← Book details Ni Da Kawata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 1

Sashe 1

Ni Da Kawata Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

NI DA KAWATA
2026 novel
By Oummu Tareeq
Bismillah rahmanirrahim Da sunan Allah me rahama me jin kai,littafin ni da kawata kirkirarran labarine muna addau’ar yadda muka fara littafin lafiya Allah ubangiji yasa mu gama lpy🙏


Page 1


Suhaila kullum saena xo na tashe ki har yanxu baki hankalin da xaki dinga tashi d kanki ba koh,ummi ce ta shigo dakin tana fadin hakan,a hankali ta fara bude edon ta tana mika tare d addu’ar tashi daga bacci,unmi na tashi fah ta fada a shagwabe tana karasa bude idon ta,mama tace Idan kinga dama ma ki kara komawa 7:30 amma kina bacci baki d niyyar tashi ballantana kiyi shirin makaranta ki tashi ki shirya ga abinci can a dinning ta fice tana mita,tashi tayi ta shige toilet saboda ta makara sosae gaskiya nan da nan ta shirya ta fito tea kawae tasha ta dan tsakuri chips ta fice tana fadin ummi na tafi saena dawo mama ta rakata d addu’ar Allah y bada sa’ah y dawo min dake lpy,tana sauka ta hango physic teacher dinsu ya kusa shiga class din kuma dama shine yake dasu first period sauri sauri tayi ta riga shi shiga ajin tana shiga ta hanya bff din tata tana mata smiling,makaroni sannu d xuwa nafisat ta fada,yawwa me asubanci suhaelat ta fada tana dariya,hira suka fara kasa kasa saboda malamin su y shigo
Break aka fito,a hankali kowa y fara fitowa daga aji da kamar su suhaelat baxa su fita ba sae kuma suka taso suka fito hanyar cafeteria suka nufa suna tafe suna hira suna dariya,suhaelat wata yar ajinsu ta kira sunan ta,juyowa tayi tare da amsawa,Idan an tashi muna d meeting akan group assignment din uncle nura yarinya ta fada,Tohm shikkenan suhaelat ta fada,nafisat ce taja hannunta suka cigaba da tafiya xuwa ciki cafeteria din,yarinyar can kwata kwata bata dace ace suhaelat na mu’amala da ita ba yarinyar sae girman kai kamar me yariyar da suke zaune ta fada,dayar ce ta cafe xance da cewa wllh kuwa ta hanata kula kowa sae ita kadae ga suhaelat naga kirki da kafin a kawo nafisat din tare muke d ita ae ba ruwanta amma tunda aka kawo wannan yarinyar ta hanata ta kula kowa,nan dae suka yita mitar su,
Da aka tashi ta tsaya mukayi tautauna akan group assignment din kowa ya kawo nashi point din,time driver din ta harya xo ya jirata dai ta gama tukunna suka taho
Da gudu gudu ta shigo palourn tana kwala kiran ummiiii na dawo,ka ganta tanan ta shigo xata kashemin kunne da kira ummi ta fada,cewa yayi a bashi ita, mika mata wayan ummi tayi screen din ta kalla taga sunan dake jiki da sauri ta kara a kunne tana fadin,sweet bro,amswa yayi yana fadin surprise,murmushi tayi tana fadin,am heard,gobe iyanxu ina tare da kyakkyawar kanwata,wani tsalle tayi tana
Chapter 1 · 0% Book details