🇪🇬 *DOCTOR MATA* 🇪🇬 🉐 *muna saida magungunan gargajiya kala da kala* 🉐 *GIDAN SAI DA KAMSHI* *FARAR HUMRA* *BAKAR HUMRA* *WhatsApp* 💻 *08080468731* *RAYUWAR AURE* 💻 *Instagram username* Doctor_mata_egypt 🎺 *SABULUN GYARAN JIKI* 🎺 *GYARAN NONO* 🎺 *TURAREN KAYA/DAKI/JIKI* *KI GYARA JIKINKI UWARGIDA TURAREN GAF-GAF NA TSUGUNO TURAREN JIKI DA KAYA* kisani uwargida ba wai sai maigida yana da wadata ne zakiyi tinanin neman ababen da zasu gyara maki jikiba domin kina tinanin duk wani abu na gyaran jiki tsada ne dashi. sai dai *matan albarka* na mai tabatar maki ba haka bane, domin zaki iya gyaran jikinki cikin sauki da kudi kankane. 1⃣ sabulun salo zaki hada da sabulun ditol sai zuma matuka zai gyara maki fata, sai dai yana da mahimmanci ki san yanayin fatarki. In har mai saurin daukan zafi ce sabulun salo kar ya yi yawa. 2⃣ sabulun dove nevea, garin zaitun, habbattu sauda, jar dilka kurkur, sabulun gana, sabulun dudu osun, lemun tsami, zuma mai kyau, madaran tira mai matukar kamshi madara gari duk zaki goge sabulun sai ki hadasu guri daya ki dama zasu hade ki sanya su a fridge ko guri mai sanyi. 3⃣ bushashen zogale,curry, alovera, da na'ana'a zaki hadasu ki dan sanya man zaitun amma ki tabbata kadanne zaki dinga shafawa fatanki zatafi kyau da kyalli. 4⃣ yawaita shan kayan itace mai sanya fatarki kyau 5⃣ yalo/data (garden egg) na matukar boye shekaru domin yana sanya fatanki tatsaya danya shar tana nuna kasa da shaikarunki.. 6⃣ cin nama da zuma ko nama da nono na gyara fata kuma yana taikamakawa maza gurin mazakuta ✔ *TURAREN GAF-GAF NA TSUGUNO* 💻 *Instagram username* Doctor_mata_Egypt 🎺itacen gaf-gaf 🎺sukari 🎺 jawul 🎺lemon tsami 🎺misik 🎺farce 🎺hawi 🎺garin sondol 🎺gallo 🎺madarar turaren zuzan 🎺madarar turaren sondol rose 🎺madarar turaren binta sudan 🎺madarar turaren sondol 🎺garin sondol 🎺madarar turaren mena kamar yadda zaki yi turaren al'ud wanda na koya yanzu zaki yi,sai dai farcan bayan kin kona daka shi zakiyi yayi laushi, shi kuma itace gaf-gaf din idan kika siyo zaki ganshi kamar kashi, sai kin jika kin wanke, sannan ki baza ya bushe, sannan ki farfasa aturmi, sannan kiyi kamar yin turaren al'ud sai ki dinga turara gabanki da shi ana turaren jiki madashi, amma gollon da hawi ma dakawa zakiyi yayi gari ki zuba wani a gun soya ruwansukarin ki juya wani bayan kin gama dai al'ud. ✔ *TURAREN JIKI DA KAYA* 💻 *08080468731* 🔫 itacen hawi da inik yan sirara ne kamar saiwa, amma wasu suna da kauri, dukkan kayan hadin turaren al'ud da shi zaki yi amfani, kamar yadda aka yi turaren wuta na al'ud haka zakiyi, sai dai zaki iya canja kalolin madararon tuaren da kike so, zaki dinga turara jikinki da shi da kayan sawarki. ✔ *GIRMAN NONO* 💻 *08080468731* 🎺 ganyen mai da tsohuwa yarinya 🎺 saiwar sabara 🎺ganyen sabara 🎺 gadali wanda ya fidda da a jikinsa, to dan da ya fito za'a dauka & dawa ko alkama. a hada wannan ganyen da saiwoyin a dake su yi laushi, sannan a sami garin alkama ko dawa, a zuba ruwa kofi daya a tukunya a sa garin maganin cokali daya a ruwa idan ya tafasa sai a dama kunu, wato (salala) da wannan garin dawa ko na alkama, a dinga sha. *GYARAN KAFA TUNDA SANYI* 💻 *08080468731* 🔫 maganin kaushin kafa yana hana ni'ima 🉐man kadanya 🉐man zaitun 🉐safa 🉐leda ki hada man kadanya da man zaitun gurin guda ki kwaba guri guda, idan zaki kwanta sai ki shafe tafin kafar ki dashi, sannan ki zira kafar a leda ki daure ki saka a safa dan kar ledar ta kwance yayin da kike bacci, da safe idan kin tashi sai ki wanke kafar da sabulun ki sa dutsen wanke kafa ki goge kafarki sosai, idan kina haka kullum ko kin dinga fashin kwana daidai, zaki gyara miki kafa, kaushi ya fita kafar tayi kyau, ta yi taushi. ✔*MAGANI WARIN* *JIKI* *KASHI* *BAKI* 💻 *instagram username* Doctor_mata_egypt ⚽ lemon tsami ⚽ farar kanwa ki matse lemon tsaminki kamar guda a uku masu ruwa sannan ki zuba garin farar kanwarki akai, kikwaba tayi kauri, sannan ki shafa a hammatarki, idan kuma duk jikinki ne yake wari, sai ki shafe jikinki, idan yayi kamar minti uku sai ki je ki yi wanka ki wanke jikinki sosai amma fa kar ki barshi ya dade a jikinki, minti biyu zuwa uku za ki wanke 2⃣lemon tsami ki goge a hammatarki ki barshi zuwa rabin awa, sai kije ki yi wanka( abinda yasa kuka ji ina fadin a goga a hammata, dan duk wani warin jiki daga hammata yake fita ko dakua ba ta hammatar aka same shi ba). 3⃣ alimun ki daka alimun ki tankade yayi laushi ki dinga shafawa a hammatarki, kamar hoda, idan kina shigarana ko kinyi gumi baza a dinga jin warin jikin ba. 4⃣ sabulu 🎺 lemon tsami 🎺 zuma 🎺 alim "ki sami kalar sabulun da kike wanka da shi ki goga ki daka alimun ki tankade ki zuba a kai ki matse lemon tsami kadan, ki sa zuma cokali biyar, ki hada ki kwaba ki dinga wanka da shi, dukkan jikinki. 