← Book details Yoruba Tribe Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 6

Sashe 1

Yoruba Tribe Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Root Entry
WordDocument
0Table
Data
*YORUBA TRIBE*
(
ABILAR YARBAWA)

Romantic love and sexy story
New house novel. Daga Al
alamin abokiyar farin cikinku
Dr Yasmeen Ahmad
(Autar alheri
Sabon labari me
auke da mabanbantan abubuwa. Kamar dai yadda aka saba. Kumafta kawai.
Book 1
Page 1 & 2
"Sosai take rusar kuka agan dattijuwar kakar tasu, murya cike da rauni dagaji kasan mamallakiyarta tasha kuka ta gode Allah tace "inno, wlh nagajine da halin Yaa Sultan. Bansan ya yakeso nayiba banaso naje nafa
awa hallaka Shiyasa naza
i na sanar muku kawai idan ma wata matsalar ce kawai Araba Auren domin wlh ni nagaji, yau da kusan shekara uku da aurenmu inno inkuma sabida baya sonane yakemin Hakan nidai na ha
ura da Auren, ya
arsa zancen tana sake rushewa da sabon kuka..."innalillahi wa'inna ilaihi raji'un yau ina ganin iKon Allah to wai yanzu ina shi Sultan
in yakene? "Yanacan ai nika
ai nazo. Ido inna tawaro cikin mamaki tace "yanzu tun daga wancan
asar kikazo nan ke ka
ai kuburah? Bakida hankali ne? Koda yake ai ba laifinki bane laifin shi Sultan
inne daya bari har kikazonan ke ka
ai. "Nifa besan nazoba inno. "Eye besan kinzoba? Yanzu tunjiya jiya dakike
asar nan besan kinzoba kuma shine nemekiba? "To ai banida anfanine agunshi Shiyasa mizesa yanemeni. "Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un gaskiya kuwa da matsala, Kinga share hawayenki bari iyayen naki suzo zansan abinyi in sha Allah kinji tashi jeki kici abinci. "Mi
ewa kuburah tayi tabareda tacewa Hajiya inno komai ba tabar parlor tare da nufar kitchen....itako Hajiya inno yaranka uban tagumi tana tunanin abinyi.
Da dare misalin
arfe 8:30pm parlor Hajiya inno yaha
u da ahalinta wato Hajiya Umar, wanda suke kira baban sama, se Alhaji sani, abbey. Sekuma Alhaji Usman wanda suke kira Dady. Kallonsu Hajiya inno tayi cikin bada umurni tace "inaso kukira sultan yazo Nigeria gobe goben ina bu
atar ganinsa, kuma umurnine domin nasan idan duniyar nan yakeson zagawa agobe ze iya zagata tumda yanada jiragen kanshi sabida Hakan karma yakawomin wani zance. "In sha Allah Hajiya zarikashi yanzu, cewar Dady domin duk yafisu sanyi hali.
Cikin fa
a inno taci gaba da cewa, "inbanda yarena mana wayo tayaya za'abaka mata kuma
anwarka aure kusan uku amma kamar da ita hoto, munata ganin laifin yarinya akan ta
i haihuwa ashe ko
aukar hanyar da cikin zezauna ba'ayiba, wlh zezo yasamenine dani yake zancen.
