← Book details Aci Yau Ci Gobe Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 16

Sashe 9

Aci Yau Ci Gobe Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da sauri Aliyu yaƙaraso idonsa a rufe shida Tukur suma suka shiga ɗukan ƙofar amma yaƙi buɗewa saima ƙarar Fateema dasukeji

Tana wayoo Allah nah Abba kayimin rai karka kasheni Dan Allah kayi haƙuri bazan ƙaraba natuba ka yafemin amma gaba ɗaya zuciya ta rufe Tanimu bayaji baya gani sai dukanta yake kamar yana faɗa da sa'arsa

Wani wawan duka Aliyu ya kaiwa ƙofar da guiwar hannunsa aekuwa nan take ƙofa ta ɓalle, Lantana tayi tsalle ta fada ɗakin tare dasa Bintalo a bayanta tana

Malam mikake shirin yi ne sokake kayi kisan kai muna kallon ka,kowane laifi tayi maka wannan dukan ya Isa haka, Lantana ki ɓacemun dagani idan ba haka ba harke zan iya haɗawa, Ni takeso ta ɓatawa suna nitakeso ta zubarwa da mutunci a idon duniya harta isa yaushe yaushe ne aka haifeta

Yayi kukan kura ya cafko Lantana ya wurgata gefe saida kanta ya daki gefen gado Lantana ya wurgar amma harda Bintalo saida ta faɗi gasa yasa ƙafa ya shuiri Bintalo a ciki

Tasaki ihuuuuu wayooooo nashiga uku Abba cikina zan mutun,Aliyu baisan lokacin da ya shigo ɗakinba yana ɗagota

Malam Tukur yaja hannun Tanimu yana fitar dashi daga ɗakin

A hankali Lantana taja jiki taje gunda Bintalo ke kwance tana girgiza ta a hankali tace Dan Allah ka taimaka mana Aliyu suman zaune yayi ganin Fateema ta zuma gashi tana dafe da mararta ta dunƙule gurin ɗaya

Wani ƙarfi yaji ya zo masa ya dauketa cakk yayi waje da ita, motarsa ya buɗe yasata gidan baya,ya mayar da motar ya rufe yaja motar a tsiyace yana gudu kamar zai tashi sama

City hospital ya kaita kuma anan take aeki sai aka yimata dinki a forehead dinta sai hannun daya kare kuma hannun ɗama sosai Tanimu yaji mata ciwo a jiki

Aliyu yayi shiru yana tunanin Wannan duk laifin sane daya gayawa Abba dayayi shiru da hakan bazata faru, wata zuciyar kuma tace masa ae aekin Alkhairi ne yayi ya ceto rayuwar ta daga faɗawa halaka

Drip aka samata shiyasa yafito daga wajen ɗakin ya zauna yana jiran ta farfado daga sumanda tayi, yacire wayarsa ya kira Raihana

Saida ta gaishe dashi kafin ya tambaye ta Usman na gida tace masa A'a yace Sadeeq fah tace Ehh yana nan

To kice nace ya kawoki City hospital kuma ki dauko set ɗaya cikin kayanki da always (pat) idan kinada idan kuma bakida ita kice nace yatsaya kisiya, Okay to Hamma

Cike da tanani Raihana ta tashi ta shirya tana fadin Hamma Aliyu garin taimakon mutane sai yaje ya dauki aljana baisani yanzu haka nasan wata yaga zata haihu ya taimaka mata, Dan karamin tsaki taja mtwww

Kafin tafita zuwa ɗakinsu Sadeeq koda taje yana zaune shima zaman jiranta yake saboda already Hamma Aliyu ya kirasa ya gaya masa

Suna tafiya suna fira yana tambayar ta tasan waye ba lafiya tace a'a, shiyasani ne yace mata shima baisani bah harsuka ƙarasa asibitin

Yana sauketa ya jiuya ya koma gida, saida taje office dinsa taga baya nan kafin ta kirasa yana ɗagawa yayi mata misalin inda zata samesa still suna waya

Har ɗakinda Fateema take taje ta same tana cika ta ganta kwance sai numfashi take saukewa a hankali a hankali, Raihana taji gabanta ya faɗi dummm subhanallah ta faɗa tana ƙarasawa gunta

