9/27/16, 7:56 PM - Messages you send to this chat and calls are now secured with end-to-end encryption. Tap for more info. 9/27/16, 7:56 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃帓馃帓馃帓Uncle Abdallah馃帓馃帓馃帓 Feedy luv馃槏馃槝 1-5 Tafiya take zata tafi ckull amma hankalinta yana kan malaminsu mai masu mathematics kawai babban burinta shine data shiga ckull ta fara ganinshi sannan ta shiga aji takaoyi sa'a saiga mai bos ta shiga sai makaran tana shiga takaoyi sa'a zai fito daga admin block takoma gefe taita kallonshi har ya wuce sannan ta shiga cikin class dinsu ta wuce seat dinta ta fiddo littafin math tacigaba da maimaici tana solve dukda bawai iya math din taiba saiga kawarta khadija nan suka zauna khdja din tana koya mata har malamin English dinsu yashigo daya fita ne mai chemistry ya shigo daga nan taita Allah Allah aiyi break tafita taga uncle abdallah ana haka kao saigashi a buga break tai sauri ta maida books dinta a jaka ta fita tana fita ta ganshi zaune a staffroom ta window ta hangoshi nan kau ta zauna taci gaba da sana'ar tata ta kallonshi saidai taji kwalla tana bin fuskanta tai sauri ta goge don tasan ko da wasa uncle abdallah bazai kulataba don tasan da yasan da ita yake chat kila da yanzu yasa an babbala mata kafa a cikin mkrntar nan da duka ko kuma da dizgi... Feedy luv馃槏馃槝 9/27/16, 7:56 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃帓馃帓馃帓uncle abdallah馃帓馃帓馃帓 Feedy luv馃槏馃槝 6-10 Tana zaune tana ainkin kallonshi har aka koma break sannan tai sauri ta shiga ckull shop dinsu tai siyo biscuits da drink ta wuce class haka rayuwar wannan yarinya ta kasance kullum har batason friday tayi sbd zatayi missing din kallon prince dinta sunan da ta lakabama uncle abdallah din..... Shin wacece wannan yarinyar??? Fatyma Ahmad alpha shine cikakken sunanta yarinya ce yar kimanin 18 yrs ita kalace mai tsada ma'ana chocolate color doguwace mara kiba amma akwai boobs da hips馃檮tanada gashi har gadon bayanta akwai kyau kamar ita tayi kanta suna zaune a garin gombe babanta dan kasuwa ne yanada dukiya amma ba irin kudinnan masu yawaba sosai,mahaifiyarta hajiya zainab macece kamila amma ita yar bokoce ita yar kadunace ya auro babanta sojane tao ita tayi boko sosai gidansu su 3 kawai Allah yaba mahaifinsu ita kadai ce mace sauran duk maza yayanta Abbakar Wanda akwai shekaru 10 a tsakaninsu yanzu ya gama karatunshi a udus yanzu cikakken Architacture ne sai fatima wadda yanzu take ss3 sai kaninsu mai Sadat wanda yake jss3 wannan family suna zaune cikin rufin asiri da kwanciyan hankali ... Fatyma tana shiga class tayi sauri taji abinda tasiyo kafin malaminsu yashigo nan yashigo ya yagama yafita taita duba time saboda takosa yafita takoma gida tayi chat da prince dinta duk da ta san bawai yasan ita bace kuma yadda yasaba da ita har in bata online ya dinga kira kenan yana tambayanta lpia dukda babu maganan soyayya a tsakaninsu ita dai tanata dakon sonshi dukda tasan baisan tanayi ba.... Wanene Uncle Abdallah???? Abdallah A Abdallah shine cikakken sunanshi shima dan gombe ne gidansu sunada kudi sosai don sunfi gidansu fatyma dukda suma sunada su, Gidansu abdallah yan boko ne sosai mahaifinshi babban custom ne wanda govnati keji dashi,mahaifiyarshi hajiya aisha likitace, Abdallah kalane mai tsada (chocolate color) dogone yanada faffadan kirji yanada kyau sosai sannan akwai aji baya magana kila saboda yaji anacewa muryanshi nada dadine irin na cikakkun mazannan馃檨yanada dogon hanci sannan ga wasu sleeping eyes dayake dasu shiyasa 80% na students din makrantar suke bala'in son shi.... Feedy luv馃槏馃槝 9/27/16, 7:56 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃帓馃帓馃帓uncle abdallah馃帓馃帓馃帓 Feedy luv馃槏馃槝 11-15 Acikin masu sonshi kao hada kawarta khadija khadija bala'in sonshi take kamar tayi hauka har saida ta hada baki da wani malami yabata number dinshi amma data kira saida ta gommace dama bata kiraba databa fatyma labari daganan fatyma ta tabbata da yariga yafi karfinta.... DaWOWA LABARY.... 