bayan kace bakasan Aina mujina yakeba Aiko kaima bazakaciba seyaci domin girkinshine yaro inafatar kagane🤨 cewar gimbiya Shulaisa 😜
Dukansu dariya sukayiwa sauban inda shiko yake fad'ar""anty babba tuba nakeyi Allah yunwa nakeji Kuma yah sheck ai yadawo yanzu daga asibiti ni Wasa nakemasu wlh kiyi hak'uri kinji gimbiya anty amarya yafad'a yanayin wani fuskar tausayi...Aiko duk suka shek'eda da dariya suna fad'ar tab lallaima yau duniya tayi magana yah sauban Kaine kebada hak'uri abaka Abu bawai kwaceba da fin k'arfi tab dijam 🙊
"Ahh yau badoline na lallaba antyna ba karnasha garzon Mari fauuuuuu sedai kawai kuga Ina juyawa...Mari Kuma yah sauban..""eh Mana antynmu ai batsoro wadda tamari soja Waye bazata mareba idan yakawo Mata reni...soja faa😳.."Allah Ina gayamuku captain sani Tamara kamar saukar aradu hakan Naga marinnan kai ai abun bawasa..anty natayaki kaiwa peelo? Murmushi Shulaisa tayi Dan seyanzu tatuna Marin dayake magana akai kana tabashi abuncin yafara kaiwa dining..suko su lateefah mmki duk yacikasu ahakan suka gamawa a dining kana sukagyara kitchen d'in tsab kamar basuyi komaiba aciki..fitowarsu yayidede da k'arasowar momy wurin cikin mmki take kallansu tana fad'ar tofa 🤔"y'ata dake akayi girkinne? "Eh momy bashiyasa gida yad'au kamshiba ai yau zamu ragargaji dad'i sauban yafad'a cikin zumud'i... fad'a momy tafarayi tana fad'ar itada batada lpy zasu Bari tayi girki..itadai Shulaisa batace komaiba seda taga momy duka tabawasu hafsat laifin kana tace itacefa tahana afada Mata Kuma ai taji sauk'i ne zata,iya shiyasa tayi..anacin hakan sheck jalal yasauko perlon gaidashi suka shigayi yah sheck saunu dazuwa yah sheck inawuni kowadai da yadda yake fad'a shiko yazauna perlon Yana amsa musu cikin kanewarsa...shulaisa naganin tawuje zuwa d'akin momy tazo Dede wurinshi tawuce..da Ido yakafeta sabida ganin haryanzu tafiyarta Taki komawa normal ga Kuma yadda wasgegen k'ugunta kejuyawa kamar da gayya takeyi be d'auke idoshi akantaba seda tabacewa ganinshi kana talumshe kyawawan idanuwansa Yana matse cinyarsa dasaurin Jin yadda hajiyarsa ke zillo tana Neman fallasashi kamun mararsama tamurd'a cikin sauri yadafe marar Yana salatinsa kamar yadda yasaba..duk Wannan abun a idon momy yafaru cikin mmki take kallon Dan nata dama Yana buk'atar mace hakan Kuma yake gudun Aure? Tambayar datake yiwa kanta cikin ranta take fad'ar Aiko bazan baka Yar mutane yanzuba babana domin daganin Wannan tafiyar Tata bakaramun rauni tajiba seta warke tukunnah..afili Kuma setace babana taso kaci abunci Mana..""mutsa bakinshi yayi kamar bayaso yace nak'oshi momy..""ah aikodai sekaci babana tuwonefa akayima taso Mana Dan albarka kaci sekasha magani inbakada lpy ne... mik'ewa yayi Dan bayasan jayayya da iyayensa Kuma yanzu baya buk'atar wata muguwar magana dining d'in yanufa Yana fad'ar lpyna qalau momy..
Autar alheri ✍️
*T R C*
49 & 50
__zama yayi akan kujerarda sauban yajamasa tareda kallan hafsat dake sanyeda wata duguwar rigar English waist yadallah Mata harara cikin kamewa yace waya kawo Wannan kayan agidan har akafara anfanidasu?