Aliyu na zaune daga gefe da sauri tace Hamma accident tayi ne kansa ya girgiza mata to miya faru da ita haka waya karya mata hannu

Hmmmm Raihana Abbanta ne ya daketa😳😳 Abba kuma metayi masa Hamma laifi tayi masane, kinfi kowa sanin metayi Raihana ya faɗa cikin tsawa ya tashi yabar ɗakin yana huci

Cike da magana da alhini Raihana take kallon Aliyu tana girgiza kanta dama idan yana cikin fushi baifiya son yawan magana bah 10:00PM daidai Fateema ta farka tana Wayooo Allah na Abba kayimun rai karka kasheni

Da sauri Raihana ta ƙaraso gunta tana rike mata hannu kafin ta fara magana a hankali tana sannu Fateema bazaki mutuba tana magana tana girgiza mata kai

Saida ta haɗiye wasu yawu kafin ta fara Magana Raihana miyasa kika gayawa Hamma maganar da nagaya miki kinga ya gayawa Abba shiyasa Abba yayimin wannan dukan

Abba baya sona kinga kinga duk jikina ciwo yake mun, Abba da bakinsa yace saiya kasheni Abba bayasona

Shhhhhh kiyi shiru Abba yanason ki kuma bazai taɓa ɗena sonki bah,ke yarsace kuma ki godewa Allah kinadashi a rayuwa wasu nacan basuda uwa basuda uba

Kinga nenan ke saidai kawai kice Alhamdulillah tunda mahaifiyarki ce kawai ta rasu kinada mahaifi🙏🏼 rumgume ta Fateema tayi tana sakin wani kuka mai ciwo

Duk wadannan abubuwan dake faru a gaban idon Aliyu kai ya girgiza yana buɗe ƙofar yana shigowa yace Raihana tashi Sadeeq zai mayar dake gida

Kai tashiga girgirza masa tana cewa Hamma ni anan zan kwana, Dan Allah kabarni anan Dan.....bata ƙarasa ba ya daka mata wata tsawa haɗe da cewa karki bari na ƙara maimaita maki cewa ki tashi😠😡 Raihana aka yiwa tsawar amma har Fateema saida ta tsorata

Jiki na rawa ta tashi tafita tana share hawayen ta

A hankali ya ƙaraso gun Fateema fuska a hade yana cewa akwai abunda keyi miki ciwo ne kai ta girgiza masa,cup ya janyo ya haɗa mata tea yace tasha, ganin babu alamun wasa a fuskarsa yasa ta karɓi cup din tafara sha

Saida ta shanye duka ta mika masa Cup ɗin,ya ƙara tambayar ta babu abunda keyi mata ciwo tace masa Ehhh

Hannuta ya kalla wanda tun ɗazu yake a kan mararta kuma ya tabbata tana jin ciwo a gun kawai kunyarsa takeji shiyasa bazata faɗaba

Ɗagowa yayi ya ƙara kwallon ƙwayar idonta yace kin tabbata babu abunda keyi maki ciwo,cikin ƙaguwa dakuma gajiya da tambayarta dayake tace babu komi kamar zatayi kuka

Unexpected taji yakai hannunsa akan mararta daidai saman hannunta ya ɗora nasa a kai, hade dacewa me hannunki keyi anan idan bakya jin ciwo, bakomi ta fada tana janye hannunta a gun

Okay ya faɗa ya danna hannunsa da ƙarfi wani zillo tayi hade dakai hannunta saman nasa tace Innalillahi wa'ina ilaihiraji'un tana cije lips dinta na ƙasa

Kince babu abunda keyi maki ciwo, karya kenan kike yimin kai ta girgiza masa tana ƙoƙarin ture hannunsa akan mararta saboda bazata iya jurewa ba

Hmmm bakomi zanyi maki ba kuma karma kiyi kalar wannan tunanin akaina, yana magana yana tayar da ita zaune

Hannunsa ya gogi Breast dinta garin tayar da ita zaune aekuwa tace wayoo Allah Hamma zafi yana sane yayi haka Saboda yanaso yayi Noticing wani abu akan period pain dinta..........

*Maman Ekram ce*✍🏼

*ACIYAU🪷ACIGOBE*

21 & 22
Wata harara ya ɓalla mata miye noƙe kanta tayi ƙasa yayi ƙwafa, a hankali yace tashi ki gyara jikinki taji gabanta ya fadi dumm tayi kamar bataji miyace ba .