1:30 aka tashi makaranta ana tashi fatyma tanata Sauri taje gida suyi chat da prince dinta tana fita kao ta iske yaya abbakar yazo daukanta motan kawai ta hango ta gane ta gidansu ce dagudu ta idasa ta rungumeshi tana cewa cwt bruh saukan yaushe yace dazu wlh na iso tace tao sannu da zuwa yace yauwa suka shiga mata suka wuce gida... Suna isa tawuce daki tayi wanka tayi sallah sannan ta kunna wayanta ta hao online tana hawa kuwa taganshi saiga message dinshi yashigo oyoyo kanwata kin barni inata jiranki fatyma tace "yi hakuri yayana wlh yanzu na dawo ckull" sai yace ayya tao ya gajiyan makarantan anyi karatu dai ko tace eh yace tao madallah nan suka cigaba da chat dinsu.... Taya suka hadu dashi har sukayi wannan sabon haka??? 6 months back tana zaune ta bude wayanta tashiga fb kawai saitaga wani mai kalar sunanshi tana gani tace laaa ga mai kalar sunan uncle abdallah tace bari induba inga ko shine nan tamai friend request tana nan minti kadan ya amsa tace salam amma ananma saida yanuna halin nashi don saida yayi sati sannan yace wassalam馃槤馃槤馃槤 tace kana lpia yace lao daganan tace wannan mutumin yacika rainin wayau kamar uncle abdallah anamai magana yana wani jama mutane aji daga rananr bata sake mai maganaba sai bayan 4 months yace salam itama saida tayi sati sannan tace wassalam yace ya hutu tace wannan nakune yace ko tace eh yace aa kowa yasan ke yar hutuce tace aa zolayace kawai amma ai kune yan hutu tace hmmm yace wani gari kike tace gombe..... Feedy luv馃槏馃槝 9/27/16, 7:56 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃帓馃帓馃帓uncle abdallah馃帓馃帓馃帓 Feedy luv馃槏馃槝 16-20 Yace nima gombe nike yace wanne unguwa tace G.R.A yace OK wane unguwa yace wanne ckull tace wisdom intrnatinal ckull yace wane class tace wannan questions din har ina kaida bakasan ckull dinmu ba ina bayanin tanbayan class yace nidai fadamin tace ss3art yace ok yace in bazaki damuba Kidman turomin pic dinki nace babu yace don Allah, Tace to ta turamai yana gani yafara wow sister kinga yadda kikayi kyau kuwa yace kaidai zolaya kawai yace Aa Allah ba zolaya bane sai fatyma ma tace katuromin yace to data a shiru bai turoba tace bai zoba yace tao bari sai anjima tace tao,yace sister inason kizama kanwata tace tao ba matsala daga rananr fatyma da abdallah suka saba sosai dukansu batare da sunsan junaba... Feedy luv馃槏馃槝 9/27/16, 7:56 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃帓馃帓馃帓uncle abdallah馃帓馃帓馃帓 Feedy luv馃槏馃槝 36*40 Yace a ina za'ayi ta fadamai yace to zaki ganni insha Allah nan sukai ta firansu daga baya sukayi sallama ta tashi ta shirya ta tafi gidansu bilkisun daganan suka tafi saloon da kunshi, Yau za'ayi kamu dan haka tun safe su fatyma ake ta hidima da baki gashi abokan yaya abbakar a gidansu suka sauka part dinshi tao ita ke kula dasu da kai musu abinci dayake dama duk sun santa tana shiga suka fara Cwt sis saura ke kema tadaiyi murmushi kawai ta fito ta fara shiri saboda karfe 4 za'a tafi, Fatyma tayi wanka da ita da wasu yayan kannan mamansu saointa su biyu da yar wan babansu nan sukayi wanka kowacce tafara shafa dama fatyma gwanace wajen makeup nan ta tsantsara kwalliya tafiddo ankon wani fitinannen lace da sukayi anko yellow sai head dark blue wowww datasa kayan tayi wani kyau koni feedy saida na dasa馃檮kamar in dauketa in gudu nan yanmatan da suke tare sukaita yaba kyan datayi itadai sai murmushi take yaya abbakar yakirata yace sis kun shirya ga motanan naturo a daukeku tace eh munshirya yace tao kufito nan suka fito suka nufi inda za'ayi kamun, Suna isa har ango da amarya sun shiga kowa ya halarta nan suma suka samu wuri suka zauna nan kallo yadawo Kansu nan fatyma tace sisters kumatso muyi selfie nan suka cigaba da pic Bilkisu ta zunguri yaya abbakar tace kalli cwt sis anfara sana'ar pic din yayi murmushi yace yanzu zakiga tayo nan saikao gata ta taso nan aka fara haskata ita da Ango da amarya, Masha Allah kamu yayi kyau anci ansha antashi kamu lpia kowa ka kalla fuskanshi na cike da farinciki nan su fatyma sukayi gida tana shiga gida saiga kiran abdallah ta dauka yace ya kamun tace lpia lao har antashi yanzu muka koma gida yace to aturomin pic in ga kwalliyan tace to yayana nan sukayi sallama... Feedy luv馃槏馃槝 9/27/16, 7:56 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃帓馃帓馃帓uncle abdallah馃帓馃帓馃帓 Feedy luv馃槏馃槝 26*30 Tana daukan wayan yake cemata kanwata banada lpia fa nan danan jikin fatyma yafara rawa tanace wa yayana meke