Sashe 5
Hariji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Don allah bello"
"Inkin isah inci wuta yau a ɗakin hausi zan kwana ai kin cinye ranarki,kuma kin amince in na maki sau ɗaya zaki barni inje to meye kikeson maida bara bana???"
"Wayyo allah ai ita hausin ta barmun,to ni ban yarda ba,ya faɗa yina zare mata ido...
Duk fitowa sukayi suna kallon ikon allah
To sakarshi muguwa,allah ya yaye mana masifa " cewar baba tana zare mata ido
Sassauta hannunta tayi akan bakin wandonsa data cikuikuyo,tana ɗan jin nauyinta
"Kaikuma zo ka wuce soloɓiyo"
Sunkuyar da kai yayi ya wuce ɗakin hausi.
"Karka shiga bello,wallahi kana shiga saina ƙona gidan nan,tunda ba ranar ta bane"
"Kika gamin almura! Wuce ka shige in gani,dama jiya sarai na ƙwafeki a raina ,baƙar daga wato ke so kike ki rabashi dani uwarsa ko?"
**
Hijabinta ta ɗauka daga ƙyauren ɗakinta tayi hanyar ƙofar gida, da gudu tana zubar da hawaye ,tana ƙissimawa a ranta gayican bello na kan hausi , fetur ɗin ɗari biyu taje ta siyo a gurin ƴan bunburutu .
Tana dawowa ta ɗauko ashana ta fara shesheƙawa duk garukan gidan har ɗakin babaaa
"Yau saidai duk mu,mutu har ke da kika goye bayansa"
Salati babaa ta saki ta ɗaura hannu akai tana kururuwar neman agaji gurin maƙwafta,ganin an fara bunbuntowa yasa ta ƙyasta ashanan ta cilla ta windon ɗakin hausin...
Da gudu bello da hausin suka fito dukkansu tsirara,sai zanin gadoda sike ja ,suna rufe tsaraicinsu
A take wuta ya 6arke ,kujera ɗan tsugunu ta samu ta aje can ta wajen zaure ta ɗaura ƙafa ɗaya kan ɗaya tana kallo wuta na tashi.
Da ƙyar aka iya taran wutar aka karkashe...
Dukan uwale aka somayi ,saidai a take bello tausayinta ya tsirgu a ran sa.
"Allah sarki sanadiyyar kishina ne ya kaita da aikata wannan abun bisa rashin dogon tunani,ku ƙyaleta ni zan hukunci da kaina"
"Awww,bello abunda tsinanniyar yarinyar nan tayi maka batagani ba? To wallahi yau yau saika fice mun a gida da duk matanka ,kafin cikin dare ta banka mana wuta ,infarka in ganni ina amsa tambayoyin mala'iku...
*Paid book @ regular #200 vip #400 via 7782217014,muhammed hassana ,fcmb .....or mtn card tru 09065990265*
Sanadiyyar koran da babaa tayi masu yasa bello neman gidan haya kenan ,ya kuma rarraba masu gidaje,saidai duk wainnan tsirfofin na uwale bai taɓa ɗaga masa hankali ba sai yau ,da yaga tana neman guntile masa Alhajin sa🍌gabaɗaya
Sharce zufa yayi tunawa da wa'innnan incidence ɗin dama sauran.Atake ,yafara ƙwallawa wata nurse kira
"Nurse ɗan yimun fifita don allah ,kuma a ƙarawa asibitin nan tsaro,inma da hali a kira ƴan kwana kwana,duba da yuwuwar gobara a cikin Asibitin nan....
_Typing ✍🏾_
*HARIJI*
(Original Romantic love story)
Free page 15&16
*Alheri writers Asso.*
By...Oum Aphnan
Cikin hukuncin Allah da taimakon ƙuliya ,komai na case ɗin ummi ya warware,kuma an gano duk Abunda ya faru,ya farune bisa kuskure,yanda kuwa abun ya faru shine ,a lokacin da sukaje scan ɗin,da shi mai scan ɗin yayi ya fidda result sai ya aiko wani ɗan practical ,yakaima meyin typing result ɗin da printing yayi,sai mistakingly ya saka na wata anata...Ummi taji daɗin bayyanar wannan gaskiyar batun kukan da ta jima tana riƙewa ne ya samu damar kuɓce mata a yau...godiya kam ,lawyan da aka haɗata dashi ya shata kamar mene ,saidai taso tasan wanda ya taimaketa amma hakan bai samu ba.
