[7/10/2025, 8:38 PM] Dr zarah: *🤔WAYE MIJINA???🤔* TAKON FARKO🥰 BY AUTAR ALHERI ✍️ Love and hot story 💋💓💋 Page 13 & 14 "Sukaga yazube ƙasa sumamme. Ihu suka saka atare sukayo kanshi suna Kiran sunanshu cikin tashin hankali da firgici. Shi kuwa khamal cikin gidan yanufa da gudu yana Kiran dady, sedai kafin yaƙarasa yaci karo dashi domin shi ma ihunsu ne yafito dashi. Hannu dady yaja yaja yana faɗar "mu shiga ukku dady hafees ma bayada lafiya gayacan yafaɗi wlh. Wani irin faɗuwa gaban dady da mom dake bayan shi yayi, suna addu'a aransu ta neman sauƙi agun ma haliccinmu, aransu nata maimaita Sunan hafees indai ba shi ma irin matsalar Hakeem ɗin ce dashiba. Suna zuwa ahaji Ali yaga halinda ɗan nasa ke ciki, cikin sauri yace su ɗauke shi zuwa hospital domin wannan kam ba aikin gida bane. Hakan suka saka shi mota se kuka suke yi, fahad yatada sukabar gidan, mom kuwa tarakasu da addu'a tana sharar ƙwallah. Suna zuwa hospital aka shiga dashi emagency room, dady ma kasa shiga yayi se abokanan aikinshine suka duƙufa kan Hakeem ɗin. Hafees se kuka yakeyi hakama su khamal da ƙyar dady ya rarrashesu dudda cewar Shima kukan yakeyi amma na zuci. Kusan awa ukku da shiga dashi emagency room amma ba doctor ɗin daya fito, dady seyaje shiga kuma yafasa. Ana cikin hakanne Kiran Alhaji Salman ya shigo wayar dady wato Abba, yana ɗagawa kuwa ya sanyawa yayan nashi kuka domin dai anan kam ba wanda zeyiwa tun da duka ƴaƴane. "Subahanallah Aliyu Mike faruwa ne hakan? Yatambaya cikin tashin hankali. Da sauri babu dake zaune yaɗago yana kallan Alhaji Salman. (Idan baku mantaba kunsan Alhaji jafar ne ƴaƴanshi ke kiransa da babu, kakansu hafees kenan) domin dukkansu suna zaune ne turakar babu ɗin, Alhaji Salman Alhaji faruk, da mahaifiyarsu wato mama bintu. Dukkansu ido suka zubawa Alhaji Salman suna jiran suji miyake faruwa. Shi kuwa hankalinshi nakan ƙanen nashi da yake yi masa bayanin abinda ya faru da Hakeem ɗin, kana yace babban tashin hankalinshi anan shine alluran da ake masa sun ƙare a wannan watan kuma babu wata mafitar ayanzu. "Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un kawai Alhaji Salman ke maimaitawa kafin yace "ka kwantar da hankalinka Aliyu in sha acikin makonan zan ɗaurawa Hakeem aure kuma dakaina zan kawo mishi matar har saudia. Wata irin ajiyar zuciya dady ya sauke yana jin son ƴan uwanshi har cikin ranshi, sosai Alhaji Salman ya kwantarwa da dady hankali kafin sukayi sallama. "Ciyon Hakeem ne yatashi ko yaya Salman? Alhaji faruk yatambaya cikin Alhini. "Kai kawai Alhaji Salman yaɗaga mishi domin gabaki ɗaya tausayin yaron yagama kamashi kuma ga alƙawarin da yayi na ɗaurawa Hakeem ɗin aure batare da yasan waze aura masanba. Shiko babu yana kallonsu amma bece komaiba, domin shi yaso ayiwa Hakeem ɗin aure tun yanada shekara 20 aduniya amma iyayen nashi sukaƙi tun da yace bayaso suka biyewa shirmenshi acewar babu ɗin. Mama bintu kuwa nisawa tayi kana tace "to yanzu wacece zaka aura masa ɗin? Ta tambayi Alhaji Salman. Shiru yayi na wani dan lokaci kafin yadubeta yace "wlh Nima tinanin danakeyi kenan mama domin dai duka yaran gidannan da suka isa aure kowa danata mijin mansurah ce kawai bamu tsayarwa ba ita kuwa Ina duban fitinar hajje da saudatu. "Ai namayiwa mansurah miji domin yaseer yace ita yake so to inaga dashi kawai zamu haɗa su awuce wurin gaskiya domin har munyi magana da baba Buhari, cewar Alhaji faruk. "To shakenan inaga kawai bara munemin dangin mahaifin takwarata idan za su amince kawai se anema mishi ita domin inaso tadawo hannunmu amma sunƙi amincewa kuma wlh banason zamanta cikin ƙabilu. "Tofa wannan rigimammiyar jikar taki kuwa zata amince mama? Cewar Alhaji faruk. "Humm aibama amincewarta ba shi Hakeem ɗin ze iya zama da ita ne? Kunsan yaranfa ba anan suka taso ba akwai banbancin al'ada da halayya itakuwa mesunanki kam akwai ƙiriniya. Alhaji Salman yafaɗa Shima yana jinjina abin. Murmushi mama bintu tayi kafin tace "sabida wannan dalilinne yasa nakeso a aura mishi ita ɗin domin kuwa sanadin aure ne kawai zesa subamu ita kunga ita zata nutsu, shi kuwa Hakeem yasamu mata, ancefi tsuntsu biyu kenan da dutse ɗaya, taƙarasa zancen tana murmushi. Suma duka murmushin sukayi kafin sukaci gaba da firarsu, anan mama bintu tashe da musu gobe dasassafe zataje unguwar gurum domin tayi magana da dan gin mahaifin yarinyar.. Saudia kuwa tun da dady yagama wayada yayanshi se hankalinshi ya kwanta, hakan yadawo ya zauna suna jiran tsammani, kusan minti 5 dagama wayarsu kana ɗaya daga cikin abokanan aikinshi yafito yana faɗar "Dr Aliyu Bismillah mana muje office. Da sauri dady yabi bayan shi hakama su khamal suka miƙe zasu bisu, cikin sauri dady yadakatar dasu domin bayaso afaɗi abinda hankalinsu baze ɗauka ba su birkice masa, badan sunsoba hakan suka zauna suna jiran dawowarshi. Bayan sunje office ɗin Dr Ziyad ya kalli dady cikin alamun tuhuma yace "Dr Aliyu miyasa kukabar yaron nan hakan haryakawo wannan matakin baku nema masa mafitaba? Shifa ƙaramin yarone kuma akowanne lokaci akace za'abar yara da ra'ayinsu to baza'asamu