Bakiji menace bane a Hankali tace naji oyaa tashi a hankali ta sauka akan gadon tana tafiya a hankali hartakai bakin ƙofar toilet shiya miƙa mata kayan da Raihana ta kawo mata ta gyara jikinta sosai

Tana toilet yakira mahaifinsa, Assalamualaikum Abba ina kwana yakake ya gida daga can ɓangaren naji wata murya mai dadin ji yana amsawa

Lafiya qalau Alhamdulillah Aliyu yakake ya ƙananan ka fatan kowa yana lafiya, Alhamdulillah Abba ya jikin Umma? taji sauki sosai sai godiya yanzuma bacci take dana bata kun gaisa

To Abba dama inason Magana daku to zakin fama inajinka Allah yasa lafiya, Alhamdulillah Abba kawai dai nasamu wacce nakeso shiyasa na kiraku inaso aje ayi magana gidansu

🤩What a good news wowww😍am so happy to hear it from you, gaskiya ya kamata nadawo aje neman auren nan dani amma hakan bazai yiyuba sai gobe za'a yiwa ummanku aeki kaga at list zamuyi 1month kafin mudawo Nigeria Okay Abba amma nasan ma zakasan mahaifinta

Yasan ni Sosai harma yace ya mallaka min ita, subhanahu Aliyu kakuwa san me kaka faɗa koka fara hauka ne ya Mallaka mata ita kamar ya

Abba ba abunda kake tunani bane,ina nufin yace zai auramin ita Okay yanzu naji magana, Abba yanzu haka tana asibitinmu bata lafiya,to mekuma ya sameta

Nan Aliyu ya ƙwace komi ya gayawa mahaifinsa bai ɓoye masa komiba kuma bai rage masa komiba daga cikin labarinta, kuma ya gaya masa ƙawar Raihana ce mahaifiyarta ta rasu

Allah Sarki Aliyu Allah ya jikanta da Rahama tana kusa dakai kabani nayi mata sannu da jiki Aa tashiga bayi amma idan tafito zan gaya mata kana gaisheta dajiki

Haka suka ci gaba da labartawa shida mahaifinsa sosai suka daɗe suna fira

Koda Fateema tafito a bayi taji yana waya sai kawai ta koma ta kwanta bacci mai nauyi ya ƙara awon gaba da ta

Yana kaga wayar ya kalleta bacci take hankali kwance sai numfashi take saukewa a hankali a hankali murmushi ya sakar mata ya tashi ya fita a ɗakin

~~~~~~~08143322386~~~~~~~~

Zee ce ke jijjiuya key a gaban Saudat dake tsaye a gaban motarta kingani me kika a gani just answer me,

Hmmmm Zee key nagani kuma nasan na mota ne kuma already nasan kinada mota kokin canza mota ne

Samma Saudat ban canza mota ba wannan da kike gani key din gidane gidan ma a GRA ba a wannan mattatar unguwa ba, kice na fitarmiki daga gida na fita kamar yanda kika umarceni kuma nayi alƙawarin bazan ƙara komawa gidankiba nima yanzu nayi gidan kaina kamar yanda kike taƙama da kinada gidan miji nikuwa yanzu zanyi bugun gaba dakuma takama cewa inada dana samu ta hanyar Dandi👌🏼

Allah sarki Zee Ni wallahi kinyi miss_understanding dina kawai kinsan inason yarinyar nan ne jinake kamar na kashe kaina idan ban sameta ba

Shiyasa naji bazan iya sauraren abunda kike gayamun bah,amma kiyi hakuri kinji dear tana maganar tana shafa jikinta

Buge mata hannu Zee tayi tana cewa Dan Allah ni zakeyi karki sani wanka,ke duk yanda mutun yayi fushi dake sai kinsan yanda kikayi kika basa haƙuri

Da haka kike yiwa mijinki da tune ya dawo da hankalinsa a kanki👌🏼amma kinsauna sai biyar mata kike yan uwanki

Hmmmm bata yi magana ba sai ƙara tura hannunta take cikin rigar Zee tana taɓa Breast dinta dasuke tsaye churrr kamar nonon taguwa

Kiss ta manna mata tana sunsunar dokin wuyan ta
Chapter 9 · 0% Book details