Sashe 6
Deen And Queen Part 1 Compplete Hausa Novel · about 8 min read
Safiyar Talata tun safe suka tashi suka fara shirye 2 na zuwa skull, bayan sun kammala da komai da komai Daddynsu yadaukesu yakaisu bayan ya ajiyesu sai ya ficce zuwa wurin, aikinsa Su Abdallah da Fadil ma nasu bangaren suka nufa, yayinda Sajeeda da Rukayya, suma suka wuce, zuwa assembly, ground,
After ankare Assembly duk student's suka ficce, zuwa classes dinsu Dan daukar darasi, bayan Class master din su Ruky yashigo ya kira register, sai aka fara gabatar musu da lesson din nasu .
Kwanci tashi baya hana zuwa yau har su Sajeeda da Rukayya sun rubuta JSCE lafiya lau murna gurin Daddy da Mummy kamar me, Haka Rayuwarsu taci gaba da kasancewa har lokacin da exams dinsu ya fito Daddy yayi musu alkawarin zai canja musu skull dan ya yaba da kokarin yaran yayinda Alhaji Basheer shima yayi alkawarin zai bada nasa contribution, din idan zasuje gaba Dan shima yaran suna birgesa, more especially
Tarbiyarsu ga girmama nagaba dasu,
Kamin karshe Hutu Daddy yakai Rukayya da Sajeeda Raba domin suyi hutunsu acan , sunsha Hutu kam Dan saida sukayi kusan wata Daya acan ba karamin Dadi hakan yayima Baaba Dan tana matukar son Rukayya , bayan sun dawo, Hutu kuma sai suka dukkufa zuwa Islamiya Dan dama sauran kadan su sauke kuma Daddy yayi musu alkawarin sai sun sauka zai kaisu SS one Dan dama hakan sukeso badan ma sunje Hutu a Raba ba da yanxu sun sauke hakan sukeyi kullun akaci sa,a kuwa Rukayyace ta fara sauka bayan Sati daya Sajeeda ma tasauke Murna da Daddy yayi. Bata misaltuwa kullun saiyayiwa yaran sa addu,a Allah yakara musu basira Alhmdllh Addu,arsa ta karbu Dan kuwa ga sakamakon hakan yagani.
A tare daddy ya hada musu walimar sauka a gida bayan an gabatar musu da wata walimar a makaranta, ba laifi kam an taru bayan an gabatarda yan naseehohi akayi musu addu,a sai yan kayan rabo da akayi bayan an rufe taro da addu,a kowa ya watse,
Daddy ne zaune da yaran sa anata wasa da dariya uhuum Abban yara wai mexai hana ka kokarta ka kai su Iman ne naga can ana karatu sosai ko cewar mummy Daddy ya nisa eah haka ne amma kudin ne , sunyi yawa kuma nafiso nakaisu Inda zasuci gaba da Hadda Dan ,dama nayi shawara zan kaisu, Sultan Abubakar Maccido Islamic college, koya kika gani ,ai Ruky da Sajeeda najin haka su fara murna yeee Thanks much Daddy we love u Daddy Allah yakara budi sukaje suka Rungume Daddyn nasu suna murna ,daga nan kuma aka ci gaba da hirar duniya kamin time din sallar magrib yayi , Dad yaja su Fadil zuwa masallaci yayinda su Sajeeda da Rukukayya suka shiga cikin dakin su domin gabatar da Sallar magri b.
Bayan kwana biyu Daddy yadaukeso sai new skull dinsu dayake akwai masu yin day a ciki akwai kuma masu yin boarding Daddy baya da Ra,ayin barinsu suyi boarding, Day yasaka su bayan ya yayi musu registration, da duk wani abubuwa da yakamata sanda akayi musu interview, aka basu classes saidai ba,a ajesu a class daya ba kamar yanda sukeso , badan ransu yaso ba,haka suka hakura Dan bayanda zasuyi, haka suka zauna a new skull din taso dayake akwai Dan banbanci kadan Dan yanxu sai 4:pm suke tashi dan, skull din hade take da Islamiya Ruky da Sajeeda baruwansu dashiga harkan da banasu ba hakan cema tasa basuyi wasu sabbin kawayewa ba Dan acewarsu kowa ya tsaya matsayin sa Inda Allah ya ajesa , kwana biyu sukayi suna a cikin makaranta akan BAIWAR Ilmin da Allah yayi musu abin sai Wanda yagani Teachers suka fara sonsu duk Inda kaji cikin skull zance Sajeeda da Ruky akeyi Abin yafara bawa wasu student's din haushi Dan yanxu da wuya ayi wani skull conpotiong ba dasu ba gasu da kyau kamar diyan laraba da yawa ss3 student, sun sha musu gargardi akan wasu malaman, abin har mmki yake baiwa su Ruky Dan su a tsarin su ba soyayya a halin yanxu Dan Daddy baya barinsu ko da wasa balantana ma a skull dayake dokar makaranta CE .
Maman Ussee=??
=ØN? YAR BAIWAH =ØN? 1? 5?
Maman Ussee=??
