🐘🐘🐘 *SAWUN GIWA*🐘🐘🐘 Book 5 Page 91 & 92 "Cikin ƙanƙanin lokaci suka isa masarautar su, hakan suka fito gwanin sha'awa suka nufi cikin gidan pert ɗin gimbiya Rumaah hadimai se zubewa sukeyi suna kwasar gaisuwa, a general parlor suka sameta se Safa da marwa takeyi na ɗaukin ganinsu, ai suna shigowa tazo dasauri tana rungume maisoon cikin tsananin farin ciki da ƙaunar yarinyar wanda takeji har cikin ranta, tabbas ta yadda tanajin son maisoon tamkar yadda takejin sheikh sudais aranta...itama maisoon ɗin ƙanƙameta tayi sosai dukkansu suna ƙallar farin ciki anrasa wanda zece wani abun, hakan sheikh sudais yazuba musu ido kawai yana kallonsu dagashi har yarima basam, kowannesu abinda yake tunani daban domin dai sheikh sudais karkuso kutona zuciyarshi kuga yadda yake cikin farin ciki marar misaltuwa saka makon ganin farin cikin mahaifiyarshi kuma akan matarshi, shikuwa ba abinda zeceda uban giji se godiya, ahankali yamotsa bakinshi yana faɗar "alhamdulillah bini,imati rabbi. Kusan minti 2 suna ahakan kafin maisoon tayi ƙarfin halin cewa "mamey munsameku lafiya? Kasa amsawa gimbiya Rumaah tayi sema ƙara rungume maisoon ɗin datayi nawani ɗan lokaci kana tacireta ajikinta tareda ɗagowa da fuskarta tace "ƴata Allah yayi miki albarka maisoon Allah yafaranta miki yadda kika Faranta mana, arayuwata dagani har memartaba bamuda burin muga sheikh yayi aure munga zuri'ar shi aduniya amma hakan besamuba seta dalilinki domin firr yaƙi auren kowacce yarinya balle ayi zancen haihuwa, ashe bamu saniba nagar tacciyar mace yake burin kawo mana wadda zata iya kare martabar shi a ko ina, ina alfari dake ƴata Allah yaƙara kareku daga dukkan sharri keda mijinki da dukkanin musulmai baki ɗaya, taƙarasa zancen idonta na cikowa da ƙwalla domin yarima junaid yabata labarin duk abinda yafaru a Saudia. Itama maisoon ɗin hawaye takeyi sharr kamar ankunna panpo daƙyar ta iya buɗe bakinta ta amsa da ameen mamey....murmushi gimbiya Rumah tayi taja hannunta kana ta zaunar da ita akan kujera cikin farin ciki tace "ƴata ya wannan babyn nasu basam ina Fatar baya wahalarmin dake? Tafaɗa cikin sigar tambaya dakuma nishaɗi...da sauri maisoon tarufe fuskarta da duka tafukan hannunta tana duƙarda kanta akan cinyoyinta...aiko gimbiya Rumaah tasaka dariya kana tajuya gunsu sheikh sudais dake tsaye tunɗazu suna kallonsu cikeda birgewa, tace "basam tofa kutsawatarwa babyn ku domin idan yatakuramin yarinya to koton memartaba Muhammad bilal ce zata rabani dashi. Aiko kunya taƙara rufe maisoon yayinda yarima basam yasaka dariya yana faɗar "ayya mamey tuba mukeyi aibama ze bata wahalaba domin babynmu na musanman ne. Se yanzu tajuya kun sheikh sudais tana murmushi kana tace "wai hakane sheikh ɗin abbey? Ɗan yamutsa kyakkyawar fuskarshi yayi yana shafa lallausar sumar dake zagaye da fuskar sa'annan yace "oho ni inazansani tunda nazama bare anwareni gefe ana nunamin wariyar launin fata, seta wannan koɗaɗɗiyar kikeyi...ido gimbiya Rumaah tawaro kana tace "kai yanzu kakeda bakin gayawa yata hakan? Ai kaine koɗaɗɗe kam kaida wannan ƙanen naka, tafaɗa tana wulgo musu pilo, yarima basam yacafe yana dariya....shikuwa juyawa yayi yana faɗar "my bro zumoje gun abbey tunda nan kam ba'ayi damu, kekuwa zamu haɗu ne, yaƙarasa zancen yana kashewa maisoon ido ɗaya. Aicikin sauri gimbiya Rumaah tamiƙe tana faɗar "mizaka mata ɗan albarka aikuwa dani kake zancen. Ganin tatasone yasa sheikh sudais ficewa da sauri yana ƴar dariya, hakama yarima basam yamara mishi baya...dawowa gimbiya Rumaah tayi tazauna kusan maisoon tareda saka hadimanta suka cika gaban maisoon ɗin dakayan ciye ciye kala,kala. Dakanta tashiga bawa maisoon tana janta da fira, kala maisoon najin kunyarta harta ware suka cigaba da fitarsu cikin so da ƙaunar juna kamar ba surukarta ba, se yamma liss kana tarakata dakanta har pert ɗinsu. Tukunn ta tafi, da kallon maisoon tabita tanajin son matar tamkar mom ɗinta, sam gimbiya Rumaah batada girman kai irinna matan sarakuna batada wata damuwa itadai kuminene ɗanta shine damuwarta idan kuma yanason wani abun to itama takan fishi son wannan abun. Ajiyar zuciya maisoon tasauke kafin tace "uwa tagari kenan Allah yabani ikon dana kasance uwa tagari agun ƴaƴana. "Ameen y Allah my buttey taji saukar muryar sheikh acikin kunnenta domin ita sam bayi tunanin yana gidanba, dasauri tajuya aiko sukayi ido huɗu, ɗ3an waro duka nata tayi kafin tabuɗe baki zatayi magana, amma yahanata damar hakan tahanyar saurin saka bakinshi cikin nata, tareda ɗaukarta cak yanufi bedroom ɗinshi da ita, aiko suna shiga suka haukacewa juna kamar wasu Mayu, basu suka saurarawa junansu ba seda suka raya wannan lokacin kana yaɗauki abarshi suka nufi bathroom. Hakan lokaci yaci gabada tafiya, tsananin sheikh sudais da maisoon wata irin soyayya suke zubawa tabugawa a jarida, kamar wasu tsuntsaye, daga gefe ɗaya kuma cikinta na ƙara girma, hakan yasa gimbiya Rumaah bata kulawa ta musamman daga ita har memartaba sarki Muhammad bilal domin motsi kaɗan zece Rumaah ina ƴata. Hakan itama gimbiya Rumaah ko wani dogon numfashi maisoon tayi setace "lafiya dai baby mikikeso. To afannin ogan kam shi ba'ama magana domin ko ƙulafucin sex ɗinta dayakeyi yanzu dole yaɗaga mata ƙafa duba da yadda cikinta yayi wani irin girma gaya kuma bakomi takeson ciba. Yanzu kusan watan