Two weeks later
Saiga sanarwa daga kotun ƙoli na ƙasa ,tasa acikin dokokin ƙasa ,ƙarƙashin nurses and midwifery council Amendament list ,cewar _"Duk wata nurse/midwife da tayi attending haihuwa ,ta tabbatar ta nunawa uwa/mazumuntarta jaririn cikin jininsa da cibiya tun kafin a fidda uwa,don sauƙaƙa faruwar matsalar,zargi gameda satan jarirai,koda bata hayyacinta ku ɗaketa zafin duka ya dawo da ita hayyacinta ,sannan ku nuna mata"_
Mamaki ummi tayi ,wai takaina ne aka zartar da wannan dokan? Who am i, in nigeria??
***
*Ƙuliya* bai samu damar ganin plate disc mai ƙunshe da duk videon abubuwar da ya faru na shari'arsu ummi ba, saboda ,matsalar rashin lafiyar Adnan daya dama masa lissafi.
Don A halin da ake ciki ƙaramar matsala ta zama babba,bayan fidda bullet ɗin dake cikin jikinsa angano ya kamu da cerebral malaria,ga seizures wanda yayi leading ɗinsa into comatous state.
Yanzu haka suna wani Asibitin kuɗi mafi tsada a birnin abuja,wanda akowanne rana suna cin miliyon ɗaya da rabi ,na managing patient.
Saidai rashin canji a lafiyar Adnan ,yasa ƙuliya yanke shawarar fitar da adnan zuwa Indonosia,saboda akwai wani chinese da akayi masa tallansa akan ƙwarewarsa wajen treating irin disease condition ɗin Adnan ɗin.
**
*9 na safe Kelina Hospital gwarinpa Abuja*
Adnan kwance yike unconscious a kan hospital bed din quliya yina zaune akan kujeran gefensa yina shafa sumar kansa yina tofa masa addu'ar dik da yazo bakinsa, tun yinayi a 6oye har ya farayi a bayyane
Hajiya Adama (Banufiyar matarsa) ne ta taso tana gyara mayafin kanta "Alaji sanda fa aka kawo son daga yawon dare yike ,so be kamata kai fushi damu don bumuyi attending dinsa da wuri ba,kasani ko muna barci ne? Kayi mana kyakyawar fahimta Yalla6ai...kuma tunda son yakai wa'innan kwana kin yina coma state, y not a maidashi gida ayi masa na Hausa! Kashe kudin yayi yawa ,hospital d'innan akwai tsada aqalla you spent kusan 5 million a kwana ukun nan , in akayi converting dollars din da kayi masu payment zuwa naira.kar kudinka su qare a banza...
Rumtse ido yayi Cikin dandanan 6acin rai,har yinajin d'aci d'aci a makoshinsa
" Adama out from here!"
Ya bata umurni Cikin hargagi na Wanda yike Cikin tsananin fushi
Sototo tayi bata kuma motsa ba
"Adama ki fita kina irritating d'ina.Adnan shine kadai hope d'ina a yanzu"
"Amma Alhaji ka duba kudin da ka kashe,kuma ba asan Wanda zaaci a gaba ba ..."
Ke,wai ina ruwanki da dukiyata? Ke sanda tsohonki yayi jinya how many millions na kashe a Tanzania ?
Rau Rau tayi da ido kamar zatayi kuka
"Alhaji harda gori?dadin ta dai baban nawa ya rasu sai ka bishi qarqashin qasa ya biyaka...amma daga gyara kayanka?
Ta qarasa magana muryarta na Neman shaqewa
Yes ke kikaja ,kuma akan son zan iya qarar da duk abunda na mallaka a duniya
" ai sai ayi mu gani in tusa zai hura wuta ,a gama wahala ya qare ya mace"...
"Ohhhoooo thank you Adama da kika fad'a mun qudurin ki akan son,to wallahi in adnan ya mutu sai nayi qararki, da shedar maita kuma saina tabbatar duk tsatsagun zuri'arki sun wuce jail...
Nnenna(Igbon matarsa) had'e kai da (yaroban matarsa) Abike suna gulmar ita adamar da turanci
" Eh matar so yau Asiri ya karye yalla6ai yayi mata fad'a...
Kallonsu tayi ta tsage da kuka, ba fadar da yayi mata yafi mata ciwo ba ,ya tankacin yarfata da yayi a Cikin kishiyoyi.
.