Cikin fishi Alhaji Umar yace "kiyi ha
uri Hajiya tabbas zamu koyawa wannan yaron hankali zesan yayi wasada tunaninmu, badai muzemaida abokanan wasanshiba? Muzemaida mutanen banza nufinshi tun da aka yi Auren bayaso to zenuna mana iyakar mu, tabbas Sena nuna mishi muba'anin wasanshi bane.."a'a yaya Umar dan Allah abi komai ahankali karmiyi gaggawa please. Cewar alhaji Usman. "Wani irin gaggawa Usman? Yanzu inda yarinyarnan batazo ta fa
aba tajefa kanta a hallaka waye sanadi? Kuma ana ganin laifinta abanza awofi, ni wlh Bansan rashin mutuncin sultan yakai hakanba seyanzu. "Dasauri Alhaji Usman yace "dan yaya Umar kanutsu abi abinnan ahankali, shin da duk muke wannan zancen munsan uzurinahine? Muka sani ko bashida lpy ne? Domin ni wlh ina kokwanto tayaya za'ace namiji me lafiya a wannan zamanin akai masa mata kuma azuba mata ido harna tsawon shekaru uku, duk sabida bayason aurenta. Ai wlh ko bayasonta seya jemata sedai wula
anci yabiyo baya amma ni sam bana tinanin lafiyarshi qalau yake wannan abin? Kana kuma bayan wannan matsalar ai baya mata wani abun ko? Ya
arsa zancen idonshi akan Hajiya inno. "Eh to maganarka fa abun dubawace Usman, tabbas batace yana mata wani abinba se dai
yala wani lokacin zata kwana tana masa magana yayi banza da ita wannan ko ai shima salon cin lutuncine. "No Hajiya indai
yala ce ba'asakata cikin zancen sultan domin dukkanmu nan munsan waye shi, musan miskilancin shi, wanda kan iya kwana uku bakinshi be ha
u Dana kowaba to ina zancen
yala agunshi tazama laifi? Andaiyi wani zancen daban. Dan Allah kowa yayi ha
uri abin komai ahannu in sha Allah zan kirashi idan Allah yakaimu gobe, in yazo se muji koma minene. Ajiyar zuciya suka sauke dukkansu kafin inno tace "shikenan Allah yakaimu gobe darai da lpy. Ameen Ameen y Allah.
Ondo state
Osom
Ahankali take tafiya tamkar wata tar wa
a, yarinyace
arama domin bazata wuce shekaru 16 ba aduniya, sanye take cikin shigar
arbawa, yar
arama riga ta ashobe, domin ko cibiyarta rigar bata kaiba iya
ima
iman Boos
inta kawai tarufe, domin kam Allah yahore su tamkar zasuyi magana, domin kuwa ashe karunta baza ka
auka tanada baiwar halittar
irji Hakan ba. Daga
asa kuwa wani salke ne ta
aura tahanyar
aure gefen cinyarta dashi seya kasance iya
uwawunta ne arufe amma duka santala santalan cinyoyinta duka awaje suke tamkar zasuyi magana, abinda tsabar cika keyi musu, ga uban hips da mazaunai tamkar an
ora matasu, Masha Allah. Fuska kuwa bance komaiba domin kyakkyawa ce sosai ba
arya sedai black beauty ce me she
i da
aukar hankali, suka kuwa ba'a magana domin ga dukkan alamu gargasa ce ita, saka makon sumarda Taiwanta lib lib ajikinta tako ina. Duk inda ta taka
afarta jikinta juyawa yake yi takar da gayya take ka
ashi.
Tafiya tayi me
an nisa kafin takai inda takeson zuwa. Wurin wani me p.o.s tanufa, tana isa wurin ya washe baki cikeda farin ciki yace "eyee kaga
anmatan oduwawoooo. Yaja Sunan yana wani lashe baki tamkar maye.
agowa tayi da dara daran idanuwanta masu shegen haske da she
i ta watsa mai wata muguwar harara, kafin ta murgu
a baki tace "ola, kiramin dadana. Tafa
a cikin wani irin sexy sound me masifar ratsa zuciya. Lumshe ido ola yayi yana wani irin matse
afafunshi, domin wlh idan beyi da gaskeba Seya ji
a jikinshi kafin wannan yarinyar tabar wurin, sabida Allah yayi mata wata irin baiwa wadda bako wacce mace bace keda irinta.