yadda akesoba, tobara kaji zance na gaskiya wlh muddin kuka bari wannan matsalar taƙara tasar masa ahakan komai ze iya faruwa domin ciwon yafi ƙarfinshi abu tun yarinta Dr Aliyu sekace ba Dr ba. Yaƙarasa zancen nashi cikin mamakin rashin ɗaukarwa abin mataki da Dr Aliyu beyiba. Nisawa dady yayi cikin tausayin yaron nashi yace "yanzu Dr Ziyad awanne hali yake ciki? "Da sauƙi domin mun samu numfashinsa yadawo daƙyar amma yanzu bacci yakeyi kuma badan wannan abin yasakeshiba domin babu allura ko magani dazeyimai aiki ayanzu. "Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un, shakenan Dr ngd sosai in sha Allah kuma acikin satinnan za'akawo ƙarshen matsalar Allah ya bashi lpy. Ameen Ameen Dr Ziyad ya amsa kana dady ya bar office ɗin zuciyarshi tab alhinin wannan lamari. Yana fitowa yaran suka taso suna tambayar shi lpyr ɗan uwansu? Amma gudun yagaya musu asamu wata damuwar secewa yayi "yana samun sauƙi yanzu hakan yafarka amma bacci yakeyi suzo suje suganshi....aiko sunyi farin ciki sosai lokacinda suka ganshi kwance yana bacci amma yarame sosai a cikin ƴan awanni. Zama sukayi duka suka zagaye shi suna masa addu'a. Kusan awa huɗu suna zaune tukunnah yafarka, aiko zo kuga farin ciki agun waƴannan ahalin kai base angayamaba kasan suna matuƙar kaunar junansu. Hafees kam kusan biyunin nashi yazo rungumeshi kawai yana hawaye domin Allah yasani baya ƙaunar abinda ze raba tsakaninsu. Sunjima ahakan har dady yadawo yasamesu nan. Jos Cikin ɓarar ta data sabayiwa uncle adebo tazo ta zauna kusanshi tana faɗar "my uncle kaga anjima zamuyi bath Day ɗin s.ta kabani kuɗinda zanyi sabin kaya nawa duka yayi tsufa kuma wanda bintu ke kawo mana yayi babba ba wanda ƙawayena ke saka irinshi. "To yar autan uncle tashi muje kasuwa musiyo kinji. Cewar uncle adebo yana muƙewa tsaye, cikin farin ciki itama tamiƙe tana tsalle. Iyabo ce matar uncle adebo tafito tana faɗar "a'a ina kuma zakujene mebo? Cikin nishaɗi mebo tajuyo yana faɗar"kasuwa zamuje maah mikieso musiyo miki? "Tofa banason komai yar uncle adawo lpy. Ita kuwa mebo jin iyabo tace batason komai yasa takwasa aguje tabi bayan uncle adebo domin tuni yafice daga gidan. Kasuwa sukaje yasiya mata wasu arnayen kaya nakecen reni abikin ƙabilu domin wannan kayan suda tairara duk ɗaya Wasune kawai keda ɗan mutinci, kuma itace ta maƙale akan su takeso, shi kuwa yabiyewa haukar ƙuruciyarta yasiya mata domin sam bayason abinda ze taɓa mishi yar lelenshi, kusan kala takwas yasiya mata hadda takalma da jaka kana suka dawo gida ranta fal murna. Origo batasan sirrin kayanda uncle adebo yasiyawa mebo ba har lokacin zuwanta biki yayi ta shirya warta tsab cikin wata arniyar riga mekama da roba bashara shara takeba kam amma roba ce sosai domin daƙyar ma tashiga jikinta rigar Marron ce tayi mata kyau sosai yadda ba'atinin tafito da asalin halittar jikinta domin mebo ko atamfa tasaka sedai ka ɗauke idonka sabida wannan ɗima ɗiman boom boom ɗin sesun bayyana balle kuma yanzu data fidda dukiyar Fulani domin kam tabbas maƙerin budurci ya fara aikinshi ba ƙarya. To ayanzu kam data saka wannan rigar kai kace ɗuwawunta zebewa ƙasa zasuyi sabida tsabar yadda suke kaɗawa tamkar mazari, hakan tafito tamkar wata tauraruwa tanufi wurin bikin. Sedai me tun da tafito ƙofar gidansu tafara haɗa accident 😂🫣 domin kuwa wani me motane yasawo kai unguwar ga wasu samari agefe suna fyanti, gabaki ɗaya hankalinsu ya koma kanta dukkansu baki sake suke kallonta tamkar basu taɓa ganin wata halittar mace ba aduniya, sunacan duniyar shauƙi basuyi auneba sukaji.....! WAYE MIJINA 🥰 TAKON FARKO 🥰 Paid book ne akan 1k kacal👌 Duk me buƙatar wannan book ɗin ze iya tura kuɗin shi a wannan account ɗin 👉 7037092176 opay sha'awanatu kasim. Kana kitura shedar biyanki a wannan nomber 👉 09112799371 or 07037092176 on Whatsapp 🙏 Autar alheri ✍️ [7/11/2025, 10:08 AM] Dr zarah: *🤔WAYE MIJINA???🤔* TAKON FARKO 🥰 BY AUTAR ALHERI ✍️ Love and hot story 💋💓💋 Page 15 & 16 "Sukaji me motar yadaki bencin da masu fyantin ke kai duka suka rikito akan motar atake fyantin tarufe gaban motar wanda hakan yasa motar tayi cikin wani gebe dage kefen yanha, su kuwa masu fyantin tawatsar dasu can gefen. (Humm lallai kallon mata yayi armashi👌) Itakam mebo tafiyarta takeyi hankali kwance tafiya me cike da birgewa da ɗaukar hankalin duk wanda ya kalleta daga mace ko har naji sedai yanayin kallon ne kowa da yadda zeyi maza na sha'awa mata kuwa sedai birgewa🤩 ahakan harta ƙarasa wurin fatin, wayyoo Allah zukoga yadda ake ihu da sowa na shigowarta tsakanin samari da ƴanmata tamkar zasu cinye ta ɗanya, domin kuwa ba ƙarya mebo mace ce ta nunawa sa'a gatadai ƙaramar yarinya tun da yanzu take cikin 15 batama cikasuba amma idan ka kalli yanayin ha littar jikinta zaka ɗauka yar 27 yeah ce abinda cika da ɗaukar hankali keyi. Itaba ƙiba ba amma tafi wata me ƙibar abin birgewa👌 ihu akeyi sosai ana mata watsin nera tun bata fara rawarba, kafin asaka mata wani shegen kiɗa na yarbawa wanda ko Bakaso kaji seka taka, aiko ta ɓitsare tashigayin rawa abin kwanin sha'awa dama gata gwanar