cikinta 8 hadda kwanaki asama amma sam sheikh sudais baya takurata sabida kallo ɗaya zaka mata kaɗauka yanzu zata haihu, dudda cewar tun bayan dawowarsu daga Nigeria ne marabarshi da ita amma bayajin ze iya damunta domin yana mugun tausayinta. Ana cikin hakanne yarima junaid yakirata yana sanarda ita cewar yasaka ankai Hajiya Rukayya dikko da ƙawayenta koto kuma anyanke mata hukuncin shekara 35 agidan maza, kana alƙali yabuƙaci ganin familyn ta kuma sunzo dole yaseer da Alhaji dikko, inda yaseer yayita kuka yana danasanin kasan cewarta uwa agareshi me irin wannan mummunar halayyar, Alhaji dikko ma yayi kukan baƙin cikin ganin matarshi cikin wannan yanayin kuma a ƙasar daba tasuba ta tozartashi, anan yasaketa kuma yace babushi Babu ita har ibada... yaseer kam yayi yunƙurin temakonta domin koyaya tazama dai uwarsa ce, sedai wani lauya ya haneshi dacewar muddin yayi wani uƙurin to hukuncin ze iya sauyawa domin hukuncin Saudiya yanada tsauri sosai, damma ba'abayya narda cewar angansu ido da ido suna aikata masha'a bane da hukuncin kisa za'amusu, amma yace Indai yanason temakonta to tabbas sedai idan yasan wani me faɗa aji acikin ƙasar ta Saudia tukkunna ze iya samun damar hakan. Jin haka yasa yaseer yayita kuka tareda fidda rai akan mahaifiyar tashi tunda besan kowaba kuma bayada alaƙa da kowa..ajiyar zuciya maisoon tasauke bayan tagamajin bayanin yarima junaid kana tace "zan temaketa junaid sedai bayanzuba seta gane kurenta tukkunna yadda koda tafito bazata ƙara gigin cutarda waniba. "To shikenan anty gimbiya yadda kikace Hakan za'ayi. "Yawwa junaid su Captain suraj fa? "Suna ɗakin horo anty. "Whatt? Haba junaid miyasa zakayi hakan? "I'm verry sorry anty naga hakan yadace dasu gaba ko wata me kama dake sukagani basu ƙoƙarin renataba. "Oh my god ayi sauri fitardasu junaid waƴannan bayin Allah basu dace da wannan hukuncin nakaba domin jami'aine na amana duk abinda sukayi min tun daga farko harƙarshe sunyine domin kare martabar gidanku dakuma rayukanku domin inda basayin wannan binciken miyagu zasu iya samun damar shigo muku, plesse ayi gaggawar ciresu dan Allah kuma kabasu haƙuri madadina kana ayi musu alkairi sosai junaid kuma aƙara musu girma domin jajir taccine akan aikinsu. Tafaɗa cikin gajiyawa domin bata jurar doguwar magana yanzu. "Ɗan shiru junaid yayi yana jinjina hali irinna maisoon tabbas yasan duk abinda ta faɗa gaskiya ne ko shakka babu, aranshi yace gatadai mafa daciya marar ɗaukar wargi gata kuma da tausayi da halin mutanen kirki, gaskiya yah sheikh kadace da mace tagari, yana gama zancen zucinshi yanufi inda aka ajiye su Captain suraj domin cika umurninta. Maisoon kuwa tana yanke wayar junaid kiran anty meenah na shigowa, cikin mamaki take bawa maisoon labarin abinda taga yana faruwa akafafen labarai gameda Hajiya Rukayya dikko, domin batasanta ba amma tasan Alhaji dikko kasan cewarshi abokin abbey. Seda anty meenah tagama bata labarin kana itama tagaya mata duk abinda yafaru, domin se alokacin take bawa wani tana labarin abinda ke tsakaninta da Hajiya Rukayya dikko dakuma hukuncin da junaid ya ɗauka ayanzu. Tunda maisoon tafara bawa anty meenah labari take zabga salati aranta tana jinjina girman lamarin Hajiya Rukayya daga ƙarshe tace Allah ya kyauta. Itama maisoon ɗin tunda aka fara zancen na Hajiya Rukayya duk setakejin ba daɗi tabbas zata temaketa kodan soyayyar da yaseer yanuna mata dakuma girman Hajiya kakar yaseer ɗin datake gani, tana nan zaune tana tunanin rayuwar duniya sheikh sudais yadawo gidan, sedai kallo ɗaya tayi mishi tagano cewar tabbas akwai abinda ke damunshi kuma bata raba ɗayan biyu itace musabbabin wannan damuwar, aranta kuwa tace sam hakan bazeyuwaba bazata ƙona kanta ba kuma tabar mijinta a damuwa alhalin barasa yadda zatayi tayiba. Shikuwa da murmushi kwance akan kyakkyawar fuskarshi yaƙaraso kusanta tareda dagata cikin sanyin murya yace "my butti sannu da ƙoƙari. Itama martanin murmushin tamayar mishi batareda tace komaiba, hakan yasa sheikh sudais miƙewa yana faɗar baranayi wanka my butti senazo mugaisa da kyau, yaƙarasa zancen dede lokacinda yashige bedroom ɗinshi....da kallo tabishi harya ɓacewa ganinta kana tasauke ajiyar zuciya tanajin son mijin nata na ƙara lunkuwa cikin ranta, hakan tayi zamanta seda ta kwatanci ya isa gama wankan ko yakusa ganawa kana tamiƙe tanufi bedroom ɗin domin ita kam da wankanta, koda tashiga befitoba, hakan yasa tashiga cire duka kayan jikinta tazo gun mirro tana shafa shu'umar humrarta, tana hakan taji yabuɗe ƙofar bathroom ɗin yafito....! Autar alheri ✍️ 🐘🐘🐘 *SAWUN GIWA*🐘🐘🐘 Book 5 Page 93 & 94 "Ai Suman tsaye yayi ganin maisoon tunɓur haihuwar uwarta agabanshi, gabaki ɗaya yakasa koda motsi balle yahaɗiye Yawun dake neman sarƙeshi, abu ɗaya zaka kallah kasan yana raye shine girgizar da jikinshi keyi sabida tsima. Murmushi tasaki ganin yanayinda ustaz ɗin nata yashiga hakan yasa tatako har zuwa inda yake tsaye tasaka hannu ta janye igiyar rigar wankan dake jikinshi, kana tasaɓuleta zuwa ƙasa atake kuwa lafiyayyar sheikh ɗinshi ta bayyana se Haniniya takeyi Numfashi maisoon tasauke nafargaba lokacinda tayi ido huɗu da wannan cikakkiyar halittar sedai tasakawa ranta cewar komizataji seta farantawa mijinta a yau, hakan yasa taɗora hannunta akai tariƙota tareda yimata sahihiyar murza, wanda