← Book details Sulthan Aneem Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 6

Sashe 5

Sulthan Aneem Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK..(35) SULTHAN 🤴🏻👑🤴🏻 ANEEM 👑 PAID BOOK 300 ONLY..
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *SULTHAN 🤴🏻👑🤴🏻ANEEM 👑*

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰*

................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓

........................

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)*

```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphic's🎉```

_30/12/2024 Monday December_

```LAST FREE PAGE IN SHA ALLAH, 300 KAWAI DOMIN SAMUN K'ARSHEN LABARIN NICE DAI TAKU HAR KULLUM ✍️ MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER'S HAUSA NOVEL'S 📚📖📚 AND DESIGN GRAPHIC'S 🎉```

*Page 31 to 40*

......."ka kira Small mom mugaisa,"

"Okay bari naduba inaga tanaciki ga Alama bak'i gareta,"

"Tanada bak'i,"?

"Eh Amma bari nakira ta,"

"Noo barta Kawai mukoma Anjima kaga madawo dama yunwa tasomacin k'arfina,"

Ficiewa suka sakeyi sai Alokacin hankalin za'ish yakwanta Dan Allah yagani Sam ko inda inuwar mommy take baison Sulthan yakasance gurin saboda tsaron lafiyarsa,

Bakin gado tazauna tana sauke Ajiyar Zuciya Afili tace"Kai wannan mugun yaganni Ahaka Amma dai yashammaceni Mtswww Koda yakema shiyasani ina ruwana dashi"

Mik'ewa tayi tahau shirinta,

K'awar Small mom kuwa saida ta Anshe k'ud'i masu nauyi daganan tawuce Niger saida takwana 2 kafin ta Anso magani inda wani hatsabibin boka tadawo, saida tahuta takawowa Small mom tareda bayanin yarda Zatayi tasaka Abby yaci maganin to dakansa zai bijiro da Maganar Auran Kuma Maimartaba yana k'aunarsa domin shine kawai jininsa daya rage take zai Amince,

Hakan kuwa takasance Abba yajewa da Maimartaba da Maganar tareda cewa baison kowa yasani saboda gudun faruwar matsala yafison sai And'aura kowa yaji hardasu yaran,
Maimartaba bai Musaba domin Hakan yamasa dad'i sosai koba komai Aganinsa Ansamu k'arin kafin zumuncinsu kuma Abba yasauka daga fushinda yake dashi Kenan,

D'ayan b'angaren ma su gimbiya Zulaiha ba hak'ura sukayi ba sunanan suna shirya nasu tuggun tacikin k'asa,.

Dawowarsa daga office Kenan duk yagaji domin wani Aiki sukayi Wanda saida sukabar Abuja domin kamo wani Mailaifi dataimakonsa Akaganoshi, har fad'a saida sukayi da mutumin Domin mugune Kuma yayi Alk'awarin Ramuwar gayya gamida ganin bayansa, faruwan Hakan yasa duk ransa yake b'ace tunda motarsa ta cillo hancin harabar gidan idansa yafad'a kansu zaune suke cikin wani k'aramin bukka na hutawa itadashi dagani kasan sunajin dad'in firanda suke Domin kuwa sai dariya suke k'yalk'yala dukansu, sanye take cikin wani Marron d'in yadi yasha D'inkin doguwar Riga Wadda tazauna jikinta d'ass kanta yane da mayafi K'arami gashinta kuwa Yasha gyara kakan iya hango jelarsa Abayanta bawani make-up tayiba Amma tayi kyau sosai, shikuma sanye yake cikin farin yadi yayi kyau Shima balaifi, tinda yagansu yaji ransa yak'ara b'aci Wanda baisan dalilin faruwan hakan haka Kawai yaji bala'in Haushin guy cikin takaici yanufesu da motar kamar zaishiga bukkar yatakasu Kuma saiya taka birki da k'arfi Wanda basuda suke gurin zaune ba harya sauran barorin Gidan dake nasu b'angaren suna Aiki saida suka tsorata gamida zubamasa ido,

Sosai taji tsoron Abun domin dukta sadak'ar kanyagama takasu da motar, jinshuru Yasa tad'ago kanta still baifito daga motar ba danma k'arin walak'aci sai kawai yadanna musu Hong Kuma babuji Babu gani

Hannuwa tasa dukabiyu tatoshe kunnuwanta Zuciyarta kamar tayi bindiga tsabar bak'inci domin talura koma waye domin yaci zarafinsu ne Yasa yamusu hakan,

"My dear waye Hakan yake Muna wannan walak'acin,"?