damunka yace wlh ciwon cikine tace ayya Allah yabaka lpia yayana yace ameen nan sukayi sallama saida ta aje wayan sannan ta fara tunanin ciwon Prince dinta saboda dama tasan abdallah yana fama da wani lalura na saurin sha'awa abdallah yanada karfin sha'awa kamar me hakanne dalilin da yasa baya kula mata saboda yana kare kanshi ne daga sharrin shaidan dan yasan muddin yafara hulda da mata tao wata rana zaije yayi aika aika, Akasarin students din ckull din sunsan wannan matsala ta abdallah shiyasa masu sonshi suke yawan hadamai tarko amma Allah yana fiddashi ciki, Abdallah yana son basketball sosai shiyasa a ckull din kullum Indai za'ayi basketball tao yana cikin masuyi tao dayake makarantar ta yayan masu hannu da shuni ne shiyasa mata da maza da teachers ake haduwa ana basketball din tao ta nan ne suke hadamai tarko da yarinya tayi tsalle zatasa ball din kawai sai ta fado a kirjinshi ko kuma da yayi tsalle shi sai su matso batare da yaganiba zai fado kansu hakan yasa kullum in aka gama ball sai yayi wankan tsarki ko yayi a ckull ya canza kaya ko yaja mota yatafi gida ita kao fatyma kullum sbd shi take zuwa playground din makarantar kawai sbd ta dunga kallonshi har intaka wata ta hada jiki dashi ta dunga jin haushi kenan turn kafin tamasan da Wanda take chat don da farko bata gane dashi takeyi ba, Sai daga baya da wata rana tana zaune a class akazo akace mata uncle ahmad na kira shikuma duk duniya bayada aboki samada Ahmad nan gabanta yashiga faduwa tana Allah yasa badai wani laifin tayiba sannan ta miki hanyan staffroom..... Feedy luv馃槏馃槝 9/27/16, 7:56 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃帓馃帓馃帓uncle abdallah馃帓馃帓馃帓 Feedy luv馃槏馃槝 31*35 Tana shiga staffroom ta iske abdallah zaune shikuma Ahmad kusa dashi gogan ko dago kai baiyiba yacigaba da aiki a laftop dindake gabanshi tanazuwa tacema Ahmad sir gani yace kece fatyma Ahmad alpha race yes sir yace ok u can go tao sannan ta tafi, Tana shiga class khadija tace kodai uncle Ahmad yana ciki ne fatyma kawai tayi murmushi batace komi ba tun daga ranar ita khadija take tunanin Ahmad son fatyma yake, Ana haka yaya abbakar akayi baikonshi da wata yarinya mai mutunci mai suna bilkisu inda akasa 2 mnths hmmm zokuga murna gun fatyma kasancewar shine biki na farko da za'ayi a gidan su fatyma baki har kunne itada iyayenta ranar da daddare take fadama abdallah ansa ranar bikin yayanta 2 months shima yayi murna sosai har yana cewa isha allahu a ranar zai nunamata kanshi tace to fatyma murna biyu ta hade mata ga murnar biki gashi zataga wanda take chat dashi har tayi mugun sabo dashi wanda sumtyms har takenjin sonshi sosai duk da baice yana sonta ba ga son uncle abdallah dukda taji yanxu babu son sosai saboda yanzu tafi son abdallah dinta wanta suke chat, Akwana atashi babu wuya gurin Allah har gashi saura 1 week bikin yaya abbakar duk hidiman biki yasa bata zama online sosai kuma wayanta a kashe yake sbd Bilkisu matar yaya abbakar din tajata a jiki sosai shiyasa tadinga zarya tsakanin gidansu da gidansu bilkisu hakan yasa abdallah yake tamata complain akan batada lokacinshi sosai tace yayana kayi hakuri wallahi hidiman bikine yaboyeni amma kayi hakury yace to kanwata tace ranar Thursday za'ayi kamu zakazo ko yace kanwata kiyi hakuri wlh ranar bana gari zanje abuja wani meeting amma Friday zan dawo tace to saikazo launching yace tao.... Feedy luv馃槏馃槝 9/27/16, 7:56 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃帓馃帓馃帓uncle abdallah馃帓馃帓馃帓 Feedy luv馃槏馃槝 66*70 Tana faduwa abdallah yayo wajen da gudu yana zuwa ya dagata ya daurata kan jikinshi yana jijjigawa yana"don Allah fatyma kada kimutu ki barni kika mutu nima mutuwa zanyi fatyma dn Allah kitashi"duk ya rude baimasan yana maganganunba dayaga dai bazata tashinba kawai ya dauketa kamar wata baby yayi motanshi da ita yasata a baya uncle Ahmed yazo yaja motan saboda abdallah yadda ya rude dinnan bazai iyaba direct asibiti suka wuce da ita nan likitoci suka amsheta dakyar ta farfado suka samata drif suka mata alluran bacci har lokacin abdallah baidawo daidai ba saida doctor yacema abdallah yabiyoshi office yamai bayani sannan yabiahi doctor yace mensuration pain ne takeyi dama duk wata wasu matan sunayi