yasa sheikh sudais banƙarewa yana shan yaji daƙarfi jikinshi na karkarwa. Ganin hakan yaƙara tabbatarwa maisoon da zarginta, sheikh sudais begama dawowa dedeba maisoon taɗora bakinta akai tareda zuroda harshenta tashiga yimai wata irin tsotsa tafitar hankali, sosai take juya kaciyarshi abakinta tana zuƙarta kamar tasamu sweet. "Oshhhh yah Allahhhh ahhhhhh my butteyyyyy so sweettt ohhhh my god ohhhh. Shine abinda yafito daga bakin ustaz ɗin nata cikin fitar hayyaci kafin yariƙe kanta da duka hannunshi yana karkarwa faɗar yakeyi, "wayyyoo Allah wayyyoo maisoon daɗi zaki zautar dani ohhhh yah rabbi ahhhhhh inasanki matata ina matuƙar ƙaunarki wlh karki barni plesse kinji abar alfaharinahhhh ohhhh, yaƙarasa zancen yana fidda wani irin sauti me haɗe da nishin dake nuna tsananin daɗin dayakeji. Sosai maisoon taɓata lokaci tana mishi abu ɗaya kafin tazare bakinta tajuya tana mishi goho kamar bame tsohon cikiba domin hakan yafi mata sauƙi akan ta kwanta. Aiko kamar jira yakeyi domin idonshi sunrufe kyakkyawar ƙofar faɗar kawai yake gani tana mishi ambaliyar ni'imarta, aiko yazura sheikh ɗinshi cikin mayen buƙatuwa jikinshi na rawa yasaki ihu yana riƙe mugunta, tareda fara zuba aikinshi wanda yasanya hankalinshi duka barin jikinshi domin kuwa inba ihu ba abinda yakeyi wani irin daɗi yakeji kamar betaɓa yin sex ɗinta ba se yau domin maisoon mace ce me ni'imar gaske ajikinta balle kuma ga tsohon ciki se abin ya haɗewa yallaɓai Alaramma sheikh ustaz😂 wani irin mazari jikinshi keyi sam yamanda halinda maisoon take ciki bukatarshi kawai yasamawa kanshi nutsuwa, kusan minti 45 yana abu ɗaya kafin ya gantsare tareda riƙe ƙugunta da mugun ƙarfi yasaki ihun dake nunida gab yakeda suma, idanuwanshi duka sunjuye se karkarwa jikinshi keyi daƙyar yasamu damar lalibo kalaman tasbihi abakinshi wanda sune suka temaka wurin tsayarda numfashinshi, wani irin mazari yakeyi yana fidda damuwarshi bakinshi na faɗar "alhamdulillah alhamdulillah yah mar atussaliha alhamdulillah Allah ahhhhhh ohhhh, ohhhh daɗi daɗi sosai maisoon ahhhhh alhamdulillah ya rabbi ahhhhhh my butteyyyyy hakan yake faɗa cikin muryar dake gab dasakin kukan farin ciki dajin daɗi sabida rawar da takeyi, yanayi yana juye damuwarshi, seda yagama juye bukatarshi duka yamirgina gefe cikin tsananin jin daɗi da samun cikakkiyar gamsuwar da yakeso, yasaka hannu ya janyota zuwa jikinshi, aiko tasaki ƙararda seda yarazana, agigice yamiƙe zauna babu shiri yana tambayarta lafiya? Ita kuwa daƙyar tadedeta nutsuwarta cikin ƙarfin hali tace "bakomai my sheikh kawai riƙewane kafana da ƙuguna sukayi shiyasa daka janyoni naji zafi amma ba wani abun. Ajiyar zuciya yasauke wanda seda maisoon ta kalleshi kana yace "i'm verry sorry my butti nine ko? Sorry matar kirki kece kika mantar dani duniyar danake harnayi miki hakan zomuje nayi miki wanka nagasa miki jikinki semuzo ayi tausako? Yafaɗa yana ɗaukarta cak yanufi bedroom da ita, dakanshi yayi mata wanka kamar yadda yace yagasa mata jikinta kana shima yayi bayan sunfitone yayi mata tausar yana gaya mata kalamai masu daɗi da kwantarda zuciya. Saudia Tunda sheikh sudais yatafi gimbiya saudat tashiga taitayinta domin tasan memartaba haƙe kawai yake da ita jira yakeyi tayi wani abun yazartar mata da hukunci kamar yadda yayi niyya, hakan yasa takoma verry sillow ɗin ƙarfi da yaji kuma mutanen gidan suka samu inci daga hadiman gidan kuwa har ƴaƴa....daga gefe ɗaya kuma kursum na sheƙe ayarta itada Joseph domin sosai takejin daɗin mu'amala dashi sabida jarumtarshi dakuma girman halittarshi kasan cewarta buɗaɗɗiyar mace bakowacce penis ɗin namiji zatayi aiki ajikinta ba amma gaya yanzu tasamu dede ita,,,,hakan suke zuba iskancinsu son ransu...su Captain suraj kuwa yarima junaid yacika umurnin gimbiya maisoon domin ya fiddasu tareda yimusu kyauta taban girma domin kowanne yabashi motarda da akuɗin Nigeria zata iya kaiwa 9millon tareda wasu zafafan gidaje daga cikin gidajen da suka gina shiga yarima basam dakuma sheikh sudais suna sayarwa aciki yabasu kowa ɗaya,,,ga kuma ƙarin girma dayanema musu acikin hukumar tasu ta sojoji, seda yagama komai kana yasanar musu da saƙon uwar gidan sheikh sudais ne wato gimbiya maisoon duk itace tayi musu wannan abin. Habawa aikuwa zo kuga murna gun waƴannan bayin Allah hadda kukan farin ciki, kana suka shirya katanas sukaje Dubai yimata godiya, inda suka fake dacewar ziyara suka kawowa sheikh sudais... maisoon taji daɗin hakan sosai kuma tanuna musu sedai tadaɗi tayi musu nasiha me ratsa zuciya akan girmama ɗan Adam kana kuma ta jinjina musu abisa namijin ƙoƙarin da sukeyi wurin ƙare masauratar Saudia. Kwanansu biyu a Dubai kana suka kuma warsu Saudia cikin farin ciki da jin daɗi gakuma kima da ganin girman matar sheikh sudais yaƙaru a idonsu hakama sun ƙara ganin girma da mutunta ɗan Adam acikin rayuwarsu. Kursum Kusan kullun yanzu sesun jone itada Joseph domin takai takawo sam bata iya wuni ɗaya batareda tajishi ajikintaba, ganin hakan yasa Joseph yin anfani da wannan damar yadasa soyayyar shi azuciyarta dudda cewar yahaɗa da sihiri amma abin yayi tasiri sosai akanta wanda yasa har suka fara shirin auren juna batareda gimbiya saudat tasaniba, yau kam bayan sun gama gurzar junansu ne Joseph ke gaya mata yadace iyayensu sunsanda wannan zancen na soyayyar su