Sajeeda da Rukayya yaran kirki, wadanda bazaka taba cewa sun tsokaneka ba , zaune suke a harabar, area class, sun duba wani book, dukadai ne zaune a gurin sai wadan da. Baza,a rasa ba, Sajeeda ta kalli Rukayya, yadai Sist naga ki wani iri neyake faruwane. Murmushin karfin Hali kawai yar baiwa tayi,
Mekigani ne hln ba komai, nikuma dadina dake shegen zurfin ciki yanxu akwai abinda yake damunki a duniyar nan dabaza ki iya fada mun shi ba, koda yake ,may be kinada ,
Wata wadda ya dace kiyi sharing din fillings dinki da ita wadda ta wuce ne, nakula dake tun jiya bakya jin dadi but saboda, karfin hali irin naki nayi ta tambayar ki amma kin ki, fada ,
Namiki alwarin yau idan har baki gaya min. Ba to damunje gida nikuma sai na gayawa ,mummy ita ai dolenki, ne ki fada mata =?3? zaro ido Rukayya tayi hadi dacewa hava Sist kin kasa fahinmta ta. Kawai ne nagaya miki am OK ,
Kawai dai na tuna da Raba ne shiyasa hmmm Rukayya yaushe kika koyi karya nidai nasan wllhi dakwai wani abin da kike boyewa kuma zan gyaleki. Baxan sake tambayar ki. Ba amma nima wata rana ko kin gani cikin damuwa to karki kuskura kice wai zaki tambayeni meke damuna, Dan ba fada miki zanyi ba ta tashi fuu da dauki sauran tarkacenta ta kara gaba, dafe kanta Rukayya tayi Dan batasan ya zatayi da fushin Sajeeda ba ,
Tana matukar son 'yar uwarta.
To amma tayaya zata iya fada mata wan nan abun ai sirrin ta ne. Bedace sai Sajeeda taji ba duk da yake tana fuskantar yan matsaloli
Kadan amma tayi alkawarin ko mummy. Baxata fadamawa ba Dan ita kunyama takeji ace wai girma yazo mata duka duka shekarunta nawa yanxu 15 ne fa am still young ta furta a filli yayinda tayi wani Kayataccen, murmushi, =?
? bara naje nayi bikon my Sajeeda yar rigama nidai maman Ussee, gefe. Nakoma nasha =??=??=??=?? dariya ta mai isana kamin nan nace su Rukayya manyan mata girma yazo kenan=ØJ? ba,aso a fada a gida lol.
Duk abinda sukeyi akan Idon sane yakasa jure taya zai iya hakura da Rukayya da dinbin so da kaunar da yake yimata kuma da kunya yaje yasameta da sunan wai yana, sonta yarinyar karamace batasan meye so ba but zai yita renon Soyayyar ta a cikin zuciyarsa har sai nan gaba kadan ya fada mata dama duk wani move nata akan Idinsa ne bashida wani aiki sai na kallon ta a duk fadin skull din. Baiga wata ya macce wadda zai iya , baiwa zuciyarsa ba kamar Rukayya tun farkon kasu su ,skull din yake masifar sonta duk ,da dibin yanmatan da ke zarya a gd da kuma waje shi baiga wadda tayi masa ba irin Rukayyah Ring bell din da yaji ne yadawo dashi daga Duniyar tunaninda ya tafi Dan zuwa yayi musu lesson dama da an dawo daga break, yanada class dinsu cikin sauri ya kwashi abinda zai bukata yakara gaba .
Towai waye wan nan>?? Bakowa bane ila uncle Faruq yaro mai ki da kansa ga kyau ga ilmi uwa uba ga kudi bayason raini ,kokadan bai cika damuwa da abinda be shafesa ba duk da iyayensa nada kudi. Bedamu da nasu ba yafi bukatar tasa dukiyar gumin kansa , mahaifinshi ,yanada kudi ba kasan. Ba Amma Faruuq basune gabansa ,ba bayan dawowarsa daga maleshia karutu shine yanema kansa aikin koyarwa a S A M I C duk da wurare da yawa, ana Bukatar sa .
Amma shi duk bayasonsu ,yafiso. Ra,ayinsa ,
Saigashi kuma Allah ya jarabceshi da son wacce batama San yana yi ba hmmmm duniya kenan.
Rukayya Bata fice Class dinsu ba saida ta fara zuwa gurin yar uwarta Sajeeda tabata hkr dayake kunsan Sajeeda da Rukayya sai Allah nan da nan a shirya sukaci gaba da wasansu da dariya Ring din bell ne yadawo dasu Rukayya tacema Sajeeda Sist bara na wuce Dan wllhi Uncle Faruq ba mutunci ne dashi ba zai iya hanamin shiga class idan har yarigani kuma. ,baya latti yanxu haka in ance yana hanya bana musu , to sarkin tsoro fara gudu tundaga nan suka kwashe da dariya su duka Ruky ta kama Banyan zuwa Class dinsu har ta kusa kai ta tuna da book dinta yana hannu Sajeeda dazu ta ficce dashi kuma Uncle Faruq yabasu assnmnt yaune kuma ranar dubawa da gudunta ,ta koma baya sai Class dinsu Sajeeda Sist ban note Book dina na Geography, dakika dauko dazu , cikin sauri ta karba ta nufi hanyar class dinsu saidai tayi rashin sa,a Dan kuwa har yariga yashiga =?3? zare ido tayi hadi da Dora hannu aka=ØF? nashiga ukku yauni Rukayyatu , wan nan Uncle din mai disga mutane yaxanyi dashi ,bayan ta saita kanta kawai tayi shahada tace excuse me sir yes ya amsa batare da ya juyo ya kalli me magana ,ba duk da yasan ko wacece, am sorry nayi late wallahi na manta note book dina ne a class dinsu YAR uwata koda naje na karbo harkashigo kayi hkr plzz, baice da ita kalla ba saida yagama rubutu a white bord kamin nan ya juyu ya kalleta in serious student taya za,ayi kibar note book dinki a hannu wata inhar yanada muhimnanci a tare dake bari kiji u wll not attend my lesson kuma ki bacce min da gani kina disturbing , dinmu hkr tashiga bashi kamar tayi kuka ,amma ko kulatama beyi ba haka ta karashi tsayuwarta takoma bakin class ta zauna, yayinda shi kuma a cikin Ransa yake cewa am sorry my Angel bansan ya zanmiki ba shiyasa namiki hakan.