5⃣ turare madara me kamshi sosai kamar kala uku dakakken alim dinki wanda yayi laushi sosai ki kwabe su sosai, ki dinga shafawa a hammarki, duk sanda zaki shafa ki sa danyatsanki ki juya sosai, garin alim din ya hadu da madarar turaren sannan ki shafa bayan warin jikin har kamshin jiki yake sakawa *MALLAKAR MIJI CIKIN SAUKI* 💻 *08080468731* *YADDA AKE HADA HUMRA FARA, BAKA, CULUCTURE, TURAREN WUTA. NA KAYA DA NA TSUGUNO* ✔ *BAKAR HUMRA* 'yan'uwa mata in a yi muku tuni da ku rike turare da kyau, dan turare maganadisu ne na jan hankali, amfanin da turare a jikinki, sutturarki, gidanki yana sa megida ya kara samun nutsuwar zama da ke, kuma ko yaushe zai dinga son kasancewa da ke ✔ *BAKAR HUMRA* ⚽ mahala ⚽ hawi ⚽ farce ⚽ turaren marakana ⚽ turaren sondol na ruwa dan awo ⚽ turaren amarya ⚽ madarar turaren abaraidadi ⚽ madarar turaren suzan ⚽ turaren me sanyin ruwa kalar da kike so mara mai ko 🔫 yadda zaki yi ki dake mahala dinki, bayan kin soya sama-sama sai ki dake ta ta yi laushi, shi ma hawi ki dake ki tankade ,ki jika farcenki a ruwan omo ko clean, idan yayi kamar awa biyu da jikawa, sai ki dora farce da kika jika da ruwan clean ya yi ta dahuwa, har sai yayi kamar awa biyu ko uku ruwan na tafasa da farcen a ciki, sannan ki sauke ya huce, sai ki sami reza ko brush din goge baki ki dinga kankare farcen da rezar ko brush din, daya bayan daya, wannan nama-naman da ya taso na jikin farcen sai ya fita gaba daya, idan kin gama kankarewa sai ki shanya farcen ya huce, sannan ki zuba farcen a kasko kiyi ta juyawa a kan wuta har sai farcen ya kone yayi baki, sannan ki dake yayi laushi sosai yadda zaki hada shi ne ki zuba ruwan turarenki na marakana kwaiba daya ta awon mankuli, sannan ki zuba turaren sandol na ruwa gwangwanin madarar ruwa guda daya, turaren amarya ma gwangani daya, turare me sanyi ruwa mara maiko kalar da kike so gwangwani daya, ki sa madarar turaren aborai dadi cikin kwaibar fiya-fiya ta madarar suya ma cikin kwalbar fiya-fiya ki sa garin mahala cokali biyu na abinci garin hawi cokali biyu garin farce ma cokali biyu ki juya sosai, bayan kin gama hadawa sai ki rufe humrar ki barta ta tsumu a gun mai zafi ko ki dora kaya a kanta inda ba zata sha iska ba har zuwa sati daya ko biyu ko sama da haka, idan ta tsumu sosai ta yi kamshi zaki iya yin humra da ruwan turaren amarya wato ya fi yawa turaren marakana kuwa sai ki sa gwangwani daya yadda dai kike so, wannan dakakken su farcen zaki ga in kin zuba kwalba suna yin kasa, amma zai saka humrar ta dinga kara tsumuwa tana kara kamshi ✔ *FARAR HUMRA* turaren alajin na ruwa ko na marakana ko na matan arewa 🉐 jan ambur 🉐 farin ambur 🉐 misik 🉐 madarar turaren kwamando 🉐 madarar turaren suzan 🉐 madarar turaren sarkin turare 🉐 madarar turaren sandol 🉐 madarar turaren ismiyaki zaki yi ki daka farin ambar dinki wanda ake sayarwa a kasuwa guda uku, sannan ki daka jan dan kanti guda uku, sai ki zuba a kan ruwan turaren alajin ko marajana ko matan arewa roba daya, ki sami misik dinki guda hudu ki zuba a kofin silver ko a tukunyar silver ki dora a kan garwashi zai narke, idan ya narke sai ki yi sauri ki juye a cikin ruwan turaren da kika zuba garin abubuwan, sannan ki daka misik din ki sa cokali uku sannan ki zuba madarorin turaranki ko wanne cikin kwalbar fiya-fiya ki jua sosai ki rufe ya tsumu, wannan garin misik dinda ambar din shi zai dinga kara tsuma humra ta dinga kara kamshi za ki iya rufewa kwana bakwai ko zuwa sati biyu ta tsumu ✔ *TURAREN WUTA NA DAKI* 💻 *08080468731* amma shi wannan yadda ake hada shi dabban ba da kyau kuma da irin kamshinsa duk da itacen irin daya ne , abin bukata sune: 🎺farce 🎺sukari 🎺lemon tsami 🎺jawul fari 🎺misik 🎺garin sandol 🎺madarar turaren jamila 🎺madarar turaren wanis 🎺madarar turaren sabon yayi 🎺madarar turaren binta sudan 🎺madarar turaren kamfani 🎺madarar turaren naludu 🎺madarar turaren dan duwala 🎺madarar turaren kafin kafi 🎺madarar turaren sandol 🎺madarar turaren abarai dadi 🎺turaren ruwa mai maiko yadda zaki yi ki sami itace al'ud dinki daya, ko biyu sai ki jika shi da madarar turaren jamila da madarar turaren wanis, da madarar turaren sabon yayi, sannan ki sa turarenki mai maiko na ruwa irin wanda ake aunawa a dogwayen kwalabe sai ki jika da wadannan turaruka ki rufe ki bar shi ya jiku har yayi kwana, bakwai bayan sati daya sai ki bude itacen alud din da kika jika da turare, idan kuma kilo daya ne sai ki sa gwangwani daya, idan sukarin gwangwani biyu ne sai ki zuba ruwa cikin karamin kofi ki matsa lemon tsami hudu a kai, ruwan sukari, idan kuma gwangwani daya ne sai ki zuba ruwa rabin karamin kofi ki matsa lemon tsami biyu a kai sannan ki saka garin jawul cokali daya da ruwan lemon tsami da sukarin ki sa misik kwaya uku a ciki, sannan ki debi garin farcen da kika barza ki zuba kadan a kai amma shi ma farcen zaki gyara shi kamar irin gyaran da aka ce za'a yi masa a hadin humra, sai dai shi bayan an soye barje shi ba daka shi lukwi ake yi ba idan kin zuba sai ki bar shi yayi ta dahuwa har sai ruwan sukarin ya fara ja,sannan ki zuba itacen al'aud din naki a kai kiyi ta juyawa idan ya dahu sosai sai ki sauke ki juye a faranti ki baza sannan ki zuba garin sandol dinki a kai da garin dakakken misik da garin dakakken jawul ✔ *YADDA AKE HADA TURARE.