domin shidai yagaji da abinda sukeyi aɓoye. Hakan yasa kursum nufar mahaifiyar ta kaitsaye da zancen wanda yagigita duniyar gimbiya saudat baki ɗaya cikin tashin hankali take kallon ƴar tata bayan tagamajin bayananta kafin tace "aikuwa baki isaba kursum Nizaki tozarta kirasa wazaki aura se wanda ba musulmi ba garin ubanwaye kika taɓa ganin anyi hakan? To wlh baki isaba kinyi ƙarya kice wannan arnen zaki aura ke bara kigani domin takanshi Zamfara shida har yashiga rayuwarki, tana gama faɗar hakan tamiƙe tareda ficewa zuwa gefen sojojin gidan,,,yayinda kursum taɗauki kuka tanufi pert ɗin memartaba sarki Hassan...! Autar alheri ✍️ 🐘🐘🐘 *SAWUN GIWA*🐘🐘🐘 Book 5 Page 95 & 96 "Zaune tasameshi shida gimbiya zaitun suna fira, da mamaki dukkansu suka kalleta jin yadda take kuka kamar zata tada masauratar, cikin tashin hankali gimbiya zaitun tamiƙe tareda tarota tana tambayarta lpy? Miyasameta? Aiko tanajin tambayarda gimbiya zaitun kemata tasake rushewa da sabon kuka, cikin kukan take basu labarin abinda yafaru tsakaninta da mahaifiyarta. Wannan labari na kursum baƙaramin girgizasu yayiba memartaba bece mata komaiba se sako ɗaya turawa metsaron ƙofarshi akan akira mishi Joseph da gimbiya saudat, yana gama tura saƙon ya ajiye wayar batareda yace komaiba yanajiran ƙarasowarsu,,,hakama gimbiya zaitun shiru kawai tayi tana kallon ikon Allah...kusan minti 3 datura saƙon memartaba Sega gimbiya saudat tashigo tana cika tana batsewa domin kuwa ɗan aiken yasameta tana zazzagawa Joseph tujara kamar zata ari baki. Zama tayi tana bankawa kursum harara, hakan Joseph ma yashigo abisa umurnin memartaba. Suru yabiyo baya bayan shigowarsu da kusan minti 15 kana memartaba yayi gyaran murya yace "Joseph kursum tazo mana dawani zance me girma akanka shin kasan da wannan zancen nata akan aure koyaya abin yake? Yatambaya idonshi akan Joseph ɗin. Dasauri yayi ƙasa dakanshi cikin girmamawa yace "nasani ranka yadaɗe. Jinjina kai sarki yayi kana yaƙara cewa "shin dagaske ne aurenta kace zakayi bayan kasan ba addininku ɗaya ba? Kuma kasan mu a namu addinin haramunne mace ta auru namiji ba musulmi ba namiji kawai aka yadda ya auri mace koda ba Musulma bace Ahalilkitabi kenan, tayaya kakega zamu aminta da wannan haɗin naku? Yaƙara jefa musu wannan tambayar. Cikin girmamawa yace nasan hakan memartaba shiyasa na karɓi musulunci tun last week agun yallaɓai yarima junaid, domin dagaske nake sonta shiyasa nazaɓi murayu acikin inuwar addini ɗaya, yaƙarasa zancen kanshi aƙasa. Tunda memartaba yaji kallimar Musulunci agun Joseph wani ƙayataccen murmushin farin ciki yaziyarci fuskarshi ahankali yake jinjina kanshi cikin jin daɗi yace "masha allah amma naji daɗin wannan zanje sedai tunda ka musulunta doline ka canja suna daga Joseph zuwa sunayen muslunci. "Hakane ranka yadaɗe ai yanzu sunana musaddiq shine Sunan da ake kirana yanzu. "To alhamdulillah musaddiq wannan abin yayi daɗi sosai sabida hakan yanzu zaka haɗani da family ka domin muyi zancen auren ku idan kuma kaga da matsala toni zan ɗaura muku aure anan in sha Allah. Wani irin farin ciki ne yaziyarcesu dukkansu suka kalli juna suna murmushi kana Joseph kuma musaddiq ayanzu yace "bakomai ranka yadaɗe duk yadda kayi dedene domin bana tunanin zasu yadda suzo tunda na canja addini kuma akwai yayana anan ƙasar wanda shi ɗin musulmine kuma yasan komai akan zancen auren. "To masha allah hakan ma yayi seka gaya mishi yazo yasameni kutashi kuje Allah yayi muku albarka. "Ameen ameen suka amsa kafin sumiƙe gimbiya saudat tabuɗe baki zatayi magana cikin tashin hankalin da yakasa ɓoyuwa a fuskarta, memartaba yayi saurin dakatarda ita ta hanyar ɗaga mata hannu, hakan yasa dole takama raggan bakinta tayi shiru zuciyarta na ƙuna kamar zata babbake. Hakan memartaba yasallami kowa shikuwa yanufi fadarshi. Bayan sati biyu akayi bikin auren kursum da Joseph konace musaddiq wanda yayanshi yazo akayi komai na auren memartaba yabasu gefe ɗaya acikin gidan saurautar suka zauna semuce Allah yabada zama lafiya..hakan gimbiya saudat tayi kukan zuci tayi na fili domin yanzu ta tabbatar maganine musaddiq yayiwa kursum harta haukace akan wannan auren. Tayi danasanin yiwa sheikh sudais magani yafi aƙirga farin cikinta ɗaya shi bekamashiba basuyi nasaraba kuma ahakan da Allah yatashi kamata ita se akayiwa ƴarta yakamata to inaga ace tayi nasara akanshi kenan ita da batasan iya abinda ze samesuba kenan 😥 hakan taketa dana saninta wanda bashi da rana domin duk abinda zakayi bakayi tunaniba wurin yinshi sebayan kayi kadawo dakasani aikin banza ne sedai muce Allah yasa mufi ƙarfin zukatanmu. Bayan wata biyu Acikin wannan lokacin cikin maisoon yazama ko ƙaƙa abin se wanda yagani gabaki ɗaya tafita kamanninta kuma gaya hartana neman shanye watannin haihuwarta amma bata haihuba, hankalin gimbiya Rumaah, memartaba har sheikh sudais dukkansu atashe yake, hakama gimbiya zaitun da basam kebawa labarin abinda ke faruwa....yau tana zaune a pert ɗin gimbiya Rumaah wasu hadimai su biyu namata tausar kafarta, yayinda gimbiya Rumaah ke kitchen dakanta tana yiwa maisoon ɗin haɗin zogale da cocumber domin shine kawai abin cinta ayanzu. Mararta taji tana murɗa mata sosai sedai tadake batace komaiba sabida tasabayin irin wannan ciyon marar tun cikinta na wata bakwai, dudda tanajin wannan kamar yabanbanta