Sashe 5
Doctor Mata Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Wannan hadin shima ba a barshi a baya ba, zan iya cewa duk yafi sauran ma. Yana matukar gyara fata da laushi da kyau da haske.
Yadda za ayi amfani dasu: A samu ayaba guda daya da kindirmo cokali biyu da zuma cokali daya sai a hadasu a markadasu sosai sai a shafa a fuska da hannu da duk inda ake da bukatar yayi kyau, haske da kamshi.
✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍
GANYEN NA'A NA'A
Ganyen na'a na'a shima yana danashi amfanin mai yawa sosai wurin gyaran fata da as jiki yayi laushi domin yana da wasu sinadarai masu tsaftace fata.
Yadda za a hada. A samu ganyen na'a na'a a markada shi, bayan anyi haka, sai a shafe fuska da hannu da jiki, sai a barshi yayi minti goma xuwa sha biyar sannan sai a wanke. Shi wannan ganyen yana kashe kuraje, da bakaken tabo dake fuska, da as laushin fata da kyau.
✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍
DANKALIN TURAWA
Shima dankalin turawa yana as data tayi kyau da laushi kamar yadda lemon tsami yake haskaka fata ta kuma yi sheki, shima dankali haka.
Yadda make amfani dashi za a markada shi ne sai a shafa a fuska, hannu da duk jiki. Idan ma har ka laziminci yin haka akai akai, toh da ikon Allah za a samu biyan bukata. Idan me ba a markada ba, toh za a iya amfani da ruwan dankalin, shima yana bada biyan bukata da ikon Allah.
ADMIN OF ADORABLLADIES💞💞💞
WHATSAPP GROUPS💞💞💞
truncated by WhatsApp]
*⚜•Sirrn°Mallakar°miji•⚜*
*•Islamic medicine center•*
Dr bodmas
❊ ❊ ❊ ❊ 08039347743❊ ❊ ❊ ❊ ❊
❊ ❊ ❊ ❊ ❊ ❊ ❊ ❊ ❊
*_MATSALAR QE QASHEWAR AL'AURA RASHIN NI'IMA_
⚜• ⚜• ⚜• ⚜• ⚜• ⚜•
⚜ *MATA GA SIRRIN?* ⚜
Yar'uwa sirrin abune muhimmi a zamantakewar ta aure, ke dai kula da kanki da gyara jikinki a koda yaushe mahadan wannan sirrin shine
🍇•nono
⚜•zuma
🍇•dabino
da farko ki samu dabino mai kyau sai ki cire kwallon, sai ki sa dabino a cikin nono ki barshi ya jiku sai ki markada shi, sannan ki kawo zumarki mai kyau ki zuba a ciki sai ki rikka shan kofi daya da safe daya da yamma zuwa kwana (7) to hakika yar'uwa Zaki ga yadda Zaki rika naso na ni'ima a jikinki.
*MANTA KISHIYA*
yar'uwa wannan wani hadin ne na musamman in kina yin sa ya Bi jikinki to ni'imar da Zaki samu ba karrama bace.
⚜•zuma
🍇•citta
⚜•tufah
🍇•ya'yan kankana
da farko ki samu citta ya'yan kankana sai ki daka su yayi laushi, daga nan sai ki samu tufah (apple) kamar biyu ko uku sai ki markada ta, sai ki samu zuma ki mai kyau sai ki zuba a ciki tare da Rabin karamin cokali na garin citta, babban cokali na garin ya'yan kankana, sai ki zuba ki juya su sai a rikka shan babban cokali uku safe da yamma akoda yaushe.
*
⚜• ⚜• ⚜• ⚜• ⚜• ⚜•
⚜ *Kekashewar Al’aura*🀊Domin magance wannan matsalar, ana iya samun kwai daya, a buga ya kadu sosai sai a sami ganyen ‘Ugu’ a matse ruwansa, a samu ruwan ugun rabin kofi ki juye a kan ruwan kwanda ki ka fasa sa kuma ki saka zuma, chokali uku ki kuma kada wa sosai, ki zuba madarar gari chokali biyu ki ci gaba da kada wa sosai sai ki kara zuba lemun tsami bari daya don ki rage karnin ki kuma bugawa sai ki shanye, idan ki ka yi kwana uku kwayi a jere duk bushewar gabanki sai ni’ima ta tsatsafo.
Insha Allahu za a dace, Allah Ya sa mu dace, ameeen.
🍇 *Tuffa (Apple)*🍇
matsayinta a jikin ki zai kara miki ni’ima a jiki har kasauki kuma jikinki ya ringa laushi yana kyau ba kamar wasu matan ba inka taba jikinsu ka ji tauri. Ruwan abarba: Shi ma yana da kyau mace ta rinka markadawa tana tacewa tana sha da sugar ko zuma.