* 💻 *08080468731* Turare mai kamshin dadi.maisuna.ruda maigida Kayan hadi 🉐halud kg3 sendal kg 1 🉐hawi kg half 🉐farcen gwangwanin tumatir 🉐miski cokali 4 🉐sarki turaren babba 1 🉐binta saddan babba 1 🉐hafsa 1 🉐bokur 1 🉐kafi kafi 🉐assasarubiya 1 🉐oassion 1 🉐massarubiya 1 🉐ledus sahi 1 🉐Onte man shw 1 🉐sanyin turaren cheri 1 karamin sandal 1 madarar turaren ambar da farko zaki dora farce a wuta da ruwa.idan ya tafasa na tsawon minti 30 saiki wanke da omo da soson waya idan ya wanku saiki baza ya bushe saiki dakashi sama sama sannan ki dora tukunya awuta ki zuba suga gwangwani 2 da ruwa cokali 8 idan ya narke yayi ja ya tsinke yayi tsululu saiki zuba halud da hawi da sandal kici gaba da jujjuyashi sosai.idan yasoyu da ruwan suga saiki juye acikin babbar kwano.kibari yayi minti 20 sannan ki daka miski kar yayi danshi sosai ki zuba ki daka jawi shima kar yayi danshi sosai.ki zuba saiki zuba madarar turaren duka ki zuba farce shimaki jajjagashi ki rufe tsawon awa 48 sannan kizuba a kwalba ko roba. Duk inda kinka wuce ko kinka zauna saikin bar kamshi.koda yaushe dakinki cikin kamshi.duk wayannan abubuwan dana lisafa za'a iya samun su.duk inda ake sayar da magungunan musulunci. ✔ *HUMRA* 💻 *08080468731* Humra turare ne wanda aka samo asalinsa daga Arabs (Larabawa) kuma Bare-bari suka dauka a matsayin kwaikwayon,al’aadar. sannan ta yadu a kasar Hausa, kusan duk mata sun,karbe shi sakamakon irin ingancinsa tare da cikakken muhimmmancinsa. Turaren Humra na dauke da sinadarai masu kamshi, ana kuma hada shi ne da saiwoyi da nau’oin turarruka daban-daban, kuma ta kan zo a nau’in bakar humra ko fara har ma da koriya. Abubuwan da ake hada bakar Humra da su 🎺Ruwan turare (Alchohol) litre 1 🎺Madarar turare 1/6 litre 🎺Ambir 4 (gwayar shi) 🎺Garin sandal cb 2 🎺Garin Humra cb 3 🎺Garin soyayyen kaninfari ck1 🎺Mahalan (gari) ck 1/2 ✔ *Yadda ake hada bakar Humra* 1⃣Za’a sami ruwan turare a zuba masa nikakken ambir 2⃣Sai a kawo garin nikakken tankadadden sandal da garin Humra da soyayyen garin kaninfari, da garin mahalan, a zuba a hada su a girgiza, a kawo madarar turare irin nau’in da ake bukata a zuba, zai iya kasancewa fiye da daya ko fiye idan sun hadu sai a zuba a cikin kwalabar turare a rufe. ✔ *Farar Humra da Koriya* Ita ba’a sa mata garin Humra, shi ne kadai babu, a cikin koriyar Humra kuma kala ake sa wa koriya, ita ma din kadan, kuma babu garin Humra a cikinsa. Wannan kawai shi ne bambanci tsakaninsu. ✔ *BAKAR HUMRA* 💻 *08080468731* ⚽ Mahala ⚽ Farcen,hawi ⚽ Turaren sandal ⚽ Madarar turare kamar kala ukku Turaren bahur ko aladin Ki dake mahala ko aladi, ki dauko mahala da hawi da farco ki tankade su ki hade su guri guda sai ki dauko wadannan turarukan ki hada wuri guda sai ki kawo dakakkun kayan ki xuba a kansu xaki ga sunyi kasa, shine yake sasu tsamuwa amma farcon sai kin wanke kin soya, idan ba dakakke bane kika samu ✔ *FARAR HUMRA* 💻 *08080468731* 🎺 Hawi 🎺 Madarar matan arewa 🎺 Ambar 🎺 Miski cokali hudu 🎺 Ruwan turaren matan arewa Da farko xaki daka hawi ya daku sosai sannan sai ki dauko kasko ko ki soya sama- sama kar ki barshi ya kone idan kuma bai soyu ba wari yake, sannan sai kuma ki cika amur da miski su daku sai ki xuba a cikin maxubi sai ki xuba madarar turaren matan arewa sai ki xuba sauran kalolinmadarar turaren 🇪🇬DOCTOR MATA🇪🇬 💻 *08080468731* 📲 *call* *07034792569* *Instagram username* Doctor_mata_egypt 🇪🇬 *ĐØĆŦØŘ ΜΔŦΔ* 🇪🇬 *MATAN ALBARKA* *GROUP* 🉐 *MATSE GA MATAR DATA HAIHU* 🚑 *ɖօċtօʀ ʍata ɨsʟaʍɨċ ʍɛɖɨċɨռɛ ċɛռtɛʀ ʏօʟa* 🚑 *íղՏԵɑցɾɑʍ մՏҽɾղɑʍҽ* Doctor_mata_Egypt *💻 WhatsApp* *08080468731* *📲 call* *07034792569 🇪🇬musamman haihuwar fari yawanci mata suna samun kari da yawa suna tsoron dinki idan har ki kayi sakaci jikin ki bai koma dai dai ba kin cuci kanki kullum namiji so yake ya jiki dai-dai zama zama in kuwa ya samu bambanci ko yaya zaki rasa suka haihu sun rasa kan mijinsu tunda suka haihi to yawanci wannan matsalar ce. ✔ *DON MATSALAR JIKI* 💻 *08080468731* ✔ *MATSI DOMIN FARJI* 1⃣ *BAGARUWAR JIMA:* alimun amma karta cika alimun din da yawa saboda yana kafar da ni'imar jikin mace zata tafasa ta dinga shiga ciki safe da yamma in Allah ya yarda ko karuwa tayi ba ai mata dinki ba zata hade cif cif zam zam 2⃣ *SASSAKEN BAGARUWA:* lemon tsami zata samu sassaken bagaruwa ta matse lemon tsami ta tafasashi shima ta dinga shiga jikin ta zai koma dai dai 3⃣ *BAGARUWAR JIMA:* lemon tsami zata samu bagaruwa ta matse lemon tsami a ciki ta tafasa ta dinga kama ruwa dashi in sha Allah zata hade wannan ko ba mai jego ba zata iya. 4⃣ *CITTA MAI KWANSO:* uwargida zata samu bawon citta ta cire 'ya'yan ta daka ta dinga turarashi a wuta a kwanakin farkon haihuwa insha Allah zata hade. 5⃣ *ANGURYA:* uwargida zata samu angurya wadda ake cire ta a jikin audiga in an kade ta kada da bawon citta kwanso ta dinga turarawa bayan ta haihu insha Allah shima zata yi mamaki yadda jikinta zai hade. 6⃣ *HANYAR TURARA JIKI:* zaki samu kara, min kaskon wuta na turaren wuta ki zuba garwashi ki samu bokiti ki sa ka kaskon a ciki sai ki zauna akan bokitin ki saki zanin ki har sai kin gama sai ki tashi. 