iya rawa, wani irin juyi takeyi da mazaunanta tana wujijjigasu tamkar zasu faɗo kasa sabi yadda suke juyawa cikin salo da gwaninta. Habawa idan bakayi bani wurin ihu akeyi ana mata liƙi gabaki ɗaya ƴanmatan dake wurin sunkoma yan kallo hakama mazan se zuba mata kuɗi suke yi suna matsar cinya domin ba ƙarya duk namijin dake wurin seda ya kwaɗaitu da yarinyar domin kobayi wannan rawarba seta ɗauki hankalin me kallonta balle tayi. Acan gida kuwa agigice ola ya shigo yana tambayar origo ina mebo tayi domin yanzu nan wani abokinshi yaje wurin arkinshi yana sanar mishi abinda ya faru data fito, kuma shine yace gaski suhanata wannan shigar domin koda su ba musulmai bane wannan shigar zataja aci zarafin yarinyar balle kuma suna musulmai, wannan abin shine yadugunzuma zuciyat ola yadawo gidan babu shiri. Sedai itako origo tace masa itakam batasan ina mebo tajeba, domin masan fitartaba. Tashin hankali kenan zuciyar ola tamkar zata fashe hakan ya koma fita domin yanemota sedai yana fita yaga wasu samari sunci gayu suna faɗar wlh basaso fara bikinnan badasuba domin kuwa sonsan yau za'a huta da baby's dayawa awurin. Habawa ai tuni idon ola suka fara rufewa dudda bayada tabbacin mebo nacan amma jin kalaman wannan samarin ya kwaɗaita masa zuwa wurin domin yasan mebo mayyar rawa ce inkuwa ina ciki to ba'abarinta koda kuwa ba'a gayya cewa ta ba domin kawai taje tayi rawa, aikin hanzari yabi bayansu yana addu'ar Allah yasa yaganta dawuri. Ƙerau S.tet. Cikin shiri mama bintu tafito itada jalila ɗaya jikarta tawurin Alhaji Salman domin itace ke mata rakiya idan zata fita. Mota suka shiga deriver yana sukabar S.tet ɗin suka nufi unguwar gurum. Acan gun bikin kowa ola nashiga yahango anyi taro wuri ɗaya anata ihu da fito shedar abin yayi musu daɗi kenan. Cikin hanzari yake kutsawa cikin mutane har ya kai inda yake son zuwa, wani irin waro ido yayi ganin yadda ƙanwar tashi taɓitsare tana rawar eghbo setakai ƙasa tataso sama sekace ba ƙugunta ne take juyawaba, cikin wani irin mugun fishi ya ɗauketa da wani irin mari seda tayi baya tamkar zata faɗi, dasauri wasu samarin sukaje tare ta, aiko cikin hanzari yafigi hannunta yayi waje da ita. Dudda saurayin daya sha gabanshi yana faɗar "haba oga Ina zaka Kaita bayan kaga abinda..aibeƙarasa faɗar abinda yake son faɗa ba yayi gum da bakinshi ganin mugun kallonda ola kejifansa dashi, hakan yasa yabasu hanya dole badan yasoba suka fice. Mebo kuwa tashaƙa iya shaƙa domin ko bata tambaya tasan yayan nata ne kawai keda zarrar dukanta hakan kuma har acikin ƙawayenta.. Janta ola keyi sosai cikin fishi har suka isa gida, ai suna shiga tun a soro yafara ball da ita yana jibgarta tako ina cikin ƙunar rai da ɗacin zuciya, domin duk ya kalli shigar ta jiyakeyi tamkar yakasheta...origo na cikin ɗaki tafara jiyo ihun mebo da yadda yayan nata ke kirɓata tamkar ze rabata da duniya, ai babu shiri tafito ta karɓeta ahannunshi daƙyar se haki yake. "Ola kanada hankali kakeyiwa wannan jinjirar wannan dukan? Idan ka rauna tatafa mizakace? Origo tafaɗa tana kallo ola cikin jin haushin wannan dukan. "Wlh garama na raunatata origo datajaza mana bala'i a unguwar nan dubafa kiga shigar dake jikinta kuma acikin gardawa maza tabaje tanada rawa sekace ita kaɗai ce mace a duniya wlh Allah da nasan yadda zanyi wannan shegun ɗuwawun dakike taƙama dasu subar jikinki senayi sedai kidawo jinya. Yaƙarasa zancen tare da koma kaimata harbi. Cikin sauri origo ta koceta tana faɗar "wlh kudaiyi jinya tare indai mebo ce kai kanka kasan bashi kaci kuma ramuwar dazatayi setafi dukan da kayi mata, shiyasa adebo yace kadena shiga shirginta domin katsira da lafiyarka amma bakayi tun da hakan kakeso ai sekayitayi. Tana gama faɗar hakan taja mebo suka shiga ɗaki...suna shiga itama tarufeta da faɗa sosai ganin kalar shigar jikinta, seda tayi mata faɗa sosai kana tadawo yi mata nasiha, hakama tadawo rarrashinta amma fir mebo taƙi kulata kukan kawai takeyi, gajiya origo tayi tabarta domin tasan idan zasu kwana anan ba zata huceba seta rama hakan yasa tashareta kawai tana tausaya wa ola domin tasan gamuwarsu ba daɗi zata mishi ba. Tofa yau kam hakan mebo tawuni babu salla babu salati balle wani cin abinci domin batamaga inuwar ola ba balle tarama hakan yasa har yanzu zuciyar taƙu sauka. Shi kuwa yana sane ya gudu domin baya Fatar yasake shiga tarkonta wannan dukanma da yayi mata tamazace kawai yayi dan karta lale musu. Ana hakan bayan anyi sallar la'asar motarsu mama bintu ta iso ƙofar gidansu mebo inda taci karo da uncle adebo yazo gidan zeshiga kenan motar na tsayawa. Fitowa mama bintu tayi suka gaisa cikin mutunci da girmama juna dudda ahaife ta haife shi domin mama bintu da origo suna zuwa sa'anan juna tun da girma duka yakamasu yanzu. Nidai mamakin ganin mama bintu a wannan unguwar yahanani motsi har bansan lokacinda suka shiga cikin gidan ba. Origo na zaune akan sallaya tagama salla tana lazimi suka shigo. Cikin farin ciki ta tarbi mama bintu kana tayi mata shin fiɗi suka zauna aka sake sabuwar gaisuwa. Cikin jin daɗin ganin mama bintu origo tace "bintu yau kece agidanmu gaskiya naji daɗin zuwanki kuwa, yagida yasu Alhaji dayara duka fatan suna lpy? "Lpy qalau alhmdulillah origo yarama duk suna lpy. Masha Allah Ina yan saudia kunada labarinsu kuwa? "Wlh suna lpy qalau in sha Allah.. "to Masha Allah ƴanmata kina lpy ? "Inawu cewar jalilah domin tunɗazu tagaidata sedai batajiba shiyasa tasake wata jin tsohuwar nagaifata dakanta. "Lpy qalau ƴarnan wannan autarki ce bintu? "Aa auta kuma origo wannan kam jikace yar autanace domin yayanshi ce, ai yar wurin Salman ce. To Masha Allah yara kan sun girma tubarkallah. "Wai nikam Ina FATEEMAH ne? Cewar mama bintu.."Humm wani mebo, tana ciki yau rigima take ji dashi ai shiyasa baki ganta ba datuni tafito dataji kinzo domin tanajinmu kawai halinne akai yau. Murmushi mama bintu tayi kana tace takwara rigima. Dama wani abinne yakawoni gunki origo bara muyi maganar kafin takwara tafito. "To inajinki bintu Allah yasa lpy...."Lpy qalau se alkhairi. Cewar mama bintu. Itako origo tayi murmushi. Kallon jalilah mama bintu tayi kana tace jalilah jeki gun fateemah ki lallaɓata kinji. "Okay kawai tace tamiƙe tashiga ɗakin. Uncle adebo ma muƙewa yayi yana faɗar bara naɗan baku wuri kafin kugama nasa anemo ola yazo kugaisa. "Aa yizamanka ai zancen nakane adebo kaida kake matsayin mahaifin fateemah. "To toshikenan mama badamuwa yafaɗa lokacinda yake ƙoƙarin komawa zaune.....seda mama bintu tayi addu'a sosai aranta bayan wadda tayi tayi agida taneman samun amincewarsu, kafin tanisa tashiga gaya musu abinda ke tafe da ita nason nemawa jikanta auren mebo, amma taɓoye rashin lafiyarshi, seda takai ƙarshe kana tace "abinda yasa nakeso na aurawa Hakeem fateemah kuwa shine, Aliyu nason amaida karatun fateemah Saudiya domin yaɗata da yarshi haseenah sucigaba da karatu tare, domin kunsan a wannan lokacin idan ba waje mutum yayi karatuba balle bane yasamu ingantaccen aiki acikin ƙasarnan, niko inso yaran su tsaya daƙafarsu kodan sutemaki maraicinsu domin idan mune yau bamu ne gobe ba, kuma Kinga mu shekaru sunja balle iya sarrafa rayuwarsu ba, hakan yasa najewa iya salmu da zancen, shine tace idan har haka ne gara a aurawa ɗaya daga cikin yayan Aliyu ita hakan zefi tun da gidan akwai yara maza kuma Kinga ita ba muharra marsu bace, gara ya kasance akwai aure. To nikuwa senaga gara a bawa babban shiyasa nazo muku da wannan zancen ina Fatar ba wata damuwa? Shiru kowa yayi awurin daga origo har uncle adebo suna jinjina girman wannan abin domin mebo rayi ƙarama sosai da yin aure duka fa 15 yeah take dashi. Nisawa uncle adebo yayi ya buɗe baki zeyi magana kenan yaji origo na faɗar......! WAYE MIJINA??? TAKON FARKO 🥰 PAID BOOK NE akan nera 1k kacal 👌 zaki iya tura kuɗinki ta wannan account ɗin 👉 7037092176 opay sha'awanatu kasim, kana kitura shedar biyanki a wannan nomber 👉 09112799371 or 07037092176 on Whatsapp 🙏 Autar alheri ✍️ [7/17/2025, 7:00 PM] Dr zarah: *🤔WAYE MIJINA🤔* TAKON FARKO 🥰 BY AUTAR ALHERI ✍️ Love and hot story 💋💓💋 Page 17 & 18 "Wai akan wannan zancen kika wahalarda kanki bintu? Aida yarama kika turo tawadatar domin kuwa ba wanda zehanaki iKon da jikokinki, sabida Hakan ba wata damuwa duk lokacinda kuka shirya munajiranku. Wani irin kaya taccen murmushi mama bintu tasaki tana hamdala ga uban giji da yasa su origo suka amince.....shikuwa uncle adebo cikeda tsoro yake sauraren su domin shi kam Allah yasani bazeso mebo tayi aureba ayanzu aurenma da ƙabilar mahaifiyarta amma ba yadda zeyi tunda tashi mahaifiyar ta amince.. Cikin jin daɗi mama bintu tace "Masha Allah amma kuwa naji daɗin wannan al'amarin, sedai agaskiya bamaso a ɗauki lokaci sabida ayanzune suke ɗaukar yara amakarantar sabida Hakan mukeso ayi komai acikin satinnan, shi yasa nake neman alfarmar zan tafida fateemah domin agyarata tare da sauran ƴan uwanta da za'ayiwa aure acan......."To shikenan bintu baba damuwa amma ayi mana afuwa zuwa nan da kwana biyu se akaita can wurinku ɗin domin akwai abubuwan al'adarmu da akeyiwa yarinya idan zatayi aure, amma in sha Allah zuwa jini uncle ɗinsu zekawota daga nan seyaji lokacinda zakuyi ɗaurin auren. "To hakanma duk ɗaya maman adebo Allah yakaimu lokacin lpy... Ameen Ameen y Allah suka amsa kafin su ɗan taɓa fira kaɗan kana mama bintu tayi musu sallama takira jalilah suka tafi domin tayi tayi mebo tafito sugaisa amma taƙi zuciyar har yanzu bata saukaba. Shin wai ya mama bintu take dasu mebo ne.?? Asalinsu mama bintu fulanin jeji ne domin kuwa mama salmu bafillatanar jeji ce acan Gali ya aurota, mahaifinsu mama bintu kenan. To ita salmu tana da ƙanwa domin su biyu iyayensu suka haifa da salmu ɗin da ƙanwarka memuna, bayan salmu ta auri Gali da shekaru kusan 10 kana memuna rayi aure domin salmu ta girme memuna sosai, shi yasa tarigata yin auren danisa, memuna tayi aure acikin unguwar acikin Niger, inda tajima bata samu haihuwaba, kusan shekaru 9 kafin tayi haihuwar fari, inda tasamu yarta mace. To a wannan lokacin yayarta salmu ma tanada tata yar harta zama budurwa mama bintu kenan. Ita memuna Allah ya albarkaceta da zuri'a sosai domin