Sashe 1
Auren Hadi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da farko, ina so na fara yiwa readers dina godiya da kuka zaÉ“i karanta book dina. Thank you all so much for giving it a chance. In sha Allah ba zan ba ku kunya ba. ðŸ¤
And ina fatan za ku Æ™aunaci Sadiq da Zara kamar yadda nima nake Æ™aunar su. â¤ï¸ðŸ˜˜
BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM
DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAI
📚SABON LABARI YA ISO📚
💫AUREN HADI (ARRANGED MARRIAGE) 💫
âœï¸ZaynabNBooksðŸ“
CHAPTER 1ï¸âƒ£
Ruwan sama ne ke dukan window ɗin ɗakin da ƙarfi, kamar yana ƙoƙarin kutsawa ciki. Zara tana tsaye a gaban window ɗin, hannayenta a haɗe a ƙirjinta kam-kam, tana kallon dusashewar hasken yamma yayin da yake ɗaukewa a hankali. A ƙasan window ɗin, tana kallon rayuwa tana tafiya kamar yadda ta saba; motoci da horns ɗinsu, da mutane na ta hanzarin zuwa inda za su.
Kowa na ci gaba da rayuwarsa.
Kamar babu abin da ya faru.
Kamar ba a kwace mata tata rayuwar ba.
Idanun Zara sun kafe a kan glass window ba tare da ƙyaftawa ba. Ganinta yayi nesa. Abin da take gani ba tafiyar yamma ba ce, sai dai gaskiyar da ta kasa gujewa.
Gaskiyar da ta mamaye zuciyarta.
Gaskiyar da ta makale a cikin iska kamar hayaƙi mai nauyi da ke hana ta numfashi.
One week kacal yanzu da Zara ta kammala karatunta na jami’a.
Ya kamata wannan lokaci ya zama farkon sabuwar rayuwa a gare ta.
Sabon babi.
Sabuwar dama.
Rayuwar da za ta buɗe mata ƙofofinta bayan shekaru na karatu da ƙoƙari.
Tana da tsare-tsare.
Ƙanana ne, masu sauƙi, amma suna da muhimmanci a gare ta.
Burinta shi ne ta rayu yadda take so.
Ta yi rayuwa a kan zaɓinta.
Ta zaɓi wanda za ta so da zuciyarta, ba wanda za a ɗora mata a matsayin dole ba.
Salem.
Mutumin da ya kasance first love dinta.
Wanda zuciyarta ta riƙe tun tana da shekaru goma sha biyar har zuwa yanzu da take da shekaru ashirin.
Tsawon waÉ—annan shekarun, ba ta ganin kowa sai shi.
Shi kaÉ—ai ne yake sa ta farin ciki.
Shi kaÉ—ai ne wanda kullum take rayuwa cikin mafarkinsa.
Amma yanzu…
Ana sa ran ta miƙa duk wannan farin cikin nata.
Ga wani daban.
Wani stranger da bata sani ba.
Zara numfashinta ta ji yana neman ɗaukewa yayin da ta juya daga gaban window ɗin. Zuciyarta na bugawa da ƙarfi a cikin ƙirjinta kamar tana neman hanyar fita. Lips ɗinta suka fara rawa, kafin ta hana taji hawaye sun fara zuba a hankali kan kumatunta ba tare da ta iya hana su ba.
Tunani kaÉ—ai ya isa ya sa cikinta ya murÉ—e da wani irin raÉ—aÉ—i.
Ta yaya za ta rayu da mutumin da ba ta sani ba?
Ba wai kawai a matsayin wani mutum da yake can nesa ba.
Ba a matsayin suna da aka haÉ—a da nata ba.
Sai dai a matsayin miji.
Mutumin da zai kasance kusa da ita fiye da kowa.
Mutumin da zai yi magana da ita.
Mutumin da za su zauna ƙarƙashin rufi ɗaya.
Mutumin da zai taɓata ta hanyar da Salem bai taɓa yi ba.
Mutumin da za ta tashi tare da shi kowace safiya.
Fuskarta ta ɗauki ja nan take. Jajaye suka mamaye kumatunta daga tunanin hakan kaɗai yasa ta ƙara matse hannayenta a jikinta, kamar hakan zai iya kare ta daga tunanin da ke turnukowa a zuciyarta.
Knocking mai karfi a ƙofa ya shigo mai sauri da katse tunani. Mai nuna babu wata mafita.
Zara ta firgita.
“Zara.â€
Muryar mahaifinta ta biyo bayan knocking É—in. Murya mai nauyi da cike da iko. Muryar da ba ta barin sarari ga gardama ko Æ™in yarda. “Iyalan Ali Ahmed sun aiko da maganar aurenki. Gobe za su zo.â€
A wannan lokacin, Zara ta ji kamar ta manta yadda ake numfashi.
Ƙafafunta suka yi nauyi.
Yatsunta suka matse gefen rigarta da ƙarfi yayin da kalamansa suka sauka a kanta kamar wani babban dutse.
Gobe.
Gobe É—in nan?
Da sauri haka?
Wani irin ihu mai cike da ciwo ya taso daga ƙasan zuciyarta yana neman fitowa.
Tana son yin kuka.
Tana son ta roƙe shi ya janye maganar.
Tana son ta gaya masa ba za ta iya ba.
Ba za ta iya auren mutumin da ba ta sani ba.
Ba za ta iya barin Salem ba.
Amma kalmomin sun makale a maƙogwaronta.
Kamar kullum.
Sun kasa fita.
Zara tun tana ƙarama aka raineta a wata irin hanya ta daban.
Biyayya.
Ladabi.