Kallanshi sukayi dukkansu cikin mmki Dan Basu fahimci abunda yakenufiba ganin yadda yakafe hafsat da daradaran idanuwansa masu firgitarwa yasa duk suka Gane nufinshi cikin sauri tace""tace yah sheck cikin kayanda anty zee takawone na lefen anty gimbiya shine momy tabani Wannan.."lefe yafad'a abayyane kamun yayi k'asa dakanshi yana maganar zuci badai Wannan d'anga lallun kayanne alefenba? Afili Kuma seyace maza kiciresu kisaka kayan mutinci koki Dora hijab akai kunsan nahabaku sa Wannan kayan Amma bakwaji.."Yi hakuri yah sheck insha Allah bazan k'araba tafad'a tana barin wurin dancika umurninsa...shikam sauban duk Wannan abun da,akeyi bemajinsu domin tin d'agawar Shulaisa yazuba abuncinshi yafara Yana zuba Santi..kallan yadda yakecin abuncin abunci sheck jalal yayi da wutsiyar Ido yaga kodago kanshi bayayi yadukufa wurin bawa cikinshi hakkinshi Kai kawai ya girgiza kana yafara cin nashida lateefah tasaka masa lomar farko dayake seda yaware idonshi duka Kan abuncin Dan tabbar da abunda yakeci shin dagaske tuwonne ko akasin hakan cikin mmkin dad'in abunci yak'ara kaiwa bakinshi Yana lumshe kyawawan idanuwansa kana yaci gabada dacin abuncin cikin kamewarsa beyi aunebe segaya yatada abuncin duka Amma besaniba seda yasake Kai hannu zed'iba yaji wayam sannan yaduba yaka bakomai duka yacinye Ido yawaro kana yayi saurin basarwa Yana murmushi yatashi yawanke hannunshi kana yabar wurin seda yakai Dede k'ofar fita perlon kana yajiyo Yana kallan sauban dake b'oye dariyarsa Yana fad'ar Kashi lokacin sallah yayi kasameni masallaci.."okay yah sheck ganinan yafad'a Yana shiga bathroom d'in dake perlon shiko sheck yafita abunsa..
Bangan sarki Bello Abbas kuwa Koda yadawo gida begayawa basheer anyiwa gimbiya Shulaisa aureba shareshi kawai yayi Yana tinanin daya kammah karatu ze aura masa Yar sarkin bauchi shiyasa ko fulani jidda datayi Masa maganar Dan lelennata cewa yayi tabashi lokaci Wannan dalilin yasa yarima basheer sakakancewa tana sheke ayarsa yadda yakeso.
Haka rayuwa tacigabada tafiya tsakanin sheck jalaluddeen da gimbiya Shulaisa sedai su had'u a perlo ko bedroom d'in momy Amma bawani abunda yak'ara shiga tsakaninsu duddacewa ita oganniyar dannewane kawai takiyi sabida momy tace tasaka mishi Ido har taga gudun ruwanshi..shima anashi b'angaren hakane kullun yakwanta tinanin Shulaisa yakeyi Rashin maganarta nabashi mmki yadda take nafad'a ciya marar San raini Kuma ace batada yawan magana yakula dudda shak'uwar dake tsakaninta da k'annenshi Amma batayawan magana acikinsu sedai kawai tayi murmushi ko in abunda doli setayi maganane to Bata wuce biyu ko ukku musamman idan auta salmah tasakata agaba da rigimarta shibama abunda yasa take birgeshi yadda take nuna soyayyar ta ga familyn shi lokaci zuwa lokaci Yana tambayar kanshi miyasa yake tinaninta Amma bayada amsar bawa kanshi.
Shulaisa kuwa momy tasakata agaba da gyara kala2 komai had'awa takeyi tana Bata acewarta taga yanayin sheck jalaluddeen seyayi fitina..itama Wanda gimbiya habiba tabata amfani takeyi dasu ga Wanda su zee suka Aiko Mata domin basuzoba dukansu komi shatakeyi bawasa jikintakuwa yawarke sumul kamar bataji wani ciyoba sabida yadda momy kekulada ita..yau kusan sati nabiyu akeciki da dawowar su daga Niger..
Zaune suke dukkansu aperlo suna kallan sheck jalaluddeen yasauko dashirinsa na fita masallaci shigarsace takoyaushe ajikinshi Riga da wando na danyar shadda milk yad'ora alkyabba da hirimi akansa yayi kyau matuk'a sedai kallo d'aya zakayi Masa kasan cewa yarame sosai sabida azababben ciwon marar dayakeda kwana dashi.. daddad'an kamshin turarensa ne yasanar musu cewa ya,iso wurin cikin kamewa yakalli gefen dasuke dagefen Ido kana yace kutashi kuyi alwala ankusa tada sallah..to sukace dukansu suka nufi d'akin momy acan duk sukayi wanka momy tayita korarsu sunk'i ahakan sukayishi har Shulaisa tinda ba kunyace da itaba seyaba kyawonta lateefah keyi aranta tana fad'ar wlh Wannan seta gyarawa yah sheck zama domin ko mace taganta seta birgeta balle namuji..Bayan sungama shirinsu duka suka saka manyan hijabai suka nupo Perkin suna fitowa kuwa anatada sallah anan duk sukabi sallar domin yau Basu samu hud'uba ana idarda sallah sukayi addu,ar su kamar yadda addini yatanada kana lateefah tace hafsat jeki d'auko mana qur,anin mu kamun yah sheck yazo..to tace tamik'e Bata jimaba tadawo d'aukeda Al,qur Ani tabawa kowa bashi hadda Shulaisa tad'auko Mata wani tabata..