kusan yaranta 6 itako salmu bintu ce kawai ƴarta. To acikin Hakan yar memuna Zainaba tana yawan zuwa Nigeria gun yayar mahaifiyarta salmu, wanda sanadin Hakan tayi aure anan, harta haihu kuma cikin iyawar Allah wurin haihuwar ta rasu bayan tasamu yarta mace wadda taci Sunan salmu wato ummo Salmah. Bayan rasuwar zainaba se mama bintu takarɓi ummo Salmah daga hannu babanta tahaɗata da yaranta tana renonsu domin alokin ita tana goyon faruk ne auranta... wannan dalilinne yasa ummo Salmah ta girma ahannun mama bintu, wadda take yiwa kallon mahaifiyarta salmu kuma kakarta, hakama lokaci zuwa lokaci tana zuwa Niger gun kakarta memuna. Ana cikin Hakan ummo Salmah ta girma har suka fara soyayya da Aliyu yaron mama bintu na biyu kuma abban su twins ayanzu. Lokacinsa Alhaji. Jafar yakaisu Aliyu kd karatu ummo Salmah ta takura sosai, Hakan ta haƙura har inda Allah yasa suka gama karatun lpy..seda ummo Salmah na murnar Aliyu yagama karatu ya dawo sekawai taji ance zeje Saudia karatu shida yaron abokin abbansu. Ai ranar ummo Salmah ta shiga tashin hankali sedai babu wanda ya fahimci Hakan. Bayan tafiyar Aliyu saudia abubuwa dayawa sun faru ciki hadda neman lalata ummo Salmah da yayanshi Salman yayi niyyar yi saka makom baƙar al'adar family su, kuma bada son ranshi yake Hakan ba sedan wannan mugun cinyon da yake fama dashi tamkar yadda Hakeem keyi ayanzu. To sanadin hakanne yada Alhaji jafar yayiwa Salman aure. Bayan Hakan da yan wasu shekaru kaɗan itama ummo Salmah ta fito da nata mijin ɗan ƙabilar eghbo wanda ta haɗu da shine a unguwar gargar dayake canne gidan babanta. Kuma cikin iKon Allah iyayenta da nashi duka basuyi jayyar aurenba dudda kasan cewarsu ba ƙabila ɗaya ba, ita Fulani jinin buzaye domin memuna ce kawai Fulani kakarta amma mijin memuna buzune, shigo gaya eghbo🤔 tofa ahakan akayi wannan auren batare da sanin Aliyu ba domin mama bintu tasanda soyayyar dasukeyi itada Aliyu amma tayi shirune ganin kuma tana son wannan mijin data samu...Shima Aliyu koda yaji labarin tayi aure ne wani damuba domin Shima yasamu wadda yakeso acan ɗin.....Hakan rayuwa taci gaba da tafiya kusan shekaru 12 ummo Salmah bata bata ƙara haihuwaba tun da tayi haihuwa fari inda tasamu ɗanta namiji wanda yaci Sunan yayanta kuma masoyinta Aliyu, amma dangin mahaifin shi suna kiranshi da Ola. Hakan akayi duk wannan shekarun har ola yashigo shekara ta 13 tukunnah ciki ya ɓulla agun ummo Salmah, wannan cikin rayayiwa mutane dayawa bazata domin sheda yayi wata 6 kana aka sanda akwai shi domin har sun fidda ran zasu ƙara haihuwa, bayan cikin ummo Salmah ya isa haihuwa ne ta haifo ƴarta mace metsananin Kamada kakarta memuna domin kuwa da wannan jarijiyar da memuna kakar uwarta tamkar antsaga kara. Habawa zo kuga murna gun waƴannan family guda biyu domin tsakanin ƙerau s.tet da family su origo ba'asan wayafi wani murma ba, aranar suna yarinya taci Sunan mama bintu wato fateemah bintu, inda suke kiranta da MEBO...bayan haihuwar mebo ummo Salmah bata ƙara haihuwaba har mebo tayi shekaru 6 aduniya, ananne wata rana zasuyi wata tafiya zuwa elabo acikin garin ondo state. Domin can asalin garinsu mahaifin mebo. Seda suka shirya zasuje, suka biyo suyiwa origo sallama wato mahaifiyar babansa mebo kenan, domin sune kawai ƴaƴanta da Yusuf wanda suke kira osam mahaifinsu mebo, se ƙanenshi Usman, shiko suna kiranshi adebo. To da suka shigo ne mebo taje tamaƙale bayan origo sukayi sukayi tazo sutafi taƙi domin shi ola dama badashi zasujeba, Hakan dole suka haƙura sukabar mebo badan sunsoba sedan yaƙi yadda tabisu gatada shegiyar rigimar tsiya...to wannan tafiyar da sukayi itace tazama ganawarsu ta ƙarshe agidan domin tafiyace wadda ba'adawo ahanyarsu tadawowa sukayi haɗari duk suka rasu. Wannan mutuwar ta girgiza duka waƴannan family. Bayan anyi sadakar Bakwai ne mama bintu ta buƙaci da abata yayan ummo Salmah ta riƙe amma fir origo taƙi amincewa, acewarta sune madadin ɗanta data rasa sabida bazata rabu dasuba. Akan dole mama bintu tabar mata su amma kullun tana kan hanyar zuwa ganinsu kuma itace ɗauke da nauyin karatunsu da komai ba rayuwarsu. Tofa kinji alaƙar mama bintu dasu mebo. Mu koma cikin labari mu. Bayan tafiyar mama bintu uncle adebo yadubi mahaifiyar tashi tare da buɗe baki zeyi magana cikin sauri ta dakatar dashi ta hanyar ɗaga mishi hannu kafin Tace "karkace komai Usman narigada nagama yanke hukunci dudda cewar fateemah yarkace amma a wannan karon kayi haƙuri domin inada hujjar yin hakan da fateemah talalace mana gara musan mun aurar da ita, auren ma a inda mukasan cewar tabbas zata samu gata da ingantacciyar rayuwa sabida Hakan wannan zancen nagama shi, kawai idan zaka tafi katafi da ita kagayawa maman osom ƙarami abinda kefaruwa kuma kace nace afara abinda ya dace Banda kwana buyi za'a Kaita inda bintu. Tana gama faɗar Hakan tamiƙe tafice daga cikin barandar....shiru uncle adebo yayi yana tinani tabbas zancen origo gaskiya ne amma sam shi bega abinda zesa ayiwa mebo aure ba ayanzu. Yajima yana karatun wasiƙar jaki kafin yamiƙe yashiga cikin ɗakin ya fito da