🇪🇬 *ĐØĆŦØŘ ΜΔŦΔ* 🇪🇬 💻 *08080468731* ✔ *GYARAN NONO* nono in zata sha ta zuba man tafarnuwa cokalin shan shayi insha Allah. ✔ *ALKAMA* uwargida zata samu alkama ta surfa a niko mata garin zata soya shi a janyewa zata dimamashi kamar salala ta zuba nono mai kyau da zata tasha zata yi kamar sau uku. ✔ *NI'IMA GA MATA* ✔ *KARIN NI'IMA GA MATA* tabbas mace komai kyaunta idan bata da ni'imar jiki ta bata iya gamsar da mijinta, dole a mata KISHIYA to amma ni'imar mace ya dangata da irin nau'in abincin datake ci amma matsalar itace basa tuntubar masana SIRRIN dan basu haske saidai kawai suyi ta sayan magunguna wanda basa dadewa jikinsu wasuma basa aiki ga duk macen dakesan samun ni'ima a jikinta tota liqewa wannan sinadarin. ✔ *KOKONBA(GURJI)* uwargida zata samu cocomber ta feraye ta yanka tumatir da albasa ta yanka dafaffen kwai guda uku shima zata samu ni'ima sosai. ✔ *ZUMA DA GARIN HABBATUSSAUDA* uwargida zata samu zuma mai kyau ta zuba garin habba da man zaitun ta juyashi zata dinga shan babban cokali biyu safe da yamma. 💻 *whatsapp* *08080468731* ✔ *MADARA PEAK* uwargida zata samu madara peak gwangwani daya ta fasa danyan kwai ta buga da cokali har sai ya daina kumfa zata samu ni'ima sosai ana sha da sanyayyar la'asar. ✔ *RUWAN RAKE* sannan uwargida zata samu ruwan rake ta kirba rake a turmi ta samu abin tata mai kyau ta matse ruwan ta saka zuma cokali biyu zata samu ni'ima sosai. *AYA* -haka kuma uwargida zata samu AYA ta wanke ta nike ta soya sama sama ta cire jan bawon zata samu cokali da dabino ta hada su gaba daya ta dake ta dinga sha da nono ko madara ✔ *YA'YAN ZOGALE* uwargida zata samu 'ya'yan zogale ta dakashi ta dinga sha da nono ko madara ✔ *MAZA DOMIN INZALI KO(RELEASING)* watau daya fara saduwa da mace ba zai dauki dogon lokaci ba yana harka sai ya kawo ba tare da ita macen ta gamsu ba, uwargida sai ki nemi *cucumba gurji* *zuma* zaki markada cucumbar ba tare da kin fere ba saiki ki zuba zuma a ciki zaki iya sakawa a cikin firji, domin sanyi saboda maigida yaji dadin sha *MAZA KO MATA INFECTION* fitar kuraje a gaban fitar farin ruwa a gaba rashin karfinsa na mazakuta jin zafi lokacin saduwa maimakon taji dadi ✔ *MAGANCE WANNAN CUTAR* saiwar lalle saiwai cidazugu ciyawar wutsiyar kadangaru jar kanwa tafasa masar zaki hade su guri daya sai a tafasa a sa kar dawa ayi kunu sai mai fama da wannan lalurar yayi amfani da shi amma kuma hadin mace da namiji zasu iya amfani da shi, macen da take da karamin ciki ba zata yi amfani da shi ba haka wanda ke fama da matsananciyar(alsa) ulcer bazai yi amfani dashi ba. *KARIN NI'IMA A AL'ADANCE A SAUWAKE ABIN DA YA KAMATA KINA YI TUN KAFIN AURE DA BAYAN AURE* 🇪🇬 *ĐØĆŦØŘ ΜΔŦΔ* 🇪🇬 💻 *08080468731* *ana so mace ta ringa gyara kanta tun tana gidan iyayenta ba sai tayi aure ko kuma ta zo yin aure kafin ta Fara gyara kanta ba.* *wasu da yawan yan'mata sai kaga suna yin abin har yana gona da iri* ✔ *TSARKI DA RUWAN DUMI :* *tsarki da ruwan dumi ba karamin taimakawa yake yi ba wajen gyaran ( farji )* *Mata Ku kiyaye tsarki da ruwan sanyi saboda ba karamin illa yake yi ma mace ba.* ✔ *GANYEN MAGARYA:* *ana so mace ta dinga yin tsarki da ganyen magarya idan da so Samu ne ya zama shine permanent ruwan tsarkin ki shi ma ba karamin gyara ( farji ) yake yi ba.* ✔ *ZUMA:* *ana so mace ta ringa shan Zuma cokali daya (1) da safe daya (1) da daddare 1 wannan yana taimakawa wajen dawo miki da ni'iman ki da ya tafi yayin da kike jinin al'ada.* ✔ *SHAN ZUMA* *ana so macen da take cikin jinin al'ada ta rinka shan zuma cokali uku (3) kullum da safe har tsawon kwanaki da zata gama al'ada.* ✔ *MAN HABBATUSSAUDA :* *zaki sami man habbatussauda shima ki rinka sha kina shafawa a ( farji)* ✔ *KANKANA DA MADARA :* *Ana so mace ta rinka shan kankana da madara a ko wane lokaci da ta gama al'adarta.* ✔ *KANKANA DA CUCUMBER:* *zaki yanka kankana da cucumber sai ki hade su kiyi blanding ki rinka sha a duk lokacin da kika sami Hali.* ⚽ *AL'MISKI* *ana so mace ta sami miski ki rinka sa kadan a ( farji ) dinki.* *Ko da kin wanke pants dinki wannan kamshi yana jikinki.* ⚽ *IYAYE* *wadannan abubuwan Dana lissafa irin wadanda ya kamata mace ta rinka yi kenan tun tana gaban iyayenta.* 🎺 *mata a daina yawan cushe-cushe a ( farji ) yawan yin hakan ba karamin matsala yake jawo wa ba.* ✔ *TURAREN ( FARJI )* *wannan hadin shi zai sa farji ya dinga kamshi a duk lokacin gabatar da jima'i:* 🎺 *anbar.* 🎺 *miski.* 🎺 *ganyen magarya.* 🎺 *rihatul-hubbi.* 🎺 *ma'ul miyami.* *Sai ki hade su waje daya ki tafasa su ki juye a roba ki Kara ruwa ki zauna a ciki kamar (30) min* *Lilacin da zaki kwanta ki Kama ruwa da shi ki shafa ruwa a gefen ( farji ) wannan shi zai Hana mijinki ya guje ki* *muna saida magungunan gargajiya kala da kala* 🇪🇬 *DOCTOR MATA* 🇪🇬 💻 *08080468731* 📲 *call* *07034792569* *Instagram username* Doctor_mata_Eegyp 🇪🇬 *ĐØĆŦØŘ ΜΔŦΔ* 🇪🇬 💻 *08080468731* 🔫 *MUNA SAIDA KAYAN MATA KAMAR HAKA* ✔ *Maganin girman breast nono wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu dace b allah sarki* ✔ *Girman hips duwawu ku gwada magungunanmu domin kuga yanda duwawunku zasu koma* ✔ *Maganin Infection ciwon sanyi, kaikayi, kuraje da fitar farin ruwa Akwai matan da zasu magani ya dauke yadawo karfinsu har ya kare* 🇪🇬 *ɖơĆŧơř mąŧa* 🇪🇬 💻 *08080468731* ✔ *MALLAKA* Akwai mallakar miji ko mallakar saurayi sannan akwai na farin jini ✔ *akwai maganin da zaisaki kiba sosai