Mik'ewa tayi batareda tayi Magana ba tanufi inda motar take domin ganin waye,

Saidai Bazata iyaganinsa ba tinda tintak ne saidai shiyaganta, ganin bata ganinsa yasa da d'an k'arfi tadake Glass d'in motar tsuramata Ido kawai yayi daga cikin motar Amma bai bud'eba, ganin Abunsa k'arin walak'acine yasa tajuya sai lokacin idanta yafad'a kan number motarsa Anrubuta *SULTHAN ANEEM .1.*
Hakan yatabbar matadashi ciki, iskan takaici tafiyar Domin tasan halin walak'acin da yasaba matane yamotsa Hakan yasa takoma tacemasa sumatsa daga ciki kawai,

Mik'ewa yayi sukajera batareda sunsake waiwayarsaba suka nufi Gardiner

Cikin wani sabonjin Haushin yabud'e motar da k'arfi ko rufeta baiyi ba yafito cikin isa yace"keee"

Tanajinsa Kuma tatabbatar da ita yake Amma tasawa ranta Dakewa da cire tsoronsa domin bazaiyu kullum yayita mata Abunda yaga dama cikin Gidan ba tagaji dole ta k'watarwa kanta Y'anci, Hakan yasa suka cigaba da tafiya batateda sunjiyo ba,

Hakan kuwa ba k'aramin k'ara k'ona ransa yayi ba shi yarinyarnan zata yarfa cikin mutane, hakan yasa yashiga gabansu fuska D'aure yace "ke bakida kunya ko ina Magana shine zaki shareni,"?

Itama tokar Tasha tace"Auncle banaso kadaina"

"Keee ni" d'aga Hannu yayi yawanketa da Mari saida tasunkuya

"Haba bawan Allah meta maka zaka daketa,"?

"Nadaketa kozaka rama mata ne,"

"To ai Dan kana d'an uwanta bashi zaibaka damar cin zarafin taba,"

"Eh lalle ba laifinka bane yaro laifintane domin itace da bak'in kwashe kwashe harzaki kwasamuna mara kunya Agida Kuma yayi k'ok'arin fad'amin Magana wllah idan baka bar gidannanba yanzu zansa Amaka walak'aci mafi Muni domin bakasan ni waye ba zansa Amun maganinka Kuma kada kasake dawowa Kai ko Kiranta kasake saina saka Anyimin maganinka Wllh,"

Sai Alokacin tad'ago fuska jawuri idanuwanta na zubda hawaye cikin dakiya tace"Eyeee sannu Ubana nace sannu Uba dahar zaka saka order Akaina Kuma wllh Auncle nagayamaka kadaina koramun samarina ni karabu dani nayi Rayuwata mana Nishi kad'ainakeso kuma Babu Wanda zai rabamu dashi domin dukanmu Munason junanmu shi zan Aura Kuma....." Wani gigitaccen Mari dataji Wanda yafi nada zafi yasayin Shuru tareda kallonsa idanuwansa sun kad'a sunyi mugun ja tamkar barkono itakanta saida ta tsorata ganin yanayinsa hanyar shiga part d'insu yanuna mata da Hannu ganin yanayinsa yasa tawuce dagudu tana kuka, Maida kallonsa yayi ga guy Wanda Shima yasha jinin jikinsa domin tsantsan kishi da Soyayyar da yahango cikin idan Sulthan sune suka k'ara kashemasa jiki bugu da k'ari ganin yanayinsa,

"Kafice daga gidannan yanzu Kuma idan kabari nasake ganinka tareda k'anwata wallahi sainayi mugun sab'amaka kamanni idan bakasan wayeniba ka tanbaya waye *SULTHAN ANEEM*," yanakaiwa Nan yajuya yabarshi tsaye cikin mamakin irin kishinda yahanga cikin idansa kan Amrash

Wani security yazo yace "mlm kashiga motarka kawuce Kuma y'allab'ai yace kada yasake ganin k'eyarka gidannan Maza kafita kamun mufitar dakai da k'arfin tsiya,"
Baice musu komai ba yashiga motarsa cikin takaici yabar gidan,

Tana shiga parlour tafad'a kan Mommy tasaka kuka

"Wai meke faruwane ina bak'on naki yatafi ne,"

"To umma yakoreshi waini menaka Auncle ne kullum nayi bak'o saiya koreshi Ada kunce saboda nayi k'aramane saboda gyaramin tarbirya yasa yake Hakan to yanzu fa ai na mallake hankalin kaina Mom kisaka baki kan Lamarin yabarni nahuta nasamu Wanda nakeso ni wllh nagaji," k'arasa maganar tayi cikin kuka
Chapter 5 · 0% Book details