Basu jimaba yashigo perlon yazauna mazauninsa cikin girmamawa suke gaidashi Yana amsawa itadai Shulaisa kallan ikon Allah kawai takeyi yadda k'anen nashi ke Bala,in bashi girmanshi *Niko nace haba gimbiya Shulaisa ai k'arfin addinin kenan da ingan taccen ilimi*
Ganin kowa yagaidashi itama sauban da suka shigo tareda sheck yagaidata yasa tabud'e Baki da kyar cikin cikin fisko maganar tace YAH SHECK barkada jimu,a..kallanta duka sukayi su hafsat sabida Basu tab'aji sunyi magana ba..shiko gogan lumshe kyawawan idanuwansa yayi sabida yadda muryar Tata taratsashi sosai yajima ahakan Kamar baze amsaba harta fidda ran amsawarshi setaji yace YAWWA BARKA KINYI JMU,A LPY? D'ago kanta tayi cikin farin ciki tana kallanshi kamar tatashi tarun gumeshi takeji..shima yad'ago kenan idonsu suka sark'e cikin na juna kowannensu Kuma yakasa d'auke idanshi daga kallan wani se kallon nasu yabada wata ma,anar daban adede Wannan lokacin momy tafito sanyeda dogon hijabinta Dan duba y'ammatan Bata Aiko idonta yasauka akansu Ido tazaro kana tayi murmushi cikin sauri tajuya tareda komawarta dakinta tana hamdala wa Allah.
Shiko sheck jalal Kamar Wanda aka tsikara yayi saurin d'auke idanshi daga kanta ganin hakan ita tad'auke Bata tana murmushi...cikin basarwa da bayadda umurni yace lateefah tazo tabita karatunta yayimata tushi Aiko tataso yayi Mata itama hafsat yayi Mata.
Bayan yagamawa hafsat ne yakalli gefen Shulaisa da wutsiyar Ido kana yace ""kitasoko yafad'a kamar bayaso..bamusu kuwa tatashi tak'arasa wurinshi tareda zaunawa yadda taga sunyi..""daga Ina kikatsaya Sena Dora Miki? Muryarshi tadoki dodon kunnenta..shiru tayi tana tinanin Ina zata Fara batagama tinaninba taji Yana fad'ar kina b'atamun lokacifa..cikin sauri tabud'e tsakiyar Al,qur,anin domin tarasa inazata Bud'a..dobanshi yakai Kan inda tabuda d'in yaka *suratul ma,idah ce* kallanta yayi nawasu dak'ik'u kamun yace okay Zaki farane nadora Miki kokuwa doramikin kawai zanyi? Cikin sassanyar muryarta tace aa zanfara.."okay bisimillah.. yafad'a tareda jinginawa ajikin kujerar Yana sauraranta..itako cikin dakiya da jarumta tafara rera karatun yadda sweet voice d'inta kefita abun gwanin Sha,awa karatunta takeyi hankali kwance sabida tinda tafara nutsuwa tazo mata..sukuwa kowa aperlon yakasa kunne Yana saurararta cikin mmki suke kallanta daga sauban har uban gayyar domin Basu tab'a tinanin ta,iya karatun Al,qur,ani megirma hakaba...itako batamasan sunayiba karatunta kawai takeyi har takar karshen surar bedakatar da,itaba..seda takai karshe kamun tadakata tana saurarar abunda zece sunyi kusan minti 5 ahakan kamun yabud'e baki cikin miskilancinsa yace Aina kikatsaya akaratu? Hizub d'inki nawa?..nasauke tafad'a atak'aice..okay badamuwa seki rikayin tishi kodana wata 2 ne daganan semu Fara hadda.."inada hadda hizub 35 akaina..semud'ora daganan d'in..shiru yayi Yana kallanta kamar bazeyi maganaba sekuma yace to shikenan zamu farayin hadda zakiyi tin daga farko idan niji kinyi Dede semu D'ora.."to kawai tace tareda tashi tabar wurin bayan tatashi sauban yazo akafaramai dominshi littafan addinine yake koyardashi seda yagamada kowa betashiba seda akakira sallar la,asar kana suka nufi masallaci shida sauban suko kowa yanufi yin tashi sallar.