auko wayarshi yayi yasaka nomber dadanta domin yanada ita dama. Bugu biyu aka
aga cikin sauri yami
a mata wayar. "Hello dada. Tafa
a cikin sassanyar muryarta..daga
aya bangaren wanda takirada dada yace "hello *MEBO* kece? "Eh dada nice. "Wow welcome welcome mebon dada, ya gidan? Yasu eyabo? "Suna lpy dada Sedai eyameri ce ba lafiya cinwonta yayi girma sosai shine eyabo tace nazo nasanar maka, kuma maganinta ya
are. "Ohh eyameri jikin dai again? Oh oh shikenan zanturo ku
i idan aka bayani a wannan watan se asakata mota akaita asibitin cikin gari kinjiko mebo. "To dada bye. "Bye mebo. Daga Hakan sukayi sallama. Kallon ola tayi taga yadda yazubawa
irjinta ido yana wani karkarwar jiki tamkar me farfa
iya. Tsaki taja domin ita sam bataga abin kallo ajikintaba, Hakan yasa ta ajiyemai wayarshi tare da wata da
u nanniyar nera hamsin dake hannunta, kana ta juya tayi tafiyarta. Ola kuwa betashi dawowa dedeba Seda yagama kawowa domin maganar datakeyi shi gabaki
aya tarikitashi abinda tsabar Feeling
inta ke Mishi. Bayan yagama wanke wandonshi da sperm tas tukunnah hankalinshi yadawo jikinshi, koda yazabura yaduba, seyaga wayam mebo tuni tayi gaba abinta. Dafe kanshi yayi yana ri
e setin zuciyarshi, kafin yace "mebo Zaki kasheni wata rana indai ba nisanta kaina dakeba to doline na koda rungumekine naji sanyi araina, ya
arasa zancen yana tattara kayanshi yarufe shagon domin yaje yagyara jikinshi daya lalace.
Nigeria
Misalin
arfe 4:30pm da mugun gudun motocin suka wuce akan
wallar tamkar zasu tada gari, motace kusan 14 kowacce
auke da no me Sunan *SULTAN* acikin daga no 1 har 14....cikin jin da
i wani matashin saurayi kyakkyawa yace "wow wlh Yaa Sultan yashigo gari, bari nayi sauri nakoma gidan domin kasan Yaa isham yanzu zeje wurinshi, inso nabashi kodan nasha kallo. Da mamaki sauran samarin suka kalleshi kafin
aya daga cikinsu yace "dama kasan sultan ne? "Eh mana abokin yayana ne? Dasauri wani daga cikinsu yace "kai sultan fa ake nufi mamallakin company sararrafa kifi da duka nau'in abincin da ake sarrafawa da kwankwani, konace ma mamallakin companony domin Bansan Adadin company's
inshi ba a fa
in duniya. "Shifa nake nufi wlh abokin Yaa Ahmad ne duk yazo Nigeria to suna tare da Yaa Ahmad dedai idan yakoma ne zaka Yaa Ahmad shi ka
ai..."iKon Allah aiko indai Hakan zamuso muganshi muma domin ance guy akwai aji da izza gakuma miskilanci na gaban kwatance baya
aukar reni kuma bayason wargi acikin aiminshi, sedai kuma anje yanada kirki sosai. "Tabbas wannan hakane duk abinda kafa
a domin ni shaidane. "Kuma ance kyakkyawan mutum ne ko? "Sosaima kuwa kyau kam kama Dena zancen domin duk yadda zan kwatantama bazaka ta
a ganewaba sema kaganshi.
"Wow kace babban
warone kenan ga kyau ka ku
i kuma aji tab irin wannan ai shi mata keso, irinsufa baby's namusu layi sesun za
a sun darje...dariya wannan matashin yasaki kana yace "kash sedai shi Yaa sultan ba ruwan shi da mata hasalima haushi suke bashi inji Yaa Ahmad...ido duk suka zaro zasiyi magana kenan wayar wannan matashin ta
auki ruri. Cikin sauri ya
aga yana fa
ar "hello Yaa Ahmad. "Na'am mikake agunda naganta? "Bakomai yaya kawai munzo shan yogurt ne nidasu mustee, kuma wlh yanzu kumaga motocin Yaa sultan yaya shine yashigo Nigeria ko? "Ohh kaikam akwai gulma to ai Nina ma
auko shi ananganka oya maza ka koma gida, yafa
a yana yanke wayar tareda juyawa gunda sultan
in yake zaune....!
Autar alheri
*YORUBA TRIBE*
Chapter 1 · 0% Book details