kiyi jiki sannan* ✔ *akwai na sliming wanda zaki rage tunbi da jiki* ✔ *Akwai maganin gashi da na gyaran jiki* ✔ *akwai sabulayya d turarukka humra da sauransu* ✔ *akwai hadin gyaran HQ* ✔ *Akwai ingantaccen matsi wanda zaisa gabanki ya matse sosai kamar baki taba sanin namiji ba a rayuwarki* ✔ *akwai magungunan karfin maza d rashin saurin release akwai na karfin azzakari* ✔ *Akwai matan da basa sha'awar saduwa sannan sunajin zafi lokacin jima'i* *Kuzo mu taimaka maku insha allahu zakuga amfanin magungunan mu* ✔ *Muna gyaran amarya complete settings ango ya dingi ihu a daren farko yana fadin nabaki babata* ✔ *Muna yiwa matar d ta haihu hadi domin gyaran jikinta da kuma dawo d ni'imar ta kamar bata haihu ba* *@* 🚑 *ɖơĆŧơř mąŧą ıŞٳąmıĆ mɛɖıĆıŋɛ Ćɛŋŧɛř ყơٳą*🚑 🇪🇬 *ɖơĆŧơř mąŧą*🇪🇬 💻 *ɯɧąŧŞąקק* *08080468731* 📲 *Ćąٳٳ ŋųmცɛr* *07034792569* *ɨռstaɢʀaʍ ųŞɛřŋąmɛ* Doctor_mata_Egypt [6/19, 11:44] ‪+234 809 320 7091‬: *Gyaran jiki 1 week before sallah* Day 1 *Ki samu ganyan magarya ki dafa ki shiga ciki kiyi surace dashi ki tace ruwan ki dauraye jiki dashi. *ki dafa lalle ki zuba madaran turare me qamshi kiyi surace dashi idan ki gama ki tace ruwan ki dauraye jiki dashi. *Na fuska*: kuma ki kwaba lalle da lemon tsami ki shafe fuska sai ki turarata da ruwa Tafashashshe tiririn ake so ya daki fuskan sai ki dauraye da ruwan dumi. Surace guda 2 ki zabi 1 kiyi *zuhrah✍🏻* [6/19, 11:44] ‪+234 809 320 7091‬: Day 2 Waxing Idan kina halawa sai kije a maki ko kiyi na bature,idan kina yi sai kiyi dai idan bakya yi sai ki shafe jikin ki da zuma after 30 minute sai kiyi wanka da ruwan dumi. *xuhrah✍🏻* [6/19, 11:45] ‪+234 809 320 7091‬: Day 3 Ki kada kwai da kurkur ki shafe jikinko har fuskanki sannan ki jika dulka da ruwan dumi idan kurkur ya bushe ki shafe jikin da dulkar amma kidan xuba mata man zaitun ko na kwakwa ko na hulbah kafin ko shafa ta akan kurkur din idan tasha iska saiki murje zaki ga komai ya fita tas sai kije kiyi wanka da ruwan dumi. *xuhrah✍🏻* To be continue.... [6/19, 11:45] ‪+234 809 320 7091‬: *Day 4* Tun daga *day 3*zaki fara dilka na jiki har zuwa *day 5*kiyi har fuska idan kina da kuraje ki bayan kin gama sai ki dinga goga lemon. A *day 4*dinne kuma zaki tafasa ruwa ki zuba masa shampoo da gishiri da omo ki barshi yayi daidai saka qafa,da dan zafi dai saiki saka qafanki idan yayi 30minutes saiki dakko abin goge qafa ki goge ta tas ki mayar da wadda kika goge din cikin ruwan sai ki dakko dayar ma ki goge ta shikenan sai ki cire bayan kin gama sai ki kankare farcinanki (qumba) ki kuma yanke both na qafa dana hannu ki gyara su,idan kina zuwa pedicure da manicure sai kije ayi maki kawai. *Day 4* Ki gyara gashi idan za kiyi kitso ne ki wanke sa tas a ranar kafin ayi maki idan gyara zaki yi kuma kawai sai ki bari sai ana gobe sallah sai kiyi😊. *zuhrah*✍🏻 [6/19, 11:45] ‪+234 809 320 7091‬: *Day 5* Kije a rangada maki kitso idan shi za kiyi ,idan ba zaki yi ba kiyi gyaran jikinki ki zauna a gida abinki😊 *zuhra*✍🏻 [6/19, 11:45] ‪+234 809 320 7091‬: *Day 6* Kije ko ki zauna a rangada maki lalle duk kalar da kike buqata. *zuhrah* [6/19, 11:45] ‪+234 809 320 7091‬: *Day 7* Kina gama aikin gida da safe sai ki samu zuma da lemon tsami ki shafa a fuska,bayan kin wanke ki shafa farin ruwan qwai,idan ya bushe ki wanke da ruwan dumi shikenan kin gama da gyaran jikin sallah. Da rana ko da yamma sai ki danyi ayyukan da zaki yi . Ranar sallah kiyi qoqari kiyi komai da sassafe a gyara komai ki dau wanka kisha kwalliya ki jira oga ya dawo daga eid yazo ya gani😊 tun kafin y [25/10 4:04 PM] ‪+234 810 475 9369‬: Written by precious yar alkali✍✍✍✍ SIRRIN NI'IMA GA AMARYA 'Yar'uwa bude kunnuwanki ga wani sirri, kina so tauraruwarki ta haska a gurin mai house? Kina so mai house ya kasance ba gajiya da kawo miki ziyara saboda ni'imarki? To bude kunnuwarki ga sirri. Ki samu dabino ki cire kwallayensa ki jika shi, yayi kamar kwana uku sai ki dama shi kamar yadda ake dama fura da madara peak, ki shanye kamar bayan la'asar kafin dare ni'ima zata zo. Sannan ki samu rushin wuta ki sa kaninfari a ciki ki tsuguna a kai. Wlh zaki matse kam, sannan ki jika wani kaninfari idan ya jika ki shanye. Hmmm! 'Yar'uwa mai house sai kin toshe masa bakinsa son ihu. ✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍ SHAWARA GA 'YAN'UWANA MATA Karki sake ki rinka matse tarkacen abubuwa a gabanki, don zasu iya haddasa miki gagarumar matsala a gabanki. Idan kinso mai house yajiki gamgam, to kisamu bagaruwa, ganyen magarya, kirinka tafasawa idan ya huce sai ki shiga ki zauna ki rinka yi sau uku a sati zakisha mamaki. ✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍ YADDA ZAKI ZAMA MAI NI'IMA KAMAR KORAMA Kisamu sassaken baure ki dafashi said bayan ya dafu sai ki samu mazarkwaila da zuma da kaninfari da citta ki tafasa kirinka sha safe da gamma........ Hmmmm! Zaki zama cakwala dadi. ✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍ KARIN GIRMAN NONO Wasu matan wadanda daga sunyi haihuwa days zaki ga nononsu ya zube. Wannan yasa maigida yayi Mimi kishiya. Habbatussauda, hulba, alkama, gyada, riding, da shinkafa da busasshen karas, duo ki daka su wake days kina sha da peak awa 2 Karin barci da kuma awa 2 bayar barci. ADORABLE LADIES 💞💞💞WHATSAPP GROUPS💞💞💞 [25/10 4:05 PM] ‪+234 810 475 9369‬: Written by precious Yar alkali ✍✍✍✍ SAKA MAIGIDA KUKAN DADI Kisamu totuwar raken da kika shanye, mai tsafta. Sai kibarshi ya bushe, kisamu bagaruwa guda 3 da almiski da kaninfari ki hadasu waje daya ki rinka tsuguno kuma ki rinka goga zaitun a wajan, zakiga yadda maigida zaiyi. ✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍ SIRRIN DADI Kisamu ridi mai kyau ki wanke shi ki nika shi, ya koma gari. Ki barshi ya bushe kirinka sha da nono zai miki amrani wajen jima'i da oga sannan yana maganin dattin mahaifa. ✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍ ZAMAN GABAN OGA Zaman daya kamata kiyi a gaban oga Tasha bamban da yadda like da kawayenki ko da 'yan'uwanki. Ki kasance mai nunawa oga pant dinki a duk lokacin da kika ga hankalinsa a kwance yake, domin ganin pant yana zaburar da maza suji sha'awar matarsu. Amma Kara ki sake kiyi wawan zama baki da pant, domin zai tsaneki. ✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍ SA MAIGIDA TSALLE Kinema wa kanki kayan hadin ni'ima ta yadda maigida zai baki ki matsayi a cikin zuciyarsa. Ta yaya zai baki matsayin? Sai kin sami ni'ima a jikinki sannan zai yarda dake. Wannan hadin yana saka amarya ta cika dandanon ruwan ni'ima, idan kika nemi ni'ima oga ya kula dake. KAYAN HADI *Kafi amarya *Dabino gwangwani 3 *Cukwai faifai 8 ko 10 *Madara peak Yadda akeyi: Wannan kayan zaki hada kisamu kafi amarya ki tsince shi yayi yawa, karki bar kasa ko kazanta a ciki. Kisami dabino ki bare ki zubar da Mara kyau mai tsutsa, ki zubar da kwallo. Ki hada da cukwai dinki ki sami turmi mai kyau ki dakesu yayi laushi,kisami madara mai kyau kina sha cokali uku safe da gamma. Duk lokaci uku madara daya. 'Yar'uwa in dai ni'ima kike nema kinsamu, said oga yayi TSALLE. ADMIN OF ADORABLELADIES💞💞💞WHATSAP GROUPS💞💞💞 💞💞💞08163169243💞💞💞 [25/10 4:05 PM] ‪+234 810 475 9369‬: Written by precious Yar alkali✍✍✍✍ AMFANIN MAGARYA Zaki samu magarya sai ki dakata ki samu man kitso mai kyau Zarah ko blue magic ki hada ki dunga kitso dashi. Zaki samu danyen ganyen magarya zaki daka shi ki dinga wanke gabanki dashi kamar sabulu. Zaki samu ganyen magarya ki tafasa shi kina tsarki dashi kullum da duminsa. Masu fama da BODYODOUR maza da mata kisamu lemon tsami in zaki yi wanka sai ki tafi dashi wanka, sai ki goge ta ko ina idan yake zufa kamar hammata da wuya yayi Minti 5 sai ki wanke kiyi wanka said ki shafa turare(sure spray). ✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍ MATSI DA SANTSI Idan kinaso mijinki ya rinka jinki lutsu - lutsu, ki samu lalle mai kyau,ki kwaba shi ki hada da zuma ki saka a farjinki sai ki samu man zaitun da baby oil ki dauko auduga ki rinka dangwalawa kina sakawa a farjinki. Wannan shine asalin matsi mai saka maigida kyauta. Bayan haka sai ki samu kankana ki markade ki hada da madara peak. Wannan shine zaisa ki zama mai dadin jima'i.🙈🙈 ✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍ ABUBUWAR DAKE RAGEWA MACE NI'IMA 1 karewar ruwa 2 wangalewar farji 3 bushewar farji 4 sanyin farji 5 yawan zama b wando 6 ramewar farji 7 yawan sanya yatsa 8 yawan jin yunwa 9 ciwon basir 10 yawan madigo ( wannan na tafiyar da ni'ima) ADMIN OF ADORABLELADIES💞💞💞 WHATSAPPGROUPS💞💞💞 💞💞💞08163169243💞💞💞 [25/10 4:05 PM] ‪+234 810 475 9369‬: Written by precious yar alkali✍✍✍✍ HADI MAI KARA GIRMAN BREAST (NONO) Nonon saniya Cukwai murfi uku (mai fadin faranti 3) Garin alkama Garin aya Kihadasu guri daya a rika damawa da madara peak a nasha sannan kina rinka gasasu da hulba. ✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍ GYARAN FATA Koda yake wannan hadin yana da dan wahala amma ki daure ki hadashi saboda zaki ga amfaninsa ki samu:- Jan dilka Lemon tsami Bawon kwai Sabulun Ghana Sabulun dinya Dettol na ruwa Dukkansu kihada su waje daya kina diba kadan kina wanka dashi sannan idan kurajen fuskane wanda suke bata fuskar mace zaki iya samun asalin nonon shanu saiki samu wani kyalle mai tsafta wanda zai iya wanda zai iya tacemiki wannan nonon sai ki juye nonon a kan kyallen sannan ki matse shi har saikin fitar da wani mai aciki said ki rinka wanke fuskar da wannan nonon insha allahu za ayi nasara. ✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍ SIRRIN KARAWA MACE SHA'AWA Akwai mata da yawa wanda zaka an samu mtan aure ne amma akwai karancin sha'awa hasali ma suna ji'ma'ine ba wai don ddi ba sai don raya sunnar Manzon Allah (SAW) sha'awar jima'i sosai, ki samu danyen zogale ki markada shi saiki tace ruwan ki zuba masa kanunfari da zuma kinasha safe da gamma. ADMIN OF ADORABLLADIES💞💞💞 WHATSAPGROUPS💞💞💞 💞💞💞08163169243💞💞💞 [25/10 4:05 PM] ‪+234 810 475 9369‬: Written by precious Yar alkali✍✍✍✍ GYARA KANKI Ruwan abarba:- Yana da kyau mace ta rinka markadawa tana tace wa tana sha da sugar ko zuma, wannan hadi yana karawa matar ni'ima sosai da sosai. ✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍ Rake:- Itama tana karawa mace ni'ima tana da amfani matuka a jiki, domin tana karawa mace