da saura, kusan minti 3 takarajin wani wanda yazo mata duka tareda ciyon tsara lokaci ɗaya bayanta yarinƙa wani irin sara nafitar hankali kamar zerabata biyu, runtse idonta tayi daƙarfi tareda cije bakinta tana salati hakan ya ankarar da hadiman datake tare dasu, cikin sauri suka shiga jera mata sannu yayinda ɗayar taruga kitchen domin sanarwa da gimbiya Rumaah abinda ke faruwa, ɗayar kuma ta tsaya jin maisoon ta damƙi hannunta daƙarfi tana anbaton Sunan Allah. Acan kuwa wannan hafimar na sanarda gimbiya Rumaah abinda ke faruwa a parlor suka dawo karaya domin ganin halinda maisoon ɗin take ciki, sedai me? Sawo kansu parlor yayi dede da faɗowar baby cikin iyawar Allah da buwayarsa yana tsadara kuka, ai dasauri suka ƙaraso cikin tsananin mamaki da farin ciki Gimbiya Rumaah taɗauke baby boy ɗin kyakkyawan gaske me tsananin Kamada sheikh sudais kamar antsaga ƙara, kana tadubi maisoon domin tayi mata sannu setaga wani nishin takeyi cikin azaba, dasauri tamiƙawa hadimar babyn hannunta kana tariƙe maisoon ɗin tana mata sannu har idonta sun cika da kallah sabida tausayinta, aiko bata ɗauki wani lokacin ba taƙara haifo wani babyn shiba boy kamar wancan bawani banbanci. Wata irin kabbara gimbiya Rumaah tasaki tana ɗaga yaron sama kana tana kallon na hannun wannan hadimar kuma tajuya ta kalli Maisoon se kawai tasaka kuka, akuma Dede wannan lokacin sheikh sudais yafaɗo parlor kamai wanda aka turo...! Autar alheri ✍️ 🐘🐘🐘 *SAWUN GIWA*🐘🐘🐘 Book 5 Page 97 & 98 "Ido yazaro ganin jinjiri ahannun mahaifiyar shi gakuma wani a hannun hadima fuwa, cikin tsananin mamaki yake binsu da kallo kafin yasamu zarafin yaƙarasowa tsakiyar parlor bakinshi na rawa amma yakasa furta koda lalima ɗaya binsu kawai yakeyi da ido...seda maisoon tayi saurin riƙo hannunshi ganin kamar yashiga shuck tukkunna yajiyo se kawai yarungumeta tsam ajikinshi batareda yadamu da yadda takeba cikin rawar murya yake maimaita alhamdulillah bini imati rabbi, alhamdulillah, alhamdulillah ya rabbi kafin kuma yaɗagota yana kallo sekuma yaƙara maidata yana murmushi tareda share ƙwallar idonshi. Gimbiya Rumaah ma kukan takeyi tareda dariya lokaci ɗaya. "My butti duk waƴannan yarana ne ? My butti twins fa ohhh yah Allah alhamdulillah. "Itadai maisoon kallonsu kawai takeyi tana murmushi kafin tabuɗe baki ahankali tace "my sheikh kacirewa babys dinki mabiyiya mana, inaso natashi, tayi maganar tana ƙara matse hannunshi cikin nata. Se a lokacinma hankalinshi yakaiga babys ɗin dase wutsil wutsil sukeyi domin ko gimbiya Rumaah farin ciki yahanata cewa komai balle tasamu zarafin aikata wani abun...cikin sauri yamiƙe yanufi pert ɗinshi kamar ze tashi sama, ko minti ɗaya beyida fitaba yadawo da kayanda suka ajiye gida domin irin wannan lalurar, aiko cikin gwaninta ga aikinshi ya yanke musu uwar tafiyar kana yasaka hannu yaɗauki matarshi kamar ya ɗauki baby yanufi bedroom ɗin gimbiya Rumaah da ita, ruwan zafi yahaɗa dakanshi yate maka mata tayi wankan bayan ya fidda mata duk jinin dake mararta, sa'annan yariƙota suka fito, hakan yaƙara komawa pert ɗinsu yaɗauko mata kayan sakawa, sedai dayazo wucewa parlor gimbiya Rumaah yayi mamakin rashin ganinta itada babys ɗin domin har angyara wurin kamar ba'ananne aka haihuba,,,,Hakan yakaiwa Maisoon kayanta tasaka tareda temakonshi kana yazo yahaɗa mata tea me zafi yabata tasha, yanayi yana mata sannu cikin begen sonta da ƙaunarta domin jiyakeyi tamkar yahaɗiye ta yaƙara haifota sabida tsananin sonta da Farin cikin dayake ciki. Gimbiya Rumaah kuwa pert ɗin memartaba sarki Muhammad bilal tanufa da baby's ɗin jikina rawa tashiga gyaransu acan...shikanshi memartaba daya ganta da baby's seda yayi mamaki, amma jin matar sheikh sudais ce ta haihu wannan abin baƙaramin Farin ciki yasakashiba, Sega gudan sarki ana shirin baby's dashi.😂 Cikin lokaci kaɗan gimbiya Rumaah tagama shirya yaran kana tayi musu shimfiɗa kusan sarki Muhammad bilal Itama ta zauna suka zubawa yaran ido kawai suna kallah suna murna sam sunƙi ma fatitowa dasu balle wani yasamu yagani😂 acan pert ɗin gimbiya Rumaah kuwa sheikh sudais yakasa ya tsare akan matarsa wani irin kulawa yake bata ta musamman seda yaga tafito tass kamar ba itace ta haihuba kana yanutsu yashiga kiran ammin shi yagaya mata wato gimbiya zaitun...aiko zukuga murna gunta abin ba'acewa komai domin aranar tayi shirin zuwa Dubai...bayan yasanarda itace yakira yah jawal dakanshi yasanar mishi da haihuwar maisoon...aiko yayi mutukar farin ciki ananne yake sheda mishi suma suna asibiti yanzu Aisha ta haihu itama ta haifi ɗa namiji. "Masha allah alhamdulillah shine abinda yafito daga bakin sheikh sudais yana girmama uban giji me kyauta da ƙari..anan yah jawal yashiga sanarda family nasu wannan abin farin cikin, kai gaskiya faɗin farin cikin da wannan ahalin keciki ɓata lokacine, mom kam dataji labarin haihuwar autar tata har kukan farin ciki itama seda tayi. Maisoon kuwa dataji Aisha ta haihu tuburewa sheikh sudais tayi akan cewar dole seya kawota Nigeria anyi musu bikin suna tare itada Aisha daƙyar yasamu ya lallaɓata tadena rigimar shima dayace mata anan za'azo da Aisha ayi musu bikin tare. Su iyayen yara kam dasukaji kasa zama sukayi balle tsayi cikin ƙanen lokaci yarima basam yacika pert ɗinsu dakayan babys ɗinshi kamar za'a buɗe wani shagon, hakama talal