Kallon su dukkansu yayi ,sannan ya korasu duka waje cikeda sababi yina rokonsu karsu sake zuwa masa kurum.
***
Alhmdllh ,tafiyarsu madam Nnenna ba jimawa saiga yatsun qafar adnan ya fara motsi ,lokacin quliya yina duqe yina karatun Quran a kusa da kansa ,Cikin nutsatsiyar murya
"Dad helppppp!"
Kalmar da ya doki tympanic membrane dinsa kenan ,Cikin karadi na Wanda baya a hayyacinsa
Hakan ba qaramar tsoratar da quliya yayi ba
Da sauri ya duqo gurin kunnensa yina rad'a masa Kalmar ,Cikin dakiyar rai,ya rigada ya cire masa rai kawai da rayuwa,all his thought mutuwa zai yi
Sosai hawaye ke fita daga idonsa ,yina masa fatan haduwa da malaikun rahmah
Daga office d'in Team b,suna kallon abun da ke faruwa ta system dinsu ,don haka da sauri suka yi rushing zuwa wajen su cikeda murna
***
Saida ƙuliya ya idar da sallar wadha ,kuma yayiwa allah godiya a sujuda da ya farfaɗo masa da yaronsa cikin ƙoshin lafiya,sannan ya samu damar kunna wayoyinsa ,yina duba duk saƙonnin da aka tutturo masa ta cikin email da sauransu,saida ya ga Amandement ɗin nurses and midwifery council of nigeria ,sannan plate dics ɗin shari'ar su ummi ya faɗo masa a rai.
A nutse ya ajiye wani er ficilan caxbi mai kyau,yina ɗaukan ido ,yaje gaban wani cupboard ya ɗauko disc ɗin,ya jona a laptop ɗinsa dake kan gadonsa ,ya kulla yina kallo daga inda yike zaune akan praying mat ɗin da ya idar da salllah...shariar ya ƙayatar da shi sosai,kuma sosai Tausayin ummi ne yaji yina addabarsa ,wanda ya kasa gane a wani mizani zai ɗaura, *Tausayinta yikeji? Ko kuwa soyayyarta ne*
Tabbas wannan abunda yikeji ,yafi kama da ace ,soyyayartane ya daɗa tsirga masa a rai,Saidai zullumine ya bai baye masa rai a nan take yaji Zuciyarsa na harbawa fat...fat... tunawa da zallar ƙuruciyarta ,anya zata soni?? Anya zata iya zaman kishi da mata irin mata na??? Kai da kamar wuya gurguwa da auran nesa!!!
Sosai kansa ya ɗauki chaji amma kuma ,yina wani tunani sai yaji sanyi a cikin ransa ,a hankali ya tashi ya rufe laptop ɗinsa ,yina zancen zuci a hankali
*This is the right time ,that i ought to tell you who i am,My real feature i mean*
**
Sauƙi Alhamdulillah jikin Adnani,sai kyau yike sake yi,saidai komai nasa sabo ya zama ,tindaga cin abinci,tafiya ,magana ,kai komai saida aka koya masa
Ƙuliya yayi farinciki da hakan ,don haka yau ya ɗauki aniyar tafiya *Kano* don cika daɗaɗiyar ƙudurinsa na kusan shekaru uku da suka gabata...
*Ɗorayi ƙarshen waya, kano Nigeria*
Yau gidansu ummin ,tsit yike duk ma zauna gidan sunfita Neman abunda zasuci na rana yayi saura daga ummi dake zaune tana dakan qulin da zatasha garin kwaki,sai kuwa bazawara uwale ,Wanda zuwa yanzu ta goge mayukan bleaching take shafawa na mutuwa,tayi fara tarr kamar takarda ,kunnenta huji biyar duk ta jeresu da dan maqale sai can saman kunnen ta huda daya ta saka azurfa ,ita a ganinta gayune batasan en mad'igo ke sakawa ba
Ga hancinta tasa hajara (keken maza) ta 6ula mata huji har biyu a hanci guda d'aya, ta zura masu siraran abun hujin hanci ja da fari
Bakinta kuwa haqorin hajjine sama golden qasa fari,wani mugun qamshine ya doki hancin ummi ,Wanda tsabagen qarfinsa har yina mata d'aci a maqoshi
Fitowa tayi Cikin shirin fita tasha gayu Cikin pencil siket na atamfan roba, ta buga daurin ture kaga tsiya,qafarta takalmi toms saidai ta sakama qafa daya sarqa sai walwali yikeyi