yace to doctor miye magani dr yace kawai dai shawarana shine kumata aure saboda ciwonta yayi tsanani da yawa nan abdallah yashiga hada jibi sannan yatashi yafita, Direct gidansu fatyma ya nufa yana zuwa yakao iske yaya abbakar zai fita ya tsaidashi yafada mishi abinda ake ciki shikuma yaje yafadama umma suka rankayo sai asibiti, Kwananta 5 tasamu lafia aka sallameta taci gaba da harkokin ta akan ranar Monday sunada exam zata shiga ckull ranar dama sauran wa'inda akayi batanan abdallah da kanshi yake mata students kawa sai gulma suke dama abdallah yanada budurwa yan black stomach har sun farajin haushin fatyma ranar dakao ta koma ckull tasha kallo, Akwana atashi ba wuya har sun gama exam yanzu suna gida ne fatyam tana zaune falo tana kallon wani drama a Bollywood maisuna geet sadat yazo yace mata abba nakira tace to tana tashi zata tafi taji gabanta na faduwa sosai kamar yafito nan dai a daddafe ta isa dakin tayi sallama ta shiga ta iskeshi zaune yana karnata jarida tace abba gani ya aje jaridan ya dago ya kalleta yace fatyma....... Feedy luv馃槏馃槝 9/27/16, 7:56 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃帓馃帓馃帓uncle abdallah馃帓馃帓馃帓 Feedy luv馃槏馃槝 51*55 Yana juyowa wazata gani??? Uncle abdallah dai na ckull dinsu shitagani nan tahao waige waige ko zataga wata mai mota 406 sky blue din amma bata ganiba, bata kaiga waigowaba taji yace kanwata nan tai saurin juyowa tana in ina tace na....na'am yayana sannu da zuwa yace yaowa nan ta hango wasu kujeru a gefe tace ga wajen zama can muje ko, yace eh suka nufi wajen daga gefen wasu flawers babu kowa wajen suka gaisa yacemata ya taron biki tace lapia lao saidai har yanzu fatyma cikin mamaki take dakuma tambayoyi da yawa abakinta tacemai ya hanya yace lpia lao daganan tayi shiru alamar rashin sabo, yace mata yanajiki shiru babu surutun yau ne tace hmmm yace kinyi mamkin ganina ko tace sosai ma ni ai badakai nike chat da wayaba yayi dariya yace to dawaye tace da yayana abdallah yace toni yasunana tace uncle abdallah nan yakara dariya yace to nine kawai ban nunamiki nibane dama sai kalar yau nakeson kigane ni, Yace amma ke ranar da kika turomin pic dinki tao tundaga ranar kullum saina duba lpianki sannan duk wani movement dinki nasani fatyma tace Aa nifa baka sanniba sai yao yayi dariya yace to bari in fara fada miki kisan nasan komi naki tace to, Yace rana ta farko ranar da nasa Ahmad yakiraki staffroom kawai don in ganki inji dadi, Rana na biyu ranar da kikama mai biology dinku laifi ni na kirashi nace yayi hakuri shine yana zuwa yace kitafi class nan fatyma ta tuna ranar littafinshi ta yaga ya fiddata waje ranar tasan saita duku wajen mai biology amma abin mamaki yana zuwa yace ta tafi class, Rana ta uku zuwan da kikeyi playground kina kallona, Na hudu zaman da kike in anyi break abdallah yace akwaifa abubuwa da yawa innafara rado mikisu sai mukwana nan fatyma kanta ya daure dama da uncle abdallah take chat kuma har yasan duk wani motsi nata lallai kao tama rasa dadi zataji ko akasin haka saboda itadai Allah yaga zuciyanta tanason uncle abdallah sosai amma tunda tafara chat da yaya abdallah taji tafi sonshi akan uncle abdallah wata zuciyar tace to miye abin damuwa ai duk shine nan tayi ajiyar zuciya wani sanyi ya ziyarceta a zuciya, Nan abdallah yake fada mata sonta yake kuma da aure ta taimaka ta yadda fatyma tayi ajiyar zuciya a zuciyanta tace yanafa da matsala ta yawan sha'awa yanzu inkika aureshi bakida sauran hutu nan wata zuciyar ta kwabeta da wannan tunanin afili tayi murmushi tao Allah ya zama abinda yafi zama alkhayri.... Feedy luv馃槏馃槝 9/27/16, 7:56 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃帓馃帓馃帓uncle abdallah馃帓馃帓馃帓 Feedy luv馃槏馃槝 56*60 Abdallah yace ameen fatyma tace mushiga ciki ko yace to nan suka mike suka nufi hanyan hall din suna shiga kallo yadawo kansu kamar wasu amare sunyi bala'in kyau kowa ya kuramusu ido sbd sun dace da juna abdallah ya matso kusada ita yarada mata a kunne kinga mutane suna kallonmu saboda suma sunsan mun dace da juna fatyma tayi murmushi kawai suka nufi wajen ango da amarya fatyma tacema ango Cwt bro ga yaya abdallah na chat dayaje dama duk yan gidansu ansan labarin yaya na chat nan suka gaisa ashe sunma san