abokin sheikh sudais shima yabaza tashi rawar....da yamma jirgin daya ɗauko gimbiya zaitun tareda memartaba sarki Hassan yasauka kuma nasu na sauka wanda ya ɗauko yarima junaid da anty meenah ma yasauka domin sam yarima junaid besan cewar aranar iyayen nashi zasuzoba da ababu abinda zesa suyi tafiyar daban daban,,,,ita kuwa anty meenah shine dakanshi yaje gidanta yace tazo sutafi domin kuwa yasan idan itace kaɗai zata tafi bazeyu tasamu viser ranar ba, shiyasa yajanyota koba komai anty gimbiya zataga yayarta akusa da ita, ahakan motocinsu sukabar filin jirgin suka nufi masauta. Lokacinda da maisoon taga anty meenah baƙaramin daɗi tajiba hakan suka baje nan pert ɗin gimbiya Rumaah daga ita har su gimbiya zaitun suna Sha'anin farin cikinsu domin kuwa basajin kunyar iyayen mijin nata sabida su basu ɗauketa surukaba, gimbiya Rumaah da gimbiya zaitun wata irin kulawa suke bawa maisoon ta musamman koyaya tamotsa zasuce minene? Haihuwa da kwana biyu mutanen Nigeria suka sauka Dubai aiko maisoon ta tasawa sheikh sudais sabuwar rigima ganin bada Aisha akazoba, daga yah fawan sesu mama da anty zainab sekuma abban yah fawan😂 Shikam ganin abin nata dagaske ne yasa yaje pert ɗin memartaba sarki Muhammad bilal yasanar mishi tareda cewa yariƙi abbey akan yabari aɗauko Aisha... murmushi memartaba yayi kana yace "sheikh ɗin abbey wannan matsalarku ne kaida matarka sabida hakan kakirashi dakanka, ba yadda beyida memartaba ba akan yakira abbey amma yaki, shikuwa yayi hakanne sabida shi sheikh sudais ɗin yakira abbey dakanshi domin susamu kusanshi sosai da iyayen matarshi. Aiko hakan dayayi andace domin kuwa ba yadda sheikh sudais ya iya hakan dole yakira abbey, bayan yagaisardashi cikin mutuntawa ne yasanardashi bukatarshi tason akawo Aisha domin suyi biki atare... murmushi kawai abbey yayi domin kobe tambayaba yasan rigimar maisoon ce amma baze hanaba kodan ganin cewar ita isha batasan ɗakin maisoon ba, hakan yasa yacewa sheikh sudais badamuwa su awurinsu amma zasu gayawa mijinta idan ya amince shikenan Allah yasa ayi lpy aƙare lpy.. ameen ameen sheikh sudais ya amsa kana sukayi sallama aranshi yana addu'ar Allah yasa mijin aishar ya amince....shikuwa abbey bayan sungama waya da sheikh sudais yakira yah muhseen yafaɗa mishi buƙatar mijin ƙanwar tashi domin yaji mizece...to abinda abbey besaniba itama Aishar rigima takeyiwa yah muhseen akan cewar seya Kaita taga yaran maisoon ko amaidoda maisoon ɗin gida, shiyasa yanajin zancen abbey yayi hamdala aranshi kana yace "badamuwa abbey zamu shirya tafiya in sha Allah. Tofa acikin kwana biyu suka gama komai natafiya inda aka tafi duka family kowa ba'abariba bancin dady da abbey sukam cewa sukayi bazasujeba...misalin ƙarfe 5 na yamma jirginsu ya sauka ƙasar abu dabit wato Dubai, sheikh sudais dakanshi yazo tarbarsu shida mukarrabanshi kuma ƙennenshi yarima junaid da yarima basam sekuma amininshi talal, cikin farin ciki da mutuntawa yatarbesu inda suka rungume juna shiga yah muhseen harsu yah jafar, cikin farin ciki dajin daɗi ganin ahalin matarshi dakuma karamcinsu gareshi. Hakan suka ɗunguma zuwa masarautar kusan mota goma sha shida suna tafe ana musu jiniya abin gwanin birgewa... lokacinda suka sauka masauratar maisoon na zaune a parlor itada duka iyayen nasu dasu anty meenah. Da mamaki gimbiya Rumaah ta kalli hadima fuwa tace "fuwa baƙi mukayi agidan ne? "Kanta a ƙasa tace "aa ranki yadaɗe inaga yallaɓai sheikh ne yadawo tareda su yarima domin sune suka fita ɗazu damotoci dayawa. "Tofa sheikh dabayasan fitada mota samada ukku shine yau da wannan motocin to ina yaje hakan? Kafin hadima fuwa tayi magana yarima junaid yashigo parlor dasauri ko sallama beyiba yace "anty gimbiya albashir... dasauri maisoon ta kalleshi sedai kafin tayi magana sukaji sallamar mutane dayawa sun shigo parlor, ido tazaro tareda miƙewa tsaye daƙarfi tana faɗar.....! Autar alheri ✍️ 🐘🐘🐘 *SAWUN GIWA*🐘🐘🐘 Book 5 Page 99 & 100 "Faɗar"sweetheat kece wayyoo Allah sekawai tazo dagudu gun Aisha wanda itama tasheƙo ɗin domin su haɗu sedai cikin mugun zafin nama sheikh sudais yariƙe maisoon yana zare duka cat eyes ɗinshi, wanda batasan ya akayiba kawai ganinshi tayi riƙeda ita...itama Aisha dasauri tajuya jinta tamau ajikin mutun,,,ido huɗu tayi da yah muhseen yana haɗe fuska cikin ɗan kamewa yace "illata kanki zakiyine wife? Aiko takwaɓe fuska kamar zatayi kuka....shima sheikh sudais ido kawai yakebin maisoon dashi yana jifanta da kallon bakida hankaline zaki hallaka min kanki, kafin ya ɗauketa cak kamar yaɗauki jinjira sam bekulada mutanen dake wurinba domin basa gabanshi seda yadireta agaban Aisha kafin yaranƙafo ahankali yaraɗa mata "plesse abi ahankali kar amin ɓarnarda bazan yafeba naɗauki hukunci kuma aga rashin kyautawana, yaƙarasa zancen yana kashe mata ido ɗaya, itako takai mishi duka aƙirji tana saka kukan shagwaɓa, yafice yana murmushi...itako jin Aisha tadatayi ajikinta yasa tamaida hankalinta akanta, aiko suka ƙanƙame juna suna sakin kukan farin cikin ganin sunansu atare kafin kuma suka saki juna suna murmushi, riƙo hannunta maisoon tayi suka jiyo sedai sukaga wayam bakowa a parlor domin tunda sheikh sudais yaɗauketa gimbiya Rumaah taja baƙin zuwa parlorn ta ganin kamar sunajin kunyar abinda sheikh ɗin nata keyi...sukuwa mazan duka sunfice tareda sheikh