ruwa. ✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍ Aya:- Itama duk tafiyarsu daya da rake, ayar yana so irin bulalan nan tana da matukar muhimmanci gurin mace tana da ni'ima sosai, kuma za a iya samun kunun aya a hada shi da madarar pear ta ruwa. ✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍ Zaitun:- Man zaitun yana magunguna da yawa to anaso mace ta rinka shafawa a jiki yana gyara fata dasaka santsin jiki, haka ma yana da kyau mace ta dinga shafawa a gabanta, yana saka laushi. ✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍ Bawon bagaruwa:- Itama wani sirri he Wanda idan mace na son ta zama kullum a style ta dinga dafa bawon tana Shiva kamar yanda ake Shiva ruwan dumi idan an haihu. ✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍ Ga kuma wani sirri a nemi sassaken baure kanunfari, Zuma, citta, mazarkwaila. Zaki tafasa sassaken baure ya dahu sosai sai ki daka kanunfari me yawa da citta Yar kadan ki zuba a kai, kisaka mazarkwaila da Zuma amma zakire icen Karin ki zuba hadin. Said ki sauke ki dinga sha dai-dai, wannan hadin kadai ya ishi mace, ba said ta wahar da kanta wajen nemo boka ko wani asiri tana raba kanta da Allah ba. ADMIN OF ADORABLELADIES💞💞💞 WHATSAPPGROUPS💞💞💞 💞💞💞 08163169243💞💞💞 [25/10 4:05 PM] ‪+234 810 475 9369‬: Written by precious Yar Alkali✍✍✍✍ (Gyara mai haskake fata) MADARA DA LEMON TSAMI Yadda ake gyaran jiki da madara da lemon tsami. Shi wannan hadi yana qarawa jiki kyau da kuma haske idan anayi akai akai. Yadda akeyin wannan hadi shine: A samu madarar gari, a jika kadan da ruwa sannan sai a matse lemon tsami a ciki, a gauraya sosai sai a shafe fuska da hannu dama duk inda ake da bukatar yayi haske da laushi koda duka jiki ne za a iya shafawa. Wannan hadi idan anayinshi akai akai za aga yadda jiki xaiyi kyau, laushi da kuma haske. Bayan anshafa, sai a barshi na tsowon minti sha biyar, sannan a wanke da ruwan dumi. ✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍ LEMON TSAMI, MADARA DA KUMA ZUMA Shima wannan hadin ana had a shine Lamar yadda akayi wancan hadin na farko, saidai shi wannan za a kara Zuma a ciki sai a gaurayeshi sosai, sannan a shafa a barshi yayi mintuna sha Biyar(15) ko ashirin sannan sai a wanke da ruwan dumi. Shima wannan hadin yana kara kyau, haske da kuma laushin fata.bayan an wanke sai a nimi mai, kirin (cream) ba lotion ba, mai kyau da kamshi sai a shafa saboda shi lotion bays rike jiki musammama lokacin sanyi. Amma shi cream yana rike fata ya kuma sa fata tayi kyau.sosai. ✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍ GARIN ALKAMA DA KINDIRMO MAI TSAMI Ga yadda ake hada shi: Za ajika alkama, a barshi ya kwana a jike, washagari sai a markada a blender bayan an markada sai a hada shi da kindirmo mai tsami a gauraya su a share fuska da hannaye da kuma jiki gaba daya. Abashi har na tsawon minti ashirin sannan sai a wanke da ruwan dumi sai a shafa body cream mai kyau. Da inkon Allah za a sha mamaki yadda fata zatayi. ✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍ GYARAN JIKI DA JUS DIN TSAMIYA Ana amfani da kuma jus din tsamiya mai Dan kaurin nan. Ashafa fuska na wasu yan mintuna sai a wanke. Shima wannan hadin yana gyara fuska sosai dan saboda abubuwa dake ciki. Kamar su minerals, vitamin C, dietary fiber dakuma acids. ADMIN OF ADORABLLADIES💞💞💞 WHATSAPGROUPS💞💞💞 💞💞💞08163169243💞💞💞 [25/10 4:05 PM] ‪+234 810 475 9369‬: Written by precious Yar Alkali✍✍✍✍ AYABA,KINDIRMO DA ZUMA Wannan hadin shima ba a barshi a baya ba, zan iya cewa duk yafi sauran ma. Yana matukar gyara fata da laushi da kyau da haske. Yadda za ayi amfani dasu: A samu ayaba guda daya da kindirmo cokali biyu da zuma cokali daya sai a hadasu a markadasu sosai sai a shafa a fuska da hannu da duk inda ake da bukatar yayi kyau, haske da kamshi. ✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍ GANYEN NA'A NA'A Ganyen na'a na'a shima yana danashi amfanin mai yawa sosai wurin gyaran fata da as jiki yayi laushi domin yana da wasu sinadarai masu tsaftace fata. Yadda za a hada. A samu ganyen na'a na'a a markada shi, bayan anyi haka, sai a shafe fuska da hannu da jiki, sai a barshi yayi minti goma xuwa sha biyar sannan sai a wanke. Shi wannan ganyen yana kashe kuraje, da bakaken tabo dake fuska, da as laushin fata da kyau. ✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍ DANKALIN TURAWA Shima dankalin turawa yana as data tayi kyau da laushi kamar yadda lemon tsami yake haskaka fata ta kuma yi sheki, shima dankali haka. Yadda make amfani dashi za a markada shi ne sai a shafa a fuska, hannu da duk jiki. Idan ma har ka laziminci yin haka akai akai, toh da ikon Allah za a samu biyan bukata. Idan me ba a markada ba, toh za a iya amfani da ruwan dankalin, shima yana bada biyan bukata da ikon Allah. ADMIN OF ADORABLLADIES💞💞💞 WHATSAPP GROUPS💞💞💞 truncated by WhatsApp] *⚜•Sirrn°Mallakar°miji•⚜* *•Islamic medicine center•* Dr bodmas ❊ ❊ ❊ ❊ 08039347743❊ ❊ ❊ ❊ ❊ ❊ ❊ ❊ ❊ ❊ ❊ ❊ ❊ ❊ *_MATSALAR QE QASHEWAR AL'AURA RASHIN NI'IMA_ ⚜• ⚜• ⚜• ⚜• ⚜• ⚜• ⚜ *MATA GA SIRRIN?