juna da abbakar da abdallah sunyi class daya a secondary, Suka gaisa da amarya sannan suka nufi wajen su twins nan sukaita fira da abdallah kamar dama sunsan juna dashi nan yake cemusu don Allah suyimai gyaran hanya wajen fatyma saboda shima yanason ayi nashi bikin nan kusa sukace to Kada yadamu nan akaita chasu har aka tshi alhmdllh launching yayi kyao anyi an gama lapia su fatyma a motan abdallah suka koma gida nan sukayi sallama akan sai gobe zai dawo sukace to sukamai godia suka Shiga gida.... Feedy luv馃槏馃槝 9/27/16, 7:56 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃帓馃帓馃帓uncle abdallah馃帓馃帓馃帓 Feedy luv馃槏馃槝 61*65 Suna shiga gida suka wuce dakin fatyma nan sukayi wanka sukayi sallah sannan sukaje suka shaidama umma sundawo, Wace gari ranar aka daura auren yaya abbakar da amaryarsa Bilkisu wanda dunbin jama'a suka halarta aciki kuwa harda abdallah, Karfe 1 za'a wuce da amarya kasancewar Kaduna za'a kaita saboda can yaya abbakar yake aiki nan aka fara shirin tafiya acikin masu shirin harda fatyma Wanda su motan abdallah zasubi kasancewar shim a yace zashi kadunan, Alhmdllh ankai amarya lpia tsantsareren gidansu wanda ya tsaru iya tsaruwa abinka ga architecture ya tsara gidanshi yadda ya kamata nan su fatyma suna isa kowa cikin yanmatan ya canza wanka saboda duk sunason sushiga gari abdallah yazo ya dauki su fatyma sun shiga gari sun yawo sosai daganan yabiya yasiyo musu abubuwan kwadai ya maidasu gida akan washe gari su shirya da wuri zaizo su tafi nan su twins suka bude mota suka fita fatyma ma harta bude yace jimana yan matana nan yabata kunya tayi murmushi ta koma ta zauna nan sukayi firansu na masoya sannan sukayi sallama tashiga ciki, Washe gari tun safe suka shirya yazo yakarama yaya abbakar murna sannan sukayi sallama dasu fatyma suka tafi,sun isa gida lapia taro yatashi lapiya sun baro ango da amaryarshi saidai aimusu fatan samun zuri'ah nagari, After 4 months soyayya tsakanin fatyma da abdallah tayi nisa sosai har baka iya musaltata saboda wani lokacin dakanta take mamakin son da abdallah yake mata, Su fatyama sun gana waec sun fara neco wata rana suna cikin rubuta jarabawan economic dama fatyam batada lapia kawai tajene saboda batason tasamu matsala tana ciwon mara duk wata in zatayi period saitayi ciwonnan kamar ta mutu tao yanzuma tanajinshi sama sama hakanan ta shirya ta tafi makaranta nan aka fara jarabawa dama abdallah yana cikin hall din yana kallonta sai yamusta fuska take tao baison yamata magana kasancewar babu Wanda yasan meke tsakaninsu, nan dai tayi objectives a daddafe ai tana fara essay ciwo yace ganinan cikinta yanayin wani juyi ai batasan sanda ta kwallara karaba ta fadi sumammiya...... Feedy luv馃槏馃槝 9/27/16, 7:56 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃帓馃帓馃帓uncle abdallah馃帓馃帓馃帓 Feedy luv馃槏馃槝 46*50 Ranar Friday ranar launching kenan tun safe fatyma da twins suketa doki yau launching zasu chashe itakuwa fatyma murnanta zataga yayanta da suke chat, Karfe 6 suka fara shiri masha Allah sunyi kyao kamar a daukesu a gudu babu kamar fatyma ma tasa wani blue din material da pink din head da post dik pink tayi kyao harta gaji da kyao dama ga kwalliya ta tsantsarama kanta, Takira yaya abbakar ta shaidamai sunshirya yace tao gashinan zai turo a daukesu tace to tana kace wayan kiran abdallah yashigo tadauka suka gaisa tacemai sunshirya yanzu zasu tafi launching din don Allah yazo da wuri yace to dayazo zai kirata tace to sukayi sallama, Motanda zata dauki su fatima tazo ta daukesu sai tankamemen hotel dinda za'ayi launching din aciki suna nan kallo yadawo kansu tunbama fatymaba tawuce wajen amarya suka gaisa tace cwt sis kinga yadda kikayi kyao tace kema kinyi kyao sosai aunty amarya nan sukayi daria takoma wajen zamanta, An fara program komi normal ita kuwa fatyma takosa abdallah yazo tana wannan tunani mc yace suna bukatar ganin fatyma Ahmad alpha babbbar kanwar ango nan tafita akace da sauran yan uwan ango su twins suka fito aka samusu shoki馃拑馃徎suka kao dunga debota suna tsakar rawa taji vibration din wayanta tai sauri tafito filin ta dauki wayan tana dauka yacemata ya iso tace to yace zataga mota Peugeot 406 sky blue tace tao tana fitowa ta hango motan tan a zuwa