Rake: shi ma yana karawa mace ni’ima kuma yanada amfani matuka a jiki, yanda yake da zakinan da ruwa to haka mace zata ringa jin ni’imarta na karuwa.Aya: Shi ma duk tafiyar su daya da rake, ayar anaso irin bula-bulanan tana da matukar muhimmanci gurin mace tana da ni’ima kubar rainata hakama kunun aya idan yaji madarar peak.
⚜• ⚜• ⚜• ⚜• ⚜• ⚜•
⚜ *KARIN NI'IMA AMARYA*🀊Karin ni ima da Sha'awa ga amarya da ango amarya ga kayan hadin kamar haka 1 zuma 2 idon zakara Adaka idon zakara yayi lukwai sannan a kwaba da 1 kananfari 2 zuma 3 garin ridi nonon shanuwa marar tsami ki dafa kananfari da ruwan zafi idan ya dauko nuna dahuwa sai ki sauke ki sami garin ridi da nonon shanu marar tsami ki hade guri guda ki gauraye ki saka a firij ko kisaka kankara idan yayi sanyi sai ki Sha. wanan hadin idan kinyi sai kuma bayan mako daya sati daya za a kumayi amarya sakin goda kinban labari
🍇 *MACE MAI SON NI'IMA*🍇
macen da take son mijin ta ya gamsu da ita fiye da yanda ta ke zato,to ta sami garin ganyen idon zakara cikin cokali karami da na tafarnuwa,ki hada su a cikin rabin kofin youghurt ko nono,sannan ki sa karamin cikin cokali na ruwan khal ki juya sai ki yi ta sha safe da yamma,sau biyu ko uku a sati in har ita kade ce,amma in tana da kishiya to sau daya zata sha shi a sati,wacce bata shan madara to sai ta sha da cikin babban cokali biyar na zuma mai kyau.
Idan ki ka samo garin ganyen idon zakara da garin dabino dai dai yawan su zai kasance,sai ki hade su ki sami roba ki adana ta,sai ki rinka diban karami cokali ki sha da youghurt ko kindirmo,ki zuba karami cokali na ruwan khal ja ko fari ki hade,ki sha safe da yamma sau biyu a sati. Hmm
**
⚜• ⚜• ⚜• ⚜• ⚜• ⚜•
⚜ *TSIMIN NI'IMA*⚜
Tsimin sarauniya zilla-ziyya. Wannan tsimi yana qara kwarjini, farko zaki nemi:-
⚜‘Yan shila guda biyu.
⚜Albasa fara.
🍇Gyadar mata.
⚜Furen zogale.
🍇Idon zakara.
⚜Kayan qanshi.
Zaqi dafa wannan ‘yan shila da wadannan kayayaki kuma ki tabbatar dasu kika fara karyawa da safe, yana matuqar qara kwarjini da ni’ima.
Macen da take so nononta ya tsaya cak-cak ba tare da ya lalaceba, domin yana daga cikin abinda yake taka rawa muhimmiya ga wajen ma’aurata sai ta nemi wani hadi da ake cewa dashi *(GIMBIYA ‘YAR DUMA-Dr bodmas)* ki gwada kisha mamaki.
*⚜INGANTACCEN NI'IMA*⚜
kunun zaqin dabino; xaki sami dabino mai kyau ki cire kwallayen ki tsabtace shi, sai ki jiqa har saiyayi taushi sossai saiki markada a blander,ki saka zuma ko shuga kadan da madarar ruwa,asa yayi sanyi sai ki sha
🍇Yawan cin kwadon zogale da tumatir tare da dafaffen kwai
🍇Yawan cin dabinon da bai bushe ba tare da shan ruwa yana taimakawa sossai
🍇Ganyen idon zakara adakashi ana hadawa da man tafanuwa kadan da nono ko yogurt
🍇Yawan shan Lipton wanda yaji kanunfari,citta da na'ana'a(wannan bake ba har mai gida) yana kawo dumin jiki wa mace kuma ya kara ni'ima
🍇Sister ki zami 'yayan zogale busheshe ki daka da dabino da cikwi ki dinga sha da nono zakiyi mamaki sossai
🍇Ki dake ayar ki tare da dabino,kanunfar
i kina sha da nono hmmn.....
*─▽••──▽••──▽••──▽••──▽••─*
*─▽••──▽••──▽••──▽••──
✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿
_In kina so *Sirrn•Mallakar•Miji* sai ki ne meni ta wannan 👇🏾number A whatsApp_
☎ *08039347743* ↙
*📚Sirrn°Mallakar°miji📚*
*─▽••──▽••──▽••──▽••──▽••─*
✆ Wɧat ﻯApp
❀✎•••08039347743👏🏻*
*─▽••──▽••──▽••──▽••──▽••─*
👯👯👯👯👯
*👯 Dr bodmas
08039347743~*😜