sudais ɗin yayinda abba kegun memartaba dama. Murmushi kawai tayi ganin duk sungudu kana taja aishar zuwa wani bedroom ɗin dake cikin parlor,,,anan suka buɗe sabon babin fira fayan ankira musu humairar yah fawan databi su anty zee, kana ankawowa Aisha babys ɗin maisoon tagani, itama ankawo yaronta Maisoon tagani, hakan suka saka yaran agaba suna kallo kamar su cinye abinsu. Humm lokaci nata tafiya yayinda masu jego keshan gyara na musanman agun iyayen nasu, gimbiya Rumaah da gimbiya zaitun suna musu irinnasu na Larabawa yayinda mama ke musu irinna Fulani, hakama umma tana musu irinnata na shuwa, hummm abin ba'acewa komai, hakan sukaci gabada jegonsu a Dubai hankali kwance har ranar suna, yayinda angayen ƙarni da muƙarrabansu keta baza tasu rawa takowacce siga sunyiwa yaransu bajinta tagani ta faɗa domin kuwa duk abinda yah muhseen zesiya to ukku yake siya kuma iri ɗaya hakama yah fawan shima ukkun yake shiya hakama sheikh sudais dasu basam duk wanda zesiyawa yaran abu to ukku yake siya kuma iri ɗaya...iyayen nasuma komai iri ɗaya akayi musu duk abinda sheikh sudais yasiyawa maisoon seya siyawa Aisha da humairar yah fawan, shima yah muhseen haka, balle yah fawan dayakeji kamar yajuye musu duk abinda ya mallaka ganin karamcin dasuke yiwa matarshi dudda ita bata haihuba amma tana ɗauke da nata cikin. Daren Sunan yaran da dare maisoon tasaka yarima junaid yayi magana aka sake Hajiya Rukayya dikko tareda temakon wani amininshi dakecan Saudiya, sim tasamu sabo tasaka contact ɗin yaseer domin tanada ita akanta tatura mishi text kana tacire layin takarye. Yana zaune yana zubawa Alhaji dikko tea text ɗin yashigo domin yanzu Alhaji dikko samu lpy sedai damuwarshi ɗaya matarshi kuma yanada tabbaci akan abinda take aikatawa ne Allah yanuna mishi shine tayi hukumar Sauda ta hukuntata dudda yaseer yaɓoye mishi kozuwan dasukayi kuwa lokacinda aka yanke mata hukunci, sedai ya fidda rai da samunta kasancewar hukuncin Saudia me tsananine.... yaseer kam seda yagama yiwa mahaifin nashi uzurinshi, kana yaɗauki wayarshi yafice, wuri yasamu yazauna tareda buɗe saƙon yafara karantawa kamar hakan. "ASSALAMU'ALAIKUM YASEER INAMAKA FATAN ALKHAIRI KUMA INA FATAR KANA LAFIYA, KAZO SAUDIYA NAƊAUKI MOMYNKA DOMIN NASAKA ANFIDDATA DUK ABINDA TAYIMIN BAZAN BARI TA TOZALTABA DOMIN BA'ABINDA ZESA NABARI JININKA YA TOZALTA KASAN CEWAR KANUNAMIN SO NAGASKIYA KUMA ALLAH NASAN MEYAFIYA NAYAFEWA MOMYNKA DUK ABINDA TAYIMIN KUMA KAIMA NAYAFEMA IDAN NAYIMA LAIFI NIMA KAYAFEMIN PLESSE, KUMA KARKAYI YUNƘURIN NEMANA DOMIN BAZAKA SAMENIBA YANZU HAKAN NA HAIHU NASAMU TWINS KYAUTA DAGA ALLAH KO WANNAN KAƊAI YA ISA YASAKA NAYIWA ALLAH GODIYA, NABARKA LAFIYA. BY DR MAISOON USMAN MAINAH. Tunda yaseer yafara karatun saƙon yake share gumi nafarin cikin alkhairin maisoon agareshi dakuma baƙin cikin rashinta, yana gama karatun yamiƙe domin tafiya neman viser zuwa Saudia batareda yayiwa maisoon replay ba domin yasan tunda tace karya nemeta koya nema baze samuba, wannan kaɗan kenan daga cikin halayyarta dayasani. Dubai Washe gari ranar suna yara sukaci sunaye kamar hakan twins ɗin maisoon sukaci sunan abbey da sarkin Saudia wato al'hassan da Ishaq, sedai sunyi musu inkiya da mu'assir da musayyir, sekuma yaron Aisha yaci Sunan dady Usman, suna kiranshi little dady. Wannan karamcim na sheikh sudais yayiwa memartaba sarki Muhammad bilal daɗi domin koba komai yadace sugirmama iyayen maisoon domin sunyi musu dukkan gata tunda suka aurawa ɗanshi ƴarsu, hakama sarki Hassan yadace ayimai kowacce irin kara duba da yadda yake nuna soyayyar shi agun sheikh sudais ɗin gakuma yaranshi dake biye da sheikh kamar sumardashi cikinsu kai idan kagansu baka isa kace ba uwa ɗaya uba ɗaya ya haifesuba, sabida tsananin soyayyar su agareshi. Tofa hakan take agun family maisoon hakama sarki Hassan domin baƙaramin fari ciki sukayi ba musamman yah muhseen dayaji Sunan mahaifinshi aka sakawa yaron ƙanwarshi atake yaɗauki waya yakira abbey da dady yasanar musu, aiko sunyi farin ciki ba kaɗan ba. Awannan ranar amaren jego sunyi kyau matuka kamar ba suba sunyi shiga iri ɗaya har humaira basu waretaba, hakama angayen ƙarnin suma shiga iri ɗaya sukayi kusan su shida, sheikh sudais, yah fawan, yah muhseen, yah jawal, yarima junaid, yarima basam, dakuma talal. Hakan suka fito dukkansu sun sade da Larabawa abin gwanin sha'awa, anyi biki nagani na faɗa wanda dukkan ilahirin garin Dubai dama duniya baki ɗaya seda suka sheda haihuwar twins ɗin sheikh sudais Muhammad bilal, yadda memartaba sarki Muhammad bilal yaso ayi a aurenshi shine akayi yanzu da aka haihu, faɗin nera dakuma ɗan Adam ɗin suka bazu awannan bikin ɓata lokaci ne sedai me karatu kamisilta yadda wannan abin zekasance azuciyarka, anci ansha anyi yadda akeso sedai muce Allah yamaida kowa gidanshi lafiya. Bayan suna su mama sukaci gabada gyaran yaransu kuma tunda akayi suna sheikh sudais harsu yah muhseen ba wanda yaƙara ganin inuwar maisoon ko Aisha... gimbiya zaitun kuwa bayan suna da kwana biyu takoma Saudia sabida memartaba yakoma tun ranar suna...su mama kuwa seda sukayi mako ɗaya bayan suna kana suka koma Nigeria wanda aka sha kuka tsakanin Aisha da maisoon domin basa ƙaunar arabasu, amma hakan suka haƙura dole domin ba yadda zasuyi. Yaseer kuwa yazo Saudia yaɗauki momynshi inda