mebo data cika tayi simtim sabida zuciya domin takasa haƙura da abinda yayanta ola yayi mata shiyasa ma duk zancen da akeyi batajiba.. Ƙerau s.set Kwance take akan gadon dake make bedroom ɗin tana juyi, cikin wata yar iskar rigar bacci wadda ta bayyanar da duk halittar jikinta...kofar bathroom aka buɗe ya fito ɗaure da towel a ƙugunshi. Ai mansurah najin abu buɗe ƙofar tamiƙe zumbur tanufi yayan nata Tana zuwa ta kwance towel ɗin jikinshi cikin zaƙuwa tariƙo 🍌tana sakin kuka tare da faɗawa jikinshi. "Oh sorry my little sis minene? Yatambaya yana ƙara rikota jikinshi sosai. Batace mishi komaiba illa hannushi data ɗora akasanta dake mata taiyaya yabuɗe kafafunta duka daga tsayen. "Washh sweet ƙanwata naci ne? Yafaɗa yana tura yaysarshi ciki yafars fingering ɗinta...aiko taƙanƙameshi tana ƙara sakar masa kukan domin batada burin daya wuce tajishi cikin jikinta. Ganin Hakan yasa mubeen ɗaukart se akan bed kana yashigayi mata abinda takeso wanda ya koyar da ita. Subahanallah Allah yakaremu da zuri armu baki ɗaya, kuma ya shirya duk wani me hali irin wannan.. mama bintu kuwa koda takoma ta shedawa ƴaƴan nata yadda sukayi da origo, bakaramin farin ciki sukeyiba, atake Alhaji Salman yasaka auren nanda sati ɗaya kuma duka za'a haɗe da yaran gida duk ayi tare.. Mebo Tunda uncle adebo yakaita gidan shi maman osom ke mata shiri na musamman irinna al'adarsu, wasu irin itatuwane take bata tana sha dudda bataso kuma tana zaunarda ita cikin wasu, daga gefe ɗaya kuwa tazage takanta tana koyar da ita wasu abubuwan dudda ita mebo batasan ma'anarsuba domin har yanzu taƙi sakin ranta kasan cewar bataga yayanta ola ba balle tarama abinda yayi mata wanda zesa zuciyarta ta sauko. Hakan dai aketa wannan gyaran kuma gyara ne na musamman, kusan kwana biyu anayi kuma akwana na biyu ne wata gwagwansu mebo tadiro garin, matar ƙarshe ce wurin gyaran amare da horar dasu domin duk abinda akeso mace ta iya agidan miji seta koya matashi, kuma tana bawa mace tsimi na musamman wanda kesakawa takoma ster a gidan mijinta. Lokacinda tazo ana shirin tafiya da mebo gun mama bintu. Aiko tace ba wannan zancen domin setayiwa yarta yadda take yiwa kowacce amarya a danginsu, tayiwa bare balle nata...to lokacinda origo taji zancen iya meri, wato gwaggonsu mebo, setace bazata karya alkawariba na tafiyar mebo yau sedai suje tare acan tayi mata duk abinda zatayi mata kafin aɗaura auren suwuce saudia...hakako akayi aka tasa mebo gaba zuwa ƙerau s.tet itada iya meri. Mama bintu tayi farin cikin ganin matuƙa, Hakan ta ware musu part ɗaya agefenta domin itama tanemo wadda zatayi musu gyaran jiki, yanzu kuma ga iya meri tazo yiwa ƴarta, Hakan mama bintu tasa aka taso duka sauran amaren agaba suka dawo Pert ɗinta, daga mansurah har jalilah Hafsat da baby, sekuma siddiƙa da Babila, mebo itace ta bakwai ɗinsu kuma duka itace ƙarama... dukkansu zaune suke a babban parlor gefenda mama bintu tabasu, mansurah se Harare Harare takeyi tana kan tsaki itada baby. Siddiƙa da ƙanwarta kuwa suna gefe, Hafsat kuwa na danna wayarta yayinda mebo tafito yanzu daga cikin bedroom ɗin datake tunɗazu daka makon taso ƙeyarta da iya meri tayi, cikin ƙuƙunai tazo kusan mansurah zata zaune cikin sauri mansurah ta....! WAYE MIJINA 🤔 TAKON FARKO 🥰 Humm wannan kabcen fa magaba wannan kawai bugun nomber ne my fans. Wannan book na kuɗi ne Akan nera 1k kacal 👌 zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 7037092176 opay sha'awanatu kasim, kana kutura shedar biyanku a wannan nomber 👉 07037092176 or 09112799371 on Whatsapp 🙏 Autar alheri ✍️ [7/20/2025, 8:26 PM] Dr zarah: *🤔WAYE MIJINA🤔* TAKON FARKO 🥰 BY AUTAR ALHERI ✍️ Love and hot story 💋💓💋 Page 19 & 20 "Tace ke ni'sarkice dazakiwani zo kizauna kusadani? Domin Allah yasani ita bataso zuwaba abbanta ne yakorota gaya kawai anraba da yayanta batasan dalili ba...cikin tsiwa da rashin m. Mebo ta kalleta kafin ta murguɗa baki kana tace "sa'arki kuma? Rufamin asiri domin dakinyi auren wuri sedai nazo sa'ar autarki. Taƙarasa tana kuma zama awurin...waro ido mansurah tayi tare da kaima mebo duka tana faɗar "ke dan ubanki na zakiyiwa rashin kunya, aiko zanyi maganin rashin kunyarki. Ido su siddiƙa suka waro cikin mamakin mansurah domin wannan abin sam be isa yazama wata lalurarba....kafin su yi wani tunanin sukaji ihun mansurah ya ɗauke a parlor, sakamakon ɗaukarta da mebo tayi taraɗaya akan glass tebble dake tsakiyar parlor kana tabita ta danne tana jibba, sosai take dukan mansurah cikin baƙar zuciya domin dama can aƙule takeda abinda yayanta ola yayi mata har yau bata huceba yanzu kuma mansurah zata kawo mata renin hankali aigara taci uwar shegiya zataji ɗan daɗi aranta...sosai mansurah ke ihu dudda itama tana dukan mebo amma ƙarfi ba ɗaya, gaya dai ta girme mebo nesa ba kusa ba amma baza'a haɗa renon kabila dana ƴaƴan hutuba. Da sauri duk ƴanmata sukayi kansu suna neman suraba, amma ina abin yafi ƙarfinsu domin mebo takoma kamar wata me iskokai. Daƙyar iya meri tasamu ta ɗauke mebo takoma bedroom da ita...itako mansurah sister's ɗinta suka tadata ransu