* ⚜ Yar'uwa sirrin abune muhimmi a zamantakewar ta aure, ke dai kula da kanki da gyara jikinki a koda yaushe mahadan wannan sirrin shine 🍇•nono ⚜•zuma 🍇•dabino da farko ki samu dabino mai kyau sai ki cire kwallon, sai ki sa dabino a cikin nono ki barshi ya jiku sai ki markada shi, sannan ki kawo zumarki mai kyau ki zuba a ciki sai ki rikka shan kofi daya da safe daya da yamma zuwa kwana (7) to hakika yar'uwa Zaki ga yadda Zaki rika naso na ni'ima a jikinki. *MANTA KISHIYA* yar'uwa wannan wani hadin ne na musamman in kina yin sa ya Bi jikinki to ni'imar da Zaki samu ba karrama bace. ⚜•zuma 🍇•citta ⚜•tufah 🍇•ya'yan kankana da farko ki samu citta ya'yan kankana sai ki daka su yayi laushi, daga nan sai ki samu tufah (apple) kamar biyu ko uku sai ki markada ta, sai ki samu zuma ki mai kyau sai ki zuba a ciki tare da Rabin karamin cokali na garin citta, babban cokali na garin ya'yan kankana, sai ki zuba ki juya su sai a rikka shan babban cokali uku safe da yamma akoda yaushe. * ⚜• ⚜• ⚜• ⚜• ⚜• ⚜• ⚜ *Kekashewar Al’aura*🀊Domin magance wannan matsalar, ana iya samun kwai daya, a buga ya kadu sosai sai a sami ganyen ‘Ugu’ a matse ruwansa, a samu ruwan ugun rabin kofi ki juye a kan ruwan kwanda ki ka fasa sa kuma ki saka zuma, chokali uku ki kuma kada wa sosai, ki zuba madarar gari chokali biyu ki ci gaba da kada wa sosai sai ki kara zuba lemun tsami bari daya don ki rage karnin ki kuma bugawa sai ki shanye, idan ki ka yi kwana uku kwayi a jere duk bushewar gabanki sai ni’ima ta tsatsafo. Insha Allahu za a dace, Allah Ya sa mu dace, ameeen. 🍇 *Tuffa (Apple)*🍇 matsayinta a jikin ki zai kara miki ni’ima a jiki har kasauki kuma jikinki ya ringa laushi yana kyau ba kamar wasu matan ba inka taba jikinsu ka ji tauri. Ruwan abarba: Shi ma yana da kyau mace ta rinka markadawa tana tacewa tana sha da sugar ko zuma. Rake: shi ma yana karawa mace ni’ima kuma yanada amfani matuka a jiki, yanda yake da zakinan da ruwa to haka mace zata ringa jin ni’imarta na karuwa.Aya: Shi ma duk tafiyar su daya da rake, ayar anaso irin bula-bulanan tana da matukar muhimmanci gurin mace tana da ni’ima kubar rainata hakama kunun aya idan yaji madarar peak. ⚜• ⚜• ⚜• ⚜• ⚜• ⚜• ⚜ *KARIN NI'IMA AMARYA*🀊Karin ni ima da Sha'awa ga amarya da ango amarya ga kayan hadin kamar haka 1 zuma 2 idon zakara Adaka idon zakara yayi lukwai sannan a kwaba da 1 kananfari 2 zuma 3 garin ridi nonon shanuwa marar tsami ki dafa kananfari da ruwan zafi idan ya dauko nuna dahuwa sai ki sauke ki sami garin ridi da nonon shanu marar tsami ki hade guri guda ki gauraye ki saka a firij ko kisaka kankara idan yayi sanyi sai ki Sha. wanan hadin idan kinyi sai kuma bayan mako daya sati daya za a kumayi amarya sakin goda kinban labari 🍇 *MACE MAI SON NI'IMA*🍇 macen da take son mijin ta ya gamsu da ita fiye da yanda ta ke zato,to ta sami garin ganyen idon zakara cikin cokali karami da na tafarnuwa,ki hada su a cikin rabin kofin youghurt ko nono,sannan ki sa karamin cikin cokali na ruwan khal ki juya sai ki yi ta sha safe da yamma,sau biyu ko uku a sati in har ita kade ce,amma in tana da kishiya to sau daya zata sha shi a sati,wacce bata shan madara to sai ta sha da cikin babban cokali biyar na zuma mai kyau. Idan ki ka samo garin ganyen idon zakara da garin dabino dai dai yawan su zai kasance,sai ki hade su ki sami roba ki adana ta,sai ki rinka diban karami cokali ki sha da youghurt ko kindirmo,ki zuba karami cokali na ruwan khal ja ko fari ki hade,ki sha safe da yamma sau biyu a sati. Hmm ** ⚜• ⚜• ⚜• ⚜• ⚜• ⚜• ⚜ *TSIMIN NI'IMA*⚜ Tsimin sarauniya zilla-ziyya. Wannan tsimi yana qara kwarjini, farko zaki nemi:- ⚜‘Yan shila guda biyu. ⚜Albasa fara. 🍇Gyadar mata. ⚜Furen zogale. 🍇Idon zakara. ⚜Kayan qanshi. Zaqi dafa wannan ‘yan shila da wadannan kayayaki kuma ki tabbatar dasu kika fara karyawa da safe, yana matuqar qara kwarjini da ni’ima. Macen da take so nononta ya tsaya cak-cak ba tare da ya lalaceba, domin yana daga cikin abinda yake taka rawa muhimmiya ga wajen ma’aurata sai ta nemi wani hadi da ake cewa dashi *(GIMBIYA ‘YAR DUMA-Dr bodmas)* ki gwada kisha mamaki. *⚜INGANTACCEN NI'IMA*⚜ kunun zaqin dabino; xaki sami dabino mai kyau ki cire kwallayen ki tsabtace shi, sai ki jiqa har saiyayi taushi sossai saiki markada a blander,ki saka zuma ko shuga kadan da madarar ruwa,asa yayi sanyi sai ki sha 🍇Yawan cin kwadon zogale da tumatir tare da dafaffen kwai 🍇Yawan cin dabinon da bai bushe ba tare da shan ruwa yana taimakawa sossai 🍇Ganyen idon zakara adakashi ana hadawa da man tafanuwa kadan da nono ko yogurt 🍇Yawan shan Lipton wanda yaji kanunfari,citta da na'ana'a(wannan bake ba har mai gida) yana kawo dumin jiki wa mace kuma ya kara ni'ima 🍇Sister ki zami 'yayan zogale busheshe ki daka da dabino da cikwi ki dinga sha da nono zakiyi mamaki sossai 🍇Ki dake ayar ki tare da dabino,kanunfar i kina sha da nono hmmn..... *─▽••──▽••──▽••──▽••──▽••─* *─▽••──▽••──▽••──▽••── ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ _In kina so *Sirrn•Mallakar•Miji* sai ki ne meni ta wannan 👇🏾number A whatsApp_ ☎ *08039347743* ↙ *📚Sirrn°Mallakar°miji📚* *─▽••──▽••──▽••──▽••──▽••─* ✆ Wɧat ﻯApp ❀✎•••08039347743👏🏻* *─▽••──▽••──▽••──▽••──▽••─* 👯👯👯👯👯 *👯 Dr bodmas 08039347743~*😜