yaso suga maisoon sosai domin sumata godiya amma sam basu samu damar ganintaba hakan suka haƙura dole suka koma gida Nigeria. Hajiya Rukayya taroƙi mijinta gafara inda tanuna nadamarta sosai akan abinda ta aikata, tareda alƙawarin bazata ƙara aikata wani abun makamancin hakan ba...Alhaji dikko yaji daɗin hakan sosai kuma ya yafe mata yana kuma addu'ar Allah ya shiryi duk wani me hali irin nata. Dubai Yau watan maisoon biyu da haihuwa kuma har ila yau gimbiya Rumaah bata maidata pert ɗinsu ba hakan sheikh sudais yayi mitarshi tagaji yadena. Misalin ƙarfe 9pm yadawo gidan domin kullun yanzu baya dawowa da wuri sabida zaman gidan faɗi yake mishi, sedai yau kam dawowar tamishi rana domin yana shigowa parlor da maisoon yafara cin karo tana zaune acikin ɗaya daga cikin kujerin parlor taci uban gayu kamar wadda zata gasar kyau domin yau tunda safe gimbiya Rumaah tamaidota ɗakinta....wani irin waro manyan idanuwanshi yayi yana tunanin itace wai kokuwa gizone? Sedai rungumar dayaji tayi mishine yasakashi gasgata cewar ita ɗin daice ba gizoba..ai cikin wani irin yanayin buƙatuwa yamayarda ita jikinshi yamatse yana mayarda numfashi, dasauri ya rarami bakinta yana bata wani irin zazzafan kiss mewuyar msal tuwa, aikuwa atake tashiga maida mishi da martani, humm wani aikin se so, tun anan parlor suka haukacewa juna kamar zasu cinye junansu, sabida tsananin buƙatuwarda sheikh sudais ke ciki kowanne romance me tsayi basuyi ba yaɗauki hanyarshi, sedai me. Wani irin waro ido yayi yana ƙanƙameta da mugun ƙarfi ajikinshi jin ƙwaƙwalwarshi na neman kwancewa saka makon wani mugun daɗi daya ziyarceshi wanda bazece ga taka mammen daga ina yake zuwaba domin kuwa gab yake da haukatashi. Wani irin haƙa yake mata wanda yasa dukkan su suka gigice bakajin komai a parlor se gurnanin sheikh sudais da ihun maisoon domin kuwa basuma samu damar ziyarar bedroom ba anan parlor suke baje kolinsu, Humm awannan ranar dai tabbas sun nunawa junansu yadda sukayi kewar juna domin sun gurzu iya gurzuwa sheikh sudais ya tabbatarda gyaransu mama da mammin shi, domin awannan gaɓar ze iya daka hannu aƙasa yace maisoon bata haihuba, tabbas kam ansha love nagaban kwatance, semuce Allah yaƙara ɗanƙon su da ƙauna manyan masoya. Bayan shekara 10 Awannan shekarun abubuwa dayawa sun faru, anyi auren yarima junaid da yarima basam kuma duka matansu sun haihu, sunjone da maisoon sun maidata tamkar antyn su uwa ɗaya uba ɗaya kamar yadda sukaga mazarensu na girmamata suma hakan sukeyi.... maisoon kuwa takara haihuwar wasu yaran zaitun da Rumaah sekuma halima Sunan mahaifiyarta....yarima basam kuwa yanada bilal da mutallab..se yarima junaid yanada little sudais domin yaronshi ɗaya. A Nigeria ma Aisha takara haihuwar wasu yaran itama yanzu ƴaƴanta huɗu, hakama humairar yah fawan ƴaƴanta huɗu, yah jawal kuwa haryanzu beyi aureba saka makon hanashi auren zainab da abbey yayi yakashewa kanshi son auren kowacce mace arayuwarshi kuma baya neman mata hasalima basa gabanshi, dady yayi daƙarya yayi da gaskiya amma yaƙi yayi, wannan dalilin ne yasa abbey yin dayasanin hanashi auren muradin ranshi domin koba komai dayabari ya aureta duk da hakan bata faruba amma koyanzu yana addu'ar Allah yanuna musu ranar dazezo musu dazancen aure dakanshi, kuma koyar waye ze aura mishi ita Indai tanada tarbiya, tunda Allah yarigada ya hukunto zainab ba matarshi bace. ƘALU BALE GAREMU IYAYE. Dan Allah mudena dagewa akan ra'ayinmu garayuwar yaranmu domin kuwa yadda muke da hakki akansu suma sunada hakki akanmu kuma sunada nasu ra'ayin kamar yadda muke dashi, kuyi dubada abbey dakuma yah jawal, dudda cewar Allah ya hukunta cewar zainab ba matarshi bace, amma har abada baya kallon hakan akullun dubin zasuyi abbey ne yashiga tsakanin soyayyar su wanda har yayi sanadin kinyin auren ɗan ƙanenshi amma ita tashi ƴar tayi auren wanda inba'akai zuciya nesaba akayi yaƙi da sheɗan wannan al'amarin ze iya shiga tsakanin zumuncinsu har wata hatsa niyar yabiyo baya, dan Allah mukiyaye muriƙe girmanmu musani iya kacinmu da ƴaƴanmu addu'a dakuma nasiha akai idan suka karkace amma mudena yimusu shishigi a rayuwarsu wanda muma Bama Fatar amana, Allah yasa mudace 🤲 Shekaru dayawa sunja abubuwa nata sauyawa, tsakanin maisoon da sheikh sudais kuwa sedai muce Allah yaƙara kauce musu da sheɗan tsakaninsu hakama duka sauran ma auratan, rayuwa tayi musu daɗi sedai sam barka dama duk wani tsanani yana tareda sauƙi kuma kowacce rayuwa danada nata ƙalu banen domin kuwa kursum nacan na fuskartar nata aƙasar Ghana, sedai Allah ya kyauta..... wannan family guda ukku sunkoma tamkar family ɗaya, family su maisoon family sarki Muhammad bilal, family sarki Hassan, abin gwanin birgewa, sedai Fatar Allah yaƙara haɗa kansu..! TAMMATBIHAMDILLAH anan nakawo ƙarshen wannan labari metaken SAWUN GIWA kuskure danayi aciki Allah ya yafe mun inda nayi dede kuma Allah yasa mu anfana dashi.. Daga ƙarshe iname baku haƙuri abisa jikirin da wannan book yasamu kafin mu kammalashi, wlh banida lafiya ne sedai ina ɓoyewa ne domin bazeyu kullun kace bakada lafiya ba idan wani ya yarda wani tunanin zeyi rena musu hankali kakeyi amma dan Allah kuyi haƙuri. Dan Allah kutayi da addu'a Allah yabani lafiya domin seda ita ake komai. Ngd sosai sosai da soyayyarku gareni Allah yabar zumunci 🤝 Autar alheri ✍️