fall murnar yadda mebo tayi mata koba komai zasu samu salama da iskancin datake musu...mama bintu ce tashigo tayiwa mansurah faɗa sosai akan abinda tayi domin Hafsat takira tasanar mata...itako mebo sosai iya meri tayi rarrashinta, kuma abinda yabawa iya meri mamaki yadda mebo tayi saurin saukowa dudda baƙar zuciya tasanta dashi, (Humm abinda iya meri basaniba shine mebo na zuciya idan aka mata bata ramaba, amma yanzu dukan datayiwa mansurah ya cire mata hadda haushin Yaa ola ɗinta) Hakan duka fito fuskar mebo fyas kamar ba itace ɗazu kecin raiba. Cikin farin cikin datake ciki tagaidardasu siddiƙa abinda yayi bala'in bawa jalilah mama kenan domin tun ranar da sukaje gidansu mebo bata mata magana ba se yanzu. Humm to ahakan dai aka fara gyaran amaren babu inda suke zuwa ko part ɗin mama bintu kuwa. Sosai me gyaran da mama bintu ta ɗauko ke nata idan tagana iya meri tafara musu lecture amma har yanzu ita bata fara bada nata gyaran ba. Dukkansu zaune suke tsakiyar parlor inda mama meri tafara basu bayani kamar Hakan. "Ƴanmata lecture mu na yau shine tsagen kwamciya, mungama babin abinci da kuma gyaran jiki, da gyaran gida, yau zamuyi magana ne akan yadda yadace kikula da mijinki. Da farko dai tsafta wanda narigada nasan nayi magana akai, sekuma oyoyo, yarana kunsan cewar yiwa mai gida oyoyo a duk lokacinda ya dawo daga kasuwa ko gurin aiki abin na matuƙar tasiri aranshi, kusani duk mijinki yafita koda ƙofar gida ne idan ya dawo kizo da gudu kiyi rungumi abinki kana kibashi kiss kowanne gefe a fuskar shi daga ƙarshe kisauke bakinki akan lips ɗinshi kibashi zazzafan kiss cikin salo kamar dai Hakan. Tafaɗa tana nuna musu yadda zasuyi kissing ɗin da wata ƙatuwar babyn roba dake hannunta, kiss take nuna musu wadda acikin scc zaka zautarda duk wanda kake yiwashi, seda tayi sosai kuma ta tabbatar sun fahimta kana tace "Wannan yana kara rura tuwar soyayyar ki azuciyar mijinki. Kusani Banda kunya kar wacce taje da kunya agidan aurenta domin kuwa kunya tana bada gudun muwa wurin cutar da mazajenku, dudda cewar kunya na daga cikin imani, amma kuma tanada muhalli domin babu wata kunya tsakanin mata da mijinta. Kudaure ku ajiyeta a ɗakin iyayenku domin kusamu damar bawa mazajenku zuma yadda yadace., tafaɗa tana kallonsu. Ganin dukkansu ita suke kallo cikeda gamsuwa yasa ta janyo wata ƙatuwar jaka datazo da ita, buɗewa tayi ta zazzage akan kujera tana fidda abinda ke ciki..ido dukkansu suka waro amma Banda mebo da batasan ko minene ba, su kuwa bakomai yasakasu ware duka idonsuba face ganin penis ɗin maza naroba irin wanda yan less ke anfani dashi kala kala azube, ga manya sosai masu kauri da tsayi ga ƴan ƙananu gakuma ma daidaita. Kallonsu iya meri tayi babu alamun wasa acikin idonta kana tasaka Hanna ta ɗauki ɗaya me girma sosai, kana tace kowacce tazo taɗauki ɗaya kuma kowa ya ɗauki ƙatuwar. Ba musu kuwa suka zo suka ɗauka cikeda jin kunya. Ita kuwa ta haɗe rai ta mau dan karsu kawo mata wargi. Abakinta tasaka cikin wani iskan salo tafara lasar Abar taroba tana musu nuni da suma suyi yadda tayi, aiko ba musu suka duk sukayi cikeda kunya, yayinda mebo tafayi ita kam ko ajikinta kodan tana ƙabila ne oho, domin shine banbancin ƙabila dakuma Hausa Fulani kunya🫣 sosai iya meri ke koya musu yadda ake shucking ɗin namiji idan penis ɗinshi nada girma kuma cikin iyawa da salon zautar dashi. Aiko suka zage sunayi barinma mebo dakejin daɗin abin abakinta. Aiko iya meri baƙaramin daɗi tajiba ganin yadda yar tata tazage tanayi dudda batasan ma'anar Hakan ba kuma ita batasan da zancen wani aure da za'ayimataba. Ganin sun iya sosai yasa iya meri ajiye babbar ta ɗauki madaidaiciya, itama ta koya musu yadda zasuyi, daga ƙarshe ta ɗauki ƙarama itama ta koya musu yadda zasuyi, amanufarta ko wacce kayi dede da ita agidan aurenka kasan yadda zaka da ita. Seda ta tabbatar sun iya kana ta kwashe kayanta kafin ta shiga yi musu bayanin mahimmancin abin agun mazajensu. Kuma ba laifi suna ɗaukar darasinta sosai,. Hakan iya meri keyi dasu kullun da lecture dazata musu kana idan angama se an ɗauko wannan abin an ƙara jaddada koyarshi tukunnah amaida, ina saura kwana biyu ɗaurin aurensu, kana tafara basu haɗin nata maganin domin mace bazata iya jurar anfani dashi na tsawon lokaci batareda mijintaba, kuma maganine me matuƙar tasiri agun ma aurata kana maganine mazaunawa ajikin mace har seta haihu tukunnah ze dena aiki, idan kuwa baki haihuba to yana jikinki. Sosai iya meri kebasu tsimi da garin magani, gakuma wanda take dafa musu acikin naman rago kona kaza ko kifi, gabaki ɗaya tahanasu cin kowanne irin abinci se naman datake dafa musu kawai kana basashan normal ruwa, sedai amarkaɗa kayan fruit ko nono kindirmo da zuma sune kawai abinda take yadda susha, aiko anyi wunin farko lpy awuni na biyu kowacce tafara birkicewa baranma mansurah datasan daɗin maza. Mebo kuwa sarkin rigima kuka tariƙa yiwa gwaggon tata domin ita sam batasan abinda ke damuntaba, su kuwa sauran dauriyace kawai suke yi zamansu manya amma suma kam gab suke dagaza daurewar. Hakan kayi wannan kwana