← Book details Shagala Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 2

Sashe 2

Shagala Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Mutuwar tagirgiza ilahirin mabiyansa musamman su Alhaji bashir,

Mutane sunduk'ufa gun neman sauk'i da rahamar Allah...

b'angaren Ashna kuwa lafiya k'alau take zaune da mijinta da samun Albarkar rayuwa...................

Page 90&100

final final page insha Allah

......Ciwo maitsanani ya kama Aina inda tinkan taje Asibiti k'awayenta dama samarinta duk suka fara ja baya da ita, bayan taje Asibiti gwajin farko ya nuna tad'auke da H.I.V tincikin Asibitin take rusa kuka hartaje gidan d'aya daga samarin Bata, Amma yamata korar kare hakama k'awayenta dake k'ara d'aura ta kan hanyar banza suna *SHAGALA* r da ita duk suka barta Ciwo yaci k'arfinta ba k'ud'in magani ba mai kula da ita hakan yazama silar mutuwarta Atake...

Ashna taci kuka sosai bayan samun labarin amma tana mata Addu'ar samun haramar Allah..

Alhaji Bashir kuwa ba'a mutu ba Amma ga matanbaya domin dik yazare ga rashin lafiya ga hauka ga talauci dika y'ay'an nasa dayake sangartawa sungujeshi hakama Abokansa saboda Ayanzu ba mulki ba dukiya, mama dasu haisam be kawai kewahala dashi garin haukar tasa yafice batare da sunsani ba k'atuwar tirela tabi takansa, Nan take ya mutu.....

Tab'angaren su Ayuba da mugu kuwa garin sace sacen su da cutarda Al'umma Allah yak'arb'e rok'on bayinsa dan kuwa hargitsi yataso tsakaninsu bawanda zaice ga sila saikawai suka hau kashin junansu, harsuka k'are Akayi ragas.....

Alhmdllh Anan nakawo k'arshen wannan d'an guntun gajeren labarin nawa maitaken *SHAGALA* Inafatan zaku amfana da hasken da keciki, ba tawan labarin ne ma'anarsa ba samun Abunda zaisa ka k'aru harkayi takatsantsan shine burgewa...

((Zama Ayi labari maicike da batsa wannan kuskure ne domun kuwa Akwai randa Allah zaitanbayeku Akan Wannan littafin dakika cika da batsa., Kuma makaranta Allah zaitanbayeku Akan Wannan littafin dakuka zauna kuka karanta maicike da batsa, so mukula mukuma maida hankali mugyara kabarukanmu tinkan mushigesu wannan shawara ce kawai Daga Mujaheedah Matar mlm AMMYN KHAUSAR inbata muku dad'i ba to kumun Afuwa Dan Allah.....))

{{{{{{IDAN ZAKU FAHIMCE WANNAN LITTAFIN NAWA MAITAKEN SHAGALA ZAKU FAHIMCE YANA MAGANA AKAN ZALUNCI DA SHAGALA BASA D'AUREWA KAWAI NAD'AN LOKACI NE, DIK HALINNAN DAMUKE CIKI NARAYUWA ALLAH YANA SANE DAMU KUMA SUMA MASU ZALUNCIN ALLAH YANA SANE DASU, KADA MUD'AUKA SUNFI K'ARFIN UBANGIJI A'A RANACE ALLAH YA ARAMUSU IDAN YATASHI KAMASU TO ZAIKA KAMASU AKAN DIKA LAIFUKANDA SUKA AIKATA.. TO KAWAI MUCIGABA DA ADDU'A DIK TSANANI WALLAHI YANA TARE DA SAUK'I, ADDU'A BATA FAD'UWA K'ASA BANZA KODA BA'A ZALUNCEKA BA BALANTANA ANMAKA TOMUCIGA SAUK'I NAZUWA INSHA ALLAH........ALLAH KAKAWOMUNA K'ARSHEN WAD'ANNAN FITINTINUNNAN AMEEN...}}}}}}

====GAREKI MAIBIYEWA MIYAGUN ABOKAI........GAREKA MAIB'ATA RAYUWAR Y'AR MUTANE....
Kasani dik tsiyar da kashuka wllh saika girba, ka lalata Matar wani to kajira randa wani zai lalata Matar ka! Ka lalata uwar wani to kajira randa wani zai lalata uwar ka! Ka lalata y'ar wani to kajira randa wani zai lalata y'ar ka, domun baka Isa kaci banza ba wllh ita zina bashice dik Wanda yaci saiya biya wllh.......... Kinzama shasha hartana iya baki shawarar banza ki d'auka idan taje jeki shiga wuta Bata miki komai ai, shin zakishiga?? A'a Amma saboda rashin ganewa tace kibi maza dadik wasu Ayukan b'arna dazasu saka ki SHAGALA Harkishiga wuta Amma kiyi.. Muji tsoron Allah mudube k'awayenmu idan basu dace da rayukanmu ba murabu dasu kawai tinkan su halakamu. Allah yakaremu da kariyarsa Allah kasa mudace Mufalka mudaina SHAGALA Ameen)))..

(((FARIN CIKI FARIN CIKI☺️☺️☺️😍 YAU Y'ATA KHAUSAR TACIKA SHEKARA 1+ ADUNIYA, INA ROK'ON ALLAH DAYA K'ARA MATA WASU SHEKARUN MASU ALBARKA, ALLAH YAK'ARA MATA LAFIYA, ILIMI HAK'URI BASIRA BAIWA D'AUKAKA TAUSAYI TA WAKKALI K'AUNAR IYAYENTA DA DIK MAISONTA AMEEN.. HAPPY BIRTHDAY TO YOU MY DOUGHTER KHAUSAR ONCE AGAIN 🎂🥳💝🥰❤️💘🎂🎂..... TUESDAY 15/11/2022 NOVEMBER..))))

SAIMUN HAD'E A NEXT BUK D'INA

WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948

_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_
Chapter 2 · 0% Book details