Sashe 1
Bakin Gamo Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
Based on the provided PDF content, here is the extracted text:
---
**Page 1**
Bakim Gamo!
Etfaliy magcey putha mali
Sami
ABDULLAZIZ SANI M/GINI
---
**Page 3**
BAKING GAR
Kailubul Hasanru da Nuraiha sun sami shekara goma sha biyar da yin aure amma basu sami haihuwa ba, babu irin fokarin da ba su yi ba wajen neman haihuwar amma abu ya faskara, dole suka hakura suka rungumi kaddara.
Gaba daya mutanen birnin Daluza suna bautar wani gunki ne mai suna Sharks. Masana tarihi a birnin Daluza sun tabbatar da cewa tun da aka kafa birnin sama da shekaru dari hudu da suka gabata ake bautar gunkin Sharks, kuma an yi imani cewa shi ne yake kare birnin daga dukkan masifu domin ba a tafa yin fari ba, ba a tafa kawo musu farmaki ba ko hari na 'yan sumame. Haka kuma suna da kwanciyar hankali da koshin lafiya, abu ne mawuyacima mutum ya ga nakasasshe a birnin koda zai yini yana yawa. Abinci kuwa ya wadata a ko ina. A takaice dai babu talauci ko fatara ko kadan a birnin. Kai ko bako ne ya shigo cikin birnin sai yaji kamar ba zai iya tafita ba sabo da ni'imar garin gami da hala iyar jama'arsa ta karrama baki. Bugu da kari mazansu ya yi musu kyu na fuska da na surar jiki. Mafi yawan fataken dake zuwa birnin basa yarda su tafi ba tare da sun auri 'yar birnin ba.
---
**Page 4**
Ana nan a cikin wannan jin dadi da ni'ima sai kuwa aka wayi gari wani azzalumin Sarki da akc kira Barufa wanda ke mulki a wani birnni can yammacin Daluza mai suna Hilusa ya kamu da hassada da kuma kyashin arzikin mutancn Daluza.
Sarki Barufa ya kasance gwarzon mayaki kuma gawurtaccen matsafi wanda ya gagari dukkain sarakunan da ke makwabtaka da shi, domin haka kawai sai ya aikawa Sarki ya bashi dukiya mai yawa, idan sarki ya ki ba da dukiyar sai ya kaddamar da yaki a kansa ya kashe shi ya dora wakilinsa akan karagarsa, wato birnin ya zama karkashin daularsa.
Lokacin da Sarki Barufa ya sami labarin irin ni'imar dake cikin birnin Daluza da kuma karfin arzikin su sai ya sa aka rubuta wasika aka baiwa Sarki Kailubul Hasaru. Sa'adda wasika ta riskeshi yana zaune ne a fadarsa. Nan take ya umarci maga takardarsa da ya karanta wasika a fili kowa yaji abin da ta kunsa. A wannan lokaci kuwa fadar ta cika makil da jama'a har da fadawansa gaba daya.
Maga-takarda ya warware wasika ya
---
**Page 6**
9
da wasikar ta kunsa. Da sarki Kailubul Hasaru da dukkanin jama'ar da ke cikin fadar kuwa sai duk suka dimauce hankalinsu ya dugunzuma ainun, suka rasa abin da ke musu dadi a duniya. Nan fa fadar tayi tsit! Kamar mutuwa ta gifta. Sai da dakika kusan dari uku ta shude kowa ya fada tunani mai zurfi. Daga can sai Sarki Kailubul Hasaru ya kawo gauron numfashi ya ajiye, sannan ya dubi wakilin Gunki Sharkas wani boka da ake kira Mauzaru ya ce da shi. "Ya kai Mauzaru yanzu me ne abin yi? Ka sani cewa Sarki Barzufa ya fi karfinmu ta ko ina, domin ya fimu yawan mayaka da sanin yaki tunda mu bamu taba yin yaki ba ma, ya fimu karfin sihiri, tabbas idan ba mu bi umarninsa ba sai ya aikata abin da ya yi alkawari a garemu. Idan muka bi umarninsa kuma tamkar mun talauta kanmu ne, mun lalata arzikin kasarmui, kuma mun zama bayinsa."
Sa'adda boka Mauzaru yaji wannan tambaya daga bakin Sarki Kailubul Hasaru sai ya yi ajiyar zuciya ya ce, "Ya shugabana kayi sani cewa a halin yanzu bani da ikon yin bayanin komai face na tuntu6i Ubangiji Sharkas. Duk abin da ya ce
---
**Page 8**
15. Isawon kafan. Ya isar boka Mazuaru cikin dakin bautar sai-ya fadi gaban gumkin Sharkas yana mai sujiada sanman ya dago kansa cikin nutsuwa ya dubi gunkin ya ce, "Ya kai abia dogaron birnin Daluza ka sani cewa mu bayinka ne masu bauta a gareka bisa biyayya. Yau gamu a cikin matsanaicin tashin hankali muna rokonka da ka fitar damu daga barazanar Sarki Barzufa na birnin Hulusa ya zamana cewa bai sami damar cutar damu ba. Ka gaya mana abin da zamu yi mu sami kariya".
16. Koda boka Mazuaru ya zo nan a zancensa sai yaji an bushé da mahaukaciyar dariya cikin kakkausar murya. Sautin dariyar na fitowa ne daga cikin gunkin Sharkas. Daga can kuma sai dariyar ta dauké tamkar daukewar riwan sama. Gunkin Sharkas yai gyaran murya ya ce, "Ya kai amintaccen hadiminmu, kuma wakilinmu ga mutancen birnin Daluza, kayi sani cewa matsalarku mai sauki ce muddin zaku aikata abin da muka umarccku da yi. Ka koma ga Sarki Kailubul Hasaru ka gaya masa cewa a duk fadin duniyar nan babu wanda zai yi muku maganin wannan masifa da ta durfafoku face mace daya.
---
**Page 9**
12
---
**Page 10**