ta tsaya gefen motan saiga mai Motan yafito tao bataga fuskanshiba saboda yajuya mata baya yanajuyowa WAZATA GANI???? feedy luv馃槏馃槝 9/27/16, 7:56 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃帓馃帓馃帓uncle abdallah馃帓馃帓馃帓 Feedy luv馃槏馃槝 41*45 Fatyma ta tashi tayi wanka tayi sallah sannan ta pito falo wajensu umma da yan uwa a falo nan ta gaidasu umma tace kun dawo tace eh tace to sannu a tashi a debo abinci aci tace to nan ta tashi ta dibo abinci kitchen tawuce daki sannan ta dauko wayanta tana cin abinci tana turama yayanta pic dinda ta dauka, Nan yafara yaba pic din yana wow kanwata kinga yadda kikayi kyau kuwa tace yayana kacika zolaya da yawa nan sukaci gaba da firansu cikin nishadi, Har dare yayi sukayi sallama ta kwanta, Washe gari tun safe yabiyo flight daga abuja yadawo kasancewar abdallah yana business sosai tsakanin kasashen waje teaching dinda yake kawai yana ra'ayine amma ko deracter din makarantar ai ko rabin dukiyar abdallah bekai ba dukda itace babbar makarantar yayan manya a gombe, Yana isowa yayi ma driver waya yazo ya daukeshi sai gida, Fatyma tun safe aka fara shirin launching har su twins namata tsiya(yayan kanwar umma) sunacewa wannan doki haka tace wallahi sisters nakosa in debo shoki ne 馃拑馃徎 nan sukayi dariya gaba dayansu, Abdallah yakirata yace ya iso gombe tamai sannu da zuwa yakashe wayan..... Feedy luv馃槏馃槝 9/27/16, 7:56 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃帓馃帓馃帓uncle Abdallah馃帓馃帓馃帓 Feedy luv馃槏馃槝 71-75 Tace na'am abba yace yayanku yace kishirya zaki koma can da zama kafin result dinku yafito ki shirya gobe zai wuce dake fatyma tace to abba duk da bataso hakaba sbd batason tayi nisa da abdallah, daganan sukaita fira da abban sai da yatashi yace zai tafi masallacin sannan itama ta tashi tana zuwa daki ta daoki waya ta sanar da Abdallah amma abin mamaki saitaji baidamu ba yace duk weekend zai riqa zuwa nan taji dadi sukayi sallama ta fara shiri. Washe gari tun safe suka kama hanyan kaduna sun isa da wuri aunty bilki taji dadin ganinta itama taji dadin hakan nan ta tayata kwashe kaya suka kai dakin datake zama intazo. Zaman kd ya amshi fatyma ta kara kyao gashi duk weekend Abdallah yana zuwa yayi kwana 2 amma a hotel yake saoka tayi tayi yarinka sauka gidan amma yaki hatta yaya Abbakar saida yamai mgana amma yace aa. Yao takama Saturday sbd haka tun safe take shirin itada aunty bilki na tarban Abdallah karfe 2 sun gama komi sun shirya a dining suna jiran isowanshi..... Feedy luv馃槏馃槝 9/27/16, 7:56 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃帓馃帓馃帓uncle Abdallah馃帓馃帓馃帓 Feedy luv馃槏馃槝 76-80 Karfe 2 dai dai yakirata yace ya iso tace to gatanan ka sake shafa powder da lipstick ta fesa turare ta fita tana zuwa tamai sannu da zuwa ta yimai iso seatroom nan tacikamai gaba da kayan ciye ciye sukaita fira amma saidai abinda fatyma ta lura dashi shine abdlah baya cikin walwala ta tambayeshi maike damunshi amma yace babu komi dayace haka saita basar suka cigaba da fira jefi jefi can wajen 6 yace zai koma masaukinshi saboda gobe zai koma fatyma tai saurin kallonshi tace gobefa kace yace eh wannan karan bazanyi kwana 2 ba tace to Allah ya kaimu nan tarakashi yatafi itakuma ta koma cikin gda ta fadama aunty bilki yadda sukai. A bangaren Abdallah kuma damuwa ce fal a ranshi sakamakon auren da abbanshi yace zaimai nan da 1 month diyar amininshi wanda sukayi secondary tare seat dinsu daya amma tunda suka gama basu sake haduwaba sai wata daya daya wuce suka hadu dashi a Dubai a nan ne yake cewa yanada da namiji mai zai hana su hadasu aure da diyarshi domin a kara donkon zumunci nan da nan kao mahaifin yarinyar ya amince akasa ranar biki wata biyu tao gashi yanzu saura wata daya yafadama abbanshi akwai wadda yakeso amma yace ya hakura da ita kuma yakasa fadama fatyma halinda ake ciki. Washe gari yazo sun sallama yatafi tadawo rakiyarshi kenan saiga mamansu twins aikao fatyma da gudu tazo ta rungumeta tana murna nan aka sauna aunty bilki ta cika mata gabanta da kayan lashe lashe sai bayanta huta da daddare ne ta fiddo wasu maganunnuwa taba aunty bilki tace gashi na fatyma ne tayi mata bayanin yadda ztayi amfani dashi fatyma tace mommy maganin miye sai mommy din tace in