Haƙuri.
Shiru.
WaÉ—annan su ne abubuwan da aka dasa a zuciyarta tun tana yarinya.
Abubuwan da mahaifinta yake tsammani daga gare ta.
Abubuwan da mahaifiyarta ta rayu da su tsawon shekaru.
Saboda haka Zara ta yi abin da ta saba yi a ko da yaushe.
Ba ta ce komai ba.
Ta yi shiru.
⸻
Agogon da ke manne a bango yana nuna ƙarfe 8:12 pm na dare.
Ruwan sama ya tsaya tun tuni, amma har yanzu Zara tana tsaye a gaban window É—inta ba tare da motsi ba.
Kusan awa guda kenan da mahaifinta ya bar É—akinta.
Alamun É—igon ruwan sama har yanzu suna manne a kan glass window É—in, amma guguwar da aka yi a waje ta wuce.
Aƙalla a wajen yanzu cikin gari komai dawo cikin nutsuwarsa. Komai ya yi shiru kamar babu abin da ya faru.
Amma a cikin zuciyar Zara... yanzu ma guguwarta ta fara ƙarfi.
A hankali ta durƙusa ƙasa. Yatsunta na rawa yayin da ta buɗe drawer ɗin gefen mirror ta ciro diary ɗinta. Ƙaramin notebook ne mai ƙaramin padlock, mai pink cover da aka yi decorating da ƙananan zane-zane masu kyau. Irin waɗanda tun tana karama take so kuma take anfani dashi wajen rubuta duk wasu abubuwa nata wanda har yanzu ta girma amma kuma bata daina anfani dashi ba.
A hankali ta buɗe diary ɗin. Bironta ya tsaya a saman shafin na ɗan lokaci yayin da take ƙoƙarin daidaita numfashinta. Daga ƙarshe sai ta fara rubutu.
Dear Diary,
A kullum ina tunanin abu mafi wahala game da girma shi ne zaɓar makomata. Ban taɓa tunanin cewa wata rana za a ƙwace min wannan damar daga gare ni ba. Yau... mahaifina ya zaɓa min makomata. Kuma ya zabi ya aurar dani ga wanda bansan shi ba.
Kalaman suka dusashe a idanunta kafin ta iya ci gaba. Maƙogwaronta ya matse da zafi sauran tunaninta suka ƙi fitowa. Kamar suma sun kasa ɗaukar gaskiyar abin da ke faruwa.
Na É—an lokaci ta ci gaba da kallon rubutun. Sai kuma ta rufe diary É—in da sauri. Ba za ta iya ci gaba da rubutun ba banda daren yau.
A hankali ta miƙe tsaye. Ta taka zuwa gadonta sannan ta faɗa kansa ta naɗe jikinta cikin kanta kamar tana ƙoƙarin ɓoyewa daga duniyar gaba ɗaya. Hawayen suka fara zuba a hankali. Sai kuma gaba ɗaya suka jika pillow ɗinta yayin da ta danne fuskarta a ciki tana ƙoƙarin hana sautin kukanta fitowa. Hannunta ya miƙa zuwa wayarta.
Salem.
Sunansa kaɗai ya isa ya sa zuciyarta yin wani irin ciwo. Ta matse wayar a hannunta da ƙarfi kamar ita ce kaɗai abin da ya rage mata kamar jin muryarsa zai sa duk wannan ya zama ba gaskiya ba. Ba tare da ta yi tunani ba yatsunta suka danna lambarsa daga ƙwaƙwalwa.
Wayar ta fara kira.
Ringing...
Ringing...
Sai kuma—Call Failed.
Kalaman suka bayyana a screen ɗin wayar masu sanyi. Masu kashe duk wani ƙaramin hope da ya rage mata.
Zara taci gaba da kallonsu. Yayin da zuciyarta ke ƙara nutsewa cikin wani irin yanayi na rashin mafita.
Bata da zaɓi. Gobe... Za ta shiga cikin family din wanda ba ta san su ba.
Za ta shiga cikin rayuwar wani da ba ta san shi ba.
Kuma za ta auri mutumin da bata taɓa gani ba.
Mutumin da watakila shima bai son auren. Kamar yadda itama ba ta son auren.
A hankali ta lumshe idanunta. Wani sabon hawaye ya zubo daga gefen idonta.
Ƙaddara ta riga ta yanke hukuncinta.
Mai tsauri.
Mara tausayi.
An riga an kulla yarjejeniyar da tun kafin ma ta san dashi.
Authors Note.

Wannan labarin daga cikin kaina ne kuma mallakina ne, @ZaynabNBooks. Dan Allah ban yarda wani yayi copying, reposting, ko translating wani part daga cikinsa ba tare da permission dina ba.
Kuma duk hoton da za ku gani a kai ba mallakina bane. I only edit them. This is just a work of fiction, and all characters, events, places, and the storyline sun zo ne daga imagination dina. Don haka duk wani abu makamancin haka da ya yi kama da real life na wani mutum ko wani event, is just coincidence.
âš ï¸ Warning
Wannan book É—in ya shafi:
• Age-gap romance (15 years)
• An arranged marriage
• A cold, emotionally distant male lead
• An innocent, obedient female lead
Expect:
• Slow-burn romance
• Emotional conflict
• Forced proximity
• Character growth
And also akwai mature themes da abubuwan manya a cikinsa. Idan ba irin book É—in da kuke so bane, please feel free ku canza zuwa wani book É—in.
Kuma idan akwai wanda ya taɓa experiencing wani abu similar da situations da ke cikin wannan labari, please take care of yourself while reading and prioritize your wellbeing.
Happy Reading!