biyun adaddafe, iya meri kuwa ko ajikinta aikinta kawai takeyi yadda yadace....aranar ɗaurin aurenne aka fito dasu. Woww Masha Allah watafarakallah, haƙiƙa wannan amre sunyi kyau ba kaɗanba sunmurje sunyi kyau wanda suke farare sun ƙara haske wanda suke black sunyi fresh wanda suke chocolate kuwa fatarsu taƙara murjewa se glowing sukeyi. Sosai mama bintu tayi farin cikin ganinsu Hakan suka zauna Pert ɗinta tana kula dasu har ƙarfe 2 lokacin ɗaurin auren yayi. Acan cikin babban masallacin S.tet ɗin kuwa duk wani wanda keda alaƙa da wannan family yana nan, ancika masallacin sosai hadda su uncle adebo da yaa ola, gawasu daga cikin family su dasuga gayyato, taro kam yayi taro Abba baki yaƙi rufuwa wato alhaji Salman, da duka yan uwanshi, su Alhaji jafar ma Hakan abin yake wurin su. Anyi sallar jimu'a an idar ananne aka fara gudanarda dauren auren kamar yadda addini yatanar. Meshela ne yafara faɗar"Masha Allah, an ɗaura aure. MISBAHU HAMISU BUHARI ƘERAU DA AMARYARSA JALILAH SALMAN JAFAR ƘERAU...SE KUMA MANSURAH GHAZALI GAMBO ƘERAU DA IMAM MUSFATA SULEMAN ƘERAU....SEKUMA MUBEEN GHAZALI GAMBO ƘERAU DA AMARYARSA HAFSAT FARUK FAJAFAR ƘERAU....SEKUMA MARYAMA(Baby)JAMEEL IBRAHIM MAMZA ƘERAU......HARUN FARUK FAJAFAR ƘERAU, DA SIDDIƘA ISHAM BUHARI ƘERAU....JAFAR SALMAN JAFAR ƘERAU DA NABILAH ISHAM BUHARI ƘERAU, wannan auren Allah ya sanya albarka acikin shi yabawa ma auratan zama lpy. Shiru yayi sekuma can yace "tofa jama'a gawani an ƙara ɗaurawa na *HAKEEM ALIYU JAFAR ƘERAU DA AMARYARSA FATEEMAH YUSUF OSOM (MEBO)* dukkansu akan sadaki nera dubu ɗari biyar biyar, Allah ya tabbar da alkhairi acikin wannan auren baki ɗaya. Da Ameen duk aka amsa, kana iyayen suka fito anata gaisawa da mutane. Yayinda Alhaji Salman yasamu yaɗan fita nesa kaɗan da mutanen yakira ƙanen nashi zuciyar cikeda farin ciki. Alhaji Ali na zaune parlor shida duka samarin domin yau kwana biyu kenan da sallamo Hakeem daga asibiti, Kiran Abba yashigo wayarshi, ɗauka yayi cikeda zumuɗi yana faɗar "assalamualaikum yaya salman..daga ɗaya bangaren Abba yace "na'am Aliyu yau dai aurawa yarona aure Hakeem yakaiga mata kuma ƙanwarka yar wurin margariya ummo Salmah in sha Allah gobe zan kawo masa matarsa harnan..ido Alhaji Ali yawaro cikin tsananin farin ciki dajin daɗi domin tun bega yarinyar ba yaji yana mugun sonta kodan yaso mahaifiyarta ne oha, cikin matsanancin farin ciki "Masha Allah yaya rabbi kasawa wannan auren albarka yahaɗa hankalinsu. Ameen Ameen Abba yace yaname yanke wayar sabida mutane dasukayo kansu. Hakeem kuwa dake zaune tunda yaji zancen aure zuciyarshi ke dukan tara tara. Cikin zaƙuwa Usman da khamal sukace dady wa aka ɗaurawa aure? "Hakeem yabasu amsa cikin jin daɗi. Aiko anan suka hau tsokanarshi suna ihun murna. Anan gida kuwa tun da akace an ɗaura auren mansurah keta faman ihun kuka domin ita sam batasan aure za'a Daura mataba sabida tasaba da yayanta dake haƙarta kullun yanzu da akayi mata aure ana nufin anrabasu kenan. Mama bintu kuwa tun da taji zancen an ɗaura auren ta shiga yiwa Allah godiya tanafatar wannan haɗin dasukayi yazama alkhairi. Wucewa tayi bedroom ɗinta inda tasamu mebo ita kaɗai zaune tayi shiru kamar wadda akayiwa wani abun. Zama tayi itama kafin tariƙo hannun mebo tace "fateemah. Ahankali tace "na'am cikin sweet voice ɗinta. Nisawa mama bintu tayi rana kallon kankantar mebo dayin aure, kafin tace "a kinji an ɗaura miki aure ko? "Eh tace kanta aƙasa domin uncle adebo dayazo ɗaurin auren kafin afara seda yazo nan yasameta ananne yagaya mata tare da yi mata nasiha meratsa zuciya wadda tasaka jikinta yin sanyi.. cikeda kulawa mama bintu tace "Masha Allah ƴar albarka ina Fatar zakiyi mana biyayya kizauna da mijinki lafiya ko fateemah Kinga gobe zaku wuce Saudia idan kunje kuma Seki fara zuwa school ko? "Eh tace da sauri domin Tana mugun son zuwa Saudia tun wata marana da mama bintu tabata labarin tanada baba acan...murmushi mama bintu tayi cikin jin daɗi ganin farin ciki a fuskar mebo tace "yawwa takwarata tashi kigani ayi miki kwalliya Kinga duk anyiwa sauran yayunki. Ba musu kuwa tamiƙe mana bintu ta rakkata har inda me makeup ɗin kana tadawo. Masha Allah awurin narar dai anyi ɗan abinda ba'a rasaba dudda cewar bawani taro akayiba sune kawai iya family su amma kakusa kuga yadda suka cika wurin. Washe gari da safe su mebo suka yi shirin tafiya Saudia itada Abba. Yayinda akace da ma yamma za'akai sauran amaren gidan mazajensu, su kuwa suka nufin airport tareda rakkiyar abbu, wato Alhaji faruk dakuma harun se jafar ƙarami, suna zuwa ba'awani ɓata lokaciba jirginsu yatashi zuwa ƙasa me tsarki semuce Allah yasaukesu lpy...!!!!! End book 1 Tofa free page yaƙare Jama'a akwaifa ƙura🤔 Wai yaya za'ayi tsakanin wannan ma auratan dukansu? Hummm badaƙala fa na ƙasa domin yanzu ne asalin Sunan labarinmu ze bayyana WAYE MIJINA 🤔 shin ko mebo zata iya bambanta mijinta acikin wannan twins ɗin?? Muje dai zuwa. Ga duk me bukatar wannan book 1k ne kuɗin shi, ze iya tuntuɓata a wannan nomber 👉 07037092176 or 09112799371 on Whatsapp 🙏 Autar Alheri ✍️