kinasha zakiyi fresh kiyi kyao lokacinda zaki koma gida yan gidan su kasa ganeki ranar Friday ma mai gyaran jiki zata fara miki habawa nan danan fatyma tahao murna saboda dama akwai son gayu. Washegari mommy ta tafi ranar Friday mai gyaran jiki tafara aikinta maganinda takesha wajen aunty bilki ma kullum saitasha wani lokcinma in akace tasha kadan saitasha da yawa ita a nufinta yadda zatayi fresh da yawa haka fatyma taketa shan gyara har hutunta yakare tayi wani kyao wanda saita ruda mutum inya ganta... Feedy luv馃槏馃槝 9/27/16, 7:56 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃帓馃帓馃帓uncle Abdallah馃帓馃帓馃帓 Feedy luv馃槏馃槝 86-90 Yau ne za'a daura auren fatyma da angonta da kuma Abdallah da amaryarshi saidai shi Abdallah bayama kasar. An daura aure lapiya ankai amarya fatyma gidanta amma saidai abin mamaki bataga angonba kuma babu wanda yamata maganarshi sai dai taji ance bayada lafiya yaje India ganin likita hakanne yasa da aka kaita sai kanwarshi tazaona kafin jibi yadawo nan danan fatyma tasana da ita saboda yarinyar akwai surutu kuma taga tana mata kama da wani wanda tasani amma takasa gane waye. Yao kwanan fatyma biyu a gidanta yaone angonta zai dawo shiyasa tun safe kanwarshi driver yazo ya daoketa. Karfe 4 dai dai taji shigowan mota gidan tanaji tai saori takoma daki ta kulle tanajinshi taki fitowa tao dayake shima angon danyine ko kofar dakinta bai kallaba yayi wucewarshi daki a haka sukaita rayuwa harna 2 weeks basu taba haduwaba wata rana yana zaune yana tunanin wannan wace irin miskilar mata abbanshi ya aura mai baima saniba ko tana cin abinci tunda amanarta aka barmai kawai saiya tuna ai yasa computer a gidan wadda zata daukarmai komi na gidan nan danan yajanyo system dinshi ita kuwa fatyma batayi tunanin yana gidanba tayi tunanin yafita tafuto zata dauki abu a falo daga ita sai vest da wani dan gajeran wando. Yana kunna system din sai yafara duba bedroom dinta yaga batana sai ya kunna na falo ai yana kunnawa abinda yagani yasashi saurin goge ido yaga shin da gskene koko mafarki yake da gudu ya duro kan gado yayo hanyan falo yana isowa yaga daidai ta shiga daki zata kulle kenan kafin ya isa ta kulle yana zuwa ya fara bubbuga kofan yana cewa fatyma bude ga Abdallah dinki sama sama fatyma taji muryanda tayi tunanin tayi bankwana da jinda ai da gudu tayo hanyan kofa tana budewa taga kao shi dinne ai kawai saita daka wani tsalle ta rungumeshi shima kawai ya dagata yahao juyi da ita.... Feedy luv馃槏馃槝 9/27/16, 7:56 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃帓馃帓馃帓uncle Abdallah馃帓馃帓馃帓 Feedy luv馃槏馃槝 81-85 Damuwanta daya shine Abdallah bai kara dawowa ba tun daga lokcin kuma da suna waya daga baya kota kira baya shiga a haka dai ta koma gombe tana zuwa gda taga gidan ya yamutse mata da alamadai wani hidiman ake nan dai ta wuce daki tayi wanka tai sallah sannan ta kwanta ta dan huta cikin bacci sama sama taji muryan abba a falo tayi sauri tafito ta gaidashi yace mata ya kadunan tace lafiya lao sannan ta koma daki ba'a jimaba sadad yazo yace mata abba nakira tace to ta tashi tafito ta wuce part dinshi tana zuwa tyi sallama tashiga tasamu gu tazaona yace mata fatima tace na'am yace dama magana zanmiki kada kimata wata fassara saboda mu iyayenki bazamu cutar dakeba abinda nikeso dake shine dama nasanki da ladabi bakiyimin musu tao wannan karanma ina fatan bazakimin ba fatyma tace insha allah abba zaban baka kunya ba ashirye nike da inma ladabi yace yaowa Allah miki albarka tace amin yace fatyma abinda zan fada miki shine jibi ne daurin aurenki da dandan abokina alh Abdallah nan fatyma tasoma ganin juwa amma ta daure tace shikenan abba Allah ya kaimu yabani ikon yimiku biyayya a kowane hali yace amin fatima Allah yayimiki albarka tashi kije kifara shiri. Tana fita bata zarce ko inaba sai falo tana shiga ta fada kan mommy tana kuka kamar ranta zai fita nan aka hao bata hakuri ita kao umma cewa tayi a kyaleta kukan sakanta ne nan su Anty bilki sukaita bata hakuri harta hakura ta tashi ta shiga daki tana zuwa kamar ance ta kira wayar Abdallah tana kao kira kamar da wasa taji tafara ringing bugu biyu ya daoka yana dauka ko sallama batai maiba ta fashemai da kuka nan ya rude yana tambayarta lafiya tana kuka tana fadamai jibine daurin aurenta shima yake fadamata haka nan kukan ya karu daganan sukayi bankwana yace shi bayada lafiya yau aka sallamoshi asibiti nan dai yaita lallashinta harta hakura ta amshi kaddarar ubangiji.... Feedy luv馃槏馃槝 9/27/16, 7:56 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃帓馃帓馃帓uncle Abdallah馃帓馃帓馃帓 Feedy luv馃槏馃槝 96-100 Anyi suna lafiya inda yaro yaci sunan abba ana cemai adill. Bayan wata bakwai cikin fatyma ya isa haihuwa anyi anyi takoma gida wanka amma kirikiri Abdallah yaki hakan yasa aka barta amma gata kao tana shanshi kamar zai hadiyeta. Wata rana suna kwance da daddare fatyma tace cikinta na ciao nan ya dauketa suka tai asibiti likita yace haihuwace nan da nan aka shiga da ita labour room Abdallah yayi waya gida yafada nan su mommy suka taho cikin 1 hour ta haifi yayanta yan biyu mace da namiji yaron kyawawa kamar babansu nan families aka hau murna. Ranar suna macen taci sunan umman fatyma ana cemata princess namijin yaci na abban Abdallah anacemai prince taron suna yatashi lafiya an barar da kudi kamar bagobe. Princess da prince sunyi wayau sosai har an sasu makaramta yayinda fatyma take dauke da wani karamin cikin haihuwa yao ko gone. After 5 years prince,princess da yarinyar da suka sake haihuwa aka samata sunan umman Abdallah sunace mata pretty ne a cikin wani shop rite suda iyayensu suna shopping daga kan da zatayi ta hango kawarta khadija da mijinta suma da yayansu biyu duk maza nan suka gaisa khadija tace fatyma sai kuma mukaji labarin uncle Abdallah kika aura fatima tace eh wlh khadija tace shima uncle din tunda muka gama exams yabar ckull din ance yakoma abuja da aiki fatima tace eh nan sukayi exchanged din digits suka tafi suna tsakar tafiya fatyma tacemai bakaga tsohuwar lover dinkaba don wlh yadda khadija tasoka koni ban sokaba haka lokacin nan danan Abdallah ya hade rai waishi ala dole yayi fushi an hadashi da wata nan fatyma ta shiga bashi hakuri sai yamiko mata hannu yace fanshi kanki nan danan ta gane nufinshi tace yo bari muje gida suna isa ya lallaba su prince sukayi dakinsu shi kuma ya suri matarshi sukayi daki don dabbaka sunnah..... ALHAMDULILLAH Godia ta musamman ga masoyana a duk inda kuke.. Sadaukarwa ga mai little prince Abdallah ahmad mai takalma.. Ban manta dakuba yan kawayena xpcially safiyya uthman,feedo Nana,khadija dayyab,asma'u sagir da shafa'a2 Yan group dina ina alfahari daku. Duniyar makaranta 3 Nagode sai mun hadu daku a sabon littafina mai suna UMMUL AULAD Nice taku fareedah ahmad mai takalma funtua Feedy luv馃槏馃槝 9/27/16, 7:56 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃帓馃帓馃帓uncle Abdallah馃帓馃帓馃帓 Feedy luv馃槏馃槝 91-95 Yana direta yace dama kece matata itama tace dama Kaine mijina nan suka cigaba da ba juna lbrin halinda ya shiga sai can fatima ta tuna kayanda ke jikinta ai dagudu tayi yaki Abdallah yayi murmushi yace yao zan cire kunyan nan kuwa wunin ranar haka suka wuni suna fira amma Abdallah yana dan kakkaoce mata saboda yanzu zai birkice mata saboda gogan akwai saurin sha'awa a haka akayi sallah yatafi masallaci acan yayi isha'i daganan yawuce yayo musu takeaway yana zuwa ya iske tashiga wanka shima yatafi dakinshi yayo yazo sukaci abinci daganan labari ya canza babu juyin da batayiba akan ya kyaleta amma Abdallah yace ai yao sai yayi ajiya a cikinta nan ya bare matarshi a leda sabuwa gal amma fatyma tasha wahala sosai saboda gogan babu sauki saidai tasha albarka harba iyaka. Washe gari dakanshi yayi mata wanka yabata magani ya gyara shimfidar sannan ya rungume matarshi suka koma bacci. Ahaka suka barji amarcinsu sunje gidnsu sun gaidasu sannan sunzo gidansu fatyama ma sun gaidasu abba. Bayan wata 2 fatyma nada dan cikinta lokacin bilkisu ta haihu sukatafi kd suna amma saidai da Abdallah ta tafi saboda gogan bayada hakuri ko kadan ba karamin kokari fatyma takeyiba wajen daukar dawainiyarshi sun isa kd lafiya sun kama hotel sannan ya kaita gidan yaya Abbakar yatafi fatyma da Bilkisu suna fira anan ne take fadamata ai kowa yasan aure za'a mata a lokacin abba ya hana a fadama kowa shima Abdallah abbansu ya hana a fadamai nan dai sukaita fira har dare yayi Abdallah yazo daukarta